← Book details Fansar Fatalwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 45

Sashe 40

Fansar Fatalwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

wajen shashanci ne iyee?, Ko ke kurma ce bansani ba". Sai a sannan wannan matashiyar budurwa ta juyo itama cikin masifa ta fara magana. "Shin kai makaho ne!?, Ko an gayama an yi titi ne saboda shashashun mutane irin ku masu tsula gudu a kan titi ba bisa hankali ba!, Da zaka dinga gudu a titi sarai na jika kaka mun horn kawai ban yi niyyar kaucewa bane domin ina so na tabbar ko da sauran hankalin ka". Tun daga juyowar da tayi Anwar ya kafe ta ido ko runtsawa ba yayi har zuwa yanzu da ta dasa aya a maganar da take in,tsananin mamaki da ru ani ya shiga a lokaci guda kafin ya furta. "Amrah!". Ya furta a hankali kafin kuma ya ji idanun shi sun fara mishi dishi-dishi ga kan shi da ya sara mishi a lokaci guda sakamakon tozali da fuskar budurwar da yayi fuskar da har ya koma ga mahaliccin shi ba zai manta da mamalakiyyar fuskar ba, cikin rawar murya da hannu ya shiga nuna ta yaba furta. "Amrah da......ma...n ki.....nna a....Ra...ye..., Amr...ah..da...m..a .n ba ...ki.....mu....tun.....ba?". Anwar ya arashe maganar yana mai kai hannun shi tare da shafa fuskar wannan budurwar da yake ikirarin Amrah ce. Wani ihu wannan budurwar ta sake sannan ta make hannun Anwar da yake kan fuskar ta kafin ta zura da gudu tana furta. "Allah ya isa na wallahi wuta balbal,haka kawai daga ganina zaka hau ta a mun fuska kana wani iran wata Amrah mugu kawai,wallahi ban yafe ta a mun fuska da ka yi ba". Ai shima Anwar da gudu ya bita yana wala mata ira yana cewa ta tsaya dan Allah. Ai ina! ita kuwa ganin ya biyota da gudu ya sanya tsoro ya ara rufe ta nan fa ta ara kaimin gudun ta haba wa zo ku ga gudu afa mai naci ban baki ba. _Ku yi ha uri ba zan dinga dogon typing ba saboda_ _idona_ . Follow my Whattpad account @shansiyyamanga, Arewa books@shamsiyamanga. Whatsapp number 07060943991 Phone call 09965779330 Don't forget to share and comment pls. *FANSAR FATALWA* ( _Horror Story_ _Tsarawa/Rubutawa_ *SHAMSIYYA MANGA* *MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATION* *SADAUKARWA* : _Wannan book in gaba ayan shi Sadaukarwa ne gareku, Anty Hadiza D Auta, Sis Amira Adam Alkhairin Allah ya kai muku a duk inda ku ke ina son ku fisabillillahi_ . *Free book* ------------------------------------------------- *Bissimillahir rahmani rahim* *31-35* _______________________________ Haka Anwar da wannan matashiyar budurwar suka cigaba da gudu a kan titi kasancewar titin ba irin public titi bane ba sannan gashi unguwar ba mutane shiru. Sai da suka kusa ure titin kafin ya ga ta sha wata kwana inda tana sha ta nufi wani gida wanda shine na uku a cikin layin sannan ta shiga buga gate in gidan kamar zata alla shi. Da sauri mai gadin gidan ya bu e gate in ko jira bata yi ya gama bu ewa ba ta hanka e shi ta shige cikin gidan da mugun gudu, mamaki ne ya cika mai gadin ganin halin da ta shigo cikin. awa waje yayi ya ga ko lafiya kuwa inda kuma a dai-dai sannan Anwar ya ara so bakin gate in gidan yana arin danna kan shi cikin gidan . Da sauri mai gadin ya tare shi yana cewa. "Malam lafiya kuwa?, Ya zaka zo ina bakin aiki na ba magana kawai zaka fara arin ture ni ka shiga gidan mutane". Sai a sannan Anwar ya dawo hayyacin sa ya lura da abin da yake shirin aikatawa in, kan shi ya shiga sosawa sannan ya fara bawa mai gadin ha uri. "Dan Allah kayi ha uri bawan Allah, Amrah na biyo kuma ta san da zuwa na". Kallon shi mai gadin ya yi she e sannan yace "Wacece haka kuma?, Wacece Amrah?". "Amrah dai ta gidan nan mana wadda ta shiga yanzu". Anwar ya fa a yana cigaba da le a cikin gidan. "Kaga Malam gidan nan ba wata Amrah ina ganin ka yi atan kai ne". Mai gadin ya fa a yana arin juyawa zai mayar da gate in ya rufe. Da sauri Anwar ya sanya hannu ya ri e gate in tare da cewa. "A'a dan Allah bawan Allah ka tsaya na maka bayani, Amrah fa ta cikin gidan nan wadda ta shiga yanzu,da idona na ganta ta shida cikin gidan kuma kace mun ba Amrah a gidan nan". "Oh wai Farida ka ke nufi!, to ai wannan sunan ta ba Amrah ba sunan ta Farida". "Kamar ya wace Farida kaga nifa Amrah nagani ba wata Farida, dan Allah ka yale ni na shiga mu yi magana". "Kai Malam wallahi ba inda zaka shiga ya ina fa a ma magana kana mun musu ni da nake aiki a gidan nasan kowa a gidan ba wata Amrah a cikin gidan nan, dan haka kauce ka cire mun hannun ka a jikin ofar nan zan rufe ofa". Ai Anwar yana jin abun da wannan mai gadin ya fa a ya yi saurin zube gwaiwowin shi a asa tare da ri afar shi yana mishi magiya akan ya taimaka ya bar shi ya shiga. Shi kam mai gadin mamakin wannan lamari ya shiga yi,inda ya shiga kiciniyar wace afar shi daga hannun Anwar in, a dai-dai sannan kuma wata mota ta araso ofar gidan tare da yin horn a mai gadin. Da gudu mai gadin ya wace afar shi a hannun Anwar sannan ya bu e gate in gaba aya inda mai motar ya kunna hancin motar shi zuwa cikin gidan. Ai Anwar yana ganin haka da gudu shima ya mi e tare da rufawa motar baya shigar Anwar cikin gidan yayi dai-dai da tsayawar motar inda matu in motar ya ziro afafuwan shi waje tare da fitowa. aga afar shi Anwar yake arin yi amma ya kasa sakamakon tozali da fuskar mutumin da yayi. Wani matsanancin bugawa irjin shi ya shiga yi a lokaci guda kuma wata zuffa ta shiga karyo mishi. Innalillahi wa'innailaihi rajiun wannan ai mahaifin Amrah ne to amma ya aka yi hakan ta faru?, yaushe ya zama mai ku i? Sannan ya tabbata Kennan Amrah ba mutuwa ta yi ba ko mai hakan yake nufi?, Ko dai gizo suka fara mishi domin kuwa a labarin da mahaifiyar shi ta ba shi ta sanar dashi cewar a gaban idon ta aka kawo gawar Amrah sannan a gaban idon ta aka auke ta aka sallace ta a ta aice ma anin shi Nazir a gaban idon shi aka sanya gawar Amrah a cikin abari. Sannan shi dai ya san tun da aka kafa duniya Allah ya hallici mutanen cikin ta ba'a ta a mutuwa an dawo ba. ***** Yau Justice Kabir suka kama hanyar garin Yobe domin zuwa ya ha u da iyayen Amrah kamar yadda ya uduri niyya. Kasancewar garin Yobe da Zaria akwai tafiya sosai domin kuwa a alla zai auki mutum tsawon awanni shida kafin ya isa jahar Yobe Lokacin da suka isa garin Potiskum in basu wani sha wahala ba wajen neman unguwar da aka ce musu Malam Kabiru in yake, Kasancewar Tsohuwar kasuwa tana aya daga cikin manyan unguwanni kuma da du a cikin garin. Da tambaya da komai aka kawo su har ofar gidan Malam Kabiru in inda suka tarar da shi zaune da wasu mutane manya guda hu u yana ara musu karatu. Waje suka nema suka zauna a gefe suka jira har Malam Kabiru in suka dasa aya sannan ya juyo ya dube su cikin sakin fuska yana musu maraba. Suku wa wa annan mutanen tashi suka yi tare da yiwa Malam Kabiru sallama suka auki littafan su suka tafi. Bayan tafiyar mutanen ne Malam Kabiru suka shiga gaisawa sannan ya tashi wani yaro da yake zaune a gefe yace ya shiga cikin gidan yace a bashi ruwa yayi ba ofi mai tsafta aka zubo musu ruwan a ciki,ruwa mai sanyi kamar na fridge. Sai da suka sha ruwan sannan Malam Kabiru ya dube su yace. "Maraba sannun ku da zuwa hala ba i muka yi?". Murmushi Justice Kabir in ya yi sannan yace. "Eh alah gafarta Malam fatan mun same ku lafiya?". "Lafiya lao Alhamdulillahi amma sai dai ban gane ku ba?". Malam Kabiru ya fa a yana mai tattara gaba aya hankalin shi zuwa kan su. Mukhtar ne wanda suka zo tare da Justice Kabir ya dubi Malam Kabiru yace. "Eh Malam daman balalle ka gane mu ba domin kuwa baka san mu ba, ba i ne mu daga Zaria mu ke". Tun da kalmar Zaria ta dira a kunnen Malam Kabiru gaba aya yanayin fuskar shi ya sanja daga fara'a zuwa ha e fuska, su kan su su Justice Kabir in sai da jikin su yayi sanyi. "Bayin Allah to mai ya kawo ku waje na?, Ku yi ku fa a domin inada abun yi". Malam Kabiru in ya fa a yana kawar da kan shi gefe domin tun bayan barin su garin Zaria ya ji ba ya sha'awar ko sake waiwaiyar abin da ya shafi Yamma ma balle kuma wata Zaria,har zuwa yanzu yana jin abin da mutanen garin suka mu su a asan zuciayar shi sannan ba zai ta a mantawa da wannan abin ba har ya koma ga mahaliccin sa. "Malam daman mun je garin Giwa ne neman ka sai kuma mu ka bugi gurbi muka samu labarin cewar kun bar garin, shine na sanya aka bincika mun sai ake sanar dani cewa kana Jahar Yobe. Malam idan ba damuwa wata alfarma na zo nema a wajen ka dan Allah ka yi ha uri ka saurare ni ka kuma duba girman Allah ka mun wannan alfarmar". Justice Kabir ya fa a yana Sunkuyar da kan shi asa,shi kam Malam Kabiru shiru yayi bai tanka ba sai dai zuciyar shi kuma da yaji tana buga mishi da sauri da sauri kamar zata fito waje. Jin Malam Kabiru in yayi shiru ne ya sanya Justice Kabir ya cigaba da magana inda ya bu aci a mishi iso cikin gidan domin maganar da zai fa in yana bu atar ace duk wani makusancin Amrah yana wajen. Da farko Malam Kabiru bai amince ba amma kuma jin sunan da Justice Kabir in ya ambata na Amrah ya sanya ya musu iso cikin gidan. A tsakar gida suka
Chapter 40 · 0% Book details