Sashe 20
Fansar Fatalwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
aya ne wanda shi zai tabbatar maka da cewar mutun aya ne yake turowa. Har ya danna number in zai ira sai kuma ya basar kawai sannan ya shiga ya yi blocking in duka numbers Haka abubuwa suka cigaba da gudana in da kullum wayewar garin Allah ta'ala sai an yiwa Anwar message na kalaman soyayya a alla sau biyar a rana. Sai dai Anwar ko dai-dai da rana guda bai ta a bi ta kan mai tura message in ba, in da ana turo message in zai shiga ya yi blocking in number in sannan ya goge message in saboda gudun kar Amrah ta kalla, duk kuwa da cewar ya san ko ta gani ma ba lalle ta nuna acin rai a gare shi ba amma ya san dole zata ji ba da Abu fa kamar wasa tun lamarin yana bawa Anwar mamaki har ya koma bashi tsoro in da ya fara tunanin ko dai ba mutum ba ne yake tura message in ba, Duba da yadda kullum sai an turo kuma ba sau aya ba, gashi idan ya yi blocking number yanzu to anjima za'a sake ira da wata number. Haka Anwar ya cigaba da share lamarin a tunanin shi idan suka ga ba'a kulawa za'a daina turo message in, amma sai dai fa kamar ma ara arfafa lamarin ya yi. ***** Afrah na gani tsaye a cikin bedroom in ta sai kaiwa da komowa ta ke, hannun ta rike da waya, kallo aya zaka mata ka fahimci cewa tana cikin damuwa. Turo ofar aka yi aka shigo cikin akin in da Afrah ta kai kallon ta wajen ofar da sauri. Anisa ce ta shigo akin da alama yanzu ta iso gidan. Da sauri Afrah ta arasa wajen ta tare da ru o hannun ta cikin rawar murya ta fara magana. "Anisa ina cikin damuwa, Anisa na rasa ya zan yi da rayuwa ta wallahi". Afrah ta fa a tana ara matse hannun Anisa a cikin nata. Jan hannun ta Anisa ta yi zuwa kan gadon akin sannan suka zauna kafin Anisa in ta dubi Afrah ta ce. "Afrah ba sai kin sanar dani cewa kina cikin damuwa ba domin kuwa kallo aya mutum zai miki ya fahimci hakan indai har ya sanki, yanzu fa a mun meye damuwar ki?". "Anisa wallahi nasan ko na fa a miki damuwa ta ba lalle ki gane ba har ki goyi bayana ba" Afrah ta fa a tana sanya hannu tare da share hawayen da ya zubomata. "Afrah ki fa a mun ko mainene na miki al awarin zan goyi bayan ki kuma zan taya ki wajen ganin kin samu". Shiru Afrah ta yi kamar ba zata yi magana ba,kafin kuma daga bisani ta ja dogon numfashi tace. "Anisa Anwar na ke so,kuma na ke son aure". Kafe ta da ido Anisa ta yi tana so ta gano shin daga asan zuciyar Afrah wannan maganganun su ke fitowa ko kuwa dai wasa take. "Anisa nasan zaki iya cewa baki gane wane Anwar nake nufi ba,to bari na fito na miki bayani ta yadda zaki fahimta Anwar saurayin Amrah wanda zata aura shi nake so, ba damuwa ta bane idan ya aure mu duk mu biyun ni dai fatana shine ya amince kuma ya aure mu in". aran iran wayar Anisa da aka yi shi ya dakatar da ita daga shirin yin maganar da take son yi aga wayar ta yi bayan ta duba mai iran nata sannan ta kara a kunnen ta tare da fara magana. "Hello Azra ya akayi ne?". Daga aya angaren Azra ce ta amsa da cewa "Anisa kina ina ne na zo gidan ku ba kya nan kuma kin san da maganar fita unguwar da muka ce zamu yi?". Kasancewar Azra da Anisa sun fi shiri sosai da kuma kusanci ko a cikin cleaque in na mu, in da nikuma kafin shigowar Amrah cikin mu ya zamana na fi shiri sosai da Afrah jinin mu ya fi ha u,saboda ni mutum ce da in dai abu ya take gaskiya to sai na fa awa mutum idan naga yana aikatawa ko da zai ji haushi na,wannan dalilin ya sanya muke an samun sa ani da Azra wani lokacin idan ta yi abu na mata magana sai ta ji haushi na hau ni da fa a nima sai na hauta. "Wallahi Azra Anisa ce ta mun iran gaggawa wai tana son gani na, yanzu haka dai ina gidan su". Anisa ta fa a daga nata angaren. "Ok to bari nazo na same ki a gidan". Azra ta fa a tana datse iran. Ba'a auki tsawon lokaci ba Azra ta iso in da ta tarar da mu jigum-jigum a cikin akin. Turus ta yi ta tsaya ganin hawaye sha e-sha e a idanun Afrah "Afrah lafiya kuwa? Waye ba shida lafiya?, Ko mutuwa aka yi?". Azra ta arashe maganar tana arasawa bakin gadon da su Afrah in suke. Kwashe duk abun da Afrah ta sanar da Anisa, Anisa ta yi ta sanarwa da Azra sannan ta ara da cewar. "Maganar gaskiya bansan wace irin shawara zan bata akan wannan lamarin ba,domin kuwa gaba aya kaina ya kulle, abu mafi wuya ne a ce Afrah ta mallaki Anwar matu ar Amrah tana nuna numfashi a doron asa, to amma ban sani ba ke ko kina da shawarar da zaki bata". Anisa ta fa a tana kafe Azra da ido. Murmushi Azra ta yi sannan a zuciyarta ta furta. " _Masha Allah an zo dai-dai ga ar da nake so_ ". A fili kuma sai ta dubi Afrah ta ce. "Yanzu Afrah saboda a namiji ki ke kuka?, Mai aka yi aka yi wani Anwar da har zaki zauna kina asarar hawayen ki a kan shi?, To wallahi tun wuri ma ki share hawayen ki haba sai kace ba mace, yanzu fa a mun ya ki ke so a yi?". Share hawayen idanun ta Afrah ta yi sannan ta dubi Azra ta ce. "Azra idan da ina da yadda zan yi da ba zan tsaya ina sanar da ku damuwa ta ba, rashin sanin abun yi shi ya sanya har na sanar da ku dan ku bani shawara". Shiru Azra ta yi kamar mai nazarin wani abu kafin can ta numfasa tace. "Shikennan yanzu abun da nake so da ke ki fara tura mishi messages mu gani idan har ya yi responding to,duk da ma nasan abu ne mai wuya amsawar tashi amma dai sai an gwada akan san na warai,sannan kar kice dan kin tura sau aya bai yi reply ba zaki dakata a'a idan zaki tura sau goma bai amsa ba ki cigaba da turawa har a dace,idan kuma wannan hanyar bata yi ba,to ina da wata hanya wadda na tabbata idan muka bi ta kamar kin mallaki Anwar kin gama,amma fa kuma wannan hanyar hatsarin ta ya fi mallakar Anwar wahala,domin kuwa nasan idan har ba wani ikon Allah ba ba lalle ki yarda ba,amma koma mainene yanzu dai a gwada wannan in mu gani, sauran bayani kuma sai mun koma makaranta". "Amma Azra wallahi zuciyata tana tsoron abun da zai je ya dawo, bana son na ci amanar Amrah, wallahi ina tsoron kar bakin mutane ya yi yawa a kaina har a zo a mun tofin ala-tsine". Afrah ta fa a tana jin matsanancin fa uwar gaba. "Ita Amrah anwar uwar ki ce da ba zaki iya cin amanar ta ba, Dalla malama idan zaki farka ki ajiye wannan maganar a gefe ma to tun wuri ki farka,ita Amrah in sai aka ce miki idan ita ce a matsayin ki ba zata iya cin amanar ki ba?, Da zaki wani ce yenyenyen". Anisa ta fa a cikin jin haushin abun da Afrah in ta fa Tun daga ranar da Azara ta bawa Afrah wannan shawarar Afrah ta shiga turawa Anwar message ba dare ba rana. Kullum wayewar garin Allah ta'ala sai Afrah ta yiwa Anwar message a alla sau biyar a rana da layuka mabanbanta,in da ta sayi layuka sun fi a irga,tana tura message in zata cire layin daga cikin wayar ta sauya wani. Sai dai ko dai-dai da rana guda Anwar bai ta a bi ta kan messages in da a ke tura mishi in ba,hakan ko ka an bai ta a damun Afrah ba daman ta yi tunanin kasancewar hakan. ***** angaren Amrah kuwa cikin kwanaki alilan ta zabge ta rame duk ta shiga damuwa, tun daga wannan ranar da taga message in da aka turowa Anwar Tashin hankalin da take ciki ba zai misaltu ba, domin kuwa tun da taga message in ta fara jin haushin wani irin yanayi gani take kamar ana daf da raba ta da Anwar ko kamar lokacin rabuwar su ne ya arato. Ta san Anwar yana son ta sosai amma kuma tana tsoron abun da zai je ya dawo domin kuwa ita ta san halin an matan wannan zamanin matu ar suna son abu to ba abin da ba za su yi ba dan ganin sun mallaki abun musamman na miji. Yin duniya Gwaggo Sa'adatu ta yi da Amrah a kan ta sanar da ita damuwar ta amma fir Amrah ta i,kullum idan Gwaggo Sa'adatu zata tambaye ta sau goma to amsa aya ce, shine babu. Wannan abu ba aramin fara damun Gwaggo Sa'adatu ya yi ba, domin kuwa kullum Amrah ramewa take ara yi,duk wanda ya san Amrah a da to kallo aya zai mata a yanzu ya fahimci sauyin da ta yi Har Malam Kabiru sai da Gwaggo Sa'adatu ta samu da zancen Amrah in, inda shima ya ira ta ya tambaye ta amma amsar da ta bawa Gwaggo Sa'adatu ita ta bawa Mahaifin nata. Shikam nasiha ya mata tare da ara tunatar da ita duk halin da ka tsinci kan ka to kar ka manta da addu'a sannan ka sani addu'a ba abun da bata magani. Ni ka ai Amrah ta ira a waya ta sanar da ni abun da yake damun ta cikin kuka ta kwashe komai ta sanar dani. uri na bata sannan na ce mata ta dage da addu'a kuma in sha Allah Anwar nata ne ita aya ta ma kwantar da hankalin ta. Da wa annan kalaman rarrashin da Amira ta ke