Sashe 8
Duba Min Baya Fakon Biri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ba wani matso matso ko guna mu hudu ras aka dauka tare da baba karami da yabi gayyan Dada din zuwa kanon . Gidane babba wanda mallakin baba na kano dinnne don dan kasuwane sosai shi a kware market din kusan kowa yasan sunnansa don yayi fice a kasuwanci kuma ya karbeshi sai hamdala. Nasha wuya sosai a hanya don amai dana dingayi wanda warin mai da nashaka da sanyin AC motan suka hade lokaci guda suka haifar min da aman don da farko kaina ya fara juya min sai kuma sanyi saiga amai duk na bata jikina dashi. Allah ya kare na riko dan leda a ciki na dunkule nayi tayi sannuko nashashi a wajen Dada yafi cikin kwado a lokacin don ta nuna damuwanta sosai ga hakan daya sameni. Har take fadin data sani da bata zo dani ba ta daukoni lafiya hannun iyayyena gashi tun ba akai inda za ajeba yar mutane ta fada a wani hali a hannunta. Hakan yasa muna isa bata tsaya takan taron da ake mata ba ta mayar da hankalinta akaina tana fadin ku kama yar mutane don Allah ta jigatar da yawa nan matar da suke kira da umma tazo tana fadin ya akayine meya sameta Dada ta fara fada masu wahalan danasha a motar. Bata tsaya sanya ba ta wuce dani sashenta ruwan masu dumi ta hada min ta kaini bandaki don inyi wanka ta nuna min yadda zanyi ta fito nakoji dadin wankan don naji jikina ya dan sake gaskiya. Ina fitowa na sameta zaune saman gadonta ga kayan tea a gefenta yana tururi a cikin kofi muryan ta a cikin sanyi take fadin ki sauya kayan jikin ki kafin ki sha ruwan shayi ga kayan ki nan na karbo maki a wajen Dada. Karban kayan datake miko min nayi nawane amma kuma sabbine ai hakana na karba na daure na sauya tana zaune saidai tsabgabta takeyi bani take kallo ba ban tsaya shan tea din ba taga na tayar da sallah inayi. Saida na idar na fara gaisheta ta dago daga karatun littafin da takeyi tana karba min gaisuwana tare da fadin kisha ruwan zafin zai taimaka maki. Banki ba na dauki kofin shayin na dan kurba nan ma sugar naji yayi yawa saboda iyayyen mu basu saba muna da sugar ba ko kadan asalima muda muka fito kauye inamu ina sugar inba karya ba. Amma saboda dan danon shayin da yai min dadi ga kanshin kayan yaji na tashi a cikinsa haka na daure na shayeshi tas na aje kofin burodin daine banko kallesa ba. Gabin na aje kofin yasa ta dago kai tana fadin ki kwanta ki dan huta ko jikin zai dan sake idan kin tashi na danyi wani rau rau sai naga tayi dan murmushi tana fadin baki sanni ba ko idan yaya Garba ne ai zaki sanshi ko ? To ki sani in ma baki sani ba kaf gidan nan nafi kowa kusa dake wajen alaka don kakan mu daya da ya garba sune suka haifi iyayyen mu rashin sanina da bakiyi ba yasaki kasa sakin jiki dani ko ? Jin hakan yasa na dukar da kaina kasa nasan ko wani halaka ke garemu ashe ba karami bane babbane tsakanin mu da ita amma a lokacin ba zance ko ita wacece ba a garemu. Saidai jin kalamin bakinta yasa dole na kwata a makure adakin nata dayaji kayan alatun zamani a cikinsa irin na zamanin lokacin. Barci nayi sosai duk da farko a tsorace nake ga hankalina yana wajen Dada datayi nisa dani a wanan katafaren gidan mai girma ta ina zanje Dada ko halimatu a wanan gidan mai dan karen girma. Banina tashi ba sai wajajen yamma lis koshi itace ta tayar dani don magariba daya gabato a lokacin don haka ta tayar dani daga barcin dana dan samu nayi din. Bandakin na koma ban fito ba saida na tsabtace mata shi gabin ba wani datti a part din kada bukuntana a dakin ya takura mata ko a gida kuma da bandakin mu yake na kauyawa muna yawan kula dashi balle nan din da yake na yan birnine garesu. A gagauce nayi sallah la,asar wanda ba,a dadeba akai magariba sai bayan sallah isha,i naji umma tace dabi muje ta kaini wajensu Dada don taga hankalina na gunta. A falo muka samesu zaune har baban kano din daya dawo daga kasuwa tare da iyalinsa dasu Dada din dasuke baki a cikinsu mun samesu a cikin raha da annashuwa koda Umma tayi sallama fuskan dayan hjyn sai ya matse lokaci guda. Zaman kauye da zaman babban gida irin da muka baro a kauyen ya saka min wayau da saurin fahintar mutum lokaci daya. Tun lokacin na fara fahintar akwai yar tsama a cikin wanan gidan ke nan itako wace ta kirani da yar uwar baba a lokacin sai cewa tayi da Dada hjy ga mutumiyar ta tashi tayi sallah naga ta damu da son ganin ku yasa na kawota ko hankalinta ya kwanta. Allah sarki yar gidan Dada yanzun nake zancen ki a raina nasan kina wajen gwaggonki yasa ban daga hankalina ba ai ya jikin naki ya koma daidai yanzu ko Dada ta tambayeni cikin mika hannu gareni kamar karamar yarinya alaman inzo gareta. Ban bata hannun ba don ganin ido yai min yawa a wajen sai zama da nayi a gefenta kafin na dago kai ince da jama,an dana sama ina wuni murya kasa kasa kamar ina tsoronsu. Wai yatace mai sunan mama yar wajen garba dama tare kuke ashe da ita sai lokacin wanan dayan hjy dake zaune a kusa da Alh tayi magana cikin isa da takama da izza tace ina zaka ganta kuwa tunda komai sai an nuna makirci a kansa an nuna son kai nima tunda suka iso sai yanzu na ganta ai na daiji ance tare sukazo da ita dama. Maimakon naji ta bata amsa sai naji tayi murmushi tana fadin kaiya ko in nuna ko kada in nuna kowa ai yasan cewa ita din jininace dai sai lokacin mijin nasu yai magana yana fadin. Shout up please har agaban wa yan nan bakin yaran sai kun nuna halin ku na banza da alama ma yarinyar nan bata da lafiyane yadda na fahinta amma fitinan ku ya hana mutum ya fahinci komai. Ina wuni Abba na kara maimaita gaisuwana gareshi kafin ya dan kallo a hasale yana fadin mamana anzo lafiya ashe bakiji dadi ba kuma a hanya Dada ta karbe da fadin aini abin ta ban tsoro nafito lafiya da yar mutane a hanya kuma ta nade min haka ? Yanayine hajiya baba din ya fada kuma da kauyanci kinsan ba mota suka saba shigaba irin haka sai jakkai da rakuma dole taga abin wani daban tunda bata saba shiga mota ba ai . Wanan hjy yar likuti mai masifa don sunan dana laka mata ke nan tun ban sauke kayana a kaiba lokacin duk da ina karama na fahinci magana ta dasa min don kawai yar uwar zaman ta taji haushi . Sai naga itako bata damu ba ta daga tana fadin idan kinci abinci sai kizo kisha magani ki kwanta ta mike ta bar falon har takai kofa naji muryan Abba din yana fadin. Maryam ke nan dai a wajen ki maman tawa zata sauka ke nan to ki kula min da uwata kinsan dai bani wasa da mai wanan sunnan a rayuwata tsuki naji anja daga gefen shi wanda yasa har na dago kai na kalli wanan bakar matar mai jiki dake gefenshi. Sai naga yayi magana kasa kasa da sai shida ita zasu iya ji kaita girgiza tana fadi niba zancen ka nakewa tsuki ba nawane nan a zuciyata ta fada tana kawar da kai gefe daya. Ganin hakan banyi marmarin tsayawa ba nima na mike don kada in bace wajen komawa part din nata muryan halimatuce ke fadin jirani muje zainabu jirani muje tare ta mike tana biyo bayana ban tsaya ba naci gaba da tafiya tabiyoni. Wanan shine tushen bakin hassadan daya shiga tsakanina da wanan ahalin duk da ban masu komai ba amma saboda akidansu na bambanta tsakani yasa sukaga na zabi wace take jinin mahaifina sama dasu. ZAINAB IDRIS MAKAWA [1/19, 19:17] Aishatu Aliyu Musa : DUBA MIN BAYA FOKON BIRI ZAINAB IDRIS MAKAWA GA MAISON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZINETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , , YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A WAJENKA , , , , , , HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO. Wai har naji dadi muryan halimatu ke fadin hakan lokacin da muka shigo dakin mai dakin tana cikin bayi batama san da shigowan mu dakin ba a lokacin. A takure ta fito ta samemu zaune a waje daya har saida taja da dan baya tana fadin wai kune kunkoci abinci kafin ku zo muka girgiza kai alaman a,a. Ai ba zaku kwanta da yunwa ba ta fada ta aje tawul din dake hannunta saman gado tana fadin bari naje na debo maku abinci ta fice daga dakin. Kallon juna mukayi nida halima din kamar munafukai munyi tsuru tsuru damu zakice bamune muka gama daukin zuwa kano a jiya ba sai gamu kano ido ya raina fata don har na fara dana sanin zuwa a zuciyana ko. Sallama tayi ta shigo dauke da plate shake da abinci ta aje muna a gaban mu ta juya ta fita halima ta kalloni tana fadin cikin kashe murya wanan tafi hjy can kirki kinji metace dani wai da Dada batazo damu ba ai tunda ba,a fara buki ba. Da alama bata son baki ko bataso azo damu ba shigowan mai dakin yasa tayi shiru ruwa ta girke muna a gaban abinci tana fadin kuyi hakkuri ba kowa ke son shimkafa da dare ba amma shi aka basu umurnin yi yau. Abincin dake girke din nakai ido na kalla jelouprice ne yaji hadin gajyen kabeji da caras da sauran tarkace sai nama manyan