← Book details Fansar Fatalwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 45

Sashe 4

Fansar Fatalwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*AHMADU BELLO* *UNIVERSITY ZARIA* Babbar jami'a ce da ta amsa sunan ta jami'a domin kuwa tana aya daga cikin manyan jami'o'in da muke da su a Nigeria,ko ina ka waiga a cikin jami'ar alibai ne ta ko ina kowa yana harkar gaban shi. Wata matashiyar budurwa na hango wadda a alla bazata haura shekaru ashirin da biyu zuwa da uku haka,tafe take a cikin makarantar ta fito daga wajen Admin Block inda ta nufi hanyar hostel in mata, fuskarta ka ai zaka kalla ka fuskanci tsananin farin cikin da take ciki,wayar ta ce ta fara kuka alamar tana neman agaji, aukan wayar tayi murmushi shimfi e a kan fuskar ta sannan ta kara wayar a kunne tare da furta. "Dad barka da rana" Daga ayan angaren wani dattijon mutum ne zaune a wani ayattaccen falo wanda ya gaji da ha uwa amsawa yayi tare da furta. "Daughter ya result domin kuwa idan ban manta ba yau kika ce zasu manna muku?". Murmushi tayi kafin daga bisani tace. "Dad as usual Kai ma kasan ai bazan ta a baka kunya ba,Dad result ina yafi na kowa kyau na kasance wadda tafi kowa highest mark a Depertment in namu". "Masha Allah Daughter congratulations Ubangiji ya cigaba da dafa miki,ya sanyawa karatun ki Albarka". Da Ameen ta amsa sannan suka yi sallama ta kashe wayar, a dai-dai sannan kuma ta araso bakin akin su,inda ta sanya mukuli ta bu ofar,Cha al taji ta jefa afarta a cikin wani abu mai yau i, cikin sauri ta kai duban ta kan afarta da take arin zarewa daga cikin abun, Daramm gaban ta ya fa i sakamakon arba da jini da tayi male-male a tsakiyar akin nasu kamar an yanka rago,jikin ta ne ya fara wani irin karkarwa take wata irin zuffa ta fara keto mata, ai bata gama shiga ru ani ba taga wannan jinin ya fara dun ulewa waje guda a hankali har ya gama curewa waje aya sai gashi ya fara komawa siffar mutum, wata irin mummunar hallita ce ta bayyana a gabanta idon hallitar guda aya ne kuma a tsakiyar ka,sai wasu afo masu matu ar tsini guda biyu da suke gefen idon, tsayin hallitar kuwa ba zai fa u ba domin kuwa tsayin ta har ya tokare silik akin, lokaci guda kuma fuskar wannan hallitar ta juye zuwa fuskar Amrah. Ido ta zaro waje take kuma ta bu e baki da niyyar yin ihu sai dai kafin ta kai ga sakin ihun taji wata irin guguwa ta kwashe ta inda ta jita a sama tana gudu kamar wani jirgi,da arin da take na ganin ta bu i baki tayi ihu ko zata samu mai kawo mata agaji hakan ya faskara inda aka shiga gwara mata kai a kowane kusurwa na cikin akin,take aka ha a mata jini da majina,sai da ta suma ta farfa o saboda azaba kafin daga bisani aka yi jifa da ita ta bugu da jikin ofar toilet akin,sannan aka shiga iran sunan ta da wasu irin muryoyi mabanbanta. "Azraaaaaa a!,Azraaaaaa!, Azraaaaaa! yau zaki girbi abun da kika shuka,yau zan auki Fansar abun da kuka aikata mun, FANSA! FANSA!FANSA! Na dawo auka". Ana kaiwa nan a maganar aka bushe da wata irin dariya mai ha e da kuka wadda tayi sanadiyar Sumewar Azraa. *MANGA* _Comment_ _Share_ _Fisabillillahi_ *FANSAR FATALWA* ( _Horror Story_ _Tsarawa/Rubutawa_ *SHAMSIYYA MANGA* *MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATION* . *SADAUKARWA*: _Wannan book in gaba ayan shi Sadaukarwa ne gareku Anty Hadiza D auta, Sis Amira Adam_ _Alkhairin Allah ya kai muku a duk inda kuke_ _ina son ku fisabillillahi_ . *Free book* ---------------------------------------- *Bissimillahir rahmani rahim* *003* __________________________ Sau ar ruwan sanyin da taji a jikin ta ne ya sata farfa o wa daga sumar da tayi in,a hankali ta shiga bu e idanun ta wani irin haske ne mai arfi da ta gani ya sanyata saurin mayar da idonta ta sake rufewa, arar takun tafiya ta dinga ji wanda sautin tafiyar yake bayar da arar tafiyar dawakai, irjin ta ne ya shiga dakan lugude zuciyarta kamar zata fito saboda tsananin tsoro da firgicin da take ciki. yar Azra ta iya arfin halin sake gwada bu e idanun inda take ta tsinci kanta a wani wawaken fili a tsakiyar dokar daji ba gida gaba bare baya. arin mi awa ta fara yi domin guduwa, Sai dai ta kasa sakamakon wata irin sar a (ankwa) da aka sanya aka aure ta da ita,kiciniyar kunce kanta ta fara amma ina kamar ma wanda take ara aure wannan sar ar a jikin ta gashi har a wannan lokacin bata daina jin arar sautin tafiyar dawakan ba. Kamar wadda aka ce aga kan ki sama aikuwa ta hango mace daga nesa cikin shigar ba en kaya ta nufo inda take, tun daga yanayin tafiyar matar ta gane wacece, numfashin ta ne taji yana barazanar aukewa sakamako arba da fuskar wadda ko ta mutu ta dawo ba zata kasa gane ta ba, arin magana ta fara yi amma kamar wanda aka sanya abu aka sha e mata ma oshi haka ta kasa furta ko da kalma aya, wasu hawayen azaba ne da nadama suka shiga kwaranyowa ta kumatun ta. Murmushi mai ha e da kuka Amra ta fara sakarwa Azra har ta iso dai-dai wajen da Azra in take aure sannan ta sanya hannun ta ago fuskarta tare da fara magana. "Azra har yanzu banga alamar tsoro ko danasani a tare da ke ba?, Azra nasan fuskata ba zata ta a zama ba uwa a wajen ki ba". Sai a sannan Azra taji an sake mata ma oshi inda ta fara magana cikin rawar murya. "Amrah daman baki mutu ba? Amrah wallahi nayi nadama, Amra dan Allah kar ki kashe ni, Amrah wallahi ban shiryawa mutuwa a yanzu ba". Wata irin dariya mai sauti Amra ta sake wadda har sanda gaba aya dajin ya amsa kafin kuma daga bisani ta ha e fuska kamar ba ita tayi dariyar ba sannan take ta riki e ta koma wata irin shirgegiyar hallita ba da in kallo, sannan ta fara magana cikin wata iriyar murya marar da in ji da sauraro. "Azra tabbas zaki mutu kuma a yau ba sai gobe ba,tabbas zaki yi mutuwa marar da in kallo,tabbas zaki wula antacciyar mutuwa, Azra mutuwar ki zata zama mutuwa mafi muni daga cikin mutuwar da Five Stars zasu yi, oh I mean Four star's domin kuwa ni bana cikin ku, na da e da cire ku a cikin abokanai na, Azara mutuwar ki sai ta hargitsa duk wani mutum da yake numfashi a doron asa domin kuwa sai na yagalgala ki yadda ko gawar ki da yar za'a iya ganewa,hatta an jarida sai sun ji tsoro da shayin ya a gawar ki saboda tsananin munin da gawar ta ki zata yi, zaki yi mutuwar wula anci fiye da wadda Afrah tayi domin kuwa tata mutuwar Nafila ce idan har aka ga taki,Hmmm Azra ai ko zan yafewa kowa ban da ke, Azra kin manta cewar kece ummul aba'isin duk wata cutarwa da aka mun, ki sani tun ina yarinya na yadda da wannan karin maganar ta hausawa wadda ake cewa Rama cuta ga macuci ibada ne". Da sauri Azra ta ago ta kalli Amra sannan tace. "Amrah wai kina nufin ke kika kashe Afrah?". warai kuwa nice ko kina tantama ne". e baki Azra tayi da niyyar yin magana sai dai wata sha a da azra ta mata ya sanya ta kasa furta komai,kamar yadda Amra ta cakawa Afrah farce a ido lokacin da zata kashe ta haka yanzu ma ta aikatawa Azra,wani mugun ihu Azra ta sake sannan daga haka bata ara sanin abun da ya faru da ita ba sakamakon aukewar da numfashin ta yayi, Amrah hannu ta sanya ta tsaga wuyan Azra in inda ta ciro ma oshin ta, daga haka ta dinga bin duk wani sassan jiki na Azra wanda yake guda biyu ne ta dinga cire guda aya sai da ta gama da wannan kafin kuma ta zo ta cire mata gaba aya kayan jikin ta ta auke ta a bayan ta suka ace daga cikin dajin a lokacin Azra ta da e da she awa barzahu. Kai tsaye Amrah tsakiyar cikin jami'ar Ahmadu Bello University ta wuce da gawar Azra ta yasar da ita a tsakiyar makarantar yadda kowane alibi zai ganta gata tsirara haihuwar uwar ta, kasancewar lokacin arfe biyu na dare filin makarantar tsit shiyasa ba wanda ya san abun da ya faru. ***** A can Hostel in su Azra kuwa awayen ta Amira da Anisa ne suka shigo cikin akin inda basu tarar da Azra ba, basu kawo komai a ran su ba suka ci gaba da harkokin gaban su, inda suka yi tunanin ko tana Library ne. Amira ce ta juya ta dubi inda Anisa take kwance hannun ta ri e da littafi sannan tace. "Ke Ani nifa na fara tsorata da rashin dawowar Azra, ko ta fa a miki inda zata je ne?". Rufe littafin hannun ta Anisa tayi sannan ta dubi Amira tace. "Wallahi nima kawai dai nayi shiru ne amma tun azu gaba na sai fa uwa yake, amma bari mu ga zuwa anjima idan bata dawo ba sai muje mu duba ta ko a Library in ne". "Ok to shikennan Allah dai ya sa lafiya ni kam". Da Ameen Anisa ta amsa sannan ta koma ta kwanta. Sai dai abu kamar wasa sai gashi har zuwa arfe goma na dare ba Azra ba labarin ta,tun hankalin su baya tashi har ya kai sun fara shiga damuwa,inda suka fara tambayar akunnan da suke kusa da nasu ko da wanda ya san inda Azra in taje amma kowa sai yace bai ganta ba. Library suka nufa suka duba amma nan ma bata nan, duk wani waje da suke tsammanin zasu ga Azra in basu gan ta ba,gashi sun ira wayar ta sai ringing take ba'a aga ba. Abun da ya ara sanya hankalin su tashi shine duk inda Azra zata je bata wuce arfe sha aya na dara zata dawo, sai gashi yau har sha aya da rabi babu ita ba alamar ta. Haka suka kama hanya suka juya suka koma Hostel zuciyoyin su cike da zulumi, suna shiga akin Anisa ta fara cin
Chapter 4 · 0% Book details