Sashe 39
Cuta Ta Dau Cuta Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Tunda ya shiga bayin domin yin wanka da ruwan data haɗa masa zuciyarsa keta kai-kawo. Ya jima yana kallon ruwan da yay butsa da alamar akwai abinda aka saka a ciki, sai dai ƙamshin turaren dake tashi cikinsa zai saka kai tunanin turaren ne kawai. Lips ɗinsa ya ciza da ɗan ƙarfi, sai kuma yay murmushi da jan towel ya ɗaura ya fito a bayin. Dama a ɗakinta ta haɗa masa ruwan. Dan haka ya je ya sakama ƙofar key. Bincike ya shigayi a ɗakin tun daga cikin wadrobe ɗinta data cinye bango guda har zuwa ƙasan katifar gadon. Bai yarda yay wani motsin da zai iya jawo hankalinta ba, haka ma bai canja duk abinda ya ɗaga ba daga yanda yake. Itako tana can da tunanin ya gama wanka barci ya kwashesa kamar yanda malam ya faɗa zaiyi barcin kusan 1h kafin ya tashi, da ya tashi kuma komai zai iya faruwa. Idan a wannan step ɗin kuma ya tsallake da zaran yaci abinci yasha lemon data haɗa da magani shima shike nan rikici zai ɓalle tsakaninsu har takai su ga zuwa matsayin da take so. Abinda bai sani ba tun sanda yabar gida mai ɗaukar mata rahoto na biye da shi. Hakan yasa tasan duk motsinsa a kwanaki biyun nan da baya nan har zuwa kan tahowarsa gida. Ko abincin data shirya masa a table ba itace ta girka ba, sayowa akai da sauri, driks kam dama ta tanada a freight tun jiya, tana jin zai taho ta fiddoshi ta sake masa kwaskwarima, sannan itama ta gyara jikinta da turare da faudan malam da kwalli. Yanda taga kuma ya saukar da kansa sai take jin tarkonta na farko ya kamashi yanzu kuma ana kan na biyu tunda dai baya jimawa a wanka. Bazataje ɗakin ba saboda malam yace kar taje har sai shi da kansa yayi barcin ya tashi yazo inda take. Cike da nishaɗi ta buɗe ledar tsarabar daya shigo mata da shi batare da tunanin komai ba ta ciri shawarma ɗaya ta fara ci tare da buɗe kwalin yogout ta hau sha tana faman lumshe idanu da sakin murmushi. A ranta kam cewa take celebration ne take na cikar burinta. Tana kammalawa wani shegen barci ya fara rinjayar idanunta. Duk yanda taso hana kanta ta kasa saita ɗan kai kwance tana jan ƙaramin tsaki dan tasan barcin da bata sami tayi bane a kwanaki biyun nan saboda ƙulle-ƙullen da take akan Dafeeq ɗin, dama daurewa kawai take tun ɗazun, amma tunda yanzu ya riga yazo hannunta bari ta ɗan kwanta itama kafin ya kammala nasa barcin awa ɗayan. Wannan shine ya bama Dafeeq damar cin karensa babu babbaka batare da ita ya kawo komai a ranta ba game da dukiyarta yake hari.
Tsaf ya tattara duka takardun daya tabbatar masu amfani ne, tare da golds ɗinta tun daga kan sarƙa, yan kunne, warwaraye zuwa zobuna. Bayan ya kammala tsaff bayi ya koma, ya zubda ruwan data haɗa masa ya zuba wani yay wankan sannan ya fito a ɗakin, a hankali ya fara leƙa ƙasan benan, cikin mamaki ya hangota kwance a kujera kwalin yogurt da takardar shawarma yashe a ƙasa. “Ƙuda wajen ƙwaɗayi....” Ya faɗa yana ƙyalƙyalewa da dariya. Ƙasan ya sakko a cikin sanɗa, wayarta ya ɗauka ya koma saman dan ya riga da ya gama gane password ɗinta cikin hikima tun kan aurensu.........✍️
_INA MASOYAN ZAFAFA BIYAR?_
_KU MARMATSO KUSA...🔊_
_ZAFAFA BIYAR 2024_
_ZAFAFA BIYAR!!!_
_ZAFAFA BIYAR!!_
_ZAFAFA BIYAR!!_
_SHIN YAN UWA KUNA DA LABARIN ZAFAFA BIYAR DINKU SUN SAKE ZUWAR MUKU DA WATA TAFIYAR LITTAFAN SU MASU MATUKAR MA'ANA DA ILIMIN DARUSSAN RAYUWA?_
_YA KE YAR UWA KADA KI BARI A BAKI LABARI... DOMIN DA A BAKI GWARA KI BAYAR...WAI AKACE ZUWA DA KAI YAFU AIKE_
_GA SUNAYEN LITTATTAFAN WANNAN TAFIYAR... CIKE SUKE DA ILIMIN DARUSSAN RAYUWA KI KOYA KUMA KI GYARA DA KAN KI..CIKI HARDA ZALLAR KAUNA TACACCIYA MARAR GAURAYE_
_________
_1_
*_AMEENATUH_*🧕💖: _MAMUH GEE_
_2_
*_TSUTSAR NAMA (ITAMA NAMA CE)🐛👣_*_:BILYN ABDULL_
_3_
*_GUDUN KADDARA🏃🐾_*:_SAFIYYAH HUGUMA_
_4_
*_KWANKWASON JIMINA(MAI WUYAR SHAFAWA)🦩🦯_*_:NANA HAFSATU (MX)_
_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_
_BANK NAME:KEYSTONE_
_BANK ACC NO:6019473875_
_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_
_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_
__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_
*09033181070*
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR💖💯💖ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE💃_
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu 😭🙏_*
*_Typing📲_*
*_CUTA TA ƊAU CUTA_*
_(Ɓarawo ya saci akwatin maciji)_
_𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆🤙🏻_
_Shafi na ashirin da ɗaya_

____________
........Tsaf ya gama bincike wayar, cikin Sa'a kuwa ya samu abubuwa da yawa fiye ma da waɗanda yake neman. Hakan bai ishesa ba sai da ya saita wayar tata da tashi ta yanda duk sanda aka kirata ko ita ta kira shima kiran zai shiga wayarsa. Kuɗaɗen bankinta biyu dake kan wayar suma ya gama haddace pin nata batare data sani ba, a yanzu ya zauna ya kwashesu tsaf ya maida a nasa account ɗin ya bar mata kaso ɗaya bisa huɗu. Bai tsaya anan ba, ya kwashi wani numbers na abokan huɗɗarta masu muhimmanci harda na Abaan. Ya kammala yana ƙoƙarin miƙewa ya maida mata wayar duk da yasan yanada sauran lokaci saboda maganin daya zuba mata a yogout kira ya shigo. Nadwa ce, dan haka ya ɗaga ya kai kunne batare da yace komai ba. Cike da zumuɗi Nadwa dake tunanin Kainaat ce ta ɗaga ta fara magana kai tsaye, “Matar nan tun ɗazun nake tsumayen kiranki amma shiru kake ji. Ai ɗan Alhaji ya sanar min mutuminki ya dawo gida. ALLAH dai yasa kin aiwatar da duk abinda malam ya baki dai-dai dan mu samu a wuce wajen zuwa gobe. Yanzu ma inada albishir amma sai gobe zan baki idan komai ya kammala” sai kuma tai shiru jin ita kaɗai ke tsiyaya surutunta. Wayar ta cire a kunne cikin mamaki, sai kuma tai tunanin ko Kainaat ɗin na tare da Dafeeq ne shiyyasa taƙi magana. Da sauri ta yanke kiran tana dariya da faɗin, “Haka kawai kin ɗaukama kanki alaƙaƙai”.
Ya jima tsaye yana cuɗawa da cakuɗa zantukan Nadwa a ransa. Kafin ya ce, “Hummm” kawai ya fita ya maida mata wayar dan ya fahimci komai. Wato gidan malam aka kai sunansa, wannan shine dalilin da yasa yaga magani a ruwan wankansa. Ya saki murmushi mai faɗi yana wani cije lips. Da ace ya samu dukan takardu da abubuwan da yake buƙata na Company babu shakka zai iya sakinta yau ma sai dai ta tashi taga doguwar wasiƙa da rubutu. Sai dai an samu akasi. Ba duka takardun Companyn ya samu ba akwai wasu masu muhimmanci da bai gani ba, dan haka sai ya amshesu sannan. Asiri kuma ta cigaba da nema itace a wahale.