Sashe 26
Fansar Fatalwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ce ta nufo ni cikin tsananin tashin hankali tana kuka. anda basu san dalilin sumewar tawa ba,cewa suka fara yi na zama marar tawakkali domin kuwa i zuwa yanzu ya kamata ace na kar i wannan addarar da ta same mu nayi ha uri tun da shikam mamaci ya riga da ya mutu. Haka dai kowa ya shiga fa in ta bakin sa. Bayan wani lokaci aka yayyafa mun ruwa na farfa o, ina farfa owa da sunan Amrah na farfa o a baki na,inda na kai dubana wajen wa annan matan sai dai wayam inda suke zaune in babu su ba alamar su ashe wai tun lokacin da suka ga na sume in suka cika wandon su da iska. "Ina wayata Umma". Shine abun da na fa a ina kallon inda Umma na take tsaye. Kallo na Umman nawa ta shiga yi cikin tsananin mamakin abun da taji nace Ni kuwa ganin irin kallon da Umman take mun sannan na lura bata da niyyar bani wayar tawa ya sanya na tashi da gudu na tsallake duk tarin mutanen da suke zaune a wajen sannan na shige cikin akina inda na tarar da wayar tawa a yashe a kan gado. Da sauri na akko ta sannan na shiga dialing number in Amrah sai dai no answer, na mata ira ya kai goma a jere amma ba'a agawa, nan fa hankalin na ya ara dugunzuma, wayar Azra na shiga ira inda ina mata bugu aya ta aga. "Shegiya munafuka,makira algunguma ina Amrah?". Duk da bana gaban ta amma sai da na fahimci cewa taji zafin zagin da na mata in. Ban damu ba inda na cigaba da magana. "Wallahi Azra ban ta a sanin cewa ke azzaluma bace sai a yau,tabbas kin cika shai aniya amma sai dai ki sani wallahi baki yi nasara a kan Amrah ba, domin kuwa sai na tona miki asiri ki jira dawowa ta makaranta ki gani tsinnanniya kawai". "Sanin hakan da nayi Amira shiyasa na miki babban tanadi,ki sani cewa kin makaro domin kuwa ni Azra murucin kan dutse ce ban fito ba sai da na shirya, Amira ina nan ina jiran ki dan Allah ki tona mun asiri kinji". Azra tana kaiwa nan a zancen ta ta datse wayar ta bar ni da baki a sake. Kan kuce kwabo gidan mutuwa ya zama dandalin zancen Amrah domin kuwa cikin anin lokaci aka bi duk wata kafa ta sada zumunta aka ya a wannan videon,kafin wani lokaci video ya samu viewers sama da mutum dubu ari biyar a TikTok ban da facebook da sauran kafafen soshiyal media Wani abun da zai baku mamaki da kuma zai aure muku kai shine duk videon da aka sanya in a lokaci guda aka sake su,sannan gaba aya sunan Amrah ne akan duk account in da aka ora videon wannan ya tabbatarwa da mutane cewar Amrah in ce da kanta tayi posting videon tsaraicin nata. Lokacin da labarin wannan videon ya riski Amrah aryatawa tayi sai da ta ganshi ido da ido kafin fa hankalin ta ya tashi inda ta shiga suma tana farfa owa,domin kuwa ta suma ya kai sau biyar,ga wasu irin zantuka da ta dinga yi marrassa kan gado kana jin su zaka ce ta zauce. Duk wanda yake wajen Amrah a wannan lokacin sai da ta bashi tausayi hatta ita kanta Afrah sai da taji tausayin Amrah in take wani irin dana sani ya rufe ta,inda ta shiga rusa kuka itama kamar an aiko mata da sa on mutuwa. Wani abin mamaki shine sune Azra sun fi uban kowa shiga damuwa domin kuwa idan ka kalli Afra ta kalli Azra ka kalli Anisa sai ka kasa tantance wacce tafi wani shiga damuwa. Kafin wayewar gari video ya samu sama da one million viewers likers kuwa ba zasu irgu ba, haka cikin makarantar su Amrah duk inda ka wuce ba zancen da ake wanda ya wuce na videon tsaraicin Amrah *MANGA* _Comment_ _Share_ _Fisabillillahi_ . *FANSAR FATALWA* ( _Horror Story_ _Tsarawa/Rubutawa_ SHAMSIYYA MANGA* *MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATION* *SADAUKARWA*: _Wannan book in gaba ayan shi Sadaukarwa ne gareku, Anty Hadiza D Auta, Sis Amira Adam, Alkhairin Allah ya kai muku a duk inda ku ke ina son ku fisabillillah_. *Free book* --------------------------------------------- *Bissimillahir rahmani rahim* *020* ______________________________ "Innalillahi wa'innailaihi rajiun na shiga uku na jama'a ku sanar dani cewa mafarki nake, Amira dan Allah ku cemin mafarki nake ba gaskiya bane abun da na kalla, Wayyo Allah na hasbunnallahu wa ni'imal wakil, Ubangiji Allah kayi gaggawar aukar rayuwata tun kafin na gano cewa ba mafarki nake ba". Amrah ta fa a wadda farfa owar ta kennan daga suma na shida da tayi Kennan. Saurin ri o ta Afra tayi sannan ta sanya hannu ta toshe mata baki,tare da fara magana cikin kuka. "Amrah dan Allah kiyi ha uri ki daina kuka, wadannan maganganun duk ba su kamace ki ba a wannan halin da kike ciki, Amrah addu'a ita ya kamata kiyi". Da sauri Amrah ta ago idanuwanta da suka kumbura suka sanja kalla saboda tsabar kuka sannan tace. "Afra ha uri!, Ha uri fa kike ambatar nayi, Afrah da gaske ne videon tsaraicina ne yake trending a social media?", Dan Allah kuyi gaggawar sanar dani". Anisa ce ta kamo hannun ta wadda itama hawayen take amma na munafurci sannan tace. "Amrah ki auki hakan a matsayin addarar rayuwar ki, Amrah ki sani kowane bawa da kalan tashi addarar kuma ita addara ba a iya kauce mata,kiyi addu'a kawai Allah ya baki ikon cinye wannan jarrabawar". "Innalillahi wa'innailaihi rajiun Kennan ya tabbata da gaske ni ce nake yawo tsirara a social media, idan kuwa har haka ne to wallahi banga amfanin rayuwa ta a doron asa ba,gwanda na mutu kowa ya huta". Amrah ta arashe maganar tana gwara kanta da jikin gadon da suke zaune in take kuwa kan nata ya fashe sai ga jini ya fara ulowa daga goshin ta, amma duk da haka Amrah ko a jikin ari take kawai taga ta ara fasa kanta. Cikin hanzari Azrah ta mi e tare da ciro bandage a cikin side drawer in su,kasancewar suna da first Aid Box a akin inda suke ajiye an abubuwan da ba za'a rasa ba,irin su allurai da wasu magungunan haka saboda gudun abun emergency ya faru. arin rike Amrah ta fara domin ta samu damar tsayar da jinin da yake zubomata in,amma ina Amrah gaba aya ta fice daga hayyacin ta, lokaci guda ta fara wasu irin buge-buge kamar mai wasu aljanu,kanta kuwa bata daina bugashi a jikin gadon ba,da yar su Afrah suka ha u suka danne ta sannan Azra ta samu ta na e mata kan nata da bandage in tare da yi mata allurar kashe zogi. e baki Afrah tayi zata mata magana sai dai cikin sauri Amrah in ta katse ta sannan ta cigaba da magana. "Karki cemun komai Afrah, shin maina aikata a duniya wanda na cancanci irin wannan mummunan hukuncin?, Shin waye yake son ganin bayana a doron asa?, Maina aikata musu?, Tabbas duk wanda ya mun wannan cutarwar wallahi wallahi ba zan ta a yafe mishi ba domin kuwa bai cancanci yafiyata ba". Jikin Afrah ne ya ara yin sanyi jin kalaman da Amrah in take yi,Tabbas sai a yanzu ta fara nadamar abun da suka aikata mata in, innalillahi wa'innailaihi rajiun meyasa na bari shai an yayi galaba a kaina?, Maiyasa na bari soyayya ta rufe mun ido har na manta da muhimmanci awance da kuma zaman tare?, Maiyasa na yadda aka ha a kai dani aka cutar da baiwar Allahn nan?, Yanzu da wana ido zan kalle ta har na nemi yafiyar ta?". Kallon ta Azra tayi sannan ta mata wata alama da ido wadda na kasa fahimtar ta mainene. Turo ofar akin namu aka yi aka shigo, inda muka ga wasu anmata ne guda biyar suka shigo tare da neman waje su zauna sannan aya daga cikin su ta dubi Amrah ta ce. "Subhannallah Amrah ashe abun da ya faru kennan! Ashaaa! Gaskiya abu bai yi kyau ba,bai kuma yi da i ba,kamar ke yadda kike da ilimin addinin nan amma a wayi gari kin ya a tsaraicin ki a duniya,gaskiya ilimi bai yi rana ba". arashe maganar tare da sakin wata shewa ita da abokan nata. Ai Afrah bata yi wata-wata ba ta tsinke wadda take maganar da wasu irin tagwayen maruka sannan ta nuna ta da yatsa. "Kefa daman Khadijah baki da mutunci inda mutunci yake ma baki dosa ba,ke a rayuwar ki baki da wani buri kullum wanda ya wuce kiga kin tozarta mu, to kiyi gaggawar fice mana daga cikin aki tun kafin mu sauya miki kammanni". Afrah ta arashe maganar tana sakin wani irin huci. "Kan bala'i ni zaki mara Afrah to wallahi yau sai dai ko mu ko ku a cikin akin nan, dan wallahi yau sai dai ayi kare jini biri jini". Khadija ta fa a tana mai yin kukan kura tare da kaiwa Afrah wata irin wawar sha Ai fa nan suma sauran anmatan da suka shigo tare da Khadijah suka mara mata baya tare da rufe Afrah da duka. Ganin haka ya sanya su Azra ma suka shigarwa Afrah inda take fa a ya kacame a tsakanin su, duka suke kaiwa junan su ta ko ina ba autawa burin kowa shine yayi galaba akan an uwan shi. Allah sarki Amrah kuwa baiwar Allah tana zaune a gefe kamar wata mutum-mutumi kamar an dasata. Hayaniyar da ma otan akin su Afrah suka jini ya sanya su saurin fitowa tare da nufar akin nasu, sannan aka shiga tsakanin su aka raba su, amma fa kowa sai da taji a jikin ta,duk sun ha awa kan su jini da majina kowa ka kalla sai huci yake suna aikawa junan su harara. Haka dai aka samu aka ja su Khadijah aka fitar da su daga cikin akin sai aikawa su Afrah da zagi suke ta uwa ta uba. Su Khadijah wasu clique ne a class in su Afrah wa anda basu da ma iya sama da su Amrah ba dan komai ba sai dan yadda su Afrah suka fi su ja a cikin class in wannan dalilin ya sanya suka tsane su musamman Amrah da kowa yake son