← Book details Fansar Fatalwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 45

Sashe 31

Fansar Fatalwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

shi a lokacin da suka ga ya akko Amrah Da gudu ya figi motar sannan ya fice daga cikin makarantar ya nufi babban asibitin da yake cikin garin Zaria in da Amrah Tsananin gudun da yake shararawa akan titin ya sanya motoci da yawa suka fara kaucewa suna bashi hanya gudun kar ya ha a da su a tafiya lahirar tun da sun lura kamar wanda yake tu in motar baya son rayuwar shi ne. Kan kace kwabo har ya arasa asibitin, ko parking mai kyau bai yi ba ya fito daga cikin motar da sauri sannan su Anisa ma suka fito. ak ya akko Amrah a hannun shi ya nufi Emergency unit da ita,inda suma su Afrah suka bi bayan shi sai sharar hawayen munafurci suke. Hango shi da ma'aikatan asibitin suka yi ya sanya su nufo shi da gudu sannan suka kar i Amrah in suka aura ta akan gadon da ake tura marrasa lafiya suka nufi cikin Emergency unit in da ita. A dai-dai wannan lokacin aka araso da su Amira da Azra ma inda suma aka sanya su a akin da yake gefen na Amrah. Likitoci ne suka du ufa akan Amrah suna bata agajin gaggawa,sun auki tsawon lokaci a kan ta kafin suka samu numfashin ta ya daidaita, amma sun sha matu ar wahala kafin su shawo kan daidaituwar numfashin nata. Drip aka sanya mata sannan aka mata allurai inda suka fice suka barta kafin a ga lokacin farfa owar tata. Dr Gana yana tsaye a bakin ofar akin da aka shiga da Amrah in sai kaiwa da komowa yake hankali a tashe. Yana ganin fitowar likitocin ya nufe su da gudu yana cewa. "Dr ya jikin nata, dan Allah karka sanar dani cewa ta mutu?". Dr Gana in ya fa a tare da ri o hannun likitan,jikin shi sai rawa yake. "Ku biyoni office ina". Shine kawai abun da likitan ya iya fa a sannan ya nufi hanyar komawa office in nashi. Jiki a sanyaye Dr Gana da su Afrah suka bi bayan likitan gaba aya sun gama bayarwa Amrah ta mutu. Shigar su office in likitan ya nuna musu wajen zama sannan ya shiga musu bayani ba tare da ata lokaci ba. "Maganar gaskiya Dr Gana rayuwar wannan yarinyar tana cikin ha ari,yanzu dai mun samu mun daidaita numfashin nata sannan a kowane lokaci zata iya farfa owa daga doguwar suman da tayi sai dai akwai yiwuwar cewa idan ta farfa o ta farfa o da ciwon hauka domin kuwa, walwar ta ta ta u sannan ya zuciyar ta da itama ta fara kumbura,dan haka a yanzu wannan yarinyar addu'ar ku kawai take bu ata". "Innalillahi wa'innailaihi rajiun, likita yanzu Meye abun yi,wallahi duk abun da ake bu ata zan bayar matu ar za'a ceci rayuwar ta,pls Dr do something I beg, dan Allah a taimaka". Dr Gana ya fa a cikin tsananin tashin hankali da ru ewa. Su Anisa da suke zaune a gefe ma take suka ji zuciyoyin su sun shiga bugawa a lokaci guda jin abin da likitan ya fa a, Wannan shine karo na farko da Anisa taji nadama da tausayin Amrah sun shige ta. "Dr Gana Sorry to say a yanzu kam ba wani abu da zamu iya yiwa Wannan yarinyar domin kuwa duk wani abu da ya kamata mun yi,dan haka zamu jira har zuwa lokacin da zata farka muga a wana hali ta farka,ku yi ha uri". Tashin hankali shine abun da Dr Gana ya fa a sannan ya dubi likitan yace. "Amma likita zamu iya shiga mu ga a wane hali take". "Gaskiya ba zai yiwu ba,domin tana bu atar a ke eta ita ka ai, a yanzu haka arar abu ka an zata iya sanyawa ta farka,mu kuma bama son farkawar tata a yanzu". Haka Dr Gana da su Anisa suka tashi suka fito daga office in likitan fuska cike da damuwa. angarena kuwa ba'a wani auki tsawon lokaci ba na farfa o inda ina farfa owa na juya gabas da yamma naga ba kowa a cikin akin. Cikin sauri na sanya hannu na cisge arin ruwan da ake mun in sannan na tashi da gudu na fice daga cikin akin ko takalmi ban tsaya sanyawa ba,dagani sai an kwali. akunan da suke gefena na shiga dubawa inda cikin ikon Allah na hango Amrah kwance a cikin akin da yake tsakiyar namu ni da Azra kamar ka ira sunan ta ta amsa. Da gudu na nufi akin naci Sa'a kuwa ofar akin ba'a rufe take ba ina turawa ta bu Tura ofar tawa yayi dai-dai da farkawar Amrah inda kafeni da ido kamar yadda nima nayi ina tsaye a bakin ofar akin. Kamar wadda ta tuno wani abu kawai sai gani nayi ta mi e da sauri tare da dirowa daga kan gadon sannan ta sanya hannu ta cisge ledar ruwan da ake aramata Da gudu na arasa wajen ta sannan na fashe da wani irin kuka mai ta a zuciya. "Amrah nasan an cuce ki,amma kuma tabbas nima na bada gudummawa wajen faruwar hakan, Amrah nasan abun da aka shirya aikata miki amma na oye ban sanar da ke na bari har ma iya suka yi galaba a kan ki, Amrah dan Allah ki yafe mun, Amrah zan sanar dake duk wani abu da ya faru da kuma wa anda suka aikata miki hakan duk da nasan cewar fa ar a yanzu bata da amfani". Nan na shiga sanarwa da Amrah duk abun da su Azra suka shirya mata tiryan-tiryan ban oyemata komai ba,har na gama sanarwa da Amrah labarin bata ce ala ba sai dai irin kallon da take mun ka ai ya Isa ya fahimtar da kai irin halin da take ciki da kuma cewar tana jin abin da nake fa Gani nayi ta sanya hannu ta ture ni gefe sannan ta nufi ofar fita daga cikin akin. Da sauri na sha gaban ta ina cewa. "Amrah ina zaki?, Amrah dan Allah ki tsaya ki saurareni, Amrah ina miki magana da........." Kallon da naga Amrah in ta watsa mun ne ya sanyani shan jinin jikina sannan na tsinci kaina da jan bakina nayi gum. Ficewa Amrah tayi daga cikin akin sannan ta nufi hanyar barin cikin asibitin, ai ina ganin haka nima na shiga bin bayan ta da sauri da sauri har ina ha awa da an gudu. Har muka bar area in Emergency unit in bamu ha u da su Anisa ba,balle Dr Gana. Tun da muka fito daga cikin akin duk inda muka wuce sai an bimu da kallo ganin cewar afafuwan mu ko takalmi babu, ga ko hijab babu a jikina daga ni sai an kwali,ita kuma Amrah da hijabi amma itama ba takalmi a afar ta. A bakin gate in asibitin naga Amrah ta ja tunga ta tsaya,hannu naga ta yiwa wani mai mashin ya tsaya,inda ya iso inda muke in ba tare da ta fa a mishi inda zai kaita ba naga ta fa a cikin mashin Aikuwa nima ban tsaya wata-wata ba na afka cikin mashin in ganin har mai mashin in yana shirin tayar da mashin Tafiya muka fara yi,inda na cigaba da yiwa Amrah magana amma har a sannan bata juyo ta kalleni ba balle ta tanka mun. Shima mai mashin in sai tambayar mu yake inda zai kaimu amma ba wanda ya bashi amsa. Mun yi tafiya mai an tsaye kafin mu kazo wucewa ta wajen tashar da ake shiga motar garin su Amrah. "Sau eni a nan". Muka tsinkayi muryar Amrah wadda sai a sannan tayi magana, sai dai jin Muryar tata da nayi sai da ya kusa sanya ni na saki fitsarin da ban yi niyya ba domin kuwa wata irin murya naji daban wadda ban ta a sanin Amrah in da ita ba. Tana sau a daga cikin mashin in naga ta kama hanyar barin wajen ba tare da ta bawa mai mashin in ku i ba "Hajiya ku i na?". Kallon Amrah nayi wadda tayi alamar bata ma san yana magana ba. Da sauri na juyo na kalle shi sannan nace "Dan Allah ka jirani zaka mayar damu zan baka ku in". Ban jira naji abun da zai fa a ba,na bi bayan Amrah da gudu wadda naga ta nufi wata mota da naji ana ta iran. "Giwa! Giwa! Giwa! Saura mutum aya". Daf da zata shiga motar na ri o hannunta sannan nace. "Amrah dan Allah ina zaki?, Sai magana nake kin shareni?". Sai a sannan Amrah ta juyo ta kalleni sannan tace. "Zan tafi gida,amma ina son na baki sa o ki sanarwa su Azra cewar kar suga sun yi galaba a kaina a yanzu,to wallahi ba galaba suka yi ba fa uwa suka yi,kuma ki sanar dasu cewa su tsoraci ranar da zan waiwayo gare su, sai na jefa rayuwar su a cikin u uba, u uba mafi muni,yanzu wasan zai fara". Har ta fara tafiya kuma sai ta juyo ta dubeni sannan ta bu e baki cikin sha ewar murya ta cigaba da magana. "Amira kin san irin tashin hankalin da na shiga dalili wannan videon da aka mun aka sakar a duniya?, A dalilin haka har yau an gidan mu ba wanda yake aga iran wayana,a dalilin haka ya sanya iyayena da suke ji dani suka juya mun baya domin kuwa tun ranar da abun ya faru har kawo yau ba wanda ya amsa iran wayata a cikin an gidan mu ke daga arshe ma idan na ira wayar ma bana samu,a yanzu haka fargabar abun da zanje na tarar nake a gidan namu. A dalilin haka saurayina wanda zan aura shima har yau ban sake samun wayar shi ba,nasan cewar na rasashi rasawa ta har abada. Shin kina ganin ya dace na yale wa anda suka zama silar tarwatsewar farin cikina?, Shin kina ganin ya dace na bar mutanen da suka yi sanadiyar tarwatsewar burina dana da e ina son ya cika?, Wallahi ko wana irin hukunci zan auka a kan su ba zan ta a goge tabon da suka mun a zuciyata ba,domin kuwa sun mun tabon da har yauma ta ummu Sa'a ba zai goge ba,sun bar wa zuciyata ciwon da mutuwa ce ka ai zata zama maganin shi". Tana
Chapter 31 · 0% Book details