Sashe 34
Fansar Fatalwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
mahaifin su ya ha u da jinya. Lokacin da Su Umar suka arasa asibiti sun tarar da layi sosai gashi sai ma'aikatan suka ce lalle sai sun nemo kati kafin a kar i Amrah in,da yar dai wani babban likita ya ce a shiga da Amrah in domin shi a kallo aya ma da ya mata ya fahimci cewa ta da e da rasuwa. Su kuwa su Umar ba su fahimci komai ba kasancewar basa cikin nutsuwar su. Wani aki aka shiga da Amrah in inda likitan ya fara duba ta aikuwa hasasshen shi ya tabbata domin kuwa duk wani bincike da yayi a kan Amrah in ya yi inda ya tabbatar da cewa Amrah in ta riga mu gidan gaskiya. Jikin likitan gaba aya a mace ya fito daga cikin akin da Amrah in take bayan yasa an rufe ta da farin yalle. Ganin fitowar likitan da su Gwaggo Sa'adatu suka gani ya sanya suka tare shi cikin matu ar tashin hankali inda suka fara tambayar shi. "Likita ya Amrah in take?,Dan Allah zamu iya shiga mu ganta?,Amma dai ta farfa o ko?". Gwaggo Sa'adatu ta jefawa likitan wa annan tambayoyin gaba aya a lokaci guda jikin ta in banda rawa ba abun da yake domin kuwa tun daga fitowar likitan daga cikin akin da Amrah in take jikin ta ya bata wani abu ya samu Amrah Kallon su likitan yayi cikin matu ar tausayawa tare da jin nauyin sanar da su mutuwar Amrah in domin idan da ba dan ya zama dole ba sanarwar da ba abun da zaisa ya fa a musu,duba da yadda alamu suka nuna tsananin sha uwar dake tsakanin ahalin,haka dai ya daure ya dube su sannan yace. "Hajiya ku yi ha uri kun san cewar daman rai ba on duniya ne,kuma dukan mu ba wanda ya zo duniya domin yayi gadin ta,yadda muka zo haka zamu barta,Rayuwa arya ce mutuwa kuma gaskiya ce da....... "Kaga Likita ka tafi kai tsaye zuwa inda ka ke son tafiya ka fa a mana ya marar lafiyar mu take,kunnuwan mu sun gaji da jin wannan dogon sharhin da kake mana". Umar ya tari numfashin likitan cikin matsanancin fa uwar gaba. "Ku yi ha uri Allah ya yiwa marar lafiyar ku Rasuwa domin kuwa zuwan ku da ita asibitin ma tunin ta da e da rasuwa sakamakon bugawar da zuciyarta tayi,dan haka ku........". Ai bai arasa maganar da yake in ba suka ga Gwaggo Sa'adatu ta fa i rigijib a asa. Shi kuwa Umar Wata irin sha a ya kaiwa likitan tare da gwara kan shi da jikin gini sannan ya fara magana ko lura da halin da Gwaggo Sa'adatu in take ciki bai yi. "Na rantse da Allah arya kake da zaka wani zo ka tare mu kana sanar damu cewar anwa ta ta rasu,sai dai idan kai kaine ka kashe ta,wallahi baka isa ba yadda ka kashe mun aruwa kaima sai na kashe ka". Da gudu sauran ma'aikatan asibitin suka nufo kan Umar inda da yar suka are hannun Umar in daga jikin wuyan likitan sakamakon sha ar da ya mishi in bata wasa ba ce har sai da idanun likitan ya fara fitowa waje. Ana wace likitan daga hannun Umar in,ya juya da gudu ya nufi kan Gwaggo Sa'adatu yana iran sunan ta tare da zubewa a kan ta ya ago ta sannan ya rungumeta tsam a irjn shi tare da sakin wani irin kuka wanda kaf mutanen wajen sai da suka ji tausayin Umar Innalillahi wa'innailaihi rajiun,kullu nafsin za'i atul maut, shikennan rayuwar Kennan Amrah ta rasu ta bar wa su Azra duniyar sai mu gani ko su zasu zauna su yi gadin duniyar ne ohoooo _Yau Ban wani a gida ba wallahi aiki ya mun yawa ban iya muku typing da yawa ba,ga page in yau_ _ in da yar na iya arasa muku shi saboda gaba aya maganganun Amrah da suka ta a_ _mun zuciya_ _ga mutuwar_ _ta_ Pls Follow my account . Whattpad @shamsiyyamanga. Arewa books@shamsiyamanga. Comment Share Fisabillillah. *FANSAR FATALWA* ( _Horror Story_ _Tsarawa/Rubutawa_ *SHAMSIYYA MANGA* *MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATION* *SADAUKARWA*: _Wannan book in gaba ayan shi Sadaukarwa ne gareku, Anty Hadiza D auta, Sis Amira Adam, Alkhairin Allah ya kai muku a duk inda ku ke ina son ku fisabillillahi_. *Free book* ----------------------------------------------- *Bissimillahir rahmani rahim* *026* ______________________________ A can gidan su Amrah kuwa waje mahaifiyar Anwar ta nema ta zauna a cewar ta ba zata bar gidan ba har sai ta jira taga dawowar an gidan dan yau sai Amrah ta gwammace ki a da karatu. auki tsawon lokaci a zaune a cikin gidan domin kuwa sai da ta shafe fiye da awa a zaune a tsakar gidan ba Amrah ba labarin wani nata. Nazir kuwa yana cikin mota yana zaune yana ganin ikon Allah yana kuma jiran ya ga sai yaushe mahaifiyar ta su zata fito daga cikin gidan. Gajiya yayi da zama ganin shirun yayi yawa ya sanya shi ya fara tunanin ko ba lafiya ba,fitowa yayi daga cikin motar sannan ya nufi hanyar shiga cikin gidan su Amrah Daf da zai shiga cikin gidan ya ji tsayuwar a daidaita shahu a bayan shi ,juyawa yayi sannan ya dubi bayan nashi dan ganin su waye a motar. Daram ya ji gaban shi ya buga sakamakon tozali da yayi da yayun Amrah Umar da Usman sun fito daga cikin motar kallo aya zaka musu ka fahimci cewa basa cikin nutsuwar su ga idanun su da suka ka a suka yi jawur kamar garwashin wuta alamun dai sun sha kuka, bayan sun gama fitowa daga cikin motar ne suka zagaya da driver in motar da ya kawo su suka bu e boot in motar inda suka fito da gawar Amrah wadda take nanna e a cikin wani farin yale wanda kallo aya zaka yi ka gane cewar likkafani ne gaba aya jikin Amrah in a nanna e yake a cikin likkafani in sai fuskar ta ce kawai a waje wadda ta ara kyau ga wani she i da goshin ta yake yi kamar kace Amrah ta amsa ba zaka ta a mata kallo aya kace macacciya ba ce ba idan har ba fa a ma aka yi ba. Tun da aka fito da Amrah daga cikin motar jikin Nazir yayi sanyi domin kuwa ya tabbatar da cewa ba lafiya ba. Shi kuwa Ya Hisham da yake zaune tun azu kamar mutum-mutumi ji yayi yana son ya mi e tsaye amma abun ya gagara domin kuwa ji yayi kamar an sanya igiya an aure mishi duk wata jijiyar gudanar da aiki ta jikin shi,wata irin zuffa ce ta shiga kwaranyowa ta duk wani sashi na jikin shi,gashi dai a haka a zahiri rayayye ne amma kuma fa a ba ani Hisham ya da e da mutuwa. Gwaggo Sa'adatu ce ta fito daga ayan angaren na cikin motar Usman ne yayi saurin zagayowa ya ri e ta ganin tana shirin fa uwa sakamakon wani jiri da yake son kwasar ta, inda shi kuma Umar suka nufi cikin gidan da gawar Amrah in a hannun su shi da drivern da ya kawo su in da kuma wani mutum da ban san ko waye ba. Daga Umar har Usman ba wanda ya lura da Ya Hisham in da kuma halin da yake ciki in ba lalle wani yaje ya kai mishi auki. Ta gaban Nazir aka zo wucewa da Amrah aka shiga cikin gidan da ita da mugun sauri Nazir ya bi bayan su,a zauren gidan suka ci karo da mahaifiyar Anwar da take shirin fitowa sakamakon arar motar da taji. "Yawwa daman yau nace ko kwana zan yi a cikin gidan nan sai.........". Maganar ta ta ce ta katse sakamakon ganin Amrah da tayi a cikin likkafani ga kuma su Umar in da fuskokin su gaba aya ba walwala. Wani matsanancin bugawa irjin ta yayi a lokaci guda kuma ta kai duban ta kan Nazir da ya shigo cikin gidan a yanzu ya biyo bayan su Amrah in,da sauri kuma ta ara kai duban ta kan gawar Amrah da kuma mutanen da suka shigo da ita in a lokaci guda kuma ta are kai duban ta kan Gwaggo Sa'adatu da Usman wadda kallo aya zaka mata ka fahimci yadda ta ci kuka har ta gode Allah. Ba wanda ya kula ta ba kuma wanda ya tanka mata aka wuce da Amrah in ciki, gani tayi Nazir ma yana arin wuce ta ba tare da ya tanka mata ba. "Kai Nazir wai Meye yake faruwa ne?, Meye idanuna suke gane mun?, Ko dai gizo suke mun ne?". Mahaifiyar Anwar in ta fa a tana janyo hannun rigar Nazir in tare da Zaro ido waje. aga mata kafa a Nazir in yayi alamar shima bai sani ba domin kuwa a lokacin da za'a tsaga jikin Nazir in to tabbas ba za'a tarar da jini ba Saboda irin tsananin tsoro da kuma tashin da yake ciki Cikin gidan ya shiga inda ita ma mahaifiyar Anwar in ta bi bayan shi a ranta tana addu'ar Allah yasa ba gawar Amrah ba ce ba wannan. "Yanzu abin da za'a yi Usman zamu je a sanar da massallaci mutuwar Amrah in sannan a yi sanarwar jana'izar ta ta nan da zuwa arfe hu u sai a sallace ta a kaita makwancin ta ko?". Wannan drivern motar da ya kawo su Usman in ya fa a wanda har zuwa yanzu ban san waye shi ba,ban kuma san ala ar da take tsakanin su da su Usman in ba sai dai ga dukkan alamu akwai ala a a tsakanin su ganin yadda ya shige musu gaba tun daga asibiti aka bada gawar Amrah in har taimaka musu da yayi a lokacin da Gwaggo Sa'adatu ta suma aka samu ta farfa o sannan kuma shi ya je ya akko Usman tare da sanar dashi mutuwar Amrah in har ya kawo shi asibitin suka akko su Umar da Amrah in wadda take gawa a a yanzu. Kai kawai Usman in ya iya aga mishi sannan ya juya ya bi bayan shi. Tabbas i zuwa wannan lokacin ya kamata a ce Mahaifiyar Anwar ta fahimci abun da yake faruwa in,amma saboda tsananin ru ewa da tayi ta kasa gane komai sai ma wajen