← Book details Fansar Fatalwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 45

Sashe 45

Fansar Fatalwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ago kai Malam Kabiru yayi sannan ya dubi
an uwan shi Hassan wanda idanun shi yayi jawur kafin ya juya ya dubi mutanen da su ke wajen suma ido yayi jawur yace.
"Wannan shine ka
an daga cikin abin da ya faru da rayuwa ta bayan Adda Hafsatou ta rabamu da mahaifar mu".
Kuka sosai su Gwaggo Sa'adatu su ke da mahaifiyar Farida, su ma su Umar gaba
aya idanu yayi jawur sai ajiyar zuciya su ke sau
ewa.
"To Amma Dad kai ya aka yi kuka rabu da
an uwan ka?".
Farida ta fa
a cikin rawar murya.
Ajiyar zuciya mahaifin ta ya sau
e kafin ya bu
i baki ya fara magana.
"Maganar gaskiya ban san yadda aka yi mu ka rabu da Hassan ba kawai Ni dai bu
ar ido na yi na ganni a kan gadon asibiti ga wani mutum da matar shi da kuma
ar shi wadda bata fi shekara uku ba gefen su,kallon su na yi inda na kasa furta komai sai sunan Hassan,
arin tashi na shiga yi inda mutumin suka ri
e ni tambaya ta ya shiga yi ya sunana amma shiru sai kuka kawai da nake
irka. Sai da muka kwana biyu a asibiti kafin aka sallame mu bayan an sallame mu ne suka wuco dani gidan su da yake cikin garin Kaduna, lokacin da muka zo gidan
aki guda aka bani matar ta shi ta shiga ta mun wanka ta bani kaya na sanya aka kawo mun abinci na alfarma sunana suka tambaye ni inda na sanar da su sunana Hussain kuma ni
asar Faransa domin kuwa ina yawan jin sunan garin a bakin mahaifin mu sai dai na sanar da su cewar iyayena sun mutu inda su ka tausayamun su ka rike ni har na girma na yi karatu tun da ta matakin primary har high institution duk wannan mutumin mai suna Alhaji Sani shi ya biya mun kuma Alhamdulillahi na kammalla inda na yi karatu a fannin likitanci na auri
ar shi mai suna Halima muna da yara biyu da ita
aya na miji mai suna Khamis yana
asar Bahrain yana karatu sai kuma Farida wadda gata nan a zaune. Aiki shi ya dawo dani garin Zaria domin kuwa yanzu haka ni lecturer ne a cikin jami'ar Ahmadu Bello da take garin Zaria lokacin da incident
in Amrah ya faru bana
asar ina Egypt na tafi
arin karatu shiyasa ban santa ba ban kuma ta
a ganin ta ba".
Shiru wajen ya
auka aka rasa wanda zai ce uffan kowa da abin da yake sa
awa a cikin zuciyar shi, da
yar dai Justice Kabir ya bu
i baki ya fara magana.
"Gaskiya duniya marrassa tsoron Allah sun yi yawa a cikin ta yanzu
anwar mahaifiyar ku ita ta ta yi sanadiyar rabaku da mahaifin ku saboda kawai son cimma wata manufa Tata,ya Allah ya Ubangiji ka
ara bu
e mana idanun mu wajen fahimtar gaskiya da gane banbanci tsakanin duhu da hask, Tabbas duniya ta zama abar tsoro yarda da amana sun yi
aranci wanda baka tunanin zai ci amanar ka a wannan lokacin shi yake cin amanar ta ka,shin ko mutane sun manta cewar akwai ranar sakamako akwai ranar da kowa zai tsaya a gaban Ubangiji ya kare kan shi a kan abin da ya aikata?, Ita ce ranar da baki ba zai magantu ba wajen bayar da shaida sai dai wasu sassa na jikin ka, Tabbas yanzu mutum ba abin yarda bane labarin Amrah da kuma labarin ku da naji ya sani na ji ba zan
ara yarda da kowa a duniya ba,domin kuwa wanda yafi kusanci da kai shine yafi saurin cin amanar ka. Kaico rayuwa Azrah kin cuci kan ki ni ma kuma na cuce ki da na kasa baki tarbiyya wadattaciya".
Justice Kabir ya fa
a yana fashewa da kuka,ha
uri Malam Kabiru suka shiga bashi sannan Malam Kabiru ya dube shi yace.
"A'a Kabiru kar ka ce haka domin kuwa ba duka mutanen duniyar bane aka taru aka zama
aya ba,a ko ina akwai na gari akwai na banza,kawai dai amanar ce ta yi
aranci amma akwai masu tsoron Allah masu amanar sai dai kuma a zahirin gaskiya ba su da yawa,abin da yafi sau
i kawai shine mutum ya zamana mai ri
e sirrin shi sannan kar ya zamana yana sakewa da kowa sosai gudun abin da kan je ya dawo, Allah Ubangiji ya shiga tsakanin mu da ma
iyan mu ya kuma bamu ikon ri
e amanar duk wani wanda ya yarda damu".
Da Ameen su ka amsa gaba
aya kafin daga bisani su ka tashi su ka ce bari su je su yi sallar azahar. Bayan sun yi sallar sun dawo ne Justice Kabir ya ce wa Malam Kabiru zasu wuce Zaria a yanzu Malam Kabiru ya so ya ce mishi su bari sai gobe amma kuma ya
i yarda yace yana da abubuwan yi a gidan. Haka su ka raka shi motar shi ya shiga ya tafi bayan ya ajiyewa Malam Kabiru
in ma
udan ku
Su kuma su ka koma cikin gida da shirin nan da kwana uku za su tafi Nijar gaba
ayan su, shima Anwar washe gari da safe ya musu sallama ya koma gida.
Cikin kwanaki ukun da Malam Kabiru su ka shirya su ka tafi Nijar
in da
yar su ka iya gane unguwar su saboda sanje-sanje da aka samu na zamani. Zuwan bai mu su da
i ba domin kuwa sun tarar da labarin cewa mahaifin su ya da
e da rasuwa, sai Adda Hafsatou da suka tarar wadda ta tsofe ta yi wata iri da ita,Allah sarki rayuwa ta ha
u da cutar hawan jini inda gefen jikin ta ya shanye bata iya komai kana dosar cikin
akin da take wani wari ne ha
e da zarni zai ziyarce ka sakamakon fitsari da kashin da take a jikin ta,gashi bata ta
a haihuwa ba,balle wani daga cikin
an ta ya taimaka mata,mutane kuwa ba wanda yake zuwa inda take cikin gidan ma can daga gefe aka ware mata
aki irin na langa-langa
in nan kamar wata Akuya. Sosai su Malam Kabiru su ka tausaya wa halin da take ciki wai hausawa su ka ce naka naka ne take Malam Kabiru ya sanya aka
auke ta aka kai ta asibiti,sai dai asibitin sun ce ba zasu iya mata magani ba sai dai su tafi cikin Nijar, Hussain cewa yayi kawai su mayar da ita gida ta mutu amma Malam Kabiru ya hana haka ba dan ran shi ya so ba su ka wuce da ita Nijar
in domin kuwa shi kam Hussain har gobe haushin ta yake ji. Nan ma asibitin Nijar
in da
yar da su ka kar
e ta sai dai cikin dara Allah ya kar
i rayuwar ta bayan ta gama iface-iface tana
iran sunan Hamisou da
an shi akan su yafe mata. Shikennan rayuwa duniya ba mattabata ba gashi dai Hafsatou ta rasu a lokacin da ta gama wula
anta kowa ya guje ta su wa
anda ta wula
anta
in su ne dai su ka dawo su ka taimake ta.
*BAYAN WASU SHEKARU*
Abubuwa da dama sun faru ciki har da auren Farida da Anwar da aka yi , Amira kuma da Inspector Rasheed a lokacin har Amira ta haifu
an ta biyu duka mata inda ta sanya mu su suna Amira da Amrah. Su ma a
angaren Anwar da Farida sun haihu sun haifi
ar su
aya kyakyawa sak Farida ita ma taci sunan Amrah. A
angaren Justice Kabir ku garin Giwa ya je inda ya gina makaranta guda mai sunan AMRAH MEMORIAL SCHOOL. Sannan bayan haka ya nemawa Usman aiki a wani Company da yake cikin Kaduna na yayan shi. Shi ma Malam Kabiru yanzu rayuwa ta sanja musu domin kuwa yana ta samun cigaba ta ko ina ga shi
an uwan shi Hussain sosai yake kulawa dashi sai dai har zuwa yanzu Malam Kabiru ya
i komawa garin Zaria yana Potiskum a cewar shi tafi mishi da
in zama. Sai dai yana zuwa jifa-jifa wajen iyalan Malam Umaru tun da shi kam ya rasu. Komai dai Alhamdulillahi sai godiyar Allah kawai.
*Alhamdulillahi Lazi bini'imahi tattimmu salihat, a nan na kawo
arshen littafi nan nawa mai suna FANSAR FATALWA, Allah na gode maka da ka bani ikon kamalla wannan littafin lafiya kamar yadda na fara lafiya,abin da na fa
a dai-dai Ubangiji ka bani ladan shi kuskuren da nayi a ciki Allah ka yafe mun. Dan Allah duk wanda ya karanta wannan labarin ya yi koyi da kyakyawan halin ciki sannan a yi fatali da munanan halin ciki. Ina
ara mi
a godiya ta ga duk masoya wannan littafin nawa na FANSAR FATALWA wa
anda na sani da wa
anda ban sani ba musamman* *ma
an group
ina da kuma
an sauran groups na gode sosai da addu'oin ku a gare ni Ubangiji Allah ya saka mu ku da mafificin alkhairi. Na gode da nuna soyayyar ku ga wannan littafin son so fisabillillahi. Sai kuma mun sake ha
uwa a sabon littafi na wanda* *zai zo mu ku immediately ana yin sallah,fata na shine ku kar
e shi kamar yadda ku ka kar
i wannan. Na gode sosai. Domin gyara ko sharhi
ofa ta* *a bu
e take domin kar
ar gyararrakin ku zaku iya magana da ni kai tsaye ta number
in da take* *
asa* .
Follow my Whattpad account @shamsiyyamanga.
Arewa books @shamsiyamanga.
Whatsapp number
07060943991
Phone call
09065779330
@ B D
B D
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
604ce7b2d9494d32a4d2bc3ef868e9d9
Chapter 45 · 0% Book details