← Book details Duba Min Baya Fakon Biri Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 61

Sashe 14

Duba Min Baya Fakon Biri Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

da ba zaki karbi kudina ba ? A,a wallahi aikai yayanane yanzu don nayi maku abinda kukaji dadi basai kun bani kudi ba to ki karba wanan kyautane tsakanina dake ai na dan kalli anty Nafisa din tace don Allah karba ki tafi kawai saina shigo. Na mika hannu na karba ina fadin nagode najuya da sauri zuwa cikin gida do na fahinci bata jin dadin tsayina wajen yasa nasa kai nashige da sauri ciki. Ganin halima ban fadawa kowa komai ba sai na cusa kudin cikin jikina saboda nasan halin halimatu din saida ta dan kauce nake fadawa Dada nace amma tace saita shigo zan aje harta shigo din in bata. Don su ba,a shige masu gaba amma don mai nemanka yaba kaninka kudi shine kuma zaka karba inba komawa baya ba su basu gudun abin kunya dama ai waisu idonsu ya bude yanzu.
Chapter 14 · 0% Book details