Sashe 38
Baya Da Kura Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Manal tace, "Ayya nan sani ba, kuma ni ban saka ma turare ba Wauko hijjabin nayi kawai."
"So please duk lokacin kika san zamu haWu dake ki daina amfani da irin wannan, zaki iya amfani dashi a cikin gida amma in zaki fita ma ki daina please."
Tayi murmushi tace, "in sha Allah." Ya Wan dafe kansa kafin yace, "I don't like it!" Ya faWa a ™asan murya kansa har ya fara ciwo.
Ganin da gaske fa baya son Win sai tace, "I'm sorry, let me change it."
"No, is okay." Ya Wago ya kalle ta suka haWa ido ya sauke ajiyar zuciya, "Manal I'm here to ask you what's on your mind about me. Kina ganin zaki iya aurena?."
Manal tayi ajiyar zuciya ta sauke kai ™asa bata ce komai ba yace, "please kar ki min ™arya, na faWa miki bana son ™arya. Duk son da nake miki ™arya zata iya rage kaso mai yawa a ciki." Ta kalle sho ya Waga kai yace, "eh ina sonki, sonki shine ya kawo ni gidan ku. Bana son Sata lokaci da jan lokaci a soyayar baki, ki sanar dani gaskiya bana son auren wacce bata sona."
Tayi ajiyar zuciya tace, "ina da ciwon sugar, ina da fushi, ina da yawan magana in ji Mama. Ina son Mamana, ina da ´ar uwa guda Waya."
"I know all this, ina magana a kaina ne Manal."
Ta sauke ajiyar zuciya tace, "zan faWa maka."
"Why now?."
"No, not now, zanyi shawara da Mama."
"Baki da bu™atar shawara, abinda yake ranki shi zaki faWa." Tayi murmushi tace, "akan abinda yake ran nawa ai zamu yi shawara da ita, I'm sorry komai sai Mama ta sani sai kuma tace nayi shiyasa nace haka."
Ya girgiza kai yace, "good! Zuwa nan da yaushe?." Manal tace, "maybe gobe."
"Okay, I'm waiting, saboda bana son Sata lokaci." Bata ce komai ba tayi shiru tana kallon sa yana kallon ta sai yaga tayi murmushi tace, "meyasa kake son kallona?." Yayi murmushin shima baice mata komai ba yace, "ina so mu gaisa da Mama."
Ta mi™e tsaye tace, "to bara na faWa mata." Zata wuce shi ya kalle ta yace, "ji mana." Ta jiyo ta kalle shi yace, "Meyasa ko yaushe kike murmushi?." Sai ta sake yin murmushi mai kyau mai bayyanar da asalin kyan ta tace, "it's my nature" Tana faWar hakan ta fita ya bita d kallo cikin tsananin farin ciki da soyayya.
Ba jimawa ta dawo ta tsaya daga bakin ™ofar tace, "tace kazo." Tashi yayi ya fito yana sako ™afa tsakar gidan aka kawo wuta, haske ya gauraye ko ina fiye da Wazu. ya kalle ta a hasken ya rasa meyasa hijab yake mata kyau har haka ko dan tana da gaske ne bai sani ba.
Ita ta fara shiga wajan Mama tana zaune akan carpet ta saka hijjaba ya shiga da sallama Mama ta amsa ya zauna yace, "Barka da dare Mama." Tayi murmushi tace, "Barka dai Adnan, ya aiki da mutanen gidan?."
"Alhamdulillah, ya jikin?."
"Jiki da sauki, Wazu kamar almara naga haske a idona daga nan dai ban sake gani ba, amma tabbas Wazu idona ya buWe. Ko manali ban faWawa ba."
Manal ta wara ido tace, "da gaske mama?." Mama tace, "A'a da ™arya." Sai Manal ta haWe fuska tace, "tambaya fa nayi, kuma naga baki faWa min Wazun ba." Mama tace, "nima ai amsa na baki."
Murmushin da Adnan yayi ne ya saka Mama ta tuna waye Adnan a wajan ta yanzu sai taji yace, "in sha Allah a hankali idanun zasu buWe koda ba duka ba tunda anyi sakaci a baya, amma ganin zai dawo in sha Alalh ciwon bai kai ace idanun sun rufe duka ba."
Mama tace, "ai naga alamun hakan kuwa, na gode sosai Allah ya yi albarka."
"Amin Mama" ya faWa yana saka hannu aljihu ya ajjiyewa Mama kuWi sannan yace, "sai anjima."
Mama tace, "a gaida mutanen gidan, na gode." Ya amsa ya fita Mama bata ji motsin Manal ba alamun bata fita ba tace, "baza kije ki raka shi ba?." Manal tace, "Sata zaiyi ne Mama?." Girgiza kai taga Maman ta Waga sai tayi kamar zata ta tashi alamun zata dake ta kenan ta fito tana dariya a lokacin har ya fita.
Wajan Maman ta koma ta ajjiye hijjabin tace, "Mama ga kuWi nan fa ya ajjiye miki." Mama tace, "na ji su yanzu, kuma nawa ne?."
"Dubu Wari ce." Mama tace, "na gode Allah ya saka da alkhairi."
"Amin" ta faWa tare da yin shiru.
Mama tace, "To ya ake ciki yanzu? Kina jin zaki iya auren sa Manal?." Manal tayi dariya tace, "Allah Mama kina bani kunya, ki ta tambayata a kansa." Mama tayi dariya tace, "baki da ™awa sai ni, faWa min abinda yake ranki a kansa na baki shawara." Manal tace, "zan iya Mama, na fahimci yana da mu'amala mai kyau, sai ka mu'amalance shi zaka gane waye shi, a haka zaka masa fassarar bashi da kirki lokaci Waya."
Mama tayi dariya tace, "shiyasa hausawa suke cewa ba'a yankewa littafi hukunci da bangon sa. Naji daWi sosai tunda kika ga haka to Allah yayi shine mijin ki. Allah ya tabbatar mana da alkhairi, Manal Wina zata yi aure." Manal ta dawo jikin Mama ta kwanta tace, "Mama kunya nake ji." Mama tayi dariya tace, "Zamu fara shirin biki da wuri, zan faWawa Maman ki Balaraba a fara shiri."
Bata ce komai ba sai dariya da tayi Mama na tsokanar ta. Mubeena ta fito da yake ma sun saba bata zama sun mata da ita a gidan. GabaWaya ta rame ko fitowa bata yi ita lallai an yi mata ba daidai ba, Jim kaWan ta dawo ta sake wucewa Mama bata ce mata komai ba haka Manal.
*BAYA DA ˜URA.*
Fitattubiyar2025
©þNana Haleema.
Wattpad@Nanahaleema
Arewabooks@nanahaleema11
_Kina neman inda zaki siyi abinci mai daWi? Kina ™iyar yin girki gashi zaki yi ba™i?, kina neman inda zaki yi order abinci mai daWi wanda zaki fita kunya?. Masu abinci suna suka tara, akwai abinci mai daWi akwai a lallaSa. Kina son ki siyi abincin da zaki Wauka a saudia ki ke? Kuna son ku siyi abincin da in kuna ci zaku dinga murmushi saboda daWi da khamshi?. LEEMARS_DELICIOUS itace kat a wannan Sangare, tazo muku da nau in abinci kala-kala na gargajiya da na ™asar waje. Tana siyar da Mandi rice, chicken biryani, funkaso, alelen gwangwani, bread pocket da sauran su._
_me ku ke jira? Maza ku garzaya shafin ta na instagram domin ku ganewa idanun ku, ku danna wannan link din domin yin magana da ita kai tsaye. Ko ku neme ta a number wayar ta da take ™asan rubutun nan._ call/whatsapp 09030398006 https://www.instagram.com/leemars_delicious?igsh=MWRzZWtnYXM4ZHB2dw%3D%3D&utm_source=qr
Kar ku sake a baku labari, siyan na gari mai da kuWi gida.
*BOOK 1*
*Page 024.*
A daren babyn Mubeena ya faka a ™ofar gidan su Bily yana shirin yiwa mai gadi magana sai ga Bily zata shiga gidan ya sauke glass yace, "Sannun ki." Kallon sa tayi ta matso kusa da motar tace, "Yauwa sannu."
Yace, "ina neman Mubeena ne, Tana ina kwana biyu shiru haka?." Bily tace, "Ayya ai sun bar Kano sun koma garin su." Gaban sa ya faWi sosai ya kalle ta yace, "me kika ce?, dama ba a Kano suke ba?."
"Eh, a Adamawa suke fulanin can ne, daman ai da kaga Mubeena kaga bafulatana. Sun tafi shiyasa da ka aiko da waya ma nace ace bata nan."
Yace, "Adamawa! Ya maimaita cike da mamaki da tsoro kafin ya sake cewa, "kenan nan ba gidan su bane ba?." Bily tace, "eh, gidan mu ne nan, Mubeena ™awata ce mun zama kamar ´an uwa a nan take zaune kamar gidan nasu yake." Ya girgiza kai yace, "ki bani lambar ta."
"Kasan ai babu waya hannun ta, a haka ta tafi bata yi sabon sim card ba." Yayi shiru alamun damuwa Biky ta Harare shi ta gefen ido tace, "da yake aure ma zasu yi mata shiyasa suka yi tafiyar gaggawa." Da sauri ya kalle ta da faWuwar gaba yace, "aure kuma?." Ya faWa da mamaki zuciyar sa na bugawa sosai domin haka kawai yake ji gaban sa na faWuwa.
"Eh aure, ina jin in ba'a yi bama an kusa. Sai anjima" ta faWa tana wuce ta barshi a bayyane tana cewa, "sai na raba ku ai wallahi, haka kawai zaka lalata yarinyar mutane kai ka bar naka a gida" ta faWa tana shiga gida shi kuma yana motar ya tafi cike da damuwa mai yawan gaske.
Maryam na zaune a motar Kamal tana kallon sa da mamaki tace, "amma kace min ka goge hotunan, meye na dawo dashi kuma?." Yayi dariya yace, "meye na dawo dasu kuma? Gani nake ina tunawa dake." Maryam tayi tsaki kaWan yace, "wannan ba abinda zaka dinga gani kana tunawa bane ba, don Allah ka goge. Tsaraicina ne fa, kuma yanzu ni ba matar ka bace."
Wani kallo yake mata na bama ki da hankali kafin yace, "zan goge, yanzu gida zan kai ki ko muje nawa gidan?." Kallon sa tayi suka haWa ido tace, "muje gida, amma nafi son don Allah ka goge hoton nan."
"Wai meye abin damuwar ne? Naga lokacin da aurena a kan ki akayi hoton nan ko? Kuma kema kina da nawa meye na damuwar?."
"Ni bani da naka, auren mu na mutuwa na goge dukkan hotunan dan basu da amfani tunda ba kai ba mijina bane ba."
"Saboda bakya kewata ne, ni da nake kewar ki ai ban goge ba."
Maryam tace, "Gaskiya zamu yi yin faWa akan hoton nan." Ya sake yin dariya yace, "zan goge kar ki damu my love" ya faWa yana jan motar sai fushi take yana dariyasuna tafiya.
A bakin bakin su ya sauke ta ta fita yace, "gwara mu tsaya a nan kafin yayan ki ya gani mu." Bata ce komai ba yaja motar yana dariya yace, "da wannan hotunan tsaraicin naki zanyi amfani na samu abinda nake so a wajan ki, sai na saka Bebi kuka domin sai na tabbatar da kin yi ciki Maryam" ya faWa yana ™wafa.