Sashe 24
Baya Da Kura Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bebi ya ajjiye kofin tea Win Mama tace, "dan haka ka ™yale su babu ruwan ka ko me ya faru kayi iya bakin ™o™arin ka amma basu gani ba, ´an uwan ka basa son abinda kake musu tunda su basa ganin sa matsayin gyara, su suna jin abinda Lubna take faWa a kan ka, suna jin ciwo domin kai nasu ne kamar yadda su suke Wauka ´an W'akin su sune ´an uwan su. Mimi da Kausar ko kara ka ajjiye baza su tsallake maka ba zasu yi maka biyayya domin sun san baza ka cutar dasu ba, yadda ka ke kishin rayuwar su kake tarairaiyar su ko mahaifin su baya yi. Tunda su basa gani a dakatar da wannan abun haka, ka ™yale su suyi abinda suke so dom Allah."
Bebi ya kalli Mama bayan ya gama jin abinda tavr yace, "Mummy inda zan iya ™yale su dana ™yale su Win amma bazan iya ba."
Mama tace, "zaka iya Bebi, ka kawar da kan ka daga duk abinda zasu aikata tunda haka suka zaSa."
"Wallahi Mummy bazan iya ba, zafi nake ji a zuciyata a duk wanda naga suna sauraren waWannan mutane guda biyun. Mummy Allah ya saka min kishin ´an uwana dukkan su ji nake kamar ana tafasa min zuciya lokacin da na gansu da wani namiji wanda na tabbatar ba mutumin kirki bane. Mummy ban sani ba ko kowa haka yake ji akan iyalan gidan su, ni yadda nake jin iyalan gidan nan zan iya sadaukar da raina saboda farin cikin ku gabaWaya. Da naga wani abun ya cutar da Wayan ku gwara ni ya cuce ni. Aka cigaba da tafiya haka wallahil azim Mummy nan gaba sai sunyi hawaye domin Mujahid ba sonta yake ba, yana amfani da ita ne dan ya Sata min rai, shi kuma Kamal yana amfani da son da take masa ne yana cigaba da bibiyar ta duk da babu aure tsakanin su, in aka zuba musu ido me zai faru?. Taya zan iya barin wannan Wanyen aikin Mummy?."
Mama tace, "Na sani Bebi, nasan kana yi da zuciya Waya amma su basa gani ne."
"Kar su gani mana ai Allah yana gani, babu abinda zai dakatar dani ga daidaita musu zama a gidan nan ko meye zai faru kuwa, don Allah ki cire bakin ki Mummy, ki ™yale ni nayi abinda nake ganin shine daidai."
"Zaka sake yin ba™in jini a wajan su, dmaan suna cewa mahaifin ku yafi son ka."
"Na amince, ba™in jinin na Wan lokaci ne, daga sanda suka fahimci ni ne a kan daidai shikenan zai gushe."
Mama tace, "ai shikenan Allah ya bada lada." Ya amsa da amin ya tashi tsaye tace, "nasan abinci kuma ya fita daga ranka, Sacin rai ya daina saka ka ™in cin abinci kan ka zaka cuta." Yace, "Zanje na shirya zan wuce aiki."
"Allah ya kiyaye."
"Amin" ya faWa yana fita zuciyar sa cike da Sacin rai ya kuma yi alqawarin ki ne zai faru bazai bar Lubna da Mujahid ba, haka bazai bar Kamal da Maryam ba.
Da wannan tunani da Sacin ran ya shirya ya fita zuwa asibiti, yana zuwa kai tsaye office ya buWe ya shiga yayi zaman sa a ciki dan baya cikin yanayin da zai iya zuwa yaga wani mara Lafiya.
A can Wakin su Mama tana zaune sosai ta samu lafiya dan shayi ta gama sha Manal na zaune sai Baba shima da yake zaune a Wakin.
Huzaifa ne a Wakin a tsaye yana kallon Mama yace, "Mama sugar ki ne ya hau sosai ya kamata a gujewa shan abubuwa masu za™i, sannan kuma a dinga yawan shan magani kar a dinga bari sai ya ™are." Mama tace, "likita rai ne da buri, kuma yau da gobe sai Allah."
"Haka ne Mama, amma lafiya tafi komai, yanzu gashi shan da kika yi na kwanaki shine ya jawo miki wannan ciwon gashi yau satin ki Waya a kwance." Mama tace, "za'a kiyaye in sha Allah. Manal fa?."
"Ita kuma nata ™onewa yayi alamun tana gushewa cin abubuwa sosai, duk da na bata magani zuwan ta na ™arshe amma da alama bata sha yadda ya kamata ba." Mama ta kalli inda take jin motsin Manal tace, "bata sha kam wallahi, nayi mata faWa sai tace in na sha kamar ya sha ne."
Huzaifa yayi murmushi yace, "zata dinga sha yanzu in sha Allah duk da bana son Wora ta a magani, amma za'a san yadda za'a yi. so nake likitan da yake kula da yazo in yaga kin samu Lafiya za'a iya sallamar ki." Mama tace, "Allah ya saka da alkhairi yayi albrarka."
"Amin. Sannan yace akwai maganin da za'a baki cikin ikon Allah in ana sha ganin ki zai dawo duk da ba duka ba amma za'a dinga ganin ko yaya ne, sannan za'a haWa da glasses shima don ya taimakawa ganin naki." Mama tayi murmushi tace, "Allah ya sa hakan." Huzaifa ya amsa da amin ya fita dan ya duba office Win Bebi dan ya ji shi shiru.
Yana tura ™ofar ta buWe alamun yazo kenan Bebi ya Wago ya kalle shi suka haWa ido sai Bebi ya cire glasses Win sa ya ajjiye Huzaifa ya shigo yace, "yau lafiya har azahar?." Ya faWa yana zama yana kallon sa.
Bebi yayi ™aramin tsaki yace, "raina ne a Sace wallahi, zan iya Satawa kowa rai shiyasa ban fito ba."
"Akan Rumana ne?."
"Nata mai sau™i ne akan wannan. Kasan Mujahid yana can yana neman Lubna wai auren ta yake so yayi." Huzaifa da mamaki ya kalle shi yace, "Mujahid Win?." ˜aramin tsaki Bebi yayi yace, "ban sani ba, ina faWa maka kana sake tambaya ta, bashi ba."
Huzaifa yace, "abin ne ya bani mamaki, da wacce manufa kenan yake son Lubna?."
"Da wacce manufa kuwa wacce ta wuce saboda ya Sata min? Kai ka manta abinda yace min a cikin office Win nan?."
"Ban manta ba Bebi, shine abin ya bani tsoro tabbas ba son Lubna yake ba da wani abun a zuciyar sa. Abinda ya kamata ka raba su ta Sangaren Lubna Win tunda ita kana da iko da ita."
Bebi ya kulle ido kawai bai ce komai ba dan Huzaifa bazai gane abinda yake ji a zuciyar sa ba Huzaifa yace, "Bebi ka bi komai a sannu babu abinda zai faru in sha Allah." Numfashi ya sauke ya mayar da glasses Win sa kafin Huzaifa yace, "kana ganin za'a iya discharging Win su Maman su Manal yau?." Ya Wan wara hannun sa kafin yace, "taya zan sani bayan kai ne suke ™ar™arshin ka? Duk abinda nake musu karanbani ne aikin ka ne" ya faWa a fusace.
Huzaifa yayi dariya dan daman yasan bazai amsa masa ba tunda ransa a Sace yake, kuma shi bai iya sarrafa Sacin rai kowa ma yasan hakan. Kuma in ran sa ya Saci na kowa ma sai ya Saci, kana yi masa abinda bai masa ba zai aikata maka abinda kai ma sai ranka ya Saci.
Dukan table Win yayi Huzaifa ya kalle shi sai kawai yaga ya tashi ya Wauki key Win mota ya fita. Yana fita ya fara tafiya bai ma kula da bayan sa ba yaji ance, "Dr." juyowa yayi sai suka haWa ido da Manal da take tsaye a bayan sa, yau kuma jan Hijjabai ne a jikin ta jalbab har ™asa tana murmushi tana kallon sa fuskar nan a haWe sosai fiye da kullum."
"What?." Ya faWa yana kallon ta. Sai jikin ta yayi sanyi godiya take son yi masa amma sai taga babu fuskar hakan. ˜aramin tsaki yayi yace, "me ya sa kika tsayar dani? What do you want?" a fusace yake maganar kai da ka ganshi kasan ransa a Sace yake sosai. Huzaifa ne ya fito yana jin abinda yake faWa mata kafin ma tayi magana ya bar wajan har ya Sace.
Kawai sai Manal ta fara hawaye Huzaifa ya kalle ya yace, "lafiya me ya faru?." Manal tace, "magana nayi masa kawai ina so mu gaisa na masa godiya akan abinda yayi mana, kuma Mama ce ta turo ni amma ina magana ya fara faWa yayi tafiyar sa." Yayi murmushi a ransa yana girmama shagwaSar yarinyar yace, "shine abin kuka?."
"Bana son faWa, kuma ya wula™anta ni."
"Kiyi ha™uri ran sane a Sace shiyasa kika ga haka."
"Daman shi ai kullum haka yake, na gode" ta faWa tana juyawa ta koma. Huzaifa yana dariya dan halin Bebi sai shi, bai san wani abu sarrafa Sacin rai ba, ko ba kai ka Sata masa rai ba to zai shafe ka.
Kai tsaye Bebi babban ofishin Hisba ya wuce, bai taSa zuwa ba hakan ya saka koda ya faka motar sai da yayi tambaya aka raka shi har ciki yace shi da babban su yake son magana, akace malam baya nan amma mataimakin sa yana nan aka raka shi har wajan sa yana zaune a office ya shiga.
Bayan sun gaisa da girmamawa Bebi yake cewa, "Suna na Adnan Mu'azzam na kawo ™orafi akan wani Kamal tsohon mijin Yayata da suka rabu da yara biyu, babu aure a tsakanin su saboda saki uku ya yi mata amma kuma yana bibiyar ta. Ina so a kira shi ayi tsakani a tsakanin su." Wanda yake faWawa yace, "meye dalilin da ya saka yake bibiyar ta?." Bebi ya masa bayan1n komai nan take yace a bada number Kamal aka kira shi aka bada umarnin yazo ofishin in yana da dama.
Nana Haleema>ØBÝ>ØöÞ<Øûß
*BAYA DA ˜URA.*
Fitattubiyar2025
©þNana Haleema.
Wattpad@Nanahaleema
Arewabooks@nanahaleema11
_Kina neman inda zaki siyi abinci mai daWi? Kina ™iyar yin girki gashi zaki yi ba™i?, kina neman inda zaki yi order abinci mai daWi wanda zaki fita kunya?. Masu abinci suna suka tara, akwai abinci mai daWi akwai a lallaSa. Kina son ki siyi abincin da zaki Wauka a saudia ki ke? Kuna son ku siyi abincin da in kuna ci zaku dinga murmushi saboda daWi da khamshi?. LEEMARS_DELICIOUS itace kat a wannan Sangare, tazo muku da nau in abinci kala-kala na gargajiya da na ™asar waje. Tana siyar da Mandi rice, chicken biryani, funkaso, alelen gwangwani, bread pocket da sauran su._