Sashe 43
Fansar Fatalwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Asalin mu mutanen
asar Nijar ne a wani gari da ake cewa DAMAGARAM mahaifin mu buzu ne fari kyakkyawa ga gashi kamar balarabe. Mahaifin mu ba wani mai ku
i bane sai dai kawai rufin asirin Allah sai dai akwai wata baiwa da Allah ya yiwa mahaifin mu shine duk wata irin cuta idan tana damun mutum to da zarar an kai shi wajen mahaifin mu to da izinin Allah idan ya mishi addu'a ya tofa a ruwa ya bashi ya sha to zai warke. Sunan mahaifin mu Malam Hamisou shahararren Malami ne da ba iya garin DAMAGARAM ba hatta garuruwan da suke kewaye da namu an san shi,Allah ya zuba mishi ilimin addini sai dai bai yi karatun boko ba duba da cewar a zamanin su karatun boko
in ba kowa ya damu da shi ba,amma ilimin addini kuwa tun bai fi shekara goma sha biyu ba a duniya ya sau
e al
ur'ani mai girma. Da wannan ilimin da Allah ya bawa mahaifin mu ya sanya shi ya shahara sannan ya zamana ya na samun alkhairi da yawaa daga wajen mutane mabanbanta. Mahaifin mu da mahaifiyar mu wadda sunan ta NAJIDATOU
an uwan juna ne
an Baffanu su ke wannan dalilin ya sanya tun tana
arama mahaifin ta ya bayar da ita a mahaifin mu kuma daman a gidan su mahaifin mu ta tashi bayan ta kai munzalin aure aka aurar da ita a mahaifin mu inda suka fara rayuwa mai cike da so da
aunar juna. Sosai mahaifiyar mu take nunawa mahaifin mu kulawa sannan tana bashi girma da darajar shi a matsayin shi na mijin ta. Bayan auren su da wasu wattanni ta samu cikin mu sai dai cikin tun lokacin da ta same shi gaba
aya ta fara shiga damuwa domin kuwa sosai cikin yake wahalar da ita lokaci guda ta rame ta ko
e ta fice a hayyacin ta wannan dalilin ya sanya aka bu
aci
anwar ta mai suna Hafsatou data dawo gidan da zama. Sai dai fa Hafsatou kwata-kwata zuciyar ta bata da kyau amma ba wanda ya ta
a sanin haka a fuska tana nunawa duniya cewar tafi kowa son Najidatou amma kuma a zuciyar ta ba haka bane domin kuwa idan akwai babban ma
iyin Najidatou to bai wuce Hafsatou ba gashi dai uwar su
aya uban su
aya asali ma Hafsatou ita take bin bayan Najidatou. A haka dai rayuwa ta cigaba da tafiya har cikin Mahaifiyar mu ya shiga watan haihuwa inda cikin dare na
uda ta kama mahaifiyar mu gadan-gadan haka Hafsatou ta kama ta suka nufi wani asibiti mafi kusa ko mahaifin mu bata sanarwa ba a cewar ta kar ta tayar mishi da hankali Aikuwa suna isa asibitin ba su kai ko Minti goma ba Allah ya sau
e ta lafiya inda ta haife yaron ta kyakyawa sak mahaifin mu, murna sosai Hafsatou ta shiga yi inda ta fito da sauri ta nufi hanyar gida domin zuwa ta sanarwa mahaifin mu tun da gashi lokacin ba waya,sai dai bayan ta isa gidan ta sanarwa mahaifin namu sai ta tarar da shi a
ofar gida ya fito hankali a tashe ganin bai gan su a cikin gidan ba da murnar ta ta
arasa wajen shi sannan ta sanar da shi cewa Najidatou ta sau
a, aikuwa ko gama rufe
bakin ta bata yi ba ya juya da sauri ya nufi hanyar asibitin inda ita ma ta mara mishi baya, sai dai lokacin da suka isa murna ta
aru domin kuwa sun tarar da yara biyu jere reras a gefen mahaifiyar mu wannan yake nuni da cewa
an biyu ta haifa wannan abin ba
aramin da
i ya yiwa mahaifin mu ba har sai da ya zubar da
walla haka dai cikin daren aka sallamo su mahaifiyar mu suka dawo gida kasancewar an duba ana ga bata da wata damuwa. Wani ikon Allah shine lafiya-lafiya mahaifiyar mu ta haife mu sai gashi cikin dare jini ya
alle mata kamar an kunna famfo cikin tashin hankali mahaifin da Hafsatou suka
akko ta aka
ara mai da ita asibiti duk yadda likitoci suka so su tsayar da jinin da mahaifiyar ta mu take zubarwa abin ya gagara gashi sun rasa abin da ya janyo mata zubar jinin su kan su likitocin sai da hankalin su ya tashi. Sun yi iya bakin
arin su dan ganin sun ceci rayuwar mahaifiyar mu amma kuma Allah bai so hakan ta kasance ba domin kuwa komai sai da yardar shi haka suna ji suna gani mahaifiyar mu ta cika ta ce ga garinku innalillahi wa'innailaihi rajiun Tabbas! Rai ba
on duniya ne kuma mutuwa gaskiya ce maganar Allah ce ko wane mai rai sai ya
ani
acin mutuwa to gashi dai ita kam mahaifiyar mu tata ta
are. Fa
ar wanda yafi shiga cikin tashin hankali tsakanin mahaifin mu da Hafsatou
ata lokaci ne domin kuwa kaf cikin su ba wanda zaka iya kwatancen irin halin tashin hankalin da ya shiga. Haka Hafsatou ta dinga suma ta na farfa
o wa Tabbas sun shiga tashin hankali amma kuma ba yadda su ka iya domin su basu isa su dawo da ita ba. Haka suna ji suna gani aka sallaci mahaifiyar mu aka danganta ta da gidan ta na gaskiya. Su kuma jaririn da ta tafi ta bari akwai matar
anin Malam Hamisou sai aka bata tana shayar da su tun da a lokacin itama shayarwa take. Bayan wani lokaci iyayen su mahaifin mu suka zauna suka yanke shawara akan za'a ha
a Hafsatou aure da Hamisou kawai tun da itan
ar uwar mahaifiyar mu to zata ri
e mata
an ta da amana. Sai dai ashe basu san cewar wannan shine babban kuskuren da zasu aikata ba domin kuwa wannan ha
a auren da suka yi shi yayi sanadiyar tarwatsewar farin cikin dangin mahaifiyar mu da kuma mahaifin mu. Lokacin da aka sanar da Hafsatou cewar zata auri Hamisou ta maye gurbin
ar uwar ta Aikuwa take ta daka tsallen aradu tace ita fa wallahi bata san wannan maganar ba kuma ba wanda ya isa ya sanya ta ta auri Hamisou,Haka aka shiga tafka drama da Hafsatou inda shi kuwa mahaifin ta ganin tana so ta maida shi mutumin banza ya sanya shi ya yi rantsuwa da Allah sai ta auri Hamisou wannan maganar da Hafsatou ta ji daga bakin mahaifin ta ba
aramin
aga mata hankali ya yi ba domin kuwa ta san halin shi sarai idan har ya furta magana to wallahi ba wanda zai sanya shi ya sanja saboda shi irin mutanen nan ne masu kaifi
aya. Haka tana ji tana gani aka
aura auren ta da Hamisou ranar ta yi kuka tayi kuka kamar ranta zai fita har ta godewa Allah,sai dai fa ta
uduri mummunar manufa a ranta na musgunawa Hamisou da
an shi kuma ta yi nasara domin kuwa tun daga ranar da ta sanya
afar ta a cikin gidan Hamisou ya nemi duk wani farin ciki a cikin gidan shi ya rasa domin kuwa Hafsatou da gaske take ta shiga gidan da muguwar manufa.
Follow my Whattpad account @shamsiyyamanga.
Arewa books @shamsiyyamanga.
Whatsapp number
07060943991
Phone call
09065779330.
*FANSAR FATALWA*
( _Horror Story_
_Tsarawa/Rubutawa_
SHAMSIYYA MANGA*
*MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATION*
*SADAUKARWA*: _Wannan book
in gaba
ayan shi Sadaukarwa ne gareku Anty Hadiza D Auta Sis Amira Adam Alkhairin Allah ya kai muku a duk inda ku ke ina son ku fisabillillahi_.
*Free book*
-------------------------------------------------
*Bissimillahir rahmani rahim*