← Book details Baya Da Kura Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 48

Sashe 29

Baya Da Kura Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Haba Mama, Manal da ™anwata ce dan nayi mata ai ba komai bane." Mama tace, "haka ne, Allah ya saka da alkhairi." Ya amsa da amin.

Wayar Mubeena aka kira ta Wauka wayar ta duba ganin mai kiran sai bata Wauka ba, hanyar fecewa kawai take so ta samu amma babu dama.

Haroun ne ya kalli wayar hannun ta amma sai bai yi magana ba  fa tashi ta shiga falo shi kuma yau sallama ya fita.

Haka ta kai bayan azahar a gidan gabaWaya a takura take gashi tana ta kiran Baby bai Wauka ba duk ya damu. Sai da akayi sallar la'asar sannan taga message Win sa an saka, _Sorry baby, kina ta jira na ko? Na dawo ina gida a kwance bana jin daWi sosai Baby. Kizo ki ganni._ hankalin ta ya tashi sosai ta kira shi a lokacin ya Wauka tace, "Baby me yake damun ka?." Murya can ™asa yace, "ZazzaSi ne Baby, gashi ina gida ni kaWai ko abinci bansamu naci ba."

"To baby ka saka ayi maka take away mana."

"Babu kowa Baby, ban san ya zanyi ba ji nake kamar zan mutu."

Cikin tashin hankali tace, "to yanzu ya za'a yi?."

"Ki zo ki ganni Baby, ganin ki kawai zai saka naji daWii." Shiru tayi bata amsa ba yace, "amma in baza ki iya zuwa ba ki damu babu komai." Mubeena tace, "A'a zan zo, sai dai bazan jima sosai ba kaga yamma tayi."

"Okay Baby, gashi babu kowa balle ma turo a Wauke ki. Bara na kira driver na duk inda yake yazo ya Wauko min ke." Ta amsa da to ta kashe wayar tana tunanin ta wacce hanya zata bar gidan su.

     Mubeena da ta fito daga Waki ta ga Mama ita kaWai zaune da alama Manal  gidan su Surayya sai tace, "Mama an yi mana  kiran gaggawa daga makaranta zanje na dawo." Mama tayi tsaki tace, "tambaya ta kike daman in zaki fita Mubeena? Wacece ni da zaki nemi izinina?."

Mubeena tace, "Mama kiyi ha™uri in dan na kwana a gidan su ™awata ne kike fushi dani." Mama bata ce komai ba tayi mata banza Mubeena tasan bazata cs komai ba hakan ya saka tace, "Mama zanje na dawo yanzu" tana faWa ta fice bata ma jira mai Maman zata ce dan driver ya fara yimata waya.

Tana fita ta Wauki wayar ta sakaa kunne tana yin titi da sauri. A lokacin Manal da Haruon suna tsaye suna kallon ta yace, "Manal waye ya bawa Mubeena wannan wayar ta hanun ta?." Manal tace, "Wallahi ban ma kula da wayar hannun ta ba." Haroun ya girgiza kai yace, "babar waya ce sosai fa, a hannun yaran masu kuWi ma bata da yawa saboda bata jima da fitowa ba, kuWin ta yayi miliyan uku da wani abun wallahi."

Gaban Manal ya faWi tace, "Yaya miliyan fa? A ina Yaya ta samo ta? Ko dai sata tayi ko kuma ta ™awar ta Bily ce?." Ya girgiza kai yace, "bama ce ba, amma zan faWawa Baba maganar dan wannan ba abinda za'a bari bane, shi ya tambaye ta a ina ta samu wayar." Manal cikin tsoro tace, "ni na fara jin tsoro."

"Kar ki damu, kar ki sanar da Mama wannan ki bari na faWawa Baba." Jiki a sanyaye ta amsa yace, "jeki gida na tsayar dake" ta amsa da to ta juya ta tafi tana tunanin waye ya bawa Mubeena wayar fin naira miliyan 3?.

Bebi kuwa ranar bai samu ya fita da wuri ba dan daren jiya sai dare ya dawo gida saboda theater da suka yi a babban asibitin Murtala. Bayan ya tashi daga Murtala asibitin su ya wuce, yana shiga kawai sai Manal ta faWo masa a zuciya musamman inda take tsaye tana yi masa murmushi a lokacin da ransa yake Sace bai tsaya ya saurare ta ba ya wuce.

Numfashi ya sauke yana inda yake tsaye yace, "gabaWaya ta™i barin tunanina."

"Wacece ta™i barin tunanin maka?" Hamza ya faWa yana kallon sa ya juya ya kalle shi yace, "har ka fito kenan?."

"Mun fito, sai yanzu ka shigo?."

"Uhum, na jima a can ne kuma kasan jiya muna team work shiyasa ban samu ma na fita da wuri ba."

"Wacce ta™i barin tunanin naka naji kana maganar? Kodai an samu madadin Rumana ne?." Bebi ya girgiza kai yace, "bana ce ba, haka kawai na kasa mantawa da ita musamman....." sai kuma yayi shiru yace, "forget it kawai. Ina Huzaifa?."

Huzaifa da yake tunkaro wajan yace, "gani, da labari ne?." Hamza yace, "akwai labari, da alama wata ta kama zuciyar Bebi fa." Huzaifa yace, "haba don Allah, da gaske?."

"Wallahi da gaske, shi kaWai naji yana zancen ya kasa mantawa da ita kuma shima ya faWa min."

Huzaifa yayi dariya yace, "Wacece wannan Bebi?." Kallon Huzaifa yayi kafin yayi magana ya riga shi yace, "kamata yayi kayi hanzarin ko wacece a yi a wuce wajan saboda damuwar Rumana." Bebi yace, "nifa bance son ta nake ba, kawai dai na kasa mantawa da ita ne, nasan kuma saboda abinda nayi mata ne bayan wannan babu komai" ya faWa yana barin wajan ya ™arasa inda office Win sa yake ya shiga duk suka biyo bayan sa.

Bebi ya kalle su yace, "ina da wanda zasu zo nan fa meye na biyo ni?."

"Sanar damu zaka yi wacce wannan ta kamo zuciyar ka haka?." Bebi yace, "ku bari na tabbatar sai na faWa muku amma yanzu ban tabbatar ba." BuWe ™ofar akayi aka shigo da takardu Bebi yace, "kun gani ko? Patients Wina sun zo sai anjima" ya faWa yana karSa ya zauna suka fita ya fara duba mutane.

Sai bayan ya kammala sannan yayi shiru yana tunani zuciyar sa na bugawa a hankali da ya rufe ido fuskar Manal yake gani musamman ranar da ta saka black hijab tana dariya. Numfashi ya fesar daga bakin sa yace, "wai me hakan yake nufi ne? Daga Wan sabawa da ganin ta sai na fara tunanin ta? Meyasa na kasa mantawa ne?."

Glasses Win idon sa ya cire ya ajjiye amma bai daina jin wannan bugun zuciyar ba yayi shiru ya zubawa waje Waya ido yana kallon inda ta zauna ya saka mata magani a ™afar ta.

"Oh my god!" Ya furta a hankali ya rasa ma tunanin da zaiyi yaji daWi.

A cikin asibitin yayi sallar magriba ya tashi ya buWe window yana kallon masu shigowa da fita iska na shigowa kaWan da khamshin ganyayyaki. "To wai har magana sau nawa muka yi ne da zan saba da ita haka? Adnan me kake yi ne?" Ya faWa yana sake kulle ido ya buWe sai ya kulle window Win ya Wauki key na mota ya fito ya shiga ya tafi gida.

**** Mubeena tayi mugun tsorata tana zaune tana kuka da shima yana kusa da ita yace, "Haba Baby, meye na wannan damuwar haka? Kawai hug ne da kiss ba wani abun kika yi ba, kuma gashi kin taimaka min na samu Lafiya amma meye na shiga damuwa haka?."

Mubeena tsoron ta ya riga ya gama bayyana ™'arara tace, "Ba abinda kace zanyi ba kenan, ni dai gaskiya banji daWin hakan ba, bamu yi hakan da kai ba.

"Nima ban san hakan zata faru ba ai Baby, shau™in son ki ne ya warkar min da rashin Lafiya, da kuma murnar maganin ki kusa dani shine har hakan ya faru. Amma babu komai kar ki damu, baza'a saka ba wannan Win ma kuskure ne."

Mubeena jikin ta gabaWaya ya gama yin sanyi ta kalli dan™walin ta da yake gefe da mayafin da ta sako yace, "muje kiyi wanka ko?." Ta girgiza kai tace, "A'a sai naje gida."

"Kiyi a nan, in kika bari sai a gida za'a ce wankan me kika yi kina dawowa daga unguwa, nan yafi kwanciyar hankali tashi muje" ya faWa yana ri™o hannun ta suka ™arasa inda banWaki yake yace, "ki shiga kiyi wanka da kin fito sai a kai ki."

Kai ta daga ta shiga ciki yayi murmushi bayan ta shiga yana shafa fuskar sa a bayyane yace, "Yarinyar nan tayi, laushi jikin ta kamar mage, ga wani daddaWan khamshi da take yi, za™in bakin ta kuwa kamar alawa. Wow komai yaji akwai halitta kam a tare da ita, Ta ya zan bari wannan ta kubce min?" Ya faWa yana murmushi tuna yanayin da ya shiga ina kuma ga anyi mai gabaWaya.

Yana zaune ta fito kamar ma bata yi komai ba dan ta mayar da kayan ta tun a banWakin ya kalle ta yayi dariya yace, "muje a sauke ki."

Ya ™aaraso kusa da ita ya ri™e kafaWunta yace, "bana son wannan damuwar da nake gani a fuskar ki, Haba mana Baby ba fa wani abin muka aikata ba na faWa miki, da nayi miki wani abun da yanzu kin ji a jikin ki kema. Ki kwantar da hankalin ki wannan ma soyayya ce ba laifi bane dan kin nuna min yadda kike shau™in sona. Kefa wayayyiya ce Baby ban Wauka wannan zai dame ki ba, ina ganin ki big girl ya kike so ki mayar da kan ki baya?."

Mubeena tace, "Nidai bana so kawai, kar a sake maimaitawa."

"An gama ranki ya daWe" ya faWa yana mata jinjina suka fito tare ya saka a kaita har gida shi kuma yana jin farin ciki sosai a zuciyar sa. Sai bayan ta tafi sannan ya hau mota shima ya nufi gidan iyalan sa, yana fakawa kai tsaye Sangaren sa ya wuce bai nemi ko wacce a cikin su ba har garin Allah ya  waye.

Bebi da wuri ya tashi ya yi wanka ya fito zuwa Sangaren Mama bai ma san Abba ya dawo ba sai a lokacin yaga motar sa ya shiga wajan Mama yana cewa, "Mummy yaushe Abba ya dawo?." Mama da take zaune ta kalle shi tace, "au ya dawo?."

"Yanzu naga motar sa a ajjiye."

"Ban ma sani ba" ta faWa ban tare da ta kalle shi ba.
Chapter 29 · 0% Book details