← Book details Fansar Fatalwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 45

Sashe 9

Fansar Fatalwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

rajiun shine abun da bakunan mutane ya shiga furtawa a lokacin da suka isa wajen suka yi arba da gawar anmata uku rigis kuma aminan junaa kwance cikin jini, sannan gaba ayan su ba mai arzi in sutura a jikin ta. Wannan abu ba aramin tayar da hankalin mutane yayi ba. Babban abun da ya ara tayarwa da hukumar makarantar hankali shine, su dai sun san cewar gawar Azra da ta Afrah tana can asibiti a adane a akin adana gawa,to amma ya aka yi kuma yanzu suka tarar da gawarwakin a wajen?. Tambayar da suka shiga yiwa kan su a cikin zukatan su Kennan amma kuma ba amsa. Kan kace mai labarin tsintar gawarwakin da aka yi a bayan makarantar har ya karra e rabin makarantar inda tunin wasu daga cikin aliban suka shiga ha a kayaryakin su domin kuwa a take mutane da yawa suka ce sun ha ura da karatu a makarantar domin kuwa wannan abun abun tsoro ne,dan haka gwanda su tafi tun da an fara yin auki ai a anmatan makarantar. Allah sarki a angaren Amira kuwa har zuwa yanzu bata da masaniya akan gawar Anisa in da aka tsinta a bayan makarantar domin kuwa ita kam tana can bakin gate tana baza ido dan ganin ta wane angare Anisa zata ullo. Ana cikin wannan halin ne kuma Inspector Rasheed suka araso da shi da mu arraban shi sakamakon iran gaggawar da ya kuma samu daga hukumar makarantar. Tun daga shigowar su cikin makarantar Inspector Rasheed ya fahimci ba lafiya ba duba da yadda ya ga alibai suna ta fita da jakanku nan su. Iso aka mishi zuwa bayan makarantar inda gawarwakin su ke. Zallan maza ne a wajen domin kuwa matan makarantar ba wadda ta iya tsayawa a wajen kasancewar raunin zuciya da mata su ke da ita. Darewa mutane suka fara yi inda Inspector Rasheed ya shiga wajen har zuwa kan gawarwakin inda sai a sannan ya fuskanci dalilin iran da aka mishi Zare glass in shi ya fara yi a hankali yana jin zuciyar shi kamar zata fito waje. A wannan karon duk irin dauriyar da Inspector Rasheed in yake da ita sai da ya ji zuciyar shi ta karye sakamakon tozali da gawar anmata ukun an musu mummunan kisa na wula anci. Saurin mayar da hawayen da ya ji yana arin zubo mishi yayi gudun kar mutane su lura. "Innalillahi wa'innailaihi rajiun, Na shiga uku na lalace,wannan wane azzalumi ne yake aikata ma rayuwar mu haka?, Shin mai muka aikata haka wanda ake kashe mu?, An kashe Afrah!, An kashe Azra! Yanzu ga gawar Anisa! Yanzu hakan yana nufin saura niiiiiiii........." Kasa arasa maganar tata tayi inda kawai sai arar fa uwar ta aka ji timmm a asa. Da sauri mutanen wajen suka juya inda suka nufi kan Amira in wadda isowar ta wajen kennan. Shi kuwa Inspector Rasheed umarni ya bada na a rufe makarantar ba shiga ba fita a yau in gaba aya. Haka aka auki Amira wadda bata san ina kan ta ya ke ba sannan aka wuce da ita clinic in da yake cikin makarantar. Tunin labarin mutuwar Anisa in ya isarwa iyayen ta inda suka iso makarantar cikin matsanancin tashin hankali wanda ba zai fa u ba. Duk inda tashin hankali ya kai to iyayen Anisa sun shige shi, a nan ne kuma mahaifin ta ya bu aci a bashi gawar ar shi zai wuce da ita gida su mata salla. Sai dai kuma nan take Inspector Rasheed ya dube shi sannan yace "Ah Ranka ya da e maganar gaskiya ba zamu iya bada gawar wannan yarinyar ba har sai mun gama bincike don gano wanda yake da hannu a cikin wannan kisan". "Binciken banza binciken wofi wannan ai maganar banza ce, bayan har zuwa yanzu kun kasa aukar wani mataki game da lamarin, ai ba wani maganar bincike don na lura ba abun da zaku iya". Mahaifin Anisa ya fa a cikin tsananin acin rai. Cike da mamaki Inspector Rasheed ya shiga bin shi da kallo tun lokacin da ya fara maganar har zuwa lokacin da ya gama. "Ranka ya da e wannan wane irin magana ka ke fa a haka?, Kar ka manta komai bisa sannu ake binshi idan aka ce za'a yi gaggawa to out come in ba zai ta a yin kyau ba". "Ni dai Wallahi na gama magana babu uban da ya isa yasa na bar gawar ata a hannun ku, alhalin ina da labarin gawar ma ba yale ta aka yi ba". Duk yadda Inspector Rasheed ya so ya tan wara mahaifin Anisa ya bar gawar abun ya gagara inda haka suka ha ura tun da ar shi suka bashi gawar ya tafi da kayar shi. Sai a sannan Inspector Rasheed wani tunani ya zo mishi game da wannan zanen tauraron da yake gani a jikin gawarwakin anmatan da kuma farar takardar da azu ya tsinta Kennan hakan yana nufin Anisa ita ce ta uku, tabbas idan kuwa haka ne wannan makashin bai gama aikin shi ba to kar fa ayar awar ta su ita ce ta hu u?, tun da gashi gaba ayan su awaye ne". Aikuwa in dai haka ne to ya zama dole ya sanya ido sosai a kan ta domin a yanzu ita ka ai ce target in shi da zata iya aura shi akan hanyar gano makashin. Yana kaiwa nan a zancen zucin da yake in ya juya da sauri ya bar wajen ya nufi clinic in da aka kai Amira. ***** Yau kwana uku da mutuwar Anisa inda har an kai ta gidan ta na gaskiya. angaren Amira ma yau kwanan ta uku a asibitin ba tare da ta san a wace duniyar take ba, numfashin da take ne kawai zai tabbatar ma da cewar tana raye. Mahaifiyar ta har ta zo tana wajen ta inda jira kawai take ta farka ta auke ta su koma gida, domin kuwa al awari ta yi cewar Amira tana farkawa zata wuce da ita gida ta gama karatun kennan haka kawai tana ji tana gani ba za'a kashe mata a ba. Da mugun ihu ta farka inda ta sanya hannu ta cisge arin ruwan da ake mata sannan ta mi e zata fita da gudu. Da sauri mahaifiyar ta da take zaune akan sallaya ta ri o ta tana cewa. "Innalillahi wa'innailaihi rajiun Amira ina zaki je?". "Umma ki bar ni dan Allah na fita, wajen Anisa zan je nasan wallahi bata mutu ba, Umma nasan cewar mafarki nake Umma dan Allah ki taimaka ki sake ni". Amira ta fa a tana fashewa da wani irin kuka mai ta a zuciya. "Subhannallah Amira ki tsaya dan Allah, jama'a ku kawo mun auki". Mahaifiyar Amira ta arashe maganar cikin kururuwar neman taimako. Ma'aikatan wajen ne suka shigo da gudu inda da yar aka kama Amira aka kwantar da ita saboda wani irin ihu da take, ga wasu irin surutai marrassa kan gado da take sai kace hauka sabon kamu. Allurar bacci likitocin suka mata amma ina!, Kamar an ara mata haukar da take, inda da yar wata Nurse ta shiga tofa mata addu'oi kafin daga bisani bacci yayi awun gaba da ita. Zama a gefen ta mahaifiyar ta tayi tana sharar hawaye cikin tausayin ar ta ta. A can makarantar su Anisa kuwa tunin gwamnati ta aiko da sanarwar a rufe makarantar na wasu lokuta kafin a ga abun da Allah zai yi. Kafin sannan kuwa daman iyaye da yawa sun samu labarin abin da ya faru in inda suka shiga zuwa suna jidar an su suna mai da su gida a cewar su ba za su bar an su a mahallaka ba. angaren Anwar yau ya shirya tsa domin zuwa ya dubo Amira da take kwance a gadon asibiti. Lokacin da ya isa asibitin Amira kwance take akan gado tana bacci sakamakon addu'ar da aka mata Gaisawa suka yi da mahaifiyar ta inda ya fara magana "Umma ya jikin Amira in dai?". Bakin zanin ta ta sanya ta share hawayen da suka zubo mata kafin daga bisani tace "Jiki Alhamdulillahi annan amma fa lamarin Amira in sai addu'a, domin kuwa kwana mu ke idon mu biyu ba bacci, yanzu haka wannan baccin da kaga tana yi da taimakon wata addu'a da aka tofa mata ne ta samu ta yi wannan baccin, amma kaga jiya yadda muka ga dare haka muka ga rana". "Bakomai Umma ki cigaba da mata addu'a a matsayin ki na mahaifiyar ta in sh Allah zata samu lafiya, daman dole abun zai zo mata wani iri ganin yadda ta rasa aminan ta guda uku rigis a kusan lokaci guda, tun da kin ga an yi rasuwar Afrah ba'a fi sati ba aka zo aka yi na Azra, nan ma bai fi kwanaki ba aka yi na Anisa, ga mutuwar Amrah a baya wadda tsakanin ta da Afrah wasu watanni ne, to kin ga dole abun zai matu aga mata hankali". Anwar ya fa a cikin tsananin tausayawa halin da Amira in take ciki. Sai da ya kwantarwa da mahaifiyar Amira hankali sosai kafin daga bisani ya mata sallama ya tafi. ***** arfe aya na dare Amira ta farka inda ta waiga gefen ta taga mahaifiyar ta a zaune akan kujera tana bacci. Da sauri ta mi e sannan ta zari an kwalin ta ta fice daga cikin akin afa ko takalmi babu. Tun da ta fita daga cikin clinic in ta shiga tsula gudu kamar mai shirin tashi sama, afafuwan ta kamar za su ta eyarta saboda arfin gudun da take in, a haka har ta isa bakin gate in makarantar, jami'an tsaro ta hango tun daga nisa a tsaye cirko-cirko sun zagaye waje da cikin makarantar. Ras gaban Amira ya fa i inda ta shiga tunanin hanyar da zata bi domin ta samu ta fice daga cikin makarantar ba tare da sun gan ta ba. Wata dabara ce ta fa o mata, inda ta shiga bin jikin bango kamar wata adangaruwa har ta isa bakin ofar akin securities makarantar wanda yake can daga gefe kusa da gate A hankali ta le a cikin akin inda ta tarar da su a kwance suna bacci kamar gawa. af sa af sa af ta shiga takawa
Chapter 9 · 0% Book details