← Book details Fansar Fatalwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 45

Sashe 32

Fansar Fatalwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kaiwa nan a zancen nata ta shige cikin motar ta bar ni tsaye kamar an dasa bishiya. Ina tsaye a wajen kamar yadda Amrah ta barni har motar su ta tashi ban motsa ba,ta gabana motar ta zo wucewa in da Amrah ta le o ta window da idanunta da suka yi jawur sannan tace cikin aga murya. "FANSA! FANSA! FANSA! su jira dawowa ta aukar FANSAAAAAAAAAA domin kuwa zan wula anta maciya amana zan tozara su,dan illata rayuwar su illa mafi muni,idan har ban yi haka to ba zan ta a yafewa kaina, ko na mutu sai ruhina ya dawo ya wanzu a doron asa ya auki Fansa,domin kuwa ba zan ta a samun kwanciyar hankali ba matu ar na tuna cewar ma iyana suna rayuwa a doron asa kuma cikin kwanciyar hankali". ****** Yau kwanan Anwar Uku a gadon asibiti ba tare da ya san inda kan shi yake ba. Mahaifiyar shi ce zaune a gefen shi tayi tagumi idanunta in banda tsiyayar hawaye ba abun da suke domin kuwa tun ranar da Anwar in ya fa i tayi sallama da farin ciki inda ta aura abota da kuka. Kamar an ce ta juya ta kalli inda Anwar in yake kawai taga ta fara motsi da hannun shi alamar zai farka. Da sauri ta tashi sannan ta nufi kan shi tana iran sunan shi amma kafin ta arasa gadon nashi taji ya saki wata razannanniyyar ara sannan ya shiga iran sunan Amrah inda gaba aya sai da akin ya amsa. Wata irin jijjiga Anwar in ya shiga yi kamar yadda mata masu borin haihuwa suke yi,haka ya shiga daddatse bakin shi gadon da yake kai kuwa take shima ya shiga wata irin karkarwa. Kan kace mai Anwar ya sanya hannu ya fige robar arin ruwan da ake masa in inda ya shiga arin mi ewa tsaye daga kwancen da yake Shigowar likitoci cikin akin da gudu ne suka danne shi tare da hanashi mi ewar sai dai har a wannan lokacin bai daina ambatar sunan Amrah ba. Duk yadda likitocin suka so su hana Anwar in tashi amma abun ya gagara haka ya dinga jifa dasu inda ya mi kamar wani namijin zaki ya diro daga kan gadon. *MANGA* _Comment_ _Share_ _Fisabillillahi_ . *FANSAR FATALWA* ( _Horror Story_ _Tsarawa/Rubutawa_ SHAMSIYYA MANGA* *MANAZARTA WRITER'S* *ASSOCIATION* *SADAUKARWA* : _Wannan book in gaba ayan shi Sadaukarwa ne gareku, Anty Hadiza D Auta, Sis Amira Adam Alkhairin Allah ya kai_ _muku a duk inda ku ke ina son ku fisabillillahi._ *Free book* ------------------------------------------------ *Bissimillahir rahmani rahim* *024* ______________________________ Har motar su Amrah ta ulewa ganina ban motsa daga inda nake tsayen ba,mamaki,tsoro,Ru ani da kuma tashin hankali ne suka ziyarce ni a lokaci guda. Ban san adadin lokacin dana auka a tsaye a wajen ba har sai da na tsinkayi muryar mai mashin in dana bari a tsaye yana mun magana cikin fushi. "Wai ke Malama wannan wana irin rashin mutunci ne tun azu kin barni a tsaye ina jiran ki kamar wanda kika ajiye bawan ki,sannan tsabar rashin mutunci nazo ina miki magana shine zaki mun shiru kin maida ni mahaukaci ina ta atu ni a ka ai mutane sai kallo na suke". Sai a sannan nayi saurin motsawa sakamakon dirar maganar mai mashin in a cikin kunnuwa na da naji,ha uri na bashi sannan na shiga cikin mashin in muka kama hanyar komawa Kallo aya zaka mun ka fahimci cewa bana cikin nutsuwa ta. ago da jajayen idanun ta Amira tayi ta kai duban ta ga mutanen da suke cikin police station in wanda sun ci kuka har sun gode Allah, shikuwa Anwar ba'a magana. Ganin Amira in tayi shiru ne ya sanya Inspector Rasheed saurin kallon ta da rinnannun idanun da suka zama kamar gauta saboda ja shi sannan yace. "Ya zaki katse labari a dai-dai ga ar da kowa ya matsu yaji arshen labarin,muka jure jin na baya ma balle yanzu da burin kowa bai wuce ya ji yadda aukar Fansar ta fara ba,dan Allah kiyi gaggawar sanar damu mai ya faru da Amrah?, Ya aka yi ta mutu?, Sannan ya aka yi ta fara aukar Fansar?". Murmushin takaici Amira tayi sannan ta kalli Justice Kabir wanda har a wannan lokacin bai ago kan shi ba balle ya iya ha a ido da ita,bata san a wana hali zuciyar shi take ciki ba,amma alamu sun nuna yana cikin matsananciyar kunya da kuma nadama. "Kun san wani abun mamaki?, A mafarki na Amrah take zuwar mun ta sanar dani duk wani abu da ya faru da ita a lokacin da ta bar makaranta ta koma gidan su,duk wani abu da Amrah zata aikata sai ta zo mun a mafarki ta sanar dani hatta kisan da zata fara yiwa su Azra kaf sai da ta bayyana mun a cikin mafarki na". Cigaba da ba wa an wajen labari Amira ta yi, ga an jarida da suka kafa kyamarorin su suna aukar rohotonni burin su kawai a kammalla labarin su je su sanya a tashoshin su. Lokacin da Amrah suka kama hanyar garin Giwa har suka isa cikin garin bata tankawa kowa a cikin motar ba haka take zaune gata-gata nan kamar wadda aka dasa ta. A haka har suka arasa garin su Amrah in,a bakin kasuwa mai motar ya sau eta sannan ta fito daga cikin motar ta fara tafiya. Cikin sauri Condastan motar ya fito tare da shan gaban ta sannan yace. "Malama ya haka baki bamu ku in motar mu ba zaki kama hanya ki tafi". Ko kallon inda yake Amrah bata yi ta juya ta ci gaba da tafiya,hijab in ta ya kama sannan yace. "Ke dalla Malama ki bamu ku in mu wannan ai iskanci ne,ina miki magana kuma kina cigaba da tafiya, idan baki da ku i sai ki fa a mana ai kin saba tallan kanki sai ki bamu abun da kika tallatawa duniya mu kwashi na ku in mu,tun da daman ar yawon ta zubar ne". Cak Amrah taja ta tsaya a lokacin da kalmomin bakin Condastan suka daki dodon kunnen ta,a hankali ta shiga juyowa sannan ta kafe shi da ido take idanunta suka ka a suka yi jawur sai dai a maimakon su ga hawaye a idanun Amrah in kawai sai gani suka yi ta bushe wata irin mahaukaciyar dariya tun abin yana bawa mutanen wajen mamaki har ya koma basu tsoro ganin irin dariyar da Amrah in take wadda batayi kama da ta masu hankali ba. Hannun Condastan da ya ri e mata hijabi ta kalla sannan a hankali ba tare da ce komai ba ta sanya hannu ta cire hannun shi daga jikin hijab in nata sannan ta ara juyawa ta cigaba da tafiya har a wannan lokacin bata daina dariyar da take in ba. Mutane kuwa take aka shiga bin ta da kallo ganin alamun hauka tuburan sun bayyana a tare da ita, ga wuyan hijab a kafa a ga afa ba takalmi,ga dariyar da take ita ka Haka ta cigaba da tafiya tana ratsa unguwanni duk da irin nisan da unguwar ta su take da ita daga kasuwar zuwa gidan su tafiya ce tu uru amma haka Amrah ta yi ta kur awa ko a jikin ta. Sai dai duk inda ta wuce sai mutane su shiga nunata suna aibatata wasu kuwa har madalla suke cewa suna addu'ar Allah yasa ma ta haukace in ne da gaske. A lokacin da Amrah ta sanya afar ta a cikin unguwar su taga tsananin tashin hankali domin kuwa kafin ta isa cikin unguwar ashe har an samu irin tsagerun matasan nan an sanar dasu cewar ga Amrah in ta iso,inda su kuma suka ha a kwambar yara waje guda tana sanya afarta a cikin unguwar ruwan duwatsu suka fara mata maraba,sau ar duwatsu kawai take ji ta ko ina. Mutane suna kallo amma aka rasa samun na warai mutum aya da zai tsawatar musu ya kuma nuna musu rashin dacewar abun da suke aikatawa Amrah kuwa ko gizau bata yi ba haka ta cigaba da tafiya duk irin sau ar duwatsun da take ji a jikin ta bata yi arin guduwa ba balle ta nemi mafaka ko ta yi yun urin kare kanta. Daf da tazo zata shiga gida kawai taji sau ar wani aton dutse a kan ta wanda yayi sanadiyar fashewar kan nata,ji tayi hawaye yana shirin zubo mata amma ta daure domin kuwa al awari ta aukar wa kan ta har ta koma ga mahaliccin ta ba zata ara zubar da ruwan hawaye ba akan abin da su Azra in suka mata "Kar ki kuskura ki shigar mana gida, ki kama hanya ki koma inda kika fito domin kuwa mun da e da sallama ki a duniya a yanzu baki da wani amfani a wajen mu da ke da mattaciyyar gawa duk matsayin ku aya a wajen mu". Amrah ta tsinkayi muryar ya Hisham a dai-dai sanda take arin sanya afarta a cikin zauren gidan nasu. A hankali ta shiga juyawa tana jin maganganun Ya Hisham in suna mata dakan lugude a asan zuciyarta. Wani irin sarawa kan ta ya mata a lokacin da ta juya suka yi arba da ya Hisham in a tsaye a an nesa ka an da ita yana aika mata wani irin kallo mai cike da tsantsar tsana. A hankali ya shiga takowa har ya araso inda take sannan ya cigaba da magana. "Ko baki ji abun da nace miki bane ba,na rantse da girman Allah idan har afar ki ta taka cikin gidan nan sai dai a fito da gawar ki daga cikin gidan, idan kuma ba'a fito da gawar ki ba to tabbas zan miki illa illar da sai kin gwammace mutuwar ki fiye da rayuwar ki, Tun da ke kin zama mugun iri". ***** Anwar fa lamarin shi ya ta'azzara domin kuwa hauka yake tuburan yana buge-buge. arin ficewa yake son yi daga cikin akin amma haka likitocin nan suka sake tasowa suka mishi rub dugu suka danneshi in da aka samu aya daga cikin su ya danna mishi allurar bacci. Abin mamaki da tashin hankali a maimakon su ga Anwar in yayi relax kawai sai ji suka yi kamar allurar ma wani arfi ta ara mishi, domin kuwa
Chapter 32 · 0% Book details