Sashe 9
Baya Da Kura Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Manal yace, "don Allah Mama kiyi ha™uri kinga baki da lafiya." Baba ya kalle su yace, "amma dai gobe zata dawo ko?." Manal tace, "eh zata dawo zuwa gobe." Baba yayi shiru gabaWaya baya jin daWin abinda yake faruwa yace, "kin san gidan su wacce tace tana can Win?.
Ban sani ba Baba. Baba yayi shiru kafin yace, tafiya zanyi gobe da safe shiyasa na shigo yanzu, amma n fasa sai naga dawowar Mubeena gobe."
"Kayi tafiyar ka kar ka jira dawowar ta domin kuwa babu abinda zaka tsinka a ciki sai ba™in ciki da takaici, indai Mubeena ce sai ta saka maka ciwo kamar yadda nake fama dashi nima."
"A'a ba haka ya kamata ko dinga faWa ba, addu'a itace abinda ya kamata y dinga fitowa daga bakin ki a kanta." Mama bata ce komai ba ta kawar da kai Baba ya saka hannu aljihu ya Wauko kuWi ya bawa Manal yace, "duk abinda kike da bu™ata a siya koda na tafi. Manal tace, "to Baba, Allah ya kiyaye." Ya amsa da amin Mama ma tayi addu'a ya amsa ya fita.
Manal dan ta kawar da maganar Mubeena sai tace, "Baba kamar shine ya haife mu, ba dan na san mahaifin mu ya rasu ba da nace Baba shine ya haife mu. Mama bata cekomai ba ta kawar da kanta gefe abubuwa na dawo mata cikin kanta tayi murmushi tace, "albasa bata yi halin ruwa ba, koda yake barewa baza tayi gudu Wanta yayi rarrafe ba." Manal tace, "Mama me kike nufi?." Shiru bata amsa ba dole Manal din tayi shiru itama, amma tana mamakin wannan karin maganar da Mama take yawan ji ta faWa akan Mubeena, me hakan yake nufi kenan?.......
*BAYA DA ˜URA.*
Fitattubiyar2025
©þ *Nana Haleema.*
Wattpad@Nanahaleema
Arewabooks@nanahaleema11
https://chat.whatsapp.com/K8IEI39TB803y9pEtzMmdp
*BOOK 1*
*Page 007*
Tun asuba Manal ta lura da yanayin Mama babu daWi, bata mata magana ba amma idanun ta na kanta sai da taga yanayin ta ya canja gabaWaya ta birkice hankalin Manal ya tashi tayi kanta a guje tana faWinn, "Mama! Mama! Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un. Mama ki tashi don Allah." Sai ta fita a guje zuwa gidan Baba, ta samu matan sa guda biyu a tsakar gida Waya tana dama kunu Waya tana aikin wanke waken ™osai tace, "Umma, Inna, Mama na bata numfashi, ku taimaka min don Allah na kaita asibiti.
Wacce take amsa sunan Umma ta galla mata harara tace, "bazan taimaka ba, kaji min yarinya da sakarci, ni zan taimaki uwar taki dan bata da lafiya?. To ni ce na Wora mata ciwon da zan taimake ta?. Wacce take wanke waken tace, "ke kika saurare ta ma ai, wanda yake goya mata bayan baya nan sai a canja wani sarkin." Manal tana kuka tace, "don girman Allah ku taimaka min, Mama bata numfashi ban san ya zanyi ba."
Ganin sun ma ™i sauraren sai ta mi™e ta fita a guje ta sake komawa wajan Mama ta tarar da ita yadda ta barta da™yar take numfashi, ta saka fita a guje ta shiga gidan su ™awar ta Surayya a guje. Maman su Surayya tana zaune ita da Surayya Win suna ta shirin haWa abin karyawa Manal ta faWo tana kuka Maman su Surayya tace, "Subahanallahi Manal Lafiya?." Manal tana kuka tace, "Mama ce bata numfashi sosai, ki taimaka min don Allah, na rasa ya zanyo.
A firgice tace, "Subahanallahi, Surayya tashi kuje maza bara na faWawa baban ku sai na biyo bayan ku" ta faWa tana shiga wani Waki, suka fita ita da Surayya suka shiga gidan. Surayya ta tsorata da ganin yanayin Mam tace, "kina ji Manal, asibiti zamu je bara na nemo mai napep mu tafi" ta faWa tana fita a guje ba jimawa sai ga Maman tasu ta shigo Manal na zaune kusa da Mama tana ta kuka. A guje Surayya ta dawo tace, "ga mai adaidaita sahun na samu."
Maman su Surayya tace, "to yanzu ai Waukar ta wahala zai mana" ta kalli Manal da take kika tace, "a gidan Baban ki babu wanda zai taimaka mana mu fita da ita?." Manal girgiza kai kawai take kafin tace, "Zamu iya Mama, mu gwada kar Mamana ta mutu." Haka suka Wauki Mama suka fita aka saka ta a daidaita sahu Manal da Surayya suka shiga suka tafi asibitin Murtala.
A safiyar Adnan da kasala ya tashi kamar bazai je wajan aikin ba, tunawa da akwai masu jiran sa ya saka shi ya tashi dole yayi wanka ya shirya ya fito zuwa Sangaren Mamy.
A falon Mamy ya tarar da ita da Maryam da kuma Lubna a zaune ya shiga da sallama Mamy ta amsa tana faWin, "Har an fito Bebi?." Ya ™arasa ciki yace, "eh wallahi Mamy, zan shiga babban asibiti ne shiyasa. Barka da safiya" ya faWa yana kallon ta amsa fuska a sake tare da faWin, "Allah ya taimaka ya kiyaye hanya."
"Amin ya Allah" ya kalli Maryam da take zaune fuska a haWe ya kalli Lubna da take kallon sa sai tace, "Ina kwana Yaya."
"Lafiya lau, baki tafi school ba?."
"Bani da lecture yau." Ya kalli Maryam yace, "ina kwana." Kallon sa tayi tace, Lafiya lau." Daga haka bai bata sake cewa komai ya tashi yace, "Mamy sai na dawo" ta masa fatan alkhairi shi kuma ya fita.
Wajan Mama ya shiga ya same ta a tsaye kitchen tana yankan albasa yace, "ina Mimi da Kausar suke da zasu barki kina aiki?" Ya faWa yana niyar juyawa zai je ya kira su Mama tace, "™yale su, ba wani abun bane nice nace su huta."
"Amma Mummy kina aiki su suna kwance suna bacci meye amfanin su?."
"˜yale su kawai. Baka fita ba kenan?."
"Yanzu zan tafi. Ina kwana" ya faWa yana dur™usawa har ™asa ya gaishe ta amsa tare da faWin, "Lafiya lau. Yau me ya hana ka fitowa da wuri?."
Ya tashi tsaye yace, "gabaWaya da bazan ma fita ba bana son jin daWi ne" ya faWa yana shiga kitchen Wim ka karSi albasar hannun ta wacce ta gama yankawa yaga kwai guda uku a ajjiye da alama shi zata soya, ya Waulp bowl ™amari ya fasa kwan ya zuba albasar ya kunna gas cooker Win dan ta Wota fan a kai, da kallo take bishi tana murmushi kafin tayi magana yace, "Abba bai kwana a gida ba kenan?."
"Hmmm kai ka damu wannnan ai an saba, ™iris nake jira da mahaifin ku wallahi." Jin abinda tace sai yayi shiru baice komai ba kafin ta kawar da maganar tace, "yaushe zaka yi aure ne Bebi?."
Baice komai ba ya zuba mai a kaskon ya juye ™wan a kai tayi dariya tace, "haka zanci ba gishiri ba maggi?." Ya dan dafe kai yace, "na manta" ya faWa yan Waukar abinda yasan tana ajjiye gishiri ya zuba mata ta sake cewa, "yaushe zaka yi aure ina tambayar ka."
"Mummy sai ranar da Allah yayi."
"Komai akwai niya ai Bebi, ya kamata zuwa yanzu kana da iyali kaima."
"To Mummy zan fara neman matar aure in sha Allah" ya faWa a lokacin yana juya ™wan sama ya dawo ™asa.
Mummy tace, "Rumana ai a shirye take ko yau kace zaka aure ta zata shirya." Ya Wan sauke numfashi ya kashe gas Win baice komai ba tace, "kayi shiru." Ya kalli Mummy yace, "Wallahi Mummy babu Ruman a raina a ya kamata ku fahimci hakan, Tunda daga lokacin da tace na barta shikenan na barta har raina, bana tunanin zan sake dawo da ita yanzu ko nan gaba."
Mummy ta ta kalle shi shi kuma ya Wauke ™wan daga cikin fan Win ya saka a plate ya fito mata dashi ta zauna tace, "ya kamata ace ka mayar da ita kam Adnan, tana sonka kaima kana sonta, kawai abinda tayi maka ne ya saka ka kasa mantawa, amma da ka kawar da komai shikenan. Ai soyayya bata fita duka, tana nan a zuciyar ka na tabbatar da hakan.
Shiru yayi baice komai ba kafin ya kalli agogo yace, "zan tafi."
"Allah ya kiyaye in ka dawo zamu tattauna akan maganar dan baka da matar da ta wuce ta indai ina da rai, Rumana itace matar ka in sha Allah. Baice komai ba ya fita hau mota ya fita daga gidan gabaWaya baya jin daWin maganar Rumana da ake masa ko kusa, dan shi kam ko meye zai faru bazai aure ta ba, yadda ta barshi tayi aure shima haka zai barta yayi auren sa.
angaren Manal suna yashe a ™ofar shiga A&E an hana shiga da Mama ance babu gado, hankalin Manal ya tashi ta fita daga hankalin ta saboda gigicewa musamman in taga idanun Mama suna yin harrrr kamar zasu kulle sai hankalin ta ya saka tashi matu™a. Babu irin magiyar da bata yi musu ba amma sun ™i sun ce babu gadon da za'a Wora Mama, sai kuka take tana zaune kusa da Mama Bata da tsuntsu bata da tarko.
Wani mutum ta gani ya fito daga cikin A&E din ta tashi a guje taje wajan sa tace, Don Allah ka taimaka min Mamana bata da lafiya, don Allah ka taimaka min sunce babu gado ban san ha zanyi ba. Mamana zata mutu anki karbar ta ance Wai babu gado. Na rasa abinda zanyi dan Allah ka taimaka min." Kallon ta yayi ya murmusa a zuciyar sa dan ya tabbatar itace yace, Subahanallahi! Maman ce babu lafiya tana ina?." Da sauri ta nuna masa inda Mama take ya wuce ta zuwa wajan ya kalli Mama ganin da gaske fa Mama babu lafiya ya bar wajan zuwa wajan mai gadin shiga ciki ya tabbatar masa da babu gado a ciki ko ina ya cika, ya kalli ciki yaga mata da maza nan a ajjiye a kasa..
Da baya ya dawo ya kalli su Manal da Surayya da dukkan su kuka suke ya kalli Manal yace, "tana bu™atar taimakon gaggawa ina zuwa" ya faWa yana shiga ciki bai jima ba ya dawo tare da wani nurse ya tsuguna kusa da Mama, ya kalli Manal yace, me yake damun ta?. Manal tana kuka sosai tace, ban sani ba. Surayya tace, amma dai tana da ciwon sugar.