Sashe 17
Fansar Fatalwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wa kai na". Kuka sosai Amrah ta shiga yi kamar an aiko ta. Rungumeta Gwaggo Sa'adatu ta yi sannan ta shiga bubbuga mata bayan ta alamar rarrashi. Sai da ta rarrashe ta kafin ta tashi inda suka fice a gidan dan mata rakiya zuwa tasha su hau mota. Sai dai suna fita suka tarar da Anwar a tsaye a ofar gidan a jikin motar shi. Ba yadda suka iya haka Gwaggo Sa'adatu da Hisham da Umar suka shiga motar bayan an sanya kayan Amrah a bayan motar suka kama hanyar Zaria in daga garin Giwa. Amrah sosai take kuka ga wani irin matsanancin fa uwar gaba da take ji tun da suka kama hanyar zuwa garin Zaria in wanda ta rasa gane kan shi. Allah sarki ashe mafarin tarwatser duk wani farin cikin ki ne Amrah. *MANGA* _Comment_ _Share_ *FANSAR FATALWA* ( _Horror Story_ _Tsarawa/Rubutawa_ SHAMSIYYA MANGA* *MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATION* *SADAUKARWA*: _Wannan book in gaba ayan shi Sadaukarwa ne gareku, Anty Hadiza D Auta, Sis Amira Adam Alkhairin Allah ya kai muku a duk inda ku ke ina son ku fisabillillahi_. *Free book* --------------------------------------------- *Bissimillahir rahmani rahim* *013* _____________________________ *AHMADU BELLO UNIVERSITY ZARIA* Shine sunan da Amrah ta gani a rubuce a saman makaranta wadda take a matsayin makarantar da zata fara karatu a cikin ta yanzu. Tun da suka shiga cikin makarantar Amrah take ta kalle-kalle kamar wata auye. A dai-dai inda ake parking in motoci Anwar ya yi parking in motar shi inda suka fito gaba aya daga cikin motar. alibai ne ta ko ina idan ka duba kowa yana harkar gaban shi, kun san dai yadda jami'a take ba sai na muku bayani ba. Tsaye su Amrah suka yi a jikin mota suna tunanin ta inda zasu fara, kallon Anwar Gwaggo Sa'adatu ta yi sannan tace. "To yanzu Anwar muna tsaye a ina ita Amrah in zata zauna".. Murmushi Anwar yayi sannan yace. "Ai Gwaggo angama mata komai yanzu akin da aka bata zamu tambaya sai ku je ki raka ta". A dai-dai sannan wata kyakkyawar matashiyar budurwa ajin farko ta zo wucewa har ta wuce sai kuma suka ga ta dawo sannan ta dube su bakin ta auke da sallama tace "Bayin Allah sannun ku". Amsa mata suka yi sannan ta ara duban su tace. "Da alamu dai ku ba i ne ko sabuwar zuwa ku ka kawo?". Ta fa a tana kai duban ta inda Amrah take raku e har a sannan bata daina kuka ba "Eh wallahi gatanan anwar mu ce muka kawo". Ya Hisham ya fa a yana nuna inda Amrah take. "Eyya sannun ku, hala ba'a bata Hostel ba ko?". "An bata wallahi to bamu san ta inda zamu fara neman akin ba ne shiyasa muka tsaya a nan". Dariya budurwar ta yi sannan tace. "Bari muga wana Hostel aka bata". Ta fa a tana kar ar takardar Hostel in da aka bawa Amrah "Lah ai Hostel in mu ne ma". Ta fa a tana ago kai sannan ta kai duban ta wajen Amrah. awata saki ranki mana, kefa yanzu kin zama ar makaranta dan haka kima share hawayen ki yanzu mu ne anuwan ki". Ta fa a tana kamo hannun Amrah,sannan ta dubi su yaya Hisham tace "Yawwa ni dai sunana Amira kuma nima sabuwar zuwa ce dan ko sati guda ban fi da zuwa ba, dan haka idan ba damuwa zamu wuce da ita sai ta zauna a akin mu,tun da naga akin da aka bata duk tsofaffin alibai ne a ciki,to ba lalle ta ji da in zama da su ba amma yanzu idan a akin mu ne, dukan mu sabbin zuwa ne komai zamu yi tare,wata ila ma depertment in mu aya, kun ga zata fi sake jiki a cikin sa'anin ta, amma fa idan kun ga hakan bai muku ba,sai na rakata akin da aka bata in". Har Anwar ya bu i baki zai ce wani abu kawai ya ji Gwaggo Sa'adatu ta yi caraf tace. "Lah wallahi mun gode sosai gaskiya kina da kirki kuma mun ji da in hakan, Allah ya miki Albarka ya baku Sa'a a karatun ku". Kallon Yaya Hisham Anwar yayi suka ha a ido da alama dai su basu so hakan ba amma kuma ina aikin gama ya gama tun da Gwaggo Sa'adatu ta riga ta yi magana. Godiya suka yiwa Amira sannan Anwar ya zaro ma udan ku e tare da sabuwar waya dal ya mi awa Amrah wadda ita ma da alama ta ji da in ha uwar ta da Amira Kayan Amrah in suka fara shigarwa cikin Hostel, wanda ba zasu iya ba kuma suka yiwa securities magana suka taya su. Sai da su Anwar suka ga angama shiga da kayan Amrah in kafin suka yi musu sallama suka ce zasu tafi, nan fa sabon kuka ya ce Salama alaikum a wajen Amrah, da yar Amira ta jata suka nufi Hostel akin na su suka nufa da sallama suka shiga inda suka tarar da wasu an mata guda uku aya tana girki aya tana kwance, aya kuma tana gefe tana chat da wayar ta. "Hi guys mun yi sabuwar awa fa". Amira ta fa a tana arasa shiga cikin akin. Juyowa suka yi baki aya suka zuba musu ido,amma banda ayar da take zaune tana chart wadda ko kai bata ago ba balle su sa ran zata musu magana. "Sannun ki da zuwa". anmata biyun suka fa Kallon Amrah Amira ta yi wadda idon ta ya ka a ya yi jawur sannan ta ce. "Amrah ki zauna daga yau mun zama an uwan juna ki saki jikin ki ki zauna a cikin akin nan ki auka kamar a gida kike". Sannan ta juya ta nuna wadda take girkin wadda ta kasance fara ce sosai kuma doguwa, sai dai idan ka kalle ta zaka sanya ta a sahun masu kama da an Korea saboda yanayin fuskar ta duk irin na su ne. "Wannan ita ce Anisa,waccan kuma da take kwance kasa ake baki labari in dai wajen bacci ne an sara mata, sunan ta Afrah, sai can da ki ka ga tana zaune tana chart sunan ta Azrah miskila ce da ki ka ganta aka ce wai kafi mahaukaci ban haushi". Amira ta fa a tana yi wa Azara gwaliyo dan ta san wata ila sai ta zage ta saboda ta tsani kalmar miskila in da take fa a mata. Afrah da Azra da Amira ba e ne sai dai kuma suna da kyau irin kyawun da ake ce musu Black beauties,sai dai kuma ko afar Amrah ba su kama a kyau ba. Sai a wannan lokacin Azra ta ago da fuskar ta inda ta jefawa Amrah wani kallo wanda muka kasa gane ma'anar shi, sannan ta mi e tare da cewa. "Mutum sai shegen jida-jide da wanda ya kamata, da wanda kafi arfin kulawa da kabi ka dinga kulawa". Azra ta fa a tana shigewa toilet, ba wanda ya bi ta kanta a cikin mu. Azra tana da wata cuta wadda mu ke iran ta cutar hassada domin kuwa Azra a rayuwar ta ta tsani ta ga wani ya fi ta,ko ya wuce ta da wani abu, wannan dalilin ya sanya ta na yiwa Amrah kallo aya ta ji bata kwanta mata a rai ba,duba da yadda kafin zuwan Amrah ba wanda ya kai Azra kyau a cikin mu,amma kuma sai ga Amrah ta zo ta kereta, wannan yana aya daga cikin dalilan da ya sanya Azra bata aunar Amrah, sai dai kuma bata bayyana mana hakan ba. ***** Washegari ya kama Monday in da muka shirya gaba ayan mu cikin shiga mai kyau da aukar hankali, mayafi muka sanya dukan mu amma ban da Amra wadda ta sanya hijab ruwan blue wanda yake har asa kuma ya bala'in yi mata kyau. Tana gama sanya hijab in Azra ta dube ta sama da asa sannan ta ce. "Amra mai ki ke nufi?, Ba dai da wannan abun kike nufin zamu fita lecture ba?". Kallon kan ta Amra ta yi ita a tunanin ta ma wani abu taga ni marar kyau a jikin hijab in ya sanya ta fa i haka,sai dai bata ga komai ba daman ta san haka tun da ta san cewa hijab in ta sabo ne yau ta fara sanya shi ma. "Azra wani abu ki ka kalla a jikin hijab in nawa?". Sanya hannu Azra ta yi ta akko wani mayafi mai ruwan atamfar jikin Amrah a cikin kayan ta sannan ta sanya hannu ta cire hijab in jikin Amra in ta ce. "Haba Malama sai kace wata village girl, duk da nasan Giwa da Zaria da bambanci amma dai ai yanzu Zaria ki ke dan haka ki ajiye hijab a gefe ki sanya mayafi sai ma kin fi kyau. Murmushi Amra ta yi duk da cewar maganar Azra in bata mata da i ba amma haka ta basar tare da aukan hijab in ta ta mayar jikin ta sannan ta ce. "Azra ni fa karatu ya kawo ni ban zo makarantar nan da na yi gayu ko wani ado ba, dan haka ni ban saba sanya mayafi ba,ko dai wayayyu da ku ka saba sanya shi sai ku sa ku yi ta fama". Sosai Azra ta ata rai da maganar da taji Amrah in ta fa a wanda har muka isa lecture hall in Azra bata kula kowa a cikin mu ba. Lecture aka mana in da bayan lecturer in ya gama ne ya yi tambaya, kuma cikin ikon Allah Amrah ta tashi ta bada amsa gamssashiyya, hakan ya janyo hankulan an depertment in da dama kan Amrah domin kuwa take ta fara shiga ran wasu da yawa kun san dai yadda mutum mai ilimi yake a cikin mutane, to haka Amrah lokaci guda ta yi farin jini a wajen an class in na mu. angare guda kuma wanan dalilin ya ara dasa tsanar Amrah mai arfi a zuciyar Azra. Bayan mun tashi a lecture Kai tsaye muka nufi komawa Hostel in da Amrah ta ce ita kam zata tsaya a masallaci ta yi salla da karatu kafin ta dawo Hostel. "Mtsssswww mun ga mangoperck ma arshen boko kennan". Muka tsinkayi muryar Azra ta fa a tana mai wucewa ta bar mu a