Sashe 21
Baya Da Kura Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ki biyo ni" ya faWa yana yin gaba tabi bayan sa har office Win sa ya nuna mata kujeara babba a gefen office Win alamun ta zauna, ta zauna ya tsuguna yana kallon ™afar daga wajan idn sahun ta ga wajan nan har ya kumbara sosai.
Hannu ya saka ya shafa wajan a hankali tayi shiru dan taji ba da ™arfi ya ri™e ba, sai da ya shammace ta ya tashi ya Wauko wani cream ya saka safa ya dawo ya shafa a wajan ya fara matsa ™afar da ™arfi.
Da hanzari ta ri™e hannun sa tana kuka tace, "don Allah ka bari ™afata zata cire da zafi sosai, don girman Allah ka dakata na ha™ura na cigaba da zama a haka." Ido cikin ido ya kalle ta sai ta janye hannun ta tayi shiru ya janye idon sa daga kanta ya cigaba da abinda yake yi sai kuka take.
Bai jima ba ya tashi ya zare safar da ya saka ya kalle ta sai kuka take yi sosai yayi tsaki a bayyane yace, "kamar wacce aka karya." Sai da taci kukan ta sosai ta kalli inda yake yana zaune kamar bai ma san da zaman ta ba tace, "ina ganin yana da kirki ashe ba haka bane ba" ta faWa a bayyane ba tare da ta sani ba, ya jita amma bashi da lokacin kallon ta.
Yatsun sa biyu ya murza suka bada sauti ta kalle shi ya nuna mata ™ofa. Da™yar ta tashi amma taji daWi babu laifi, ta fita tana waigen sa. tana fita ya ajjiye pen Win hannun sa yayi murmushi ya cigaba da abinda yake yi ba tare da ya san murmushin na meye ba. Bai jima ba ya tashi ya nufi office Win Huzaifa ya same shi a zaune shida Hamza suna magana shima ya zauna yace, "me ake cewa da baza'a kira ni ba?."
Huzaifa yace, "yanzu nake niyar yi maka waya, zance ne akan meeting Win da za'ayi."
"Oh!" Shine abinda yace kawai yayi shiru kafin yace, "ba wannan ba, ya zanyi da damuwar Ruman ne? Abin har ya kai Mummy tana cewa Hajiyar ta wai mun daidaita da Ruman yanzu aure zamu yi, jiya haka tazo har Wakina tana cewa sai na aure ta ko bana so, bayan ta fita taje ta samu Mummy duk abinda na faWa mata sai da ta faWawa Mummy. Babban tashin hankalina da na cewa Mummy ina da wacce nake so amma Mummy ta nuna na ajjiye soyayyar ta na dawo da ta Ruman."
Huzaifa yace, "0kon Allah, Mummy ta ri™e wuta akan Rumana gaskiya. Amma kai meyasa baza ka amince ba ko dan Mummy Win?."
"Wallahi Huzaifa bazan iya ba, ina so ayi kodan Ita amma zuciyata ta kasa amincewa da ita a karo na biyu, haushin kaina nake ji in na tuna cewa na sota a lokacin baya. In na amince da auren ta gaskiya zan cuci kaina ne kuma zan cuce ta." Hamza yace, "amma a baya ka sota, ya kamata ka jure saboda Mama ba bawai dan ita ba."
Bebi yace, "baza ku gane abinda nake ji bane akan ta shiyasa." Huzaifa yace, "to kai wa kake so Win? Da gaske kuma ta ganku a motar?." Bebi yace, "wannan yarinyar ce da Manal take kowa oho, na ganta akan titi kun san I can't leave her alone, because I took every woman as my sister. In na barta a akan titi a tsaye nima wani bazai taimaki su Mimi ba in matsala ta same su, that's why na Wauuke ta na kaita har g1da, har buge ta nayi da motar ma ban sani ba."
Huzaifa yace, "ita Rumana ya akayi ta ga Manal a motar ka?."
"Oho mata, shegen munafurci a cikin ta mana. Ni kuma nayi amfani da damar ne nace ai itace wacce nake so Win dan Mummy tayi sanyi ta ta janye maganar ta amma sai ta sake yin zafi."
Hamza yace, "shawara Waya a nan Bebi, ko ka amince da auren Rumana ko kuma duk yadda za'ayi ka samo wacce kake sona cikin kwanakin nan. 0n Mama ta tabbatar da gaske akwai wacce ka ke so zata iya baka dama guda biyu, na farko ko tace ka aure su dukkan su, na biyu ko tace ka fara auren wacce ka ke so Win kamar yadda aka bawa Rumana dama sannan ka aure ta daga baya."
Ya dafe kai yace, "kun kasa fahimtar bazan iya zaman aure da Rumana ba kwata kwata." Huzaifa yace, "ajjiye wannan maganar zakayi, zancen Hamza shine abinda ya kamata ayi."
Ya kalle su ta cikin glasses Win idon yace, "a ina zan samu wata mace a yanzu?, ban shiryawa hakan ba wallahi."
Hamza yace, "ga mata nan da yawa, ko yanzu kaso zaka iya haWuwa guda Wari na tabbatar a cikin Warin nan casa'in zasu karSe ka hannu biyu ma kuwa."
"Nema matar babu wahala samun wacce zance zan so shine shine mai wahala."
"Ba lallai sai kana son ta ba ai, in ka aure ta nan gaba zaka so ta." Ya girgiza kai yace, "har abada bazan auri wacce bana so ba, in kunga nayi aure to auren soyayya ne, bazan auri wacce bana qaunar ta ba,"
Hamza yace, "ka mayar da hankali akan neman matar, ka saurari zuciyar ka a duk lokacin da idanun ka suka shiga cikin na wata mace, kasan meye so kasan yadda bugawar zuciya take canjawa a duk lokacin da idanu ya kalli abinda yake so ko yake maradin fara so." Bebi yace, "nifa soyayyar ™urucuya nayi bazan wani gane sosai," Huzaifa yayi dariya yace, "zaka gane, so sunan sa so, balle kai da kayi shi a matsayin na farko. Zaka tabbatar kamar yadda ya faWa maka hakan shine mafita a wajan ka."
Ya sauke numfashi ya kulle ido ya buWe yace, "Yanzu Ina zan fara nemo wacce zan so ni Adnan?. Wannan yarinyar Ruman sai Allah ya saka min wahalar da ta saka ni." Dariya sukayi ya kalle su ya sauke numfashi yace, "baza ku gane abinda nake ji bane shiyasa kuke dariya" yana faWa sai ya mi™e dan ya tuna da abinda zai yi a wannan lokacin hakan ya saka ahi ya fita daga office din.
Sai da yayi sallah a masallaci sannan ya hau mota ya bar cikin asibitin. A ™ofar wani gida ya faka ya tsallaka ya ™wan™wasa ™ofar gidan aka buWe mai gadi ya kalle shi suka gaisa yace, "mai gidan yana nan?." Mai gadin yace, "eh yana nan."
"Dan Allah ka sanar dashi Adnan yana son ganin sa, in yace wanne Adnan kace masa Adnan ™anin Maryam." Ya amsa da to ya kulle ™ofar ya juya shi kuma ya koma mota zauna.
Ba jimawa sai gaahi ya fito ganin sai ya fito daga motar ya tsallako yace, "yace ace ka shiga ciki."
"Na gode, ga wannan ka sha ruwa" ya faWa yaana bashi kuWiya karSa yana godiya shi kuma ya shiga gidan.
A wata ™aramar rumfa ya hango shida yaran sa a zaune, yara biyu mace da namiji su naganin Adnan suka taso a tuje suka rungume shi ya kalle su yace, "ba wani Uncle baya bakwa ma zuwa inda nake?" Ya faWa yana zama a kan kujera kamar yadda yake shima.
"Uncle muna zuwa sai ace kaje aiki." Ya basu chocolate da kuWi yace da Nabila ta raba musu yaran suka wuce ciki ana murya.
Kallon Kamal yayi mijin Yayar tasa yace, "nasan kayi mamakin gani na." Kamal yace, "sosai ma kuwa, da farko na Wauka kazo ganin yaran yayar kane sai naga ba haka abin yake ba." Ya Wan murmusa ta gefen baki kafin yace, "warning nazo maka na ™arshe akan Maryam, babu aure tsakanin ku ya kamata ka daina bibiyar ta, ina so na tuna maka saki uku ne a tsakanin ku, babu maganar dawowa gidan nan sai tayi wani auren ta fito. Na faWa ka ™i, shiyasa nazo da kaina nayi maka warning da babbar murya."
Kamal yayi dariya yace, "Allah sarki yaro man kaza in ji hausawa, yo kai baka san ita yayar taka ya kamata ka jawa kunne ba ni ba? Ita take nema na bani nake neman ta ba."
"Wannan kuma kai ne ka sani Kamal bai dame ni ba, abinda nake so ka sani ka ja mutuncin ka ko dan yaran ka, in ba haka ba zan jawo mutuncin ka kan titi nayi wasa dashi son raina har sai naga ya gushe daga gare ka,"
Kamal yayi dariya yace, "ni ne nake da wannan makamin ba kai ba." Bebi ya girgiza kai yace, "in kana ganin bazai yu ba na sake ganin ka da maryam don Allah."
Kamal ya kalle shi yace, "Ko gobe ma zamu haWu da ita zan so naga abinda zakayi." Bebi ya mi™e ya kalle shi ya girgiza kai yace, "Allah ya kai mu goben" yana faWa ya fice ya bishi da kallo yana dar1ya domin kuwa Bebi bai isa ya hana shi bibiyar tsohuwar matar sa ba duk da babu kome a tsakanin su.
*BAYA DA ˜URA.*
Fitattubiyar2025
©þNana Haleema.
Wattpad@Nanahaleema
Arewabooks@nanahaleema11
*BOOK 1*
Page 014
Yana barin gidan asibiti ya koma yana zama a office Hamza ya shigo yace, "Yauwa Bebi barka da zuwa." Bebi ya mi™a masa hannu suka gaisa kafin Hamza yace, Ga baban su yarinyar nan yazo yana so kayi masa bayani akan yanayin babar ta."
Kai kawai ya Waga Hamza ya fita sai gashi sun shigo tare da Baba ya ™araso ya zauna Bebi yace, "Baba barka da rana."
"Barka dai likita, ya aiki?."
"Alhamdulillah. Ciwon sugar ta ne yayi yawa sosai, sugar ya hau sosai, da alama ta kwana biyu bata bin ™a'idar sa kamar yadda aka saba, amma yanzu Alhamdulillah yayi yadda ake so. Sai batu akan ciwon zuciyar ta."
Baba ya gyara zama Bebi yace, "Ko zaka iya tuna lokacin da ta kamu da wannan ciwon?." Baba yace, "za'a iya kaiwa shekara biyar ko shida." Ya girgiza kai yace, "ya taSa kwantar da ita haka?."
"A'a gaskiya, sai dai wani lokacin in ya tashi tana shan wahala matu™a musamman in ranta ya Saci da yawa a cikin sati Waya, to kafin satin zata iya kwanciya ciwo sosai."
Bebi yace, "ciwon idanun fa?."