Sashe 3
Baya Da Kura Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bebi ya faka motar a babar harabar asibitin ya shiga cikin asibitin da babu mutane sosai ya hau sama ya buWe wata ™ofa ya shiga office Win da ya kasance mallakin sa. Kafin ya zauna maza guda wanda baza su wuce sa'anin sa ba suka shigo Waya ya ce, "Haba Bebi kasan kai ake jira tun Wazu kace min gaka nan sai yanzu?." Bai kalle shi ba ya nemi waje ya zauna suka kalli juna Huzaifa yace, "yau kuma waye ya taSo ka haka?." Hamza yace, "naga sai tiriri yake yi shi kaWai. Kasan da yake shi Sacin ran sa baya Suya." Baice komai ba ya buWe laptop sai kuma ya rufe ya dafe kansa baice komai ba har lokacin.
Huzaifa yace, "ko zancen Rumana ne?." Daman ™iris yake jira ayi masa magana ya Wago a fusace yace, "wacece ita? Me take dashi da zancen ta zai dame ni har ya Sata min rai?." Huzaifa yayi dariya yace, "masoyiyar kace wacce kaso kamar ka mutu, dan kayi tunanin ta har ya saka ka wannan damuwar ai ba wani abun bane."
"Mtswwww!" Ya ja tsaki yana mi™ewa tsaye. Hamza yace, "Bebi ni banga abin Sacin rai akan batun Rumana ba, yarinyar nan tun asali ita ka ke so tayi aure ta barka yanzu kuma ta fito tana bibiyar ka meyasa baza ka amince ba?. Ka sani na sani kana son ta meye na damuwar."
Juyowa yayi ya kalle shi ransa na sake Saci yace, "nayi maka kama da wanda zai auri bazawara? Nayi maka kama da wanda zai auri ragowar wani?. Look Hamza! Kasan bana son wannan maganar, ka bar maganar kawai, kai ka san ba ko wanne Sacin rai nake iya jurewa ba." Huzaifa yayi dariya yace, "to waye ya Sata maka rai haka?."
"Waccan yarinyar Maryam mana, mijin ya ya sake ta amma a dinga bibiyar ta har tana bashi fuska suna fita, ina suke zuwa? Meye ala™ar su? Meye rage a tsakanin su yanzu?."
Huzaifa yace, "wai Yayarka Maryam ka ke cewa waccan yarinyar?." Bai samu damar bashi amsa bama Hamza yace, "wannan Sacin ran ai ba shine mafita ba, samun sa zaka yi ki yi magana ya daina zuwa wajan ta in ba haka ba ka Wau mataki."
"˜yale shi, wallahi in yayi wasa dani I'll take him to court over this matter. Bai san waye ni bane shiyasa." Hamza yayi dariya yace, "a nutse zaka same shi kunyi magana,in bai fahimta ba sai ka Wauki matakin da ka ke ganin ya dace. Amma ita Maryam Win itace mai laifi, da ita zaka fara dan da bata bashi fuska na da hakan bai kasance ba." Ajiyar zuciya Bebi yayi Huzaifa yace, "A rayuwata kaf ban taSa ganin namiji mai kishin ´an uwan sa kamar ka ba, shiyasa nake so nayi ko yi da kai amma Allah ba haka ya halicce ni ba, ina son ´an uwana ina kishin su amma ba kamar kai ba."
Dawowa yayi a zauna ya lumshe idanun sa kafin ya buWe ya kalle su kamar zaiyi magana sai ya fasa a saka buWe laptop yana aikin dannawa. Hamza yace, "ni na wuce gida naga kai kana da ba™i anjima ni kam na tashi."
"Nima haka, Bebi sai mun yi magana" yana faWa suka fita duk barshi yana aikin sauke Ajiyar zuciya.
Bai jima sosai ba shima dan mutane biyu kawai ya gani a kulle ya fita ya hau mota ya nufi gida a lokacin magriba tana daf da yi.
Babban falo ne mai kyau da tsari tana zaune a ciki da budurwa guda Waya a gefen ta tana turaren wuta yana tashi a hankali, kallon yarinyar tayi tace, "Mimi ki dakata da yin wannan turaren wutar na, kin san Yayan ku yana hanya ko?." Wacce aka kira da Mimi ta Sata rai tace, "Wai shikenan Mama saboda shi sai mu daina turaren wuta saboda Allah?." Mama tace, "to ai ke kin san baya so ko?."
"To Mama dan baya so ai ba gidan sa bane." Kafin Mama tayi magana wata ta fito daga Waki ta kalle ta tace, "Yaya Farida kin kina jin abinda Mama take faWa, yanzu don Allah saboda Yaya Bebi shikenan sai mu daina turaren wuta a falon nan? Komai in baya so Mama baza'a yi ba kuma yana da nasa Wakin fa."
Anty Farida ta zauna tana dariya tace, "gaskiya dai Mama maganar Kausar da Mimi gaskiya ce, akan sa sai a daina turaren wuta don Allah?." Mama tace, "sanin kan ki ne baya son turare, da ya shigo zai sar™e shi yayi ta tari akan me za'a yi abinda za'a cutar dashi?." Mimi ta taSe baki Yaya Farida tace, "ya kusa ma ai yayi aure ya tarkata ya bar magana gidan kowa ma ya huta. Ban taSa jin mutumin da baya son turare kamar sa ba, shi ko kusa dashi zaki je to kar ki saka turare mai ™arfi. Matar sa ta shiga uku." Mama tayi murmushi tace, "shida Rumana ba, in sha Allah hakan ya kusa tabbata. Rumana ai ta san halin sa tun ba yau ba." Mimi da Farida suka haWa ido basu ce komai ba.
Fita Kausar tayi karSowa Mama sa™o wajan masu kawowa lokacin da ta shigo take cewa, "Mimi kin san ga motar Yaya Bebi tana nufo gidan nan ga kuma Lubna can a zaune tana zance ko mayafi babu, kin san babu abinda zai hana shi magana wallahi." Da sauri Mimi ta tashi ta le™a taga ta hango Lubna a zaune tana hira da saurayin ko mayafi babu a jikin ta, gashi fitted gown ta saka dakyar ta iya zama a akan kujerar saboda ta matse ta.
Sakin labulen tayi tace, "ni da Yaya Adnan zai ji wallahi ya daina shiga harkar Lubna da Anti Maryam, Wazu akan ya yi magana akan tsohon mijin Anti Maryam ke baki ji yadda suka dinga magana a gidan nan ba." Anty Farida tace, "akan me zai daina shiga harkar su?, dan Maryam ta kasance Yayar sa Lubna ai ™anwar sa ce, kuma shine ido a gidan nan tunda sauran mazan duk sun yi aure sai shi kawai namiji babba a gidan nan. Duk abinda kuka yi hukunci ya hau kan ku abinda ya kamata ya dinga yi kenan." Jin an buWe gate ya aka Mimi da Kausar saurin buWe taga suna kallon Bebi ya shigo ya faka motar ya fito ya tsaya cak yana kallon ´ar rumfar da take harabar gidan su wacce Lubna take zaune ya hango suka haWa ido da ita Lubna Win.
Da sauri suka ga ta tashi a guje tayi cikin gida Sangaren Mamy Mimi tayi dariya tace, "ashe rashin kunyar ta ™arya ce." Kausar tace, "Yaya da jawowa kai magana yake, kalli ya nufi wajan saurayin nata ko me zaice masa oho." Anti Farida tace, "maza yazo ya same ku kuna le™e ya haWa har ku." Ganin ya juyo falon sai suka bar wajan a guje suka dawo suka zauna Anti Farida tayi dariya Mama ma tayi tsaki kawai bata ce komai ba.
Da sallama ya shigo sai yayi turus yana yamutsa fuska, sam sam baya son ™hamshin turaren wutar nan ko kusa, baya son turare mai ™arfi yafi son turare mai sanyin khamshi baya son turaren da zai ji shi ya dabaibaiye shi lokaci Waya. Kansa sarawa yake a duk lokacin da ya ji hakan, lokaci Waya jiri sai ya fara ™o™arin kayar dashi. Mama ta kalle shi tace, "Adnan ™araso mana ka tsaya." Ya tako ya ™araso bayan ya cire takalmin sa yace, "™hamshin falon ya canja." Yaya Farida tace, "kai ka cika iyayi wallahi, yanzu ina khamshin yake da zaka fara Satawa mutane fuska?. Kai haka za'a kai matar ka baza ka bari tana turaren wuta ba?."
Ya kalle ta fuskar sa kamar ko yaushe ba yabo babu fallasa yace, "bana so, sai aka ce sai an yi min dole?."
"Kar kaso" ta faWa tana hararar sa. Sai taga yayi murmushi wanda ba ko yaushe ake ganin sa a kan fuskar sa ba sai mai sa'ar gaske ne yake ganin Murmushin sa tace, "lallai akwai abinda ya saka ka farin ciki, Tunda har Bebi yayi murmushi akwai abinda zai faru."
Mama tayi dariya tace, "kamar wasa kin saka masa suna Bebi ya bishi tun kuna yara. Adnan ne baki iya cewa ba sai Abban ku yace kawai ki ce masa Baby ke kuma sai ki ke cewa Bebi. Gashi yanzu Adnan ya Sace a gidan na sai Bebi, da gaskiyar sa da yace sai yaci tarar ki." Anti Farida tayi dariya tace, "Bebi kuwa har jikokin sa, a katin Waurin auren sa ma sai an rubuta Bebi.
Baice komai ba ya kalli Mama yace, "Mummy barka da yamma." Tayi murmushi tace, "barka dai Adnan. Ya aikin naka?."
"Alhamdulillah" ya kalli su Mimi yace, "ina islamiyyar?." Kafin su yi magana Mama tace, "sun ce sun daina zuwa ai, wai tunda sunyi sauka an basu allo zuwan ne zasu cigaba da yi sun gaji."
Kallon su yayi baice komai ba sai girgiza kai akwai da yayi dukkan su sun tsure ba kamar Kausar da tafi Mimi tsoro sun san me shirun yake nufi ko bai furta ba. "Mummy haka za'a bar yarinyar nan tana abinda take so a gidan nan?, yau ta kawo wannan namijin gobe ta kawo wancan?. Da ita da Yayar ta me yake damun su?." Mama tace, "to ka isa kace wani abun Adnan? Sai muyi shiru mu zubawa sarauta Allah ido." Anty Farida tace, "Adnan hukunci zaka yi mata tsauri dan wallahi kanta rawa yake yi, daga ita har maryam Win sai kana musu jan ido, kaine ido yanzu dukkan mazan gidan basa nan sai kai kaina Abba."
Jin ta ambaci Abba sai ya kalli Mummy yaga tayi murmushi kawai ya Wauke kai zuciyar sa nayi masa mugun ciwo, halin mahaifin sa yafi damun sa akan komai, sam iyalan sa basa gaban harkar neman kuWi ta fiye masa zama a gidan, ya girgiza kai ya rasa ya zaiyi da Abba in ka Sullo masa ta nan sai ya sauke karkacewa.
"Salam" aka faWa daga bakin ™ofa ana shigowa duk suka kalli wacce ta shigo Yaya Farida tace, "Rumana meye kuma salam? Sallama kenan?."