Sashe 8
Baya Da Kura Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ka koma don Allah." Ya kalli Huzaifa da yake maganar yace, "sai nayi niya, kasan ba'a sani ba'a hana ni" yana faWa yayi gaba abin sa ya barsu a zaune kafin suma su tashi sunyi gaba.
Anty Maryam tana zaune a motar tsohon mijin ta suna daga waje a bayan wani gini ba sosai ake hango su ba ta kalle shi tace, "ka faWi abinda kace zaka faWa min kasan yanzu Bebi yana hanyar dawowa, yanzu in yazo sai ran mu ya Saci. Tsohon mijin ta ya bita da kallo har ta tsargu tace, "wai wannan kallon da kake yi min na meye? Bana son iri wannan kallon."
Ya sauke numfashi yace, "wani abu nake tunawa ne matata, kin manta lokacin da muke gidan mu in nayi miki wannan kallon abinda nake nufi?." Anty Maryam tayi murmushi kafin tayi magana ya ri™e hannun ta yace, "ni nasan baza ki manta da irin yanayin da muke kasancewa ba, musamman in kika bani abinda nafi so a jikin ki, Wato nan" ya faWa yana kai hannun sa ™irjin ta, bata hana shi ba amma ta dan doke hannun tace, "Kamal ya kamata ka tuna yanzu fa ni ba matar ka bace, kace kin zakayi magana dani akan su Nabil shiyasa na fito."
"Abban Nabil Win ne yake son magana dake ba akan su Nabil ba."
"To ka faWi abinda zaka ce min bana so Bebi ya dawo."
"Wai bebin nan ba kece gaba dashi ba?."
"Nice gaba dashi amma magana ce bana so." Yayi tsaki yace, "Ko mu bar wajan na?." Maryam tace, "A'a, ka faWi abinda yake tafe da kai kawai."
"Ai ban gaji da kallon ki bane." Ta furzar da iska tace, "Meyasa baza mu nemi hanyar gyara auren mu ba?, bisa kuskure muka rabu ba son ran mu ba.
Ya Wan sosa kai kafin ya basar yace, "Matata ™addarar da ta raba mu ita zata mayar damu, a baya nasan ban kyauta miki ba amma zan gyara kuskure na." Bata ce komai ba ta sauke numfashi ganin hakan sai ya Wauko wayar sa yace, "kin ga wani abu" ya faWa yana nuna mata fuskar wayar. Gaban ta ya faWi matu™a ganin abinda ta manta ta tura masa a zaman auren su, ta runtse idanu cikin kunya da sanyin jiki tace, "Haba Kamal, wannan ba abinda zai zauna a wayar ka bane, kar ka manta bafa matar ka bace ba ni, ganin wannan abun haram kake gani ka goge dan Allah."
Yayi murmushi ya sake kallon screen Win wayar ya kalle ta ya ajjiye wayar yace, "in na goge me zan dinga gani yana tuna min ke?."
"Zaka iya kira na ko yaushe, amma kallon wannan ai tsaraice ne bai kamata ba."
"To meye ba™ona?."
"Na san babu, amma yana dakyau ace ka goge yanzu ni ba matar ka bace ba. Wallahi tunda muka rabu na goge naka a wayata saboda ba abu ne mai kyau ba. Yayi murmushi ya kalli wayar ya goge ya nuna mata yace, "shikenan na goge." Tayi murmushi zatayi magana ta kallo kan titin nan ta hango motar Bebi na shiga gida.
Sai da ta gama shiga ta kalle shi tace, "kaini ™ofar gida." Ba musu ya kai ta bata ce komai ba ta buWe ta fita ta shiga gidan a lokacin Bebi na tsaye jikin motar sa ya bita da kallo yace, ki faWa masa in na sake ganin ™afar sa a ™ofar gidan nan wallahi sai na saka an kama shi, Tunda baki da hankalin da zaki hana tsohon mijin ki zuwa gare ki ni zan koya masa hankali, har ke zan koya miki tunda naga hankalin ki ya gushe.
A fusace ta jiyo tace, "ni kake cewa bani da hankali Bebi?." Baice mata komai ya juya ya fita daga gidan zuciyar sa nayi masa zafi sosai baya son wannan banzar Wabi'ar ta yayar sa. Miji ya sake ka har saki uku ammaya dawo ki dinga kula shi, Bebi ya shiga Sangaren Mama ya tarar da Mimi a zaune kawai a falon gani sa sai tace, "Yaya Sannu da zuwa."
Har ya wuce sai ya tsaya ya kalle ta yace, "Yawwa."
"Naje na dawo daga get together na gode sosai." Kai ya girgiza alamun amsawa yayi shiru akwai abinda yake so yaji ta faWa ganin tayi shiru sai ya Waga ™afa zai tafi tace, "Yaya!." Sai kuma tayi shiru ganin hakan sai ya kalle ta yace, "ina Jin ki."
"Daman wani ne ya biyo ni wai yana sona, tun a can ban kula shi ba ka tambayi Saminu kaji, har ™ofar gidan nan yazo da ya takura min sai nace Saminu ya bashi number wayar ka kawai, ya bashi yanzu.
Kallon ta yake yi daman abinda yake so yaji kenan bata san yasan komai ba ya mata shiru ne ko zata faWa masa, ya kawar da kai gefe tace, "shikenan abinda zaki ce?." Ta Waga kai tace, "eh Yaya, daman kar ya kira ka ne kayi min faWa." Ya kalle ta yace, "ba shine wannan ba?" Ya faWa yana nuna mata fuskar sa, sai kuwa taga lokacin da Saminu yake bashi lambar, ta kalli fuskar Bebi tana nan kamar kullum babu fara'a amma sai taga ya saki fuskar yayi murmushi ya dafa kafaWar ta yace, "na san komai, ina so naji kin faWa ne shiyasa ban miki magan ba. Kar ki damu indai ya kai yadda nake so ya kai zan bashi number ki da kaina ya faWa yana yin gaba kafin taji yace, "in bai kai ba zaki ji shiru" ya faWa yana shiga Wakin mummy.
Ita mamaki ya daskarar da ita a wajan, kenan dai Yaya Bebi duk wani motsin su yana gani, ya riga ya saka musu matakan tsaron da su kansu basu san dashi ba, duk wani motsin su ya sani shiyasa da zarar kin saSa lamba zaki ji waya. Girgiza kai take yi sai kuma tayi murmushi a bayyans tace, "wani lokacin naga kamar takura ce, wani lokacin in na nutsu dai naga mutunci ne." Tana nan tsaye yazo ya wuce ta tayi murmushi ta zauna sosai take alfahari dashi a wannan lokacin.
"Nayi sabuwar baby ina faWa maka, da ganin ta kuma kai kasan sabuwa ce dal yadda na dama haka zan sha" Alhaji Mu'azzam yake faWawa wani abokin da da yake zaune a kusa dashi yana kallon sa.
Sukayi dariya a tare suka tafa yace, "shegen, kace ka samo ´ar shawalwala." Alhaji Mu'azzam ya cire hular kansa yace, "Tayi ta ko ina mutumina, kyau kamar ita tayi kanta, da farko har fargabar yi mata magana nayi saboda kyau. In tana magana kamar mage saboda sirantar muryar ta, da™yar na iya ri™e kaina walalhi." Alhaji Magaji yayi dariya yace, "wato Alhaji Mu'azzam kana abinda kgaa dama wallahi, ka bar mata a guda biyu a gida kana nan mana she™e ayar ka."
"To sun tsufa ai, har wani fushi suka yi dani basu san ni hakan nake so ba, ta haka zan yi abinda nake so da hujja."
Alhaji Magaji yayi dariya yace, "yanzu su kuma yaran naka fa? Baka Tunanin wani mai irin halin ka ya lallaSa musu?." Alhaji Mu'azzam yayi dariya yace, "Bebi fa yana da rai, ai Bebi shine katangar da take kare gidana. Ko tafiya zanyi naje nayi shekara goma bana nan Bebi zai kula da komai bazai bar wata yarinya ta wula™anta ba. Kai shi wani irin mutum ne da Allah ya masa kishin iyaye da ´an uwan sa, yadda yake son family sa ko kansa baya so, kana iyalan gidan nan zai iya yin komai ganin ya basu kariya. Haka Allah yayi zuciyar sa, in kaji yadda yake kishin ™annen sa mata sai ka Wauka matan sane, ko kusa baya so yaga wani ya raSe su musamman wanda suka kasance na banza."
Alhaji Magaji yace, "irin ka kenan." Alhaji Mu'azzam yayi tsaki yace, "ya ishe ka malam, ni ai na banza bane saboda biya nake ba kyauta ake bani ba. Yayi dariya yace, "Wato shiyasa hankalin ka kwance saboda kasan Adnan yana kular maka da iyalan ka."
"Babu abinda zai dame ni, na san kuma Adnan zai yi iyakar yin sa dan killace ™annen sa dama iyaye nasa, dan haka bani da wata fargaba akan wannan." Alhaji Magaji ya bashi hannu suka tafa yace, "Gaskiya ne mutumina, kana basu wuta wallahi." Suka sake yin dariya a tare Abba yace, "sai ma kaga Mubeena, a nan zaka tabbatar da ni din bana wasa bane ba, ni Win mai sa a ne. A hankalin zan jawo ta jikina daga nan kuma" ya fad'a yana masa alama da hannu suka sake yin dariya mai sauti suka sake tafawa.
Alhaji Magaji yace, da yake naga kana son mai kyau har na hango wata yarinya, fara ce ™al wannan iya kallon fatar ta ma ya isa a ci kuWin ka wallahi.
Allah mutumin?.
Wallahi, da gani sabuwa ce dal kuma. Daman kai nake so a Waukowa ita ni kasan sababbin na basa gabana, nafi son ´ar hannu wacce zata kawo kanta.
Alhaji Mu azzam yace, yanzu ya za a yi?.
Ka jira ni kawai, zan saka a kawo maka ita daga nan sai ka san abinda zaka yi. Abba yayi dariya yace, ayi da gaggawa, kasan in naji labarin mace tsigar jikina tashi take wallahi. Alhaji Magaji yace, saboda tsabar jaraba ko?. Sukayi dariya a tare.
"Hello Yaya Mubeena bakya kina ne?, koma ina dare yayi baki dawo ba?." Manal ta faWa a waya na kunnen ta." Shiru tayi alamun ana bata amsa kafin ta sauke wayar ta kalli Mama da Baba tace, "wai tace a gidan su Bily zata kwana."
Mama tayi tsaki tace, "kuma waye yace ki bibiyi wannam yarinyar? Yau ta saba kwana a waje ne?." Baba ya Wauki waya ya kira Mubeena amma ta kashe wayar ya kalli Manal yace, "daman akwai lokacin da bata kwana a gidan nan?."
"Eh Baba."
"Amma Meyasa baki taSa faWa min ba?." Mama tace, "Meya amfanin faWar? Mubeena ai ta riga ta zama abinda ta zama, babban ba™in cikina da na saka mata sunan mahaifiyata, da Manali na sakawa duk da nafi samun nutsuwa da kwanciyar hankali.."