Sashe 1
Fansar Fatalwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry WordDocument 0Table Data Normal *FANSAR FATALWA* ( _Horror Story_ _Tsarawa / Rubutawa_ *SHAMSIYYA MANGA* *MANAZARTA WRITER'S* *ASSOCIATION* *SADAUKARWA* _Wannan book in gaba ayan shi Sadaukarwa ne gareku Anty Hadiza D_ _Auta_Anty Binta Umar Abale, _sis Amira Adam_ _Alkhairin Allah ya kai muku a duk inda kuke ina son ku fisabillillahi._ *NOTE* Wannan labarin ha in mallakata ne ban yadda a juyamun labari ta kowace fuska ba yin hakan babban kuskure ne.Sannan Labarinnan irarran labari ne ban yi shi dan cin zarafin wani ko wata ba kamanceceniyar labari akasine. *Free book* ------------------------------------- *Bissimillahir rahmani rahim* *001* _________________________ AWAYE* ! Hmmm idan naji wannan kalmar a kullum sai naji zuciyata kamar zata tarwatse saboda yadda na tsani jin an ambaci kalma mai kama da awance,tabbas awaye sun min babbar illa a rayuwata,tabbas awaye sun zama wani sashe daga cikin sashin tarwatsewar farin cikina,tabbas awaye sun illata rayuwa ta illa mafi muni. A wasu lokutan awaye su kan zama alkhairi ga rayuwarmu while a wasu lokutan kuma su kan zama babban sharrin da yake tarwatsa duk wani farin ciki na daga cikin rayuwar tamu kamar yadda ya faru a kaina. A zamanin baya awaye tabbas su kan zama alkhairi a rayuwar mu amma banda wannan zamanin da muke ciki in da kaso tamanin daga cikin kaso ari na awaye suke ba abun yadda ba,da yawa daga cikin awaye suna zaune da juna ne ba da zuciya aya ba sakamakon hassada da ta yiwa zukatan su katutu.Na tsani awance! na tsani duk wata kalma mai ala a da awance,na kasance mai wata iriyar zuciya wadda nake saurin yadda da mutane musamman awaye ina matu ar basu muhimmanci kafin su min Illah,idan zan zauna da mutum to ina bashi duk wata yarda da ta dangance ni sannan akan awa na gwammaci a cimun mutunci akan a ciwa awata,duk bayanin da zan muku ba zaku ta a gane irin yadda na yadda da awance ba,sai dai ashe bansan cewa hakan babban kuskure bane nake aikatawa Sai da suka mun Illa kafin na farga. awaye sun illata rayuwa ta illa mafi muni inda suka yi nasarar tarwatsa duk wani jin da i da farin cikin da na mallaka ba kuma komai ne ya janyo hakan ba sai tsantsar hassada da kuma son zuciya. **** Gudu take tsalawa a kan titin wanda zamu iya iran shi da gudun ceton rai duba da yadda take gudun ko kallon inda take jefa afarta ba tayi, dare ne sosai arfe biyu da rabi, bakajin motsin komai face kukan waruna da baza'a rasa ba,Tsananin duhun daren ya sanya ko tafin hannun ka baka iya gani,ga wata irin tsawa da ake yi mai firgitar wa wadda hakan yake nuni da cewar akwai hadiri sosai a garin wanda a kowane lokaci ruwa zai iya arkewa. Juyawa tayi ta kalli bayanta don ganin shin ko ta tsaracewa abun da take gudu in,sai dai kash! Da ta san abun da zata yi tozali da shi da bata juya ba domin kuwa tana juyawa tayi arba da abun da take gujewa in daf da ita,wani irin ihu ta sake tana fatan ko Allah zai sa wani ya jita domin a kawo mata auki duk kuwa da cewa ba lalle ko an jita in a fito ba,sai dai abun da bata sani ba shine duk ihun da take in babu mai jin ta. Bata ankara ba sai ji tayi taci karo da wani aton dutse da yake gefen titin sai gata warwass a asa take ta fara gangarawa zuwa gefen titin inda yake wani wawakeken rami ne a wajen,daf da ta kusa fa awa cikin ramin taji an ru ota bu e idanunta ta fara yi a hankali tana jin zuciyarta tana mata wani irin bugu, Tarwal ta bu e idon nata take tayi arba da abun da take gujewa in wanda hakan ya sanya ta aukewar jin ta da ganin ta sakamakon tsoratar da tayi in. Zazzafan ruwan da taji ya sau a a jikin ta ne ya bata damar farfa o wa daga sumar da tayi in,wani marayan kuka ta sake inda ta fara magana cikin wahaltacciyar murya. "AMRAH dan Allah ki yi ha uri ki taimake ni kar ki kasheni, wallahi nayi dana sanin duk abun da muka aikata miki dan Allah ki duba girman Allah ki yi ha uri". Wata dariya AMRAH ta sake wadda ni kaina sai da kunnuwana suka auke ji na wani lokaci,take kuma ta fashe da wani irin kuka mai ban tsoro a lokaci guda kukan suka shiga fitowa tare da dariya, ha e fuska tayi kamar ba ita tayi dariyar ba sannan ta fara magana cikin muryar ta mai tsoratar wa. "Ashe kinsan girman Allah!?, Afrah nace ashe kinsan Allah!?,Hmmm wai shin ko kin manta irin tozarta mun rayuwa da ku kayi?,shin kin manta jefamun rayuwa da ku ka yi a cikin tashin hankali da masifa?,ki sani idan maye yaci ya manta to uwar a ba zata ta a mantawa ba.Sannan ki sani wallahi nayi al awarin yadda kuka rabani da farin ciki a rayuwata to tabbas kuma sai kun ani ba in cikin dana ana,ai matu ar ban dawo AUKAR FANSA ba to bazan ta a yafewa kaina ba, domin kuwa rama cuta ga macuci ibada ne,dan haka ki shirya girbar abun da kika shuka". AMRAH tana kaiwa nan a zancen ta ta saki wata mahaukaciyar dariya wadda ta sanya wa tsuntsaye saurin tashi daga kan bishiyoyin da su ke tsabar tsorata,ita kuwa Afrah take wannan dariyar ta sanya mata aukewar jin ta da ganin ta na wani lokaci, AMRAH ce ta sanya dogon hannunta mai cike da dogayen farata ta cakawa Afrah a tsakiyar wayar idonta,wani gigittaccen ihu Afrah ta sake sannan ta tafi luuuu zata fa a cikin wannan ramin,harshenta AMRAH ta sanya wanda ya kusa kaiwa tsayin wani mutum in sannan ta nanna e Afrah dashi ta jata ta nufi wani Daji da yake gefen titin da ita. ***** Yau gidansu Afrah tun arfe shida da suka farka basu koma ba sakamakon shirin auren Afrah in da suke ta yi wanda za'a aura nan da kwana uku in sh Allah shiri sosai akeyi a gidan kowa ka kalla fuskar shi cike take da farin ciki. Wata farar mata ce doguwa ta fito daga cikin wani aki ta sha unshi na jan lalle abun ka da farar fata sai ya mata kyau sosai,kallo aya zaka mata ka fahimci cewa mahaifiyar Afrah duba da yadda suke mugun kamanni, kallon anmata da suke zaune a kan kujerar falon tayi suna shirya kaya a cikin wani akwati,wanda sun kai su goma sannan tace. "Fadila wai nikam ina Afrah take ne har yanzu bata fito ba gashi har mai mata lalle ta araso?".Ta fa a tana mai kai duban ta ga aya daga cikin anmatan. "Hmmm Mom kinsan halin ar gidan naki bata son kwana a cikin mutane wallahi tana akin ba i jiya a can ta kwana ita aya" aya daga cikin an matan ta fa a tana mai cigaba da sanya kayan a cikin akwatin. "Ke Husnah je ki taso ta dan Allah ta ha ura da wannan baccin asarar da take in ita da bacci baya isar ta" cewar Mom in tana juyawa dan komawa cikin akinta. Tashi Husnah tayi ta nufi hanyar akin ba in domin dubowa Afrah in,turus! taja ta tsaya lokacin da ta shiga cikin akin ganin ba kowa a cikin akin,bakin toilet ta arasa tana iran sunan Afrah amma shiru ba alamar za'a amsa mata. Da sauri ta kama handle in jikin ofar toilet in sannan ta tura ofar to her surprise sai gashi ofar ta bu e shiga tayi cikin toilet in inda ta fara arewa kowace kusurwa da take cikin toilet in kallo sai dai babu Afrah babu alamar ta, juyawa tayi ta fito daga cikin toilet in cikin sauri ta nufi hanyar komawa cikin falon dan sanarwa da Mom abun da yake faruwa in,tun daga bakin ofar akin ba in ta shiga walawa Mom ira cikin ru ewa. "Kai Husnah wai lafiyarki kuwa kike mun wannan iran haka kamar zaki tashi sama,ina Afrah in?" Mom ta fa a wadda take fitowa daga cikin akin nata. "Mom ina kuwa lafiya Afrah fa bata cikin akin ba in".Husnah ta fa a tana mayar da numfashi kamar wadda tayi gudu. "Bangane ba wace irin magana kike haka wai Afrah bata akinta?" Mom ta fa a tana nufar hanyar akin ba Juyawa itama Husnah tayi tabi bayan Mom in inda suma su Farida suka mi e gaba aya tare da rufawa Mom in baya. Duk wani bincike da su Mom zasu yi a cikin akin sun yi shi amma babu Afrah babu alamarta,tun abun bai fara aga musu hankali ba har takai sun fara tsorata da lamarin domin kuwa tun suna bincike iya cikin akin har takai sun fito sauran sashin cikin gidan amma ko mai kama da Afrah basu gani ba,sosai hankalin su ya tashi inda suka koma cikin gidan Mom ta auki wayarta ta ira Dad in Afrah domin shaida mishi halin da ake ciki kasancewar tun da yayi sallar asubah bai shigo cikin gidan ba suna massallacin ofar gidan tare da mutane. Yana aga wayar Mom ta fashe da kuka tana sanar mishi ganin Afrah in da ba'a yi ba,shima sosai hankalin shi ya tashi inda ya nufo gidan cikin sauri tare da yayun Afrah in.A tsaye suka tarar da mutanen gidan cirko-cirko a harabar gidan tashin hankali ya bayyana arara akan fuskokin su,da sauri mahaifin Afrah ya arasa wajen su "Hajiya mai ya ke faruwa ?" Cewar mahaifin Afrah hankalin sa a matu ar tashe " Alhaji ina kuwa lafiya mun nemi Afrah sama ko kasa a cikin gidan nan mun rasa" ta fa a cikin fashewa da kuka. "Innalillahi wa'innailaihi rajiun" mahaifin Afrah ya fa a cikin tsananin tashin hankali sannan ya cigaba da magana "A garin yaya hakan ta faru? Ya za'a yi a ce a cikin gidannan an nemi mutum an rasa gaskiya abun da mamaki!". "To Alhaji ni ya za'a yi na sani, wallahi nima abun ya matu ar bani mamaki kuma duk inda ya kamata mu duba mun duba a cikin gidannan amma bamu ga Afrah ba,wannan wace kalar masifa ce ace ana