Sashe 46
Baya Da Kura Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Eh, yace mana mahaifin ita yarinyar da babar ta rabuwa suka yi ba mutuwa yayi ba kamar yadda ake faWa, kuma basu da tabbacin ya mutu kawai tana faWar ya mutu ne saboda bata son ma tuna musu mahaifin su. Shi bashi da ala™a dasu mijin mahaifiyar su ne kawai, sannan ya shaida mana yarinyar tana da ciwo diabetics wanda ka san dashi."
Adnan yayi shiru baice komai Yaya yace, "wannan ai ba wani abun damuwa bane ba, an tsayar da rana kamar yadda kace a saka. Itama Mimi an tsayar da lokaci daidai da naka lokacin, abinda muke jira su daga can gidan su matar taka sun ce zasu yi waya in sun yanke hukunci. in yanke hukunci daidai da lokacin mu shikenan, in sun ™ara ko sun rage duk Waya ne." Kafin yayi magana Yayan ce, "mun je da gwajin jinin ka yadda ka ke lafiya haka ta ke, genotype Win ku kai AA itama AA. Blood group Win ka kai O positive, ita kuma B positive. Sai dai naga tana da diabetics ai ka san dashi ko?." Bebi ya Waga kai yace, "eh na sani Yaya, Huzaifa ne likitan da take gani."
Yaya ce, "ma sha Allah, sai mu jira lokaci."
Bebi yace, "haka ne, Allah ya kai mu lokacin." Yayan sa ya amsa da amin Bebi ya tashi ya fita zuciyar sa cike da tunanin meyasa Manal bata faWa masa abinda yaji yanzu ba?.
Mota ya shiga zai ja kenan sai aka masa waya sai ya tsaya ya Wauki wayar daga can Sangaren aka ce, "Bebi kamar yadda ka ce na nemo maka na nemo, Yayar Manal Mubeena an jima da korar ta daga makaranta, yarinyar bata jin magana zan iya ce maka ma tana Wan taSa yawon banza. Sannan Haruna Wan wanda yake ri™on su son Manal Win yake."
Ajiyar zuciya yayi yace, "na gode." Yana faWa ya sauke wayar zuciyar da masa zafi akan ™aryar da Manal tayi masa, meye in ta faWa masa gaskiya ai ba wani abun bane tunda ba itace take yawon ba. A haka yaja motar zuwa asibiti ransa a Sace sosai auren ma yana fitar masa daga rai.
Mama tana zaune da glasses Win ta a ido tana gani amma ba sosai ba Baba yana zaune ya ajjiye mata kuWin da aka kawo na aure da kuma na saka rana a haWe yace, "Baki ce komai ba, ga kuWi an kawo har naira dubu Wari biyar na aure da na saka rana, kuma su suna so ayi auren ne nan da wata huWu masu zuwa in Allah ya nuna mana."
Mama tace, "to ai shine ya saka na kasa magana, wata huWu ai yayi kusa Baban Manal, ina laifin ma shekara Waya?."
"Ban da abin ki Fatima ko shekarar aka saka zai zo fa."
"Eh haka ne, amma wata huWu me muka shirya?. Akwai aiki sosai fa, ko da kayan kitchen aka bar mu aiki ne mai yawa balle gasu gado da manyan abubuwa." Baba yace, "iya abinda za'a iya shi za'a yi ai, kuma kin manta akwai kuWin ki a hannuna wanda ake juyawa?, sannan nima akwai nawa matsayina na mahaifi?."
Mama tace, "ban manta ba, amma duka kuWin zamu kashe muyi amfani dasu?." Baba yace, "A'a da wasu za'a yi amfani, kar ki damu wallahi Allah zai rufa asiri ayi komai a gama. Bikin ´ar gata za'a yi in sha Allah, ke kan ki sai bayan komai ya lafa zaki dinga tunanin a ina aka samu kuWin da aka yi wannan aka yi wancan, ki mi™a lamarin ki ga Allah kawai." Mama tace, "haka ne wallahi, Allah ya nuna mana lokacin. Gwara a bar shi a hakan ma ayi a gama."
"Amin. Ina Mubeena take?." A lokacin Mubeena ta shigo tace, "gani." Baba ya kalle ta sai da zauna yace, "kin mayar da kan ki wata shiru-shiru saboda kawai an miki faWa gaskiya Mubeena? So kike mu bark1 kina abinda kike so da sunan wayewa?." Tayi shiru baba yace, "tunda haka kika zaSarwa kan ki daidai ne, Tunda kin zaSi ki janye jikin ki daga cikin mu saboda akwai an miki faWa akan abinda kike yi ke kika sani. Kina gani an kawo kuWin auren ™anwar ki har an saka rana, ki yi ™o™ari kawo naki mijin a haWa ku duka biyun a aurar a huta."
Mubeena tace, "to." Baba yace, "tashi ki shiga ciki." Ba musu ta tashi ta shiga Mama ta kalle ta dan tana iya ganin ta bayan ta wuce tace, "Ni tunda idona ma ya buWe nake mata wani kallo, wallahi gani nake kamar an canja ta, wayewa ta tayi yawa idanun ta cikin na mutane take magana bata jin kunya. Kaii!" Ta faWa tana dafe kai akwai abinda ta tuna.
Baba yace, "ki cigaba da yi mata addu'a." Mama tace, "Allah ya shirya. KuWin fa, ka barsu a nan?."
"Ki bar su a hannun ki, ki fara siyan kayan kitchen
Mama tace, "to bara a na tura ta wajan Balaraba su yi lissafin abubuwan da zasu siyo." Baba ya amsa ya fita Mama tace, "Manal." Ta amsa tana fitowa ta zauna kusa da ita Mama tace, "ga kuWin auren ki da na saka rana, abinda za'a yi kije ki samu Balaraba ku rubuta abubuwan da zaku siyo in yaso sai ku shiga kasuwa keda Surayya ku siyo a ajjiye a gidan su."
Manal kallon kuWin take yi abin mamaki yake bata wai kuWin auren ta, har yaushe suka haWu da shi gashi ana maganar aure har an kawo kuWi, lallai in akace lokaci to tabbas in yazo baya jira.
Mama da take ganin ta dishi-dishi ta kalli ta tace, "ya naga kin yi shiru?."
"Mama da gaske wata huWun za'a bari?."
"Eh mana Manal, ko shekara huWu aka saka ai zata zo, gwara ayi a gama kawai a huta."
Idanun ta suka ciko da hawaye tace, "Mama wata huWu yayi kaWan, kwata-kwata yaushe muka haWu dashi da za'a ce za'a yi biki nan da wata huWu?."
Mama tayi murmushi tace, "™arya kike, ki faWi asalin abinda yake zuciyar ki Manal. Kina son Adnan, dan haka kina son kasancewa matar sa nan kusa, abinda yake ran ki na san bai huce zaki yi aure ki bar gidan nan ba." Sai kuwa ta fashe da kuka ta kwanta a cinyar Mama tana kuka kamar wacce akace gobe ne auren, Mama tana shafa bayan ta tace, "Manal aure ai ba mutuwa bane, zaki dinga zuwa kina gani na indai ina da rai, kuma bakya ganin yanzu na samu lafiyar idanu? Har girki zan iya yi da kaina ai ba abin damuwa bane wannan Manal."
"Nidai Mama a'a, a bar shi nan da shekara don Allah."
"Baza'a Waga bafa Manal, aure ne sai anyi shi in sha Allah. Da kike wannan koke-koken wata rana mutuwa zanyi na bar ki." Manal tace, "ai sai na riga ki mutuwa Mama." Mama tayi dariya tace, "ni dai bana son wannan kukan naki Manali, aure fa zaki bautar Allah zaki je ki yi to meye na kuka?." Zatayi magana ta hana ta tace, "Kiyi addu'a kice Allah yasa hakan shine alkhairi a rayuwar ki."
Shiru tayi Mama ta Wago ta ta share mata hawaye tace, "amarya! amarya!." Dariya ta bata ta Wora kanta a kafaWar Maman tana dariya Maman ma tayi dariya tace, "Ko kefa fa Manali na, yanzu kije wajan Maman su Surayya ki faWa mata sai ku zauna ku rubuta duk abinda kike so, ko me kike so ki siya indai ya burge ki, daman ke mai son harkar kitchen. in kun gama rubutawa gobe sai ku shiga kasuwar ke da Surayya ku siyo duk abinda kika rubuta."
Manal tace, "har da Yaya Mubeena ko?." Mama ta kalli Mubeena da take zaune daga cikin Waki tana kallo su tace, "baza taje ba, ki ™yale ta gaba take yi da mutanen gidan gabaWaya." Mubeena da take gefe tace, "zan je."
Mama tace, "babu ruwana sai kin tambayi baban ku, in ya barki to." Ta kalli Manal tace, "tashi kije ki same ta, baki da wata uwa kamar ta bayan ni." Ta amsa da to ta tashi zata fita Mama tace, "zo ki kai mata kuWin ta ajjiye a wajan ta." Manal ta turo baki tace, "to kawai sai na kai mata kuWi nace na kuWin aurena na ne?."
Mama ta kalle ta tace, "kunyar ta ki ke ji?." Manal tace, "eh." Mama tayi dariya tace, "™arya kike, yadda bakya jin kunya ta itama bakya kunyar ta." Manal tana dariya tace, "To Mama ai ke aminiya ta ce, ita kuma Maman su Surayya ce fa." Mama tana dariya tace, "zo ki Wauka ki wuce, ina wata kunya a wajan ´an matan yanzu?. Sai dai gulma da munafurci." Manal ta Wauka ta fita tana dariya tana son dramar su da mahaifiyar ta sosai.
** Suna zaune a cikin mota ita dashi, gabaWaya ya gama kashe mata jiki yadda yake faWa mata yana sonta abin yana sake jefa zuciyar ta cikin kogon soyayyar sa. Ya iya kalmai, ya san ta kan iya tsara ´an mata, yanzu zai miki murmushin da zai rikita zuciyar ki. Ya kalle ta ya ce, "yanzu Lubna haka zamu zauna kenan? Meye aibu na? Na taSa ™o™arin koda taSa jikin ki?." Ta girgiza kai alamun a'a kamar zaiyi kuka yace, "to meyasa baya so na Lubna?, meyasa yake so lallai sai ya raba mu dake?."
Kamar zata yi kuka saboda rauni tace, "ban sani ba, ni na rasa me na yiwa Yaya baya sona ma gabaWaya." ya sauke numfashi yace, "ga Mimi an kawo kuWin ta ko?."
"Har an saka rana ma, shima an kai kuWi sa har an saka rana amma ni ya hana." Da sauri ya kalle ta kamar bai sani ba yace, "an saka rana?."