Sashe 6
Duba Min Baya Fakon Biri Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
kafin ta zauna taci don sabo da wanan mugun halin a rayuwanta. Zance nafi jin dadin baba bisaga innan mu don baba yafi inna lalaba mu ita inna koda yaushe a cikin tsawa take muna kamar yadda wasu uwaye mata kanyiwa yayansu wani lokaci. Ballema ni da kusan don ina yar fari a wajenta take nuna kara a kaina ko banza koba kowa haka muke yar tsarguwa da inna din.