Sashe 44
Fansar Fatalwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
*040*
________________________________
Tun daga ranar da Adda Hafsatou ta sanya
afar ta cikin gidan mu ta fara nunawa mahaifin mu tsantsar
iyayya duk wani salon rashin mutunci Adda Hafsatou ta tsiro shi a cikin gidan nan haka mahaifin mu ya zama shi da gidan shi bashi da wata walwala domin kuwa dai-dai da ruwan gidan sai da Adda Hafsatou ta mishi shamaki da shi balle kuma a zo ga gandun abinci wanda shi zai nemo amma kuma cin abincin yafi
arfin shi. Sai dai ko da wasa mahaifin mu bai ta
aukar
acin ran Adda Hafsatou
in ya sanya a ranshi ba kullum addu'a yake ma ta da fatan shiriya,tun daga sannan ya
ara tabbatar da cewa ya rasa Najidatou rashi na har abada. Haka rayuwa ta cigaba da tafiya yau fari gobe ba
i sai dai a
angaren mu mahaifin mu kullum ba
a ce domin kuwa i zuwa yanzu ranshi mutuncin Adda Hafsatou
in ya ninka na da a da tana barin shi ya kwana a cikin
aki amma a yanzu ta rantse ba zai
ara kwana mata a cikin
akin ba haka dare yana yi zata tiso
eyar shi a gaba duk tsananin sanyi da damina haka zai yi shimfi
a a tsakar gida ya kwanta,gashi wani ikon Allah kamar an kulle mishi baki duk wannan abin da take mishi
in bai ta
a bu
ar baki yace mata kanzil ba. A
angaren mu kuwa muna wajen matar
anin mahaifin mu wadda take gidan tana shayar da mu sai dai
ofar su daban. A lokacin da muka cika watanni sha biyar a duniya sai Adda Hafsatou ta shiga har
ofar Sajida ta bu
aci ta bata mu zamu koma wajen ta da zama da farko Sajida ta so mata musu amma tunowa da ala
ar da take tsakanin ta da mahaifiyar mu ya sanya bata musa mata ba ta ba da mu. Tun daga ranar da muka dawo hannun Adda Hafsatou sai ya zamana
iyayyar da take yiwa mahaifin mu ta shafe mu domin kuwa Adda Hafsatou rufe ido ta yi ta manta da wacece mahaifiyar mu a wajen ta inda ta shiga gana mana azaba iri-iri mun sha wahala matu
a a hannun Adda Hafsatou domin kuwa ni na tabbatar tsawon rai ne kawai ya kawo mu zuwa wannan lokacin inda ace cuta tana kisa to da ta da
e da hallaka mu. Lokacin da mahaifin mu ya fahimci halin da mu ke ciki a wajen Adda Hafsatou sai ya mata magana domin kuwa Allah ya gani yana son mu ba zai ta
a barin wani abu ya cutar da mu ba,bu
ar bakin Adda Hafsatou a lokacin da ya mata maganar sai tace idan har yana son mu yana kuma son ya cigaba da ganin mu a tare dashi a raye to kawai ya sake ta, Shikennan idan ya yi haka wallahi zata
yale mu amma muddin zata cigaba da zama a gidan to wannan ma ka
an mu ka gani. Ko ka
an mahaifin mu bai
auki maganar ta da wani muhimmanci ba domin kuwa shi a tunanin shi duk barazana ce ashe kuwa da gaske take. Lokacin da muka cika shekara biyu a duniya na fahimci cewa Hussain yana da wata irin zuciya inda duk irin muguntar da Adda Hafsatou ta mana to fa sai ya zamana ya ri
e ta a ranshi daga kallon da yake mata ka
ai zaka fahimci cewa Hussain ya tsane ta tsana mafi muni.
Bayan Shekara biyar a lokacin mu kuma mun cika shekara Bakwai a duniya abubuwa da dama sun faru a tsakanin wa
annan shekarun wanda fa
in su ma bashi da amfani domin wata
ila idan kun ji ku
auki tsanar Adda Hafsatou ku dasawa zuciyar ku ni kuma ba zan so haka ba tun da ko ba komai ita
in kamar mahaifiyar take a wajena. Wata rana da ba zan ta
a mantawa ba mahaifin mu ya tafi wani taro na malamai a cikin Nijar Adda Hafsatou ta zo ta same mu da dare, domin kuwa lokacin
arfe goma har ta wuce sannan tace mana mu zo zamu rakata wani waje, tun a sannan jikina ya bani wani abu amma sai ban nuna mata ba muka fito muka bi bayan ta kai tsaye wata unguwa ta nufa da mu inda ta tsaya a
an wani lungu bamu da
e sosai da tsayuwa ba sai ga wani mutum ya zo inda mu ke tsayen sannan suka yi magana cikin Yaren buzanci
asa-
asa yadda ba zamu ji mai su ke cewa ba, kafin ya ciro wani abu a cikin wata leda da yawa a dun
ule kamar ku
i sannan ya mi
a mata bayan ta kar
a ne ta
udundune a cikin hijab
in ta kafin ta juyo ya dube mu ta
akko wani abu fari a
ulle a leda ta busa mana a fuskar mu take kan mu ya sara a lokaci guda sannan mu ka ji gaba
aya kamar ana hura mana wutar
iyayyar
asar Nijar
in a cikin ran mu. Mutumin nan ne ya kama hannayen mu sannan ya nufi marabar da ake shiga jirgin ruwa a shigo
asar Nigeria lokacin da mu ka isa bakin tekun mun tarar da har an lodawa wani jirgi kaya irin wanda ake Safarar su daga Nijar zuwa Nigeria,ba mutane a cikin jirgin daga matu
in jirgin sai shi wannan mutumin sai kuma kaya a cikin buhuna wanda bamu san ko Meye ba,isar mu bakin jirgin ke da wuya sai wannan mutumin ya hanka
a mu cikin jirgin sannan shima ya shiga kafin matu
in jirgin ya ka
a igiyar jirgin mu fara tafiya. Ban san adadin lokacin da muka
auka muna tafiya ba domin kuwa ana sanya mu a cikin jirgin kamar abun ha
in baki muka
ingire mu ka fara bacci ni da Hussain bamu tashi farkawa ba sai daf da asuba shima iskar asubah ce ta hura mu sai dai abin mamaki ina farkawa na ga wannan mutumin da ya taho da mu a yashe a gefe an mishi yankan rago daga shi har matu
in jirgin na mu nan fa hankali na ya tashi sai dai wannan bashi ne abin tashin hankalin ba face bu
e ido da na yi na ga ba Hussain ba alamar shi a tare dani, innalillahi wa'innailaihi rajiun haka na tashi ina kuka na shiga
walawa Hussain
ira amma shiru ka ke ji wai malam yaci shirwa na
an yi tafiya mai
an tsayi kafin na zo bakin titin da ban san ina bane,zama na yi a gefen titin na cigaba da shirga kuka ga yunwa da nake ji kamar naci babu tun da rabona da abinci yau kwana biyu Kennan sai zallar ruwa da yake cikina. Daga nesa na hango wata mota tana tahowa lokacin garin ya fara haske tashi na yi inda na fara
agawa motar hannu har mai motar ya wuce sai kuma naga ya dawo da baya, tsayawa ya yi a gefe na sannan ya le
o kan shi daga cikin motar ashe ma motar kasuwa ce tare da tambaya ta ina zan je,
arasawa na yi jikin motar ban yi magana ba domin kuwa ban san inda zan ce mishi zan je ba,ganin na yi shiru ne ya sanya shi fara
arin tayar da motar zai bar wajen, sai dai da sauri
aya daga cikin fasinjojin motar ya dakatar da shi sannan ya fito ya
akko ni ya sanya ni a cikin motar kafin ya cewa direban motar su tafi. Bamu yi tafiya mai tsayi ba muka shigo cikin wani gari inda aka sau
e mu a tasha. ZARIA shine sunan garin da naji an ambata.Rarraba idanu na shiga yi ina kallon duk mutanen da su ke kai kawo a cikin kasuwar, ji na yi an dafani da sauri na juya inda na yi arba da wannan mutumin yana mun murmushi. Kama hannu na yayi sannan mu ka bar wajen mashin mu ka hau inda mu ka nufi wata unguwa mai yawan mutane kai tsaye wani gida mu ka shiga mai zauruka har guda uku ga almajirai nan zaune a
ofar gidan suna karatu wasu kuma a cikin gidan sai kaiwa su ke tsakanin cikin gidan da zauren gidan. Abin da na lura dashi shine duk inda mu ka wuce almajirai sai sun tsuguna sun gaishe da wannan mutumin wannan shi ya mun nuni da cewa malamin su ne, a cikin gidan mu ka yada zango a bakin rumfar wani
aki, wata mata ce
ar dattijuwa ta iso tare da kawo mana ruwa sannan ta zauna gefen shi tana mishi sannu da dawowa Sai da mu ka ci abinci sosai na bu
e ciki na cinye abinci tass sannan mutumin yace a bani ruwa na yi wanka Aikuwa wannan matar da na lura matar shi ce ita ta ha
a mun ruwan wankan sannan ta kai mun ban
aki kafin ta shiga ta wanke ni tas, bayan mun fito ne aka kawo mun wasu kaya na sanya sannan mutumin ya dube ni yace daga ina nake, shiru na yi domin ina gudun kar na sanar dashi ya ce zai mayar dani garin mu ni kuwa ban san komawa,shirun da yaga na yi ne ya sanya shi sake mun tambaya sai dai take nace mishi nima ban san garin mu ba,iyayena kuma sun mutu sannan ban san ta yadda aka yi na zo wannan wajen ba,sosai wannan mutumin mai suna Malam Umaru da matar shi Talatu su ka tausayamun tun daga ranar suka ri
e ni tare da ha
a ni da
an shi sannan ya sanya Ni a Makarantar boko shi kuma ya shiga koyamun karatun Addini. A haka na taso gidan Malam Umaru inda ba zaka ta
a kallo na kace bashi ya haife ni ba saboda yadda ya ke kula dani fiye da yadda yake kula da
an shi na cikin shi, a haka har na sau
e littattafai da dama na addini karatun boko ma Alhamdulillahi na yi shi ba laifi inda har na kai matakin Diploma a sannan ne kuma Malam Umaru ya ha
a mu aure da
ar shi mai suna Amrah mun haifi Hisham da ita ne kuma haihuwar ta tsaya mata gaba
aya domin kuwa har Hisham ya kai shekaru bakwai a duniya Amrah bata sake ko
atan wata ba,da haka na ro
e ni alfarmar dan Allah na
ara aure da farko na
i yarda amma da mahaifin ta ya sanya baki sai na auri Sa'adatu mutuniyar kirki domin kuwa bata
auki Amrah a matsayin kishiya ba tana bata girman ta sosai sannan suna zaman lafiya fiye da tunanin mai tunani. Sa'adatu bata rufa shekara ba sai da ta haifamun yaro Namiji inda na sanya mishi suna Umar sunan mahaifin Amrah,bayan haihuwar Umar da shekara biyu ta sake haihuwar
a Namiji inda na sanya mishi suna Usman mai sunan mahaifin ta, tun daga wannan haihuwa ita ma Shikennan haihuwa ta tsaya mata sai da muka shafe shekaru ashirin a haka ba'a sake mun haihuwa ba kafin daga bisani Amrah ta samu ciki mai bala'in wahalar da ita, ciki ya cika wata tara inda ta zo haihuwa ta haifi
ar ta mace kyakyawa mai m
Kama da ita sak sai dai tana haihuwa da wasu
an mintuna Allah ya kar
i rayuwar ta na yi kuka Sa'adatu ta yi kuka iyayen Amrah sun yi kuka har mun gode Allah, ranar suna kuwa Yarinya ta ci sunan mahaifiyar ta. Alhamdulillahi a ko ina zan yabi Sa'adatu kuma ina sanya mata albarka domin kuwa ta ri
e Amrah tsakani da Allah kamar ita ta haife ta domin dai-dai da tsawa ban ta
a jin Sa'adatu ta yiwa Amrah ba har zuwa ranar da Amrah ta koma ga mahaliccin ta. Daga baya ne kuma na gano cewar Hussain yana cikin garin Zaria har unguwar da yake na gano amma kuma duk ranar da na yi niyyar zuwa inda yake sai naji komai ya
ace mun ko kuma naji kaina ya kama mun matsanancin ciwo. Sunana kuma ya sanja daga Hassan zuwa Kabiru ne a lokacin da nazo gidan Malam Umaru inda ya tambaye ni sunana shima na nuna mishi ban sani ba,wannan dalilin ya sanya ya sanja mun suna na koma Kabiru.