← Book details Fansar Fatalwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 45

Sashe 28

Fansar Fatalwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

gidan sai dai mai yana fita ya ji massallacin da yake jan su Sallah har an fara iran sallar, ko ka an malam Kabiru bai kawo komai a ranshi ba ya cigaba da nufar masallacin a tunanin shi yayi lattin fitowa ne shiyasa wani ya kar i limancin duk kuwa da cewar wannan shine karo na farko da hakan ta ta a faruwa. Sai dai mai! Tun daga lokacin da ya fito daga cikin gidan nashi ya lura da cewar duk indai ya wuce majalisar mutane sai ya ga ana nuna shi ana an maganganu ta asa- asa. arin wani abun mamakin ma shine duk inda ya wuce ya musu sallama sai ya ga ana auke kai ana sunkuyar da kai asa, sa anin da da idan ya nufo majalisar mutane ma tun daga nesa za'a fara aga mishi hannu ana gaisheshi cikin girmamawa. Kan Malam Kabiru ne ya aure ganin ba on al'amarin da yake cin karo da shi in,haka dai ya daure ya arasa cikin massallacin amma zuciyar shi tana raya mishi wani abu yana shirin faruwa. Wasu mutane ya gani tsaye daga gefen masallacin sun idar da alawla suna jiran a yi iran shiga salla su shiga cikin massallacin. aya daga cikin mutane aminin Malam Kabiru ne ut da ut tare suka taso, sannan kuma shine wanda ya ira salla a yau Da sallama auke a bakin Malam Kabiru in ya arasa wajen mutanen sannan ya mi a musu hannu yana cewa. "Malam alha sannun ku dai, da alamu yau nayi lattin fitowa sallar nag......". Maganar Malam Kabiru in ce ta katse ganin cewa duk mutanen da suke tsaye a wajen sun yi gaggawar barin wajen sun shige a cikin massallaci an bar shi a tsaye ba tare da kowa ya tanka mishi ba Sororo Malam Kabiru ya tsaya tare da bin hanyar da suka shige massallacin da kallo yana jin zuciyar tana wata irin harbawa. Jin alamar tayar da i ama da limami yake shirin yi ne ya sanya Malam Kabiru jan afafuwan shi da suka mishi sanyi ya shiga cikin massallacin. Sahun da yake gaba ya nufa ya tsaya, sai dai nan fa mutane suka shiga darewa suna matsawa daga gefen Malam Kabiru in har ya zamana cewar shi ka ai ya rage a sahun. Duk da cewa abun ya zamar mishi sabon abu kuma abun ya ta a mishi zuciya amma sai ya daure ya tayar da kabbarar sallar kamar yadda ya ji liman ya tayar da kabbarar sallar, a ranshi yana ayyana cewar in dai aka idar da sallar zai tsaya ya tambaya ko wani abu ya musu na acin rai wanda bai sani ba sai ya basu ha uri. Bayan an idar da sallar sai da Malam Kabiru ya zauna ya yi lazimi kamar yadda ya saba kafin ya shafa addu'ar sannan juyo ya duba gabas da kudu da arewa na massallacin ba kowa sai shi aya. A hanyar shi ta komawa gida yaci karo da Malam alha ya fito daga shagon wani mutumi hannun shi ri e da leda alamar abu ya siya. "Malam alha". Malam Kabiru ya ira sunan Malam alha in ganin cewa shi in ya auke kai kamar bai gan shi ba. Manna mishi Malam alha in yayi tare da cigaba da tafiya kamar bai ji iran da Malam Kabiru in yake mishi ba, hadda ara saurin tafiyar tashi. Ganin cewa Malam alha in bashi da alama ko niyyar tsayawa ya sanya Malam Kabiru arasawa da sauri ya sha gaban shi sannan yace. "Haba Malam alha wai mai yake faruwa ne dan Allah?, Idan ma wani abu na aikata muku ai ba haka addinin mu ya koyar da mu ba, sai ku same ni ku sanar dani amma sai wa........". Saurin dakatar dashi Malam alha in yayi tare da fara magana. "A haka dai kamar na kirki, ga ka nan kowa ya ganka ya ga dattijon kirki amma kuma sai gashi ka kasa bawa ar ka cikakkiyar tarbiya inda har ta aikata abun da ko a asar arna haramun ne balle mu musulmai, wai wanda ya kasa kula da tarbiyyar ar shi ne ake zaton zai jagoranci al'ummar ta hanyar addini, ai wannan ma ba abun da zai yiwu bane, kayi ari ka gyara arakar da ta arke a gidan ka kafin kayi arin gyara rayuwar wasu.Allah dai ya shirya wallahi, ai an yi wal iya mun gane halin uban kowa". Malam alha yana kaiwa nan a zancen shi ya ratsa ta gefen Malam Kabiru in ya wuce ya barshi tsaye cikin kullewar kai kamar an dasashi. yar dai ya ja afafuwan shi ya nufi hanyar gida zuciyar shi sai sa a mishi abubuwa iri-iri take ga fa uwar da yaji gaban shi ya tsananta mishi. Daf da zai shiga gida shine yaji ana wala mishi ira daga nesa. "Malam Kabiru, Malam Kabiru". Juyawa yayi ya kai duban shi zuwa inda mai iran nashi yake. "Malam Kabiru Subhannallah ashe abun da ya faru Kennan, gaskiya ka bamu mamaki wallahi ya kamar kai ace an ci karo da videon tsaraicin arka yana yawo a duniya, dan Allah Malam Kabiru a garin yaya ka bari haka ta faru,gashi nan duk gari ya auka ko ina maganar ake". arasowar Hisham wajen ne cikin tashin hankali ga idanun shi da suka ka a suka yi jawur kamar wuta alamar cewar baya cikin nutsuwar shi ya sanya wannan mutumin da yake tsaye saurin jan afafuwan shi ya bar wajen daman gulma ce tsantsa take cin shi. Shikam Malam Kabiru tun da wannan mutumin ya fara magana ya nemi duk wata ar guntuwar nutsuwar da ta rage mishi ya rasa, maganar duniya Hisham ya mishi amma shiru ba magana gashi ya kasa motswa daga wajen da yake tsaye Gani n hakan da Hisham yayi ne ya sanya shi saurin jan Malam Kabiru in suka shige cikin gidan. A tsakar gida suka tarar da Umar da Usman ga Gwaggo Sa'adatu a gefe in banda tsiyayar hawaye ba abun da idanun ta suke yi. Kujera Hisham ya janyo a gefe sannan ya zaunar da Malam Kabiru Da sauri Gwaggo Sa'adatu ta araso wajen Malam Kabiru in tare da zube duka gwaiwowin ta a asa sannan ta fara magana cikin kuka. "Malam karka yadda da duk wani abu da ka gani wallahi Malam nasan cewar Amrah ba zata ta a aikata abun da aka ce ba wallahi sharri kawai aka mata,wasu ne suke son suga sun tarwatsa mata rayuwa, Malam kasan wacece Amrah ka kuma san abun da zata yi da wanda ba zata yi ba Malam wallahi ko kaffara ba zan yi ba ba Amrah bace ta aikata wannan abun ba". Duk maganganun da Gwaggo Sa'adatu take har ta gama Malam Kabiru ko uffan bai ce mata binta kawai yake da kallo,gaba aya kan shi a kulle yake ya rasa inda maganar tata ma ta dosa. Saurin arasowa inda Gwaggo Sa'adatu in take dur ushe Hisham yayi sannan ya aga ta tsaye tare da fara magana. "Gwaggo dan Allah ki bar aga hankalin ki akan abun da Amrah ta aikata ni na tabbatar zata yi nadama sannan idan ta yi hakan ne ma dan ta ata mana suna wallahi kan ta ta atawa ni dai kam Hisham na cire Amrah daga cikin ahali na ko a lahira na ganta zan nuna ban santa balle a nan duniya". Hisham yana kaiwa nan a zancen na shi ya juya cikin tsananin jin tsanar Amrah in ya fice a cikin gidan. ***** A can makarantar su Amrah kuwa yau zama hukumar makarantar ta ira na gaggawa inda ta bu aci duk wani malami da ya halarci wannan zaman domin wasu daga cikin malaman makarantar sun shigar da ara akan a yi gaggawar dakatar da Amrah daga makarantar domin gujewa sake afkuwar irin abun da Amrah in ta aikata. Daga wani angare ma Student Union Government da kuma musulim Student society na makarantar suma sun shigar da nasu orafin inda suka bu aci da ayi gaggawar aukar mataki akan Amrah in saboda hakan ya zamarwa an baya darasi. Wani babban Conference Hall na gani wanda a alla zai ci mutane sama da Hamsin inda naga wasu mutane a zaune kowa ya mayar da hankali shi a kan abun da wani mutum yake fa a wanda kujerar shi take a tsakiya da alama shine shugaban taron. Taro ake inda gaba aya Malaman ABU in ne a cikin Hall in, wannan taron ba akan kowa ake yin shi ba sai akan Amrah. "Sir ni a ganina bai kamata ace an yi saurin yankewa wannan yarinyar hukunci ba ba tare da an zurfafa bincike ba domin kuwa Sir wallahi wannan yarinyar ko shakka bana yi bata aikata wannan abun da aka ce ba". "Haba Dr Gana wannan wace irin magana kake haka, bafa cewa aka yi ta aikata ba ra'ayul aini aka ganta ai a ganina ba wani bincike da kuma za'a yi bayan kamata da aka yi dumu-dumu". "Shine gaskiya kawai" Gaba aya mutane cikin Conference Hall in suka ha a baki suka fa a in ka cire Dr Gana wanda burin shi bai wuce ya nunawa hukumar makarantar cewar Amrah ba zata ta a aikata wannan abun ba domin kuwa shi kam ya shedai ta. agowa Dr Gana yayi ya kai duban shi kan VC in da yake zaune a kan kujerar shi yana saurar duk abubuwan da suke fa "Sir dan Allah ku fahimce ni wallahi wannan yarinyar mutuniyar kirki ce, dan Allah ayi bincike kafin a zartar mata da wannan anyen hukuncin da ake son zartarwa, Sir a duba halin da take ciki kar a ha a mata zafi biyu da wanne zata ji ga mari ga tsinka jaka". Manage it pls wallahi bani da chaji *MANGA* Comment Share Fisabillillahi. *FANSAR FATALWA* ( _Horror Story_ _Tsarawa/Rubutawa_ SHAMSIYYA MANGA* *MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATION* *SADAUKARWA* : _Wannan book in gaba ayan_ _shi Sadaukarwa ne gareku, Anty Hadiza D Auta, Sis Amira Adam_ , _Alkhairin Allah ya kai_ _muku a duk inda ku ke ina son ku fisabillillahi_. *Free book* --------------------------------------------- *Bissimillahir rahmani rahim* *022* ______________________________ Haka dai aka cigaba da wannan zaman meeting in inda a kaf cikin Malaman ABU in Dr Gana ne kawai yake arin ganin ya kare Amrah in
Chapter 28 · 0% Book details