Sashe 45
Baya Da Kura Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A ranar Bebi ya samu kiran Baba akan Manal ta sanar dashi ta amince da auren sa ya turo iyayen sa, da yamma yaje ya samu Yaya ya faWa masa yayi masa bayanin gidan su Manal da komai, shi kuma yace in sha Allah da safe zai je ya samu Yayan mahaifin su y sanar dashi a saka rana su je.
Rumana hankalin ta ya tashi ta gigice jin labarin da yazo kunnen ta na auren da Bebi zai yi kuma ba ita zai aura ba. Ammi tana zaune kusa da ita tana rarrashi tace, "Haba Rumana, wai akan Adnan kike wannan koke-koken?.
"Ammi ina son sa sosai, inaa son Adnan" ta faWa tana kuka. Ammi tace, "nasan kina son sa, kuma yanzu ma ai ba fasa auren ki yayi ba zai aure ki amma ba yanzu ba."
Ta girgiza kai tace, "Wallahi da zarar yayi aure bazai aure ni ba, ni kawai ya fara aurena kafin ya auri waccan Win. In ya fara auren wata bani ba mutuwa zanyi." Ammi tace, "kin cika rigima wallahi, ke ba auren ki ka yi ki ka barshi ba ne wai? A lokacin wanne irin so ne Adnan bai nuna miki ba?, Amma kika saka ™afa kika yi fatali dashi kika ce ke Jawad kike so aka aura miki shi, to shi yanzu dan yace a bashi dama ya auri wacce yake so shikenan sai ya zama laifi?."
Rumana ta goge idon ta tace, "Rabuwa ta dashi tsautsayi ne, kuma yanzu Ina son sa fiye da baya, don Allah ki taimaka min." Ammi tace, "taimakon naki ne ya saka zai aure ki nan gaba ai." Rumana ta tashi tace, "wajan Maman zanje ni gaskiya a canja shawara, matu™ar ya auri wacce yake so shikenan na gama yawo wallahi, bazai aure ni ba kamar yadda yace. In ya auri wata ba ni ba kafin lokacin da aka bashi na aurena yayi na mutu." tana faWa ta Wauki mayafi da key Win mota Ammi na mata magana amma ina bata ji ba ta fita.
Kaii tsaye gidan su Adnan ta wuce ta shiga wajan Mama ta same ta ita kaWai kuwa tana zuwa ta zube a cinyar ta tana tace, "Mama don Allah kar ace Adnan bazai aure ni ba, in bai aure ni mutuwa zan yi" ta faWa tana kuka sosai.
Hankalin Mama ya tashi cikin rarrashi tace, "Haba Rumana, zai aura ki mana, waye yace bazai aure ki ba?." Bata ce komai ba sai kuka da take yi a jikin Maman, Mama tace, "ki nutsu ki daina zubar da hawaye muyi magana."
Hawayen ta goge tana jan numfashi Mama tace, "in dai ina da rai kina da rai sai kin zama mallakin Adnan in sha Allah, ki daina wannan kukan, Wan lokaci ne kawai na bashi damar ya auri waccan ne saboda haka hajiya tace, amma na tabbatar miki da zai aure ki kuma matsayin ki zai wuce matsayin waccan saboda kece wacce ya fara so tun bai girman haka ba, a duniya abinda ka fara so yafi tasiri a zuciya."
"Mama ni nake so ya fara aura, in ya auri waccan shikenan bazai aure ni ba Mama." Mama tace, "nace ki kwantar da hankalin ki babu abinda zai faru, zai aure ki in sha Allah ke matar Adnan ce amma sai kin daina tayar da hankali. Ki fara shirin zama matar sa daga yanzu dan shekara kwana ce."
Ta kwantar da kanta jikin Mama tace, "Mama..." Mama ta dakatar da ita tace, "kiyi ha™uri a bashi dama kamar yadda aka baki taki damar, ke mace ce bazai yu ki auri maza biyu ba amma shi namiji ne zai auri mata biyu har sama da haka. Ki yi ha™uri ayi hakan yafi kwanciyar hankali."
Rumana ta girgiza kai bata ce komai ba, ba haka taso ba, ba kuma haka take so ba amma hakan za'a yi babu yadda zata yi. Taso ace ita ya fara aure domin ta ™ure cika bakin sa amma hakan bai samu ba dole ya fara zama da wata kafin ita. Numfashi ta saukar zuciyar ta nayi mata zafi tana tunani kala-kala.
Hankalin Maryam ya tashi sosai tunda sukayi waya da Kamal ya shaida mata bashi da lafiya yana kwace ta rasa nutsuwa so take kawai taje inda yake, sai bayan ta fita da mota sannan ta kira shi tace, "Kana ina gani nan zan zo?." Daga can Sangaren yace, "ina gidan mu dake." Kashe wayar tayi ta nufi gidan da ta zauna dashi matsayin mata da miji.
Gidan babu mai gadi dan ba'a ciki matar sa take ba, a ™ofar gida ta ajjiye motar ta fito ta tura gate Win ya buWe ta rufe ta shiga ciki da sauri. Baya falon hakan ya saka ta masa waya tace, "ka sakko gani a falon, Sauri nake zan koma."
"Bazan iya sakkowa kowa ba, ki hau saman kawai ina Wakin ki" Daga haka ya yanke wayar ta sauke ajiyar zuciya ta hau saman jikin ta yayi sanyi rayuwar ta ta cikin gidan yana dawo mata hankalin ta.
Šakin ta buWe ta shiga an saka sabon furniture yana kwance a kan gado jin ta shigo sai ya mi™e da™yar ya zauna yana kallon ta yace, "Barka da zuwa my love." Da sauri ta ™araso gab da kan gadon tace, "ya jikin naka?."
"Gani nan dai kawai."
"Meyasa ka zauna kai kaWai a nan? ba ga gidan matar ka ba?."
"Nan ma gidan matata ne." Tayi shiru ya tashi tsaye sai tayi saurin kawar da kai daga kallon sa domin daga shi sai gajeren wando ko riga babu a jikin sa.
"Maryam ™addara ce ta jawo na furta saki a kan ki, amma wallahi Ina son ki ina ™aunar zama dake, wannan damuwar itace ta haifar da zazzzaSi, ina so mu sake zama matsayin mata da miji"
Ya matso daf da ita yana magana a hankali yana kallon ta.
tace, "™addarar kenan, babu wanda zai canja ta tsakanina da kai. In Allah ya yi nida kai zamu sake zama tare zamu zauna ko bayan shekara nawa ne."
"Ina son kasancewa dake, babu macen da nake kwaWayi sai ke Maryam" ya faWa yana komawa da baya ya zauna ya dafe kai yace, "Na rasa abinda yake min daWi, kiyi wani abun dom Allah Maryam."
Maryam tana tsaye jikin ta yayi sanyi ta kalle shi kafin tayi magana yace, "Maryam ya zanyi?." Kallon sa tayi tace, "ha™uri" ta faWa a ta™aice zuciyar ta na bugawa. Da azama ya taso ya ri™e kafaWun ta ™irjin ta yana gugar nasa yace, "Ha™uri Maryam? Wallahi zan iya mutuwa yanzu in ban same ki ba" ya faWa yana jan ta da ™arfi zuwa jikin sa ya rungume ta sosai yana sauke ajiyar zuciya.
˜o™arin kwacewa tayi amma ta kasa saboda ya ri™e ta sosai a kunnen ta yana cewa, "ki bari Maryam, nasan kina son kasancewa dani kema don Allah ki bari mu ji Wumin juna." Yadda yake maganar ya saukar mata da kasala sosai ta daina ™o™arin ™wace kan ta tayi shiru tana ji yana sake matse ta a jikin sa.
"Ina son ki Maryam, ™addara ce ta raba mu da ban muna so ba, ina son ki Maryam kema na san kina sona, bana marmarin ko wacce mace in ba ke ba" ya faWa yana sake matse ta sosai a jikin sa.
Ita dai taji Wumin bakin sa a wuyan ta daga nan baza ta sake cewa ga abinda ya faru ba ta tsinci kanta ne kawai a kan gado a kwance ita dashi a cikin bargo guda Waya tamkar ma'aaurata.
A firgice ta mi™e tunawa da abinda ya faru ta cure a waje Waya hankalin ta ya tashi sosai ta gigice, ganin hakan sai ya ™araso inda take yace, "Haba maryam meye haka?."
Kuka take yi sosai yana rarrashi amma ta™i bada damar hakan, yayi yayi tayi shiru amma abin yaci tura shi kansa hankalin sa ya tashi bai W'auka zata ruWe haka ba. Ya san tana son sa sosai bai Wauka dan wannan abun ya faru tsakanin su hankalin ta zai tashi sosai har haka ba.
Ha™uri yake bata amma ta™i sauraren sa kallon doguwar rigar ta tayi a gefe a ajjiye, tana kuka ta zira hannu ta Wauka ba tare da ta cire abinda rufe jikin ta ba ta saka rigar tana daga zaune ta mi™e tsaye ta saka da takalmi da mayafi ta Wauki key da wayar ta fita a guje.
Bin bayan ta yake yana mata magana amma inaa ta shiga mota ta bar unguwar da gudun gaske. Da sauri ya koma gidan ya Wauko nasa key Win ya hau mota yabi bayan ta, saboda gudun da take yi bai iya tarar da ita a hanya ba sai da yaje har gidan mai gadin gidan ya tabbatar masa da ta shiga sannan hankalin sa ya kwanta ya koma. bashi damuwa akan abinda ya faru dan yasan zata yafe zai kuma wuce, wata™ila ma a sake maimaitawa in soyayyar ta sa ta motsa a zuciyar ta.
Bayan kwana biyu.
Nana Haleema>ØBÝd'þ
*BAYA DA ˜URA.*
Fitattubiyar2025
©þNana Haleema.
Wattpad@Nanahaleema
Arewabooks@nanahaleema11
*BOOK 1*
*Page 029*
Adnan yana zaune a gaban babban Yayan sa yana masa bayanin abin da ya faru a gidan su Manal da suka je nema masa auren ta, yace, "Ai suna da kirki sosai wallahi, na yaba da su sosai. Sun karSe mu hannu biyu, na ji daWin yadda suka yaba da kai sosai, nima na yaba da yarinyar. Duk wanda na tambaya wani abu game da gidan su babu wanda ya faWi wata kalma mara daWi, kowa yace in dai aure ne zai haWa ku da mutanen gidan ku je kan ku tsaye."
Adnan yayi murmushi jin daWin Yayan yace, "Kuma wanda yake ri™on nasu yana da faWar gaskiya ya san mahimmacin faWar gaskiya a Sangaren neman aure, kasan harkar neman aure ba a so a Soye komai gaskiya ake faWa. Shi ne yake sanar damu ma shi bashi da ala™a dasu yarinyar, mijin mahaifiyar ta kawai amma shi ba ™anin mahaifin su bane, ana faWar cewa shi ™anin mahaifin su ne kawai saboda wani dalili."
Adnan ya kalle shi tace, "Kamar ya kenan Yaya?."