Sashe 37
Cuta Ta Dau Cuta Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Kwanaki biyu kenan da dawowar Khadijah gida. Har yanzu daga Baba har mama babu wanda yace da ita komai. Hakama ƙannenta idan ka cire Kamal dake ƙarami babu mai shiga sabgarta. Garama Jamilah takan ɗan mata magana. Amma Ni'ima da Zuhrah ko kallo bata ishesu ba. Akan bata abinci wadatacce da zataci ta ƙoshi, idan ta gaida Baba kuma yakan amsa sau ɗaya ya tsuke bakinsa. Hakama Mama idan ta amsa sau ɗayan nan bata sake kulata. Idan su Zuhrah na aiki kuma ta taso ta ce zata tayasu suce ta barshi. Tayi kuka tayi kuka harta rasa hawayen zubarwa. Dan da wannan shirun da suke mata gara ace dukan da yafi wanda Dafeeq ya mata Baba ya kamata yay mata zaifi mata sauƙi. Kuma data fara magiyar roƙonsu su yafe mata sai baba ya ɗaga mata hannu kawai alamar baya son ji. Mama kam ma tashi take tabar wajen batare data tanka mata ba. Gaba ɗaya duniyar ta mata zafi, ta rasa ina zata kama taji daɗi. A wajen Kamal take ji Baba baida lafiya yana fama da paralysis ne. Amma yanzu yaji sauƙi tunda har yana iya ɗan fita ƙofar gida. A wajensa taji an sakama Ni'ima da Zuhrah biki nanda wata bakwai ma za'ayi, sannan a gabanta suke fita makaranta tsaff da su. Tasan ta cuci kanta bana wasa ba, dan duk wanda ya kalla ƙannen nata a yanzu yasan ilimi ya ratsasu addini da boko.
Shigowar wata makwafciyarsu a randa take cika kwanaki biyu yasa aka san da dawowarta. Tana fita kuwa ta fara bazama ƴan anguwa cewar ai Khadijah na nan ta dawo a mawuyacin hali. Da alama ma cikin farkunan nata na bariki wani yay mata duka dan jikinta duk bandage ne. Abu kamar wasa sai ga zance ya cigaba da zagayawa, har takai wasu sun kasa danne gulmarsu suna shigowa ganin Khadijah afakaice. Bata fahimci zaryar da mutane keyi gidan dominta bane sai da Kamal yazo yana bada labari wai yaji a majalissar ƙofar shagon Kalu Nigge ana gulmar Khadijahn. Ranar taci kuka sosai, sai dai abinda bata sani ba har su Ni'ima ma sunsha kuka a ɓoye. Dan duk da ta kasance mai laifi a garesu basa jin daɗin yanda ake aibantata a anguwa tunda suma komai na dawo musu a cikin kunne. Kawai dai maganarce basayi su.
A randa take cika sati guda a gida sai ga mahaifiyar Dafeeq tamkar an jehota......✍️
METAFORCE online business ne Wanda malamai suntabbatar da halascinta masana suntabbatar da ingancinsa ba iri kasuwancin da'ake gudunmma mutane da kudin subane shi wannan an centralized ne ko Wanda ya kirkira bazai iya kulleshiba saboda Yana kan block chained.
METAFORCE zakashiga da kudi kadan ka dauki da yawa ummu khalilwacce take zaune akasar Nigeria sananniyace akan harkar METAFORCE ta kawomana hanyar sauki dansamun cigaba.
Zakasamu kudi Mai tarinyawa dawayar hannunka insha Allah
Yana da matakai 1....12
Level 1 anafarawa da 5$
Level 2 anadarawa da 10$
Level 3 anafarawa da 20$
Hakadai har zuwa level 12
Alkhairan metaforce
Kingama register za'abaki TR coins na adadin level din da kika bude
Samun reffaral bonus
Ga garabasar spillover
Da dollars suke biya zaka iya cirewa kamaida kudinka account nantake
Babu faduwa Babu asara aciki
Kishiga kasuwanci Mai tarin alkhairi zaka kwashi kudaden musamman kana gayyato al'umma.
Metaforce alkhairine ga duniya insha Allah
Phone number 07038708382/09069163665
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu 😭🙏_*
*_Typing📲_*
*_CUTA TA ƊAU CUTA_*
_(Ɓarawo ya saci akwatin maciji)_
_𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆🤙🏻_
_Shafi na ashirin da ɗaya_
_INA MASOYAN ZAFAFA BIYAR?_
_KU MARMATSO KUSA...🔊_
_ZAFAFA BIYAR 2024_
_ZAFAFA BIYAR!!!_
_ZAFAFA BIYAR!!_
_ZAFAFA BIYAR!!_
_SHIN YAN UWA KUNA DA LABARIN ZAFAFA BIYAR DINKU SUN SAKE ZUWAR MUKU DA WATA TAFIYAR LITTAFAN SU MASU MATUKAR MA'ANA DA ILIMIN DARUSSAN RAYUWA?_
_YA KE YAR UWA KADA KI BARI A BAKI LABARI... DOMIN DA A BAKI GWARA KI BAYAR...WAI AKACE ZUWA DA KAI YAFU AIKE_
_GA SUNAYEN LITTATTAFAN WANNAN TAFIYAR... CIKE SUKE DA ILIMIN DARUSSAN RAYUWA KI KOYA KUMA KI GYARA DA KAN KI..CIKI HARDA ZALLAR KAUNA TACACCIYA MARAR GAURAYE_
_________
_1_
*_AMEENATUH_*🧕💖: _MAMUH GEE_
_2_
*_TSUTSAR NAMA (ITAMA NAMA CE)🐛👣_*_:BILYN ABDULL_
_3_
*_GUDUN KADDARA🏃🐾_*:_SAFIYYAH HUGUMA_
_4_
*_KWANKWASON JIMINA(MAI WUYAR SHAFAWA)🦩🦯_*_:NANA HAFSATU (MX)_
_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_
_BANK NAME:KEYSTONE_
_BANK ACC NO:6019473875_
_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_
_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_
__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_
*09033181070*
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR💖💯💖ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE💃_