Sashe 19
Fansar Fatalwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
fa,waccan kuma ta bayan ita ce Azra da nake baka labarin su, ita kam daman Amira ka santa ai". Sai a sannan Anwar ya ago ya dube su, kallo aya ya musu ya auke kai a lokaci guda ya ji zuciyar shi ta tsananta bugu wanda bai san dalilin hakan ba. Haka kawai Anwar ya tsinci kan shi da jin in su Afrah in musamman ma Azra, sai dai ko da wasa bai nuna wa Amra ba dan ya san yadda take ji da awayen nata hakan zai iya sawa su samu matsala. Sama-sama suka gaisa da su Afarah in kafin ya juya ya shiga mota yana cewa. "Masoyiya ki yi sauri mu kama hanya mu tafi kin ga an gida suna jiran ki". Juyawa Amrah ta yi ta kalli in da su Amira su ke sannan suka shiga yin bankwana da juna. Har Amrah ta shige cikin motar Afrah bata daina bin motar da kallo ba. Duk abun da Afrah ta ke Azra tana ankare da ita, kuma tunin Azra ta ramfo jirgin da Afrah in ta hau, kasancewar Azra mutum ce mai shegen yawo da kaifin basira ya sanya kallo aya ta yiwa Afrah in ta fahimci in da ta dosa. ***** Tafe su ke a cikin mota ita da Ya Anwar in, hira suke yi sosai cikin so da aunar juna. Kallo aya zaka mu su ka fuskanci irin tsantsar sha uwa da kuma son da suke yiwa juna. "Amrah". Ya Anwar ya ira sunan ta cikin wata iriyar murya da ta kasa tantance ta. agowa Amrah ta yi ta dube shi sannan ta ce. "Na'am ya Anwar". "Amrah kina so na!?". Da sauri Amrah ta kalle shi cikin tsananin mamakin tambayar da ya mata "Ya Anwar wannan wace kalar tambaya ce hak?". "Amrah ki bani amsar tambaya ta, kafin ke ma ki jefa mun ta ki tambayar". Anwar in ya fa a yana mai kai duban shi zuwa kan titi. "Yaya Anwar kalli cikin ido na sai ka maimaita tambayar da ka mun in". "Meyasa sai na kalli cikin idon ki?". "Yaya Anwar saboda a ido na zaka ga amsar tambayar ta ka, ya Anwar ka sani cewa jinina da naka sun da e da gauraya sun zama abu guda, sannan ka auki kan ka a matsayin jijiyar da ta ke yawo da jini a jiki na, idan aka datse wannan jijiyar mai ka ke tunanin zai faru". "Mutuwa". Ya Anwar in ya bata amsa. "To ka sani idan babu kai a cikin rayuwar ta to babu wannan rayuwar, rasa ka a cikin rayuwa ta dai-dai ya ke da a sanya almakashi a datse duk wata jijiya ta jiki na, ya Anwar ina son ka da dukkan zuciya ta da kuma gangar jiki na, ina son ka fiye da yadda na ke son kai na, ko bayan rai na zan ro i Ubangiji ya ara ha a mu rayuwa a gidan Aljannatul firdaus". Amrah ta arashe maganar cikin rawar murya. Sosai Anwar ya ji da in maganganun Amrah in a hankali ya yi parking in motar a gefen titi sannan ya juyo ya fuskance ta tare da kafe ta da idanuwan shi har sai da Amrah ta ji gaba aya ta tsargu. "Amrah in sha Allah ni na kine ke ka ai, an hallice ni ne saboda ke,kema an hallice ki saboda ni, zamu rayu tare sannan ko mutuwa ce zan ro e Ubangiji ya auki rayuwar mu a tare saboda rashin ki a tare da ni tamkar rashin numfashi ne a tare da ruhu na,Allah ya miki Albarka Amrah nah". Murmushi Amrah ta yi tana jin wani irin mugun son Anwar in yana ara zagaye duk wani sashi na zuciyar ta,wasa ta fara yi da bakin hijab in ta sannan ta ce. "Ameen ya Anwar". Jan motar Anwar ya yi sannan suka shiga cikin garin Giwa Tun bai gama parking in motar ta shi ba, Amrah ta shiga arin bu ofar da gudu kuwa ta fice ta shige gidan na su in da ta rungume Gwaggo Sa'adatu wadda fitowar ta Kennan daga ban aki. Wata irin wawiyar runguma Amrah in ta yiwa Gwaggo Sa'adatu har sai da suka kusa kifawa da asa. Salati da sallamimi Gwaggo Sa'adatu ta shiga yi tare da cewa. "Kin tafi kwana biyu muna kewar ki yanzu kuma kin dawo kina shirin alla ni". "Kai Gwaggo irin ko ki yi murnar dawowa ta ma, to shikennan bari na koma kawai". Amrah ta fa a cikin shagwa e fuska, hadda su bubbuga afa. Janyo ta Gwaggo Sa'adatu ta yi jikin sannan ta ce. "Haba dai Shalelen Gwaggon ta, lale marhabun da dawo wa, ai tabbacin ma cewa na yi farin cikin da dawowar ki na shirya miki abun da ki ka fi so, ke de shiga ki cire ga ruwan wanka zan ha a miki, ki gama ki zo ki ban labarin makaranta". Shigowar Ya Anwar da yara biye a bayan shi suna shigowar da kayan Amrah ya katse Gwaggo Sa'adatu daga maganar da take. Gaisawa suka shiga yi kafin kuma ya juya ya fita, bayan Amrah ta mi shi rakiya har motar shi ya kama hanyar komawa Zaria. Sosai an gidan su Amrah suka yi farin ciki da dawowar ta, haka aka dinga nan da nan da ita kamar ta shekara bata gidan, abun ka da ar gaban goshi. *MANGA* _Comment_ _Share_ _Fisabillillahi_ . *FANSAR FATALWA* ( _Horror Story_ Tsarawa/Rubutawa *SHAMSIYYA MANGA* . *MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATION* *SADAUKARWA* : _Wannan book in gaba ayan shi Sadaukarwa ne gareku, Anty Hadiza D Auta, Sis Amira Adam Alkhairin Allah ya kai muku a duk inda ku ke ina son ku fisabillillahi_ . *Free book* --------------------------------------------- *015* *Bissimillahir rahmani rahim* _____________________________ Yau kwanan Amrah Biyu da dawowa hutu gida. Zaune su ke a tsakar gidan su ita da Anwar suna hira cikin so da aunar juna, in da Gwaggo Sa'adatu ta ke aki tana sauraren radio. Girki Amrah in ta aura kasancewar in dai tana gida daman da wuya ta bar Gwaggo Sa'adatu ta aura girki komai ita ta ke musu. Wayar Anwar ce da take ri e a hannun Amrah ta yi ara alamar shigowar sa a mishi wayar Amrah ta yi tana cewa. "Masoyi ga wayar ka an turo sa Anwar bai kar i wayar ba sai ma cewa ya yi. "Duba mana kiga mai aka turo mana". "A'a Yaya Anwar ba kyau duba sirrin mutum". Harara Anwar in ya jefawa Amrah in kafin daga bisani ya ce. "Lalle ma Watau kina nufin sirri na ba naki bane ba!?". Marairaice fuska Amrah ta yi sannan ta ce. "A'a fa Yaya Anwar ba haka na ke nufi ba,wai da naga kamar ba uwar number ce". "Eh bu e ki karanta mana ba ni nace ba". "To Yaya Anwar angama bari na karanto". Amrah ta fa a tana mai bu e message urawa message in ido Amrah ta yi tana jin wani irin matsanancin fa uwar gaba sakamakon ganin abun da aka rubutu a message "Masoyiya lafiya kuwa?, Karanto mana ina jin ki". Murmushi Amrah ta yi sannan tace. "Kai Yaya Anwar ashe ma message in MTN ne". Amrah ta fa a tana ficewa daga wajen message in tare da goge shi gaba aya daga cikin wayar, sannan ta auki number in da aka turo message in ta yi seving a wayar ta. a mishi wayar ta yi sannan suka cigaba da hira ko ka an Amrah bata nunawa Anwar wani abu ba, duk da kuwa yadda take jin zuciyar ta kamar zata fashe ga wani aci da zuciyar take mata. Sai dai kuma duk yadda Amrah ta so ta oye halin da take ciki in sai da Anwar ya fahimci sanjin yanayin da ta yi. Amma kuma duk tamabyar duniyar da ya mata cewa mishi ta yi babu, in da daga arashe tace mishi kan ta ne yake mata ciwo. Shidai Anwar ba wai ya yarda da abun da tace in bane, haka suka yi sallama ya wuce ya tafi, ita kuma ta shiga aki. Tana shiga aki ta fara dialing number in da ta auka in sai dai kuma abu aya ake sanar da ita shine wayar a kashe. Haka ta cigaba da gwada iran wayar amma haka dai ake ta ce mata a kashe. Shiru Amrah ta yi tare da zama a gefen katifar ta,sannan dafe kan ta tana jin zuciyarta kamar zata fashe. Message in da ta ga an turowa Anwar in ne ya shiga dawo mata a cikin walwar ta. " _Barka da wannan lokacin kyakkyawa mai kyawun zuciya,Tauraro a cikin taurari mai haskawa,da farko dai na_ _san ganin message in nan zai sa zuciyar ka a cikin tunani da kuma son sanin ko ni wacec? Sai dai kuma hakan ba abun_ _damuwa bane domin kuwa ka sanni sai dai baka san cewar ni in ce na turo wannan sa on ba, Anwar ba zan oye ma ka ba wallahi tun kallon farko da na maka a ranar farko na ji zuciyata ta kamu da son ka, ina kuma fatan mu kasance a inuwa aya a matsayin mata da miji, kar dai na cika ka da surutu Anwar ina son ka ina aunar ka,kuma zan jure duk wani irin cin_ _mutunci in dai daga wajen ka ne"_ . A hankali ta fara jin wasu irin hawaye masu zafi suna biyo wa ta kuncin ta. Innalillahi wa'innailaihi rajiun ta shiga maimaitawa har ta samu ta ji zuciyar ta ta mata sanyi. ***** angaren Anwar kuwa yana isa gida ya cire kayan shi ya shiga wanka, bayan ya fito ya shirya cikin kaya marassa nauyi tare da yin alawlar sallahr magariba kasancewar lokacin ya yi. Yana cikin zira kayan shi ne ya ji wayar shi ta yi ara alamar shigowar sa Duban shi ya kai kan wayar inda ya ci karo da message da number in da aka turo azu. Kallon message in ya shiga yi cike da mamakin to waye zai turo mishi irin wannan message in?. Tsaki ya ja sannan ya yi deleting message in tare da ajiye wayar ya fice ya tafi massallaci. Abun mamaki Anwar yana dawowa daga massallaci ya tarar da messages wajen guda biyar kuma duka da numbobi mabanbanta, sai dai kuma message in duka iri