← Book details Fansar Fatalwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 45

Sashe 16

Fansar Fatalwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

aci". Caraf Amrah ta amshe zancen wadda tun da suka dawo sai yanzu ta yi magana. "Wallahi nima Gwaggo tun da muka taho abun da yake ta mun yawo Kennan a rai,gashi ba halin mutum ya maka kyauta kuma kace ba zaka kar a ba, amma ni nasan matu ar Abba yaga kayan nan sai ya sa an mayar wa da Anwar su,kuma ma Gwaggo kin ga Abba bai san ala ar da take tsakanin mu da Anwar in ba, nikuma gaskiya da ran shi ya aci gwanda kawai tun kafin ma yazo ya ga kayan kawai a ira Anwar ya zo ya auki kayan shi". Amrah ta fa a fuska da damuwa. "Hakane Amrah kema kin ce wani abu,amma in sha Allah zan yi ari na fahimtar da Abba har ya fahimta, kuma zan sanar dashi udurin Anwar in a kan ki". Umar ya fa a yana kallon su duka su biyun. "To Shikennan Umar Allah ya maka Albarka, sai ya dawo in muji abun da zai ce". Gwaggo Sa'adatu ta fa a tana mi ewa tare da mayar da kayan gefe. Tashi Amrah ta yi tace "Gwaggo bari na je gidan Anty Naja (matar Hisham) na dawo jiya tace naje na mata kitso". "To a dawo lafiya ki gaida ta". Sai yamma li is Malam Kabiru ya dawo, Gwaggo Sa'adatu ka ai ya tarar a gidan, da fara'a ta tare shi tana mishi sannu da dawowa,sannan ta shimfi a mishi tabarma a tsakar gida kasancewar lokacin zafi ne. Abinci da ruwa ta kawo mishi sai da yaci ya tashi ya shiga wanka bayan ya gama komai ya zo ya zauna, kafin Gwaggo Sa'adatu ta shiga bashi labarin siyayyar da Anwar in yayiwa Amrah in, har Gwaggo Sa'adatu ta gama zancen da take in Malam Kabiru bai cai uffan ba. Tun daga irin kallon da Gwaggo Sa'adatu ta ga Malam Kabiru in yana mata ta sha jinin jikin ta. Tashi ta yi ta shiga aki sannan ta shiga fitowa da kayan da Anwar in ya saiwa Amrah Ai tun kafin ta gama fito da kayan gaba aya taji ya ira sunan ta da kakkausar murya har sai da hanjin cikin ta ya ka "Sa'adatu mai nake gani haka?". Cikin inda-inda Gwaggo Sa'adatu ta fara magana. "Malam su ne kayan da nake fa a ma yaron can Anwar abokin Umar ya saiwa Amrah wallahi yaron akwai kirki ga.......". Saurin dakatar da ita Malam Kabiru yayi sannan yace. "Sa'adatu yaushe hankalin ki da tunanin ki suka fara gushewa ban sani ba?, Eyeee nace yaushe hankalin ki da tunanin ki suka fara gushewa ban sani ba,idan su su Amrah da Umar in basu da hankali uruciya tana awainiya da su ai ke babba ce kuma kin fi su hankali". Ya fa a yana duban Gwaggo Sa'adatu in fuska a ha "Mala.......". Saurin dakatar da ita yayi ta hanyar aga mata hannu sannan ya cigaba da magana "To tun wuri ma kiyi gaggawar iran Umar in a zo a iran yaron ya zo ya auke kayan shi, kamar yadda na yi al awarin zan sanya Amrah a makaranta zan kai ta,idan ina da shi idan bani da shi babu wani an Adam da zan nemi taimako a wajen shi,dan haka ni talaka ne zan yi iya abun da zan iya akan Amrah sauran ta yi ha uri a hankali idan Allah ya hore mun sai na mata amma a yanzu, a zo a mayar da kayan nan tun kafin ran kowa ya aci,wannan ai salon ku sanya a zage ni ne, to ba zai yiwu ba". Tun daga ofar gida Amrah ta fara jiyo maganganun mahaifin nata, idan ta shiga cikin gidan bakin ta auke da sallama sannan ta arasa wajen da iyayen nata su ke tsaye. ushewa ta yi a asa tare da fara magana cikin rawar murya. "Abba dan Allah ka yi ha uri,in sha Allah ba za'a yi abun da zai sanya ka a cikin acin rai ba, Abba daman ni wallahi ba'a son rai na aka kar o kayan ba, dan haka ka yi ha uri wallahi za'a mayar mishi, amma Abba dan Allah kar ka sanadiyar haka ran ka ya aci". Amrah ta fa a tana arashe sakin kukan da take ri ewa Tausayin Amrah in ne ya kama Malam Kabiru in da Gwaggo Sa'adatu, a hankali Malam Kabiru ya dube ta ya fara magana. "Amrah ko ka an rai na bai aci ba, kuma bana fatan Allah ya kawo ranar da zaki zamo sanadiyyar acin rai na,ke in yarinya ce mai biyayya, dan haka ina son ki auki wannan abun da nake shirin yi a matsayin shine dai-dai". Share hawayen ta Amrah ta yi sannan tace. "Abba komai ka aikata a garemu shine dai-dai bamu ta aukar wani hukunci da ka zartar a cikin gidannan a matsayin ba dai-dai ba,dan haka komai ka zartar zamu kar e shi ko da bai mana da i ba". Sosai Gwaggo Sa'adatu da Malam Kabiru suka ji da in maganganun Amrah in,inda suka shiga sanya mata albarka. A daren ranar Malam Kabiru ya ira Umar ya sanar da shi a kan hukuncin da ya yanke in,yace kuma maza-maza ya sanar da Anwar ya zo ya ebi kayan shi Duk yadda Umar ya so ya fahimtar da mahaifin na shi akan Anwar yayi hakan ne dan Allah amma ina Malam Kabiru ya ashe asa kasancewar shi mutum mai magana aya. Haka Umar ba dan ya so ba ya ira Anwar ya mishi bayanin komai,kuma Alhamdulillahi Anwar ya fahimta inda ya zo ya auki kayan. Sai dai fa Anwar yana komawa gida ya sanar da mahaifin shi cewar yana so a zo a tambayar mishi izini a wajen mahaifina. Hakan kuwa aka yi ana saura sati aya na tafi makaranta iyayen Anwar suka zo suka nemi izini a wajen Mahaifina, kuma cikin ikon Allah mahaifina yace a bashi kwana biyu. Kamar yadda mahaifin Amrah ya fa a hakan kuwa ta kasance a cikin kwanaki biyun da ya fa a ya ira Amrah ya tambaya ta shin ko ina son Anwar,shirun da na yi shi ya bashi damar fahimtar komai inda yace ta tashi ta tafi. Amrah bata tashi tafiya makaranta ba sai da aka tabbatar da angama komai na maganar auren su da Anwar kawai rana ce ba'a sanya ba,amma dai an bashi ita an gama komai maganar auren akwai ta akan Amrah. Cikin kwanaki alilan in da suka ragewa Amrah na tafiya makaranta, Malam Kabiru mahaifin Amrah ya yi duk yadda zai yi yayi bakin arin shi inda ya mata siyayyar duk wani kayan bu ata dai-dai arfin talaka. Gwaggo Sa'adatu ma ta yi iya bakin arin ta wajen ganin ta ha a mun an abubuwan da ba'a rasa ba, irin su kayan yaji, ni en kayan miya,mai, manja,daddawa,taliya ar mirji,yajin borkono,da yajin uli- uli da sauran su dai duk sai da ta tabbatar ta ha awa Amrah. Su yaya Hisham ma sun yi iya bakin arin su wajen ganin sun taimakawa Abba an mun siyayya dai-dai arfin talaka ba abun da aka rageni dashi. Rana bata arya sai dai uwar iya taji kunya, yau ta kama ranar da Amrah zata tafi makaranta. Tun asubah da ta tashi ta yi salla bata koma bacci ba ta shiga shiryawa, sai da ta sa kaya sun kai wajen biyar tana cirewa ita a dole bata yi kyau,da yar dai Gwaggo Sa'adatu ta nemo mata wata atamfa mai ruwan ganye da hijab har asa, daman Amrah bata sa mayafi. arfe Bakwai dai-dai yaya Hisham suka zo shida Umar dan tafiya raka Amrah makarantar inda zata fara karatu a AHMADU BELLO UNIVERSITY ZARIA Fannin Medicine. Malam Kabiru ne ya aiko iran ta inda ta je ta same shi a cikin akin shi. Zama ta yi a gefen shi inda Gwaggo Sa'adatu take zaune daga ayan gefen. "Amrah". Malam Kabiru ya ira sunan Amrah in cikin wata iriyar murya da bata ta a jin shi da ita ba. Saurin ago idon ta Amrah in ta yi sannan tace. "Na'am Abba" Jikin ta duk ya yi sanyi. "Amrah yau dai gashi Allah yayi zaki tafi makaranta,nayi iya duk arin da zan yi naga na miki duk abun da ya kamata dan haka duk abun da ki ka gani kawai kiyi ha uri dashi, sannan abu na gaba Amrah dan Allah awaye ki san irin awayen da zaki yi mu'amala da su saboda a wannan zamanin awaye sai an tona ake samun na kirki, Amrah duk abun da zaki yi kar ki manta da ga gidan da ki ka fito,kar kuma ki manta da ke wacece da kuma matsayin mahaifin ki,mutunci, Amrah ki ri e mutuncin ki sannan kar ki ringa hangen rayuwar wasu. Kiyi ha uri da abun da ki ka je da shi kar kice dan wance tana da abu kaza kice kema sai kinyi. Na sani Allah ya sani ga anuwan ki nan shaida ne tarbiya dai-dai gwargwado na baki ita Amrah idan har ki yi watsi da tarbiyyar da na baki Amrah baki mun adalci ba,sannan kin cuci kan ki bani kika cuta ba, dan haka zan ara maimaita miki awaye ki kula da su bance kar ki kula awa ba amma dan Allah ki san irin awyen da zaki yi mu'amala da su,Allah Ubangiji ya kare ki,ya baki abun da ki ka je nema ya kuma dafa miki a harkar karatun ki". Tun da mahaifin Amrah ya fara magana jikin Amrah ya yi wani irin sanyi kamar ruwan fridge,wasu hawaye ne suka shiga biyowa ta kuncin ta ita kam ji ta yi lokaci guda karatun ya sare mata a rai har taji kamar tace ta fasa, a hankali ta sanya hannu ta goge hawayen fuskarta ta sannan ta bu i baki ta fara magana. "Abba in sha Allah karma yadda ka yarda cewa ka bani tarbiya dai-dai gwargwado Abba na maka al awarin ba zan ta a watsa maka asa a ido ba, Abba in sha Allah zan yi karatu kuma zan zo maka da kyakkyawan sakamako wanda zaka yi alfahari dani, Abba fatana shine kawai ka tayani da addu'a kamar yadda ka ke mun kullum,ba zan ta a fatali da irin tarbiyyar da ka bani ba Abba wannan al awari ne na aukar
Chapter 16 · 0% Book details