← Book details Haske Biyu Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 66

Sashe 48

Haske Biyu Complete Hausa Novel · about 8 min read

slowly ta juyo ta kali shi na dan lokaci kafin ta saki wani cool murmushi ta ce " sai yanzu ka samu kwarin guyiwar fadamin ka na so na ? "
wani dan karamin murmushi geffen fuska Amar ya yi kafin ya ce " A yi min afuwa "
" matso ka ji "
ba musu ya dan matso da face din shi kusa ta ta
ita ma matsowa kadan ta yi da face din ta har su na iya jiyo nunfashin juna sannan ta ce mishi " Na jima da na san da wannan zancen , kawai dai na kyale ka na gani in za ka iya fadamin hakan ko kuma ka na jin tsoro " ta fada mishi cikin harshen Rassian
hakan na nufin duk maganar da ya yi da harshen Rassian ta ji shi ?

a razane ya dago kai ya na kallon ta , hakan na nufin duk maganar da ya yi da Rassian ta ji shi , har maganar da ya yi da Fares ?

* ai lokacin ne ma ta san cewa ya na son ta , in ba ku manta ba lokacin da ya ke wayar tare da Fares ya tambaye shi ya ta ke , ya ke fada mishi ta na da kyau sosai , a lokacin ta saki wani dan karamin murmushi , abun da ya fada ne ya sa ta sakin murmushin , amma shi bai gane ba , ku dai ku biyo ni dan jin yadda a ka yi ta ke jin Rassian language *

ya yi nisa cikin tunanin shi kawai ya jiyo Muryar ta , ta na fadin " please yi sauri ka dawo akwai wajen da na ke son zuwa "

" ba za ki sauko ba ke ? " ya fada mata
a hankali ta girgiza mishi kai allamun a'a
bai ce mata komai ba ya yi baya da motar Allamun barin wajen zai yi

da sauri ta ce mishi " no no , shikenan mu je , amma one minute "
cak ya tseda motar ya na murmushi ya ce " gaishe shi ne kawai zan yi mu fito " ya kai karshen ya na kashe motar ya zame belt din shi ya bude kofar shi da sauri ya sauka ya rufe

ya zagayo geffen Safa ya bude mata kofar
godiya ta yi mishi sannan ta sauko da ga cikin motar ya rufe kofar ya riko hannun ta , su ka nufi cikin gidan 

kai tsaye kofar parlour su ka nufa , su na isa ya saki hannun ta ya danna Bell
ko one minute ba a yi ba , Noor ta bude musu kofar
ta na ganin Doctor ta saki wani kyawatencen murmushi ta na fadin " laa Doctor , kai ne ? "
dan karamin murmushi Amar ya yi kafin ya ce " zan iya shiga madam ? "

yar karamar dariya Noor ta yi kafin ta ja baya ta kara bude mishi kofar
a hankali ya shigo parlourn ya na sallama
cikin sa'a ko duk mutanan gidan su na nan har Daddy da Sami
Daddy na ganin shi ya saki wani kyawatencen murmushi ya mike tsaye ya na fadin " Doctor Amar da kan shi ne yau cik...... " kut maganar ta yanke sakamakon sauke idanun shi da ya yi saman Safa da ke tsaye bayan Amar 

ita da kan ta Safa ta na ganin Daddy duk ta ji zuciyar ta ta yi mata wata muguwar bugawa , nan take ta fara danasanin tsayar da Amar da ta yi

Da sauri Safa ta juya har za ta bar wajen sai dai ta jiyo an riko hannun ta
dum ta ji zuciyar ta ta buga , har wasu yawu ta hadiye , a dubu dari ta juya kai sai ta ga ashe Amar ne ya riko hannun ta 

ba tare da ya saki hannun ta ba ya ce " Baby ina kuma za ki je  ga uncle din nawa "

a hankali Sami ya mike tsaye ya na maimaita kalmar baby cikin zuciyar shi
shi ba ma babyn ba , ji ya ke kamar ya san fuskar nan ta Amar Amma ya kassa tunawa a ina ya san ta

a hankali ita ma Twinkle da ke zaune ta mike ta nufi Safa , ta riko hannun ta , su ka karaso cikin parlourn ta na fadin " kar ki ji tsoro ke ma nan gidan mahaifin ki ne ! "

da sauri Safa ta yi kokarin kwace hannun ta ta na fadin " momy sake ni na tafi don Allah "
" Dole ki ce haka , mara mutunci kawai " Raïssa ta fada cikin bacin rai dan fa ita ta na jin haushin Abun da ya faru tsakanin ta da Amar , har ta kamu da son shi  ya ce ya fasa

cikin ko in kula Noor ta ce mata " ki daina ce mata mara mutunci "

Raïssa na shirin magana Daddy ya ce ma Noor " ke Noor koma bedroom din ki "
" amma Dad...... " ba kai karshen maganar ta ba ya daga mata hannu ya nuna mata stair allamun ta Haye 
dan karamin gunguni Noor ta yi kafin ta nufi stair da gudu ta Haye

ta na barin wajen Daddy ya tako a hankali ya tsaya gaban Safa ya ce " me ya kawo ki gidan nan ? "

Muryar ta har kerma ta ke yi ta ce mishi " ba . ba komai "
da sauri Amar ya ce mishi " uncle , tare da ni ta ke "

Amar na kai karshen maganar Daddy ya daga mishi hannu allamun ya yi shiru
halin Amar a bai sani ba , duk da hakan bai yi shiru ba sai da ya ce " i'm sorry uncle ba zan iya yin shiru ba , wai me ya ke faruwa ne wajen nan , ku su waye a wajen Ta , baby , wannan matar nan ita ce momyn ki ? " ya fada ya na nuna Twinkle
( kar fa ku manta duk maganar da Amar ke yi da turanci ya ke yin ta )

dan karamin murmushi Twinkle ta yi da turanci ita ma ta ce mishi " eh , I'm her momy ..... "
ba ta gama rufe bakin ta ba Daddy ya daga murya ya na fadin " no , ba ki da hadi da yarinyar nan , ke fice min gida "

da sauri Safa ta kwace hannun ta da ga cikin na Twinkle ta juya , ta tsaya dab da Amar ta kale shi idanun ta cike da ruwa ta ce " Sai da na ce maka ba zan shigo ba " ta na gama fadar haka ta nufi kofar fita parlourn ta fice da sauri 
da sauri Amar ya juya ya bi bayan ta ya na kiran sunan ta 
[18/09 à 21:07] null:

💫🥀   HASKE BIYU 🥀💫
                        ( YAR JARIDA )

🕊💔( A heart touching love story & destiny ) 💔🕊

STORY & WRITTEN BY : MEERAH

      【THE ROYALTY LOVE 🕊🌸👑】

Marubuciyar littafin

TAURIN ZUCIYA 💖💍🌺 : FREE BOOK

❤⚘ EXILED PRINCE  ⚘❤ : PAID BOOK

TAP THIS LINK TO JOIN MY WHATSAPP GROUP COMMENTS SECTION

👇👇👇👇👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/LepRstkGv3sDf8Jj4Gm054

DOMIN SAMUN BOOK DI NA DA GA FARKO ZA KU IYA ADDING CHANEL DI NA TA WANNAN LINK

👇👇👇👇👇👇

https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i

DON'T FORGET TO FOLLOW MY WATTPAD ACCOUNT
WATTPAD : @bennybite

               BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM

______________________⚘⚘⚘⚘⚘⚘⚘⚘⚘⚘_____________________

LITTAFIN EXILED PRINCE PAID NE A KAN NAIRA 200 ZA KU IYA SHIGA PAID GROUP DIN

GA DUK ME BUKATAR BIYAN KUDIN LITTAFIN ❤⚘EXILED PRINCE ⚘❤
ZAI IYA TURA KUDIN TA WANNAN ACCOUNT
👇👇👇👇
8081129487
Khadija Sabi'u
Monie point bank

IDAN KUMA KATI NE TA WANNAN NUMBER
👇👇👇👇👇
Zain (Airtel)
08081129487 

sai ku turo shaidar biyan ta wannan number
+22795577612 ko kuma wannan +22798999753

     ___________________🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊____________________

             {  PAGE 25 🥀 ❤ }

Shi dai Sami tun farko ya tsare Amar da idanu ya na son ya san a ina ya san fuskar nan har sai da Amar ya bar parlourn Sami bai daina kallon shi ba

su na barin wajen Daddy ya kalli twinkle ya ce " Ya kamata ki manta da kin taba haihuwar wata yarinyar mai sunan Safa a duniya , na dauka wannan maganar kin bar ta tsawan shekaru "

" Haba , Safa fa yarinya ta ce , ni na haife ta , ta ya zan manta da ita "

cikin tsawa ya ce mata " idan ki ka tarda mahaifin ta kin manta da ita , Idan ki na son ki ci gaba da ganin ta a raye dole ki manta da ita " ya na gama fadar haka ya nufi stair ya Haye cike da bacin rai

Dariya sosai Raïssa ta yi ta na fadin " yau dai asiri da a ka yi wa mutum ya kare , yar rainin sens kawai " ta kai karshen ta na wurga ma Twinkle harara

" ke Raïssa ba ni son shirme wa ki ke fada wa haka , ko dan kin ga ina kyale ki shi ne na zama tsararr ki , kar ki manta na haifi dai'dai da ke , ba dan ya na prison ba " Twinkle ta fada cikin bacin rai dan yau ta gaji da abun da Raïssa ke yi mata cikin gidan
ta na gama fadar hakan ta nufi stair ta haye ita ma 

da hararra Raïssa ta raka ta har sai da ta Haye sannan ta ja tsaki ta kauda kai
har ta bude baki za ta yi magana idanun ta su ka sauka cikin na Sami
ba shiri ta shanye maganar ta , ta rufe bakin ta ta na sake saken ta cikin zuciyar ta 
shi kuwa Sami a hankali ya taka ya nufi door ya fice parlourn

* SAFA 💋

bayan ta fito parlourn kai tsaye gidan ta bari , ko da ta je bakin motar Amar , ta bude wajen driver ta shiga ko jiran shi ba ta yi ba 

ya na fitowa gidan ya gan ta ta na neman tada motar
da sauri ya shiga wajen Mai zaman banza ya na fadin " Miss Safa , ki tsaya babu kyau tuki cikin bacin rai "
Chapter 48 · 0% Book details