Sashe 6
Fansar Fatalwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Azra in ya fa a yana mai kur ar ruwan tea in da yake gaban shi. "Amma Ranka y........ Saurin aga mata hannu mahaifin Azra in yayi sannan yace. "Kinga dan Allah muci abinci,kinga har wajen arfe tara ban tafi wajen aiki ba, ki share masu min iran nan nasan ba zasu wuce irin an neman taimakon nan ba". Iyayen Azra irin wa annan mutanennan ne wa anda basu da abokin gaba kamar talaka,mahaifin Azra ya kasance mutum ne da babu wanda yake ra ar dukiyar shi face tillon ar shi Azra da kuma matar shi kasancewar iyayen shi sun rasu to sai ya zamana ko dangin shi basa cin ku in shi balle kuma wani bare. Duk da irin tarin dukiyar da Allah ya masa in, mahaifin Azra wararran lauya ne wanda ya san aikin sa inda a yanzu haka har ya kai matakin justice. A wani angaren kuma an kasuwa ne domin kuwa yana da manyan shaguna a kasuwannin Kano da kuma Kaduna da Zaria, sai dai ya auki wata banzar a ida ta in talaka ya dasa a ashin ranshi sai kuma aka yi dace ya ha u da mata mai irin halin shi,sunan shi Justice Kabir inda ita kuma mahaifiyar Azra sunan ta Hajiya Ikilima. Sai kuma gashi Allah ya basu yarinya wadda take bata da tarbiyya ko ka an ko dan daman ba'a koya mata ba. *BACK TO THIS* Murmushi mahaifiyar Azra in tayi "Aikuwa dai kasan talakawan nan da shegen naci wallahi, basu ajiye maka ba amma sai shegen ro Dariya suka yi gaba sannan suka cigaba da cin abincin har suka kammalla. ewa yayi yana shirin aukan jakar office in shi,a dai-dai sannan ne kuma mai gadin gidan ya shigo inda ya zube har asa ya fara gaishe da su. A yatsine mahaifin Azra in ya amsa sannan yace. "Lafiya kuwa Iro?". Duk da kasancewar mutumin tsoho wanda na tabbata zai iya haifar mahaifin Azra in amma kuma hakan bai sanya ya bashi girma ba sai ya ira shi da sunan shi garangatsau. "Ranka ya da e daman jami'an an sanda ne suka zo suna waje sun ce a musu magana da kai". Kallon juna suka yi shida matar ta shi kafin kuma ya sake furta kalmar an sandan da mai gadin nashi ya fa an sanda kuma?, Kuma suka ce maka wajena suka zo?". "Eh Ranka ya da Mai gadin ya ara bashi amsa yana ara risinawa. Kallon mahaifiyar Azra yayi sannan yace. "Ikilima bari naje na gani". "A'a Yalla ai ai tare zamu je afata afar ka,domin kuwa wallahi jikina ya bani ba lafiya ba, kar kaji yadda afafuwa na suke rawa" mahaifiyar Azra in ta fa a fuskarta da alamun damuwa sannan suka juya suka nufi harabar gidan inda an sandan suke. Suna isa Mahaifin Azra ya fara bin su da kallo sannan ya ce. "Lafiya kuwa na ganku a gidana da safiyar Allah nan?, Nasan dai idan wani case ne a office zaku same ni ba'a gida ba". Ya fa i maganar yana yatsina fuska. Murmushi inspector Rasheed yayi sannan ya mi a mishi hannu su gaisa. "Yalla ai duk wani ari da zamu yi na muga mun samu wayar ka ba sai mun zo gidan ba abun ya gagara domin kuwa mun maka ira yafi sau a irga baka agawa". "Tsarina ne bana aga ba uwar number". Mahaifin Azra ya fa a a ta aice. Murmushi Inspector Rasheed yayi domin kuwa ya da e da sanin halin Justice Kabir in dan haka wannan ba abun mamaki bane a wajen sa. "Ok to shikennan Yalla ai ,magana ce take tafe damu magana ce wadda take bu atar nutsuwa, wa annan mutanen da kake gani hukumomi ne da ga cibiyar karatu ta Ahmadu Bello dake nan garin na Zaria, mun zo ne idan ba damuwa muna so ka biyo mu da kai da matar ka zamu je asibiti da ku". Wani lalattaccen kallo mahaifin Azra in ya bi Inspector Rasheed da shi kafin kuma yace. "Kaga Inspector ka tafi direct to the point ka sanar dani mai yake tafe daku,domin gaskiya ni ba wani asibiti da zanje yanzu haka ma ga shi nayi lattin fita kotu". Ya fa a yana kai duban shi kan agogon hannun shi tare da sake tsaki. Kallon juna mutanen wajen suka yi kowa a zuciyar shi yana Allah wadaran halin Justice Kabir domin kuwa alamu sun nuna bai san darajar an Adam ba. "Ranka ya da e a haka zaka daure muje asibitin domin kuwa zuwan naka yana da muhimmanci". an shiru yayi kafin kuma daga bisani yace. "Muje". "Hajiya har da ke muke bu atar zuwan ki" Inspector Rasheed ya fa a yana kai duban shi wajen Hajiya Ikilima da tayi tsumu-tsumu kamar an ji era a buta . Haka suka juya gaba aya suka nufi asibitin da aka adana gawar Azra in shi dai mahaifin Azra ba wai dan ran shi ya so ba. Suna isa asibitin suka nufi akin adana gawa (Mutuary) kai tsaye. Turus Justice Kabir da Hajiya Ikilima suka ja suka tsaya suna duban Inspector Rasheed duba irin na mai zamu yi a nan "Ranka ya da e ku shigo mana". Ai da sauri Hajiya Ikilima tace "Mu shiga ina?, akin ajiye gawar!, Ai wallahi idan ka ganni a lahira to kai ni aka yi, Alhaji idan zaka shiga ka shiga amma ni kam ba inda zan shiga". Juyowa Justice Kabir yayi ya watsa mata wani kallon da bata san sanda ta yi shiru ba, sannan ya juya ya dubi inda Inspector Rasheed yake tsaye tare da cewa. "Wai Inspector mai hakan yake nufi kunce zamu zo asibiti kuma kun tashi kun wuco damu akin ajiyar gawa?". "Kaga Ranka ya da e sai fa kun yi ha uri domin kuwa dole ce ta sa hakan". Izuwa yanzu tunin Justice Kabir da Hajiya Ikilima sun fara shan jinin jikin su domin kuwa take jikin su ya basu tabbas akwai wani mummunan al'amari da yake shirin faruwa. Haka dai suka daure zukatan su inda suka bi bayan su Inspector Rasheed in suka shiga cikin akin ajiyar gawar domin kuwa sun sadda ar komai ma ya faru. Suna shiga cikin akin Inspector Rasheed ya dubi mai kula da akin sannan ya mishi alama da ya janyo akwatin gawar da Azara take ciki. Kasancewar kowane akwati da sunan gawar da take ciki a manne a jiki ya sanya ana janyo wa akwatin gawar Azra in idanun su Hajiya Ikilima ya sau a akan sunan da yake manne a jikin akwatin,sai dai basu kawo komai a ran su ba a tunanin su wata ce mai irin sunan iyar ta su duk kuwa da cewar kowanne da sunan mahaifa a jiki. In banda rawa babu abun da jikin Hajiya Ikilima yake tsananin tsoron da take ciki har ba zai misaltu ba. e akwatin gawar aka fara inda idanun Justice Kabir da na Hajiya Ikilima suka sau a akan mutum kwance a mi e a cikin akwatin sai dai har zuwa wannan lokacin basu fahimci wadda take kwancen ba. "Alhaji sai ha uri domin kuwa a rayuwa kun san duk wani mai rai mamaci ne kuma babu wanda ya isa ya tsallake wa mutuwa idan lokacin sa yayi,wannan da kuke gani gawar ar ku ce da aka tsinta yau da asuba a cikin jami'ar su wa....... Ai tun kafin Inspector Rasheed ya kai arshen maganar da yake in Justice Kabir ya ma ure mishi wuya tare da fara magana cikin araji. "Sai dai idan ubanka ne ya kashe mun a ta, kaji an bantan uba wanda baya neman gamawa da duniya lafiya". Da yar sauran an sandan suka sanya hannu suka are hannun Justice Kabir daga wuyan Inspector Rasheed Ita kuwa Hajiya Ikilima tun da taji maganar da Inspector Rasheed in ya fara taji gaba aya jikin ta ya ara tsanan ta rawar da yake A hankali ta shiga taka afafuwan ta ta nufi wajen akwatin gawar take duk wani tsoron da take ji ya kau. Aikuwa tana arasawa wajen idanun ta suka sau a akan fuskar ar ta tillo guda da take da ita cikin mummunan yanayi. Sulalewa asa tayi ta zube a wajen take numfashin ta ya tsaya cak duk wata jijiya da take jikin ta take ta daina aiki. arar fa uwar Hajiya Ikilima in ne ya dawo da su Justice Kabir daga hargagin da yake musu. Warwas suka yi arba da ita a asa ba alamar rai bare numfashi a tare da ita. Tashin hankali Kennan wanda ba'a sa masa rana,kar fa ace Justice Kabir jana'izar gawa biyu zai yi rana?. *MANGA* _Comment_ _Share_ _Fisabillillahi_. *FANSAR FATALWA* ( _Horror Story_ _Tsarawa/Rubutawa_ *SHAMSIYYA MANGA* *MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATION* *SADAUKARWA*: _Wannan book in gaba ayan shi Sadaukarwa ne gareku Anty Hadiza D Auta, Sis Amira Adam Alkhairin Allah ya kai muku a duk inda kuke ina_ _son ku fisabillillahi_. *Free book* ------------------------------------------- *Bissimillahir rahmani rahim* *005* ____________________________ Da gudu Justice Kabir ya nufi kan ta yana iran sunan ta, amma ina! Hajiya Ikilima ko alamar motsi ba tayi balle ya sa ran zata amsa. Ihu Justice Kabir ya shiga rusawa yana iran ma'aikatan asibitin yana cewa "Ku yiwa girman Allah ku zo ku taimaka ku ceci rayuwar matata, dan Allah ku taimaka ni, Ikilima dan Allah ki tashi nasan wasa kike, Ikilima wallahi arya suke mana Azaran mu bata mutu ba tana da rai". arashe maganar cikin hargowa kamar zai tashi asibitin gaba aya. yar aka ira wasu Nurses suka zo suka auki Hajiya Ikilima in inda nan ma da yar Justice Kabir in ya bari aka auke ta Shi kuwa Inspector Rasheed wani irin mugun haushin Justice Kabir in yake ji yana mishi kallon jahili kuma marar hankali. Lokacin da aka zo za'a shiga da Hajiya Ikilima akin taimakon gaggawa ma nan ma da yar aka dakatar da Justice Kabir dan wallahi cewa yayi shikam sai ya bi su ciki,da yar dai ma'aikatan suka hana shi, sannan ya ha ura, amma duk da haka zarya ya dinga yi a bakin ofar akin yana jiran fitowar likita. Gwajin farko da likita ya yiwa Hajiya Ikilima ya gano cewar rai yayi halin sa ta riga mu gidan gaskiya sai dai muce Allah ya ji anta. Fitowa likitan