Sashe 38
Fansar Fatalwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta yi ya fame mata ciwon da bai gama warkewa ba a cikin zuciyarta,da yar ta ago fuska sannan ta dubi mutanen cikin police station in wanda sun kasa furta komai. "Wannan shine a ta aice abin da ya faru da rayuwar Amrah domin kuwa akwai abubuwa da yawa wa anda bayyana su ma bashi da amfani,rashin fa ar su shi yafi alkhairi, idan har nace zan farke komai to zan jawa su Azrah ba in cikin da kaf ahalin su sai ya shafa,duk da cewa a yanzun ma nasan zuciyoyin mutanen wajen nan sun cika da tsanar su. Tabbas! Amrah ta lashi takwabin aukar Fansa tare da udurin hakan a ranta,kuma gashi kamar yadda ta udurta sai da ta aikata in shi daman idan zaka gina ramin mugunta to ka gina shi gajere wata ila baka sani ba ko kai zaka afka cikin sa. Su Azrah sun yi tunanin zasu tarwatsa rayuwar Amrah su zauna lafiya basu san cewa kwanakin mutuwar su suka janyo ba, Allah Ubangijin ya ji an ki Amrah ya sa kin huta ya kyautata makwancin ki,ya miki sakayya tsakanin ki da azzaluman da suka ruguza rayuwar ki". Amira ta fa a tana fashewa da wani irin kuka mai sauti. Tun da Amira ta dasa aya baka jin sautin komai a cikin police station in sai sau ar ajiyar zuciyoyin mutane,kowa ka kalla a cikin wajen idanun shi ya sanja launi daga fari zuwa ja, Inspector Rasheed ne yayi arfin halin fara magana. "Tabbas idan nace an zalunci wannan yarinyar ban yi arya ba,Tabbas wa annan yaran sun zalunce ta zalunta mafi muni,kuma ban ga laifin Amrah da ta auki Fansa da kan ta ba domin kuwa yau idan da bata auki Fansa ba da ba wanda zai tsaya mata a cikin asar nan wajen bi mata ha in ta duba da yadda asar ta mu ta lalace ta zama komai sai an wane da wane,kuma wanann hukuncin da ta musu shine dai-dai da su duk da ma ni hukuncin ya mun ka an amma ba komai Ubangiji Allah zai bi mata ha in ta kuma zai saka mata,dan haka wannan ya zama izinah ga masu mummunar zuciya irin ta su Azrah masu kuma sha'awar aikata irin abin da wa annan anmata suka aikata suma zasu shiga hankalin su,sai dai abin da na kasa fahimta shine ya aka yi Anwar ya warke har ya zo ya fara soyayya da Afrah duk irin wannan soyayyar da yake nunawa Amrah in". "Wallahi Inspector Rasheed wannan tambayar sai dai shi Anwar in ya bamu amsar ta da kan shi domin kuwa ni kaina ban san ta yadda aka yi wannan lamarin ya faru ba,Anwar sai ka sanar da mu yadda abu ya faru". Amira ta fa a tana kai duban ta inda Anwar yake zaune wanda tun da ta gama bada labarin har zuwa yanzu ya kasa ago ido ya kalle ta. ago kan shi yayi a hankali sannan ya dubi mutanen da suke wajen kafin kuma yayi saurin kawar da kan shi gefe sannan ya fara magana. "Amira wallahi nasan duk wani bayani da zan muku ba lalle ku fuskance ni ba duk da ni nasan cewar ban ci amanar Amrah ba kamar yadda ki ke mun kallo. Watau abin da ya faru shine bayan na tashi daga doguwar jinyar da na shafe watanni ina yin ta,domin kuwa lokacin da naji labarin mutuwar Amrah ba wanda ya sa ran zan sake ara kwana guda a doron asa saboda yadda na birkice ikon Allah ne kawai ya tashi kafa una,amma an sha jinya jinya mai suna jinya. Wata rana muna zaune da Mahaifiyata falon mu sai muka ji Sallamar wasu an mata har suka shigo cikin falon suka zauna ban kalle su ba,waje Mahaifiyata ta nuna musu suka zauna abin da na lura shine kamar mahaifiyar tawa ta san su domin kuwa cikin sakin fuska suka shiga gaisawa har naji tana tambayar su ya karatu, sannan naga ta tashi ta nufi kitchen ta kawo musu abinci da abin sha haka dai ta shiga nan da nan da su har a wannan lokacin idona a rufe yake ban bu e ba balle nasan su waye, domin ni haka kawai tun bayan mutuwar Amrah na ji duk wata mace ta fice mun a rai idan ka cire mahaifiyata,kamar a cikin bacci na ji sau ar Muryar Afrah a dodon kunnena tana gaishe ni. "Anwar Barka da gida ina yini,ya kuma arfin jiki?". Ban bu e idona ba na amsa ciki-ciki sannan su ma sauran awayen nata suka shiga gaishe ni,ni dai ban san adadin lokacin da suka auka ba a gidan suka tafi domin kuwa tashi na yi na shige cikin aki na bar su a wajen. Bayan kwana biyu da zuwan su Afrah gidan mu kawai sai ga Mahaifiyata ta same ni da wani zance wanda yayi matu ar tayar mun da hankali shine wai tana so na auri Afrah,da farko dariya na yi wadda rabona da yin ta tun bayan mutuwar Amrah sannan na dube ta nace. "Haba dai mama amma dai wasa ki ke ko?". Kallo na ta yi sannan ta ce. "Ba wasa nake ba Anwar idan kuma kana tsammanin wasa nake to ka kalli cikin idanuna zaka faskara gaskiyar abin da nake nufi in". Nan fa na zaro ido waje sannan na fara arin son naga na fuskantar da Mahaifiyata illar abin da take son sani na aikata in,amma fir Mahaifiyata ta rufe ido ta shafawa idon ta toka tace ta ci alwashin tare da rantsuwa a kan sai na auri Afrah idan kuma har naga ban auri Afrah ba to ayan biyu ne ko dai bani da rai ko kuma ita Afrah in bata da rai wannan shine ka ai abin da zai hana a aura mun ita tun da gawa bata auren gawa. Jin wannan kalaman na mahaifiyata ba aramin tashi hankali na yayi ba domin kuwa nasan halin ta sarai idan har ta furta abu to ba wanda ya isa ya sanja mata ra'ayi. Ita kuwa Afrah har makarantar su naje na same ta na buga mata warning a kan idan har ta kuskura ta yarda da wannan auren to wallahi ta kuka da kan ta. Sai dai rashin sani yafi dare duhu idan da nasan abin da hakan zai janyo da ban fara zuwa na tunkari Afrah da wannan maganar ba domin kuwa ina gama buga mata warning in ta ira mahaifiyata ta kwashe komai ta fa a mata cikin kuka sannan ta ce ta fasa auren nawa kawai zata ha ura dani,sosai ran Mahaifiyata ya aci inda ina dawowa gida ta ce mun wallahi duk ranar da na kuskura na ara sanya Afrah kuka ko na ata mata rai Allah ya isa tsakani na da ita bata yafe ba sannan kuma tana so a yanzu na koma na bawa Afrah ha uri kuma in shirya nan da sati biyu za'a aura mana aure. Innalillahi wa'innailaihi rajiun tashin hankali wanda ba'a sa ma sa rana a ranar na yi kuka kamar raina zai fita na ji kamar na mutu nima na bi Amrah ko na huta a raina,gashi a rayuwa ta ni irin mutanen nan ne masu gudun acin ran iyayen su,haka na juya na je na bawa Afrah ha uri sannan kuma tun daga wannan ranar na shiga nuna wa Afrah cewar ina son ta alhali kuma asan zuciyata ba haka bane ba kawai ba yadda na iya ne shiyasa na kuma bi umarnin Mahaifiyata. Tun da Afrah ta samu wannan damar a wajena shikennan ta fara arin ganin ta ara cusa mun tsanar Amrah ganin cewa har zuwa wannan lokacin ban yadda da abin da aka ce Amrah in ta aikata ba,sai dai zuwa wani lokaci Afrah ta yi nasarar sanya wa zuciyata yarda da abin da aka ce Amrah in ta yi duk da kuwa cewar wani sashi na zuciyar tawa yana aryata yana kuma ara tuno mun da kyawawan halayen Amrah. A wani angaren kuma shine Kullum idan na kwanta bacci sai Amrah ta zo mun tana kuka wanda a da ban fahimci dalilin bayannar ta ta a mafarkin nawa ba sai a yanzu na gane ashe wannan kukan da nake ga tana yi in duk dan ta na so ta nuna mun cewar an zulunce ta ne. A ta aice dai har an sanya aure na da Afrah kuma sai gashi saboda ba Alkhairi a cikin sa Allah ya kawo arshen abin". Tun da Anwar ya gama bada wannan labarin ananan maganganu suka shiga tashi a cikin police station in kowa da abin da yake fa a wasu suna ganin laifin Anwar in in da wasu kuma su ke ganin laifin mahaifiyar wadda nima na shiga sahun ma su ganin laifin mahaifiyar ta shi. angaren Justice Kabir kuwa kuka sosai ya ke kamar wani aramin yaro tare da Allah wadai in mummunar abi'ar da ya gina ar ta shi a kai,Tabbas ya san cewar a amana ce da Allah ya bamu kuma kowane bawa sai Allah ya tambaye shi akan amanar da ya bashi in,yanzu shi da wana ido zai tsaya a gaban Ubangiji ya kare kan shi akan abin da Azrah in ta aikata ya san tana da laifi amma shima yana da kaso talatin cikin ari na kamashon abin da ta aikata in,yayi danasani ba adadi wadda zamu iya iran ta danasani a urarren lokaci kuma marar amfani. Haka suma iyayen su Afrah kowa ka kalla fuskar shi tsantsar nadama ne da kuma danasanin abin da an na su suka aikata. Ganin hankalin kowa baya jikin shi ga kuma yadda jikin mutane da yawa yayi sanyi ya sanya Inspector Rasheed ya bada umarnin kowa zai iya tafiya. Hakan kuwa aka yi inda suma an jarida suka kwashi kayan aikin su su ka ara gaba,itama Amira Inspector Rasheed ne ya mai da ta gida sannan yace dan Allah idan ba damuwa gobe zai zo akwai abin da yake so zasu ara tattaunawa. Shi kuwa Justice Kabir yana komawa gida ya fara shiri inda ya shirya zai je garin Giwa domin ya binciki inda iyayen Amrah su ke don nemawa ar shi yafiya daga gare su. A ranar gidan telebijin da radiyo duk idan ka kunna ba