Sashe 12
Baya Da Kura Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Magana take so tayi amma ta kasa yace, "faWi abinda yake bakin ki ina jin ki." Tace, "Yaya naga abokin kane fa, meyasa baka so yake zuwa wajena? kuma ni nace auren sa zanyi ina son ..."'yadda ya taso kamar zai mare ta shine ya hana ta k'arasa maganar yace, "shut up your mouth, stupid girl ina miki magana kina sake maimaita min kina son sa? Ni zaki faWawa kina son sa don kin raina min hankali..? Ina magaa kina maganq? baza ki aure shi ba ki rubuta wannan ki ajjiye. Indai Adnan yana da rai baza ki auri Mujahid ba, ya kamata ki san da wannan. Kuma na sake ganin ki dashi sai nayi miki dukan da ba'a taSa yi miki irin sa ba tunda kika zo duniya, sai na miki dukan da shi Mujahid Win bazai gane ki ba, daga ranar zaki shaida waye Adnan.
Cikin tsawa yake magana hakan ya saka ta shiga hankalin ta sosai, ya sake cewa, Tashi ki bani waje." Da sauri ta zabura ta mi™e ta fita da sauri ya daki kujera cikin takaici da ba™in ciki.
Mujahid yayi nasara a kansa tunda har Lubna ta fara son sa shikenan ya gama karya masa lagon Lubna, amma yasan abinda zai masa bazai sake waiwayon Lubna ba itama dole ta ha™ura dashi domin bai dace da ita ba, ba irin sane ake kira da mijin aure ba.
Mujahid da murmushi ya bar gidan ya shiga mota ya zauna ya samu abokin sa a zaune yana jiran sa yace, "tunda naga kana murmushi nasan akwai abinda ka shirya wanda kake gab da samun nasara." Yayi dariya kaWan yace, "burina na ba™antawa Adnan kamar yadda ya ba™anta min, badai ™annen nasa yake tattali kamar ™wai ba? To ni kuma sai na saka ™afa na take wannan riritawar da yake musu dan wallahi sai na saka masa ba™im ciki a zuciyar sa."
Wanda yake sanarwa ya shigo a kai yace, "kar ka manta Adnan abokin nake fa Mujahid, da sunan ka aka buWe asibitin getting better kana daga cikin ma'aikatan sa kafin ka daina aiki."
"Kafin yayi silar daina aiki na dai, har abada bazan manta da abinda Adnan yayi min ba, kuma wallahi sai na rama akan ™anwar sa Lubna. Bashi da weakness point a duniya kamar familyn sa, musamman ™annen sa mata guda uku, tabbas zan yi amfani da Lubna na saka masa ba™in cikin da na WanWana a zuciyata nima."
"Kenan baka son Lubna?." Yayi tsaki yace, "bana ce ba" ya faWa yana jan motar suka bar wajan yana aiyana irin abinda zai yiwa Lubna, dan walalhi sai ya saka Adnan kuka in ba haka ba bazai daina jin da daWin abinda yayi masa a zuciyar sa ba.
*BAYA DA ˜URA.*
Fitattubiyar2025
©þNana Haleema.
Wattpad@Nanahaleema
Arewabooks@nanahaleema11
*BOOK 1*
Page 009
Washe gari Bebi ya jima yana bacci bai tashi ba sai zuwa ™arfe goma na safe sannan ya fito bayan ya shirya, motar Abba ya gani a ajjiye alamun ya dawo kenan sai ya nufi Sangaren sa da niyar gaishe shi. A nan ya tarar da yayyen sa maza a zaune da alama sun shigo gaishe shi, suka gaisa ya samu waje ya zauna baice komai ba shima saboda sun ce ya zauna ne.
A lokacin Abba yace, "kuna gani dai gashi tun Wazu na kira iyayen ku gashi sun ™i zuwa, ni ban san me suka Wauke ni a cikin gidan nan ba, basa jin maganata a ko yaushe so suke suga raina ya kai ma™ura wajan Saci." Bebi ya kalli Abba yace, "kayi ha™uri Abba, ban san me ku ka tatttauna a farko ba kafin shigowa ta nan, amma Abba gaskiya matsalar gidan nan daga Sangaren ka take. Dan iyayen mu sunyi fushi ba laifi bane duba da kwanakin da ka Wauka baka gidan nan, da ka dawo kwanan ka Waya ka sake fita sai yau da safe ka dawo."
Abba ya kalle shi yace, "Daman ai Adnan na jima da sanin kai kake son maye gurbin ubana Alhassan da ya mutu, kama kunne na ka faWa min kamar zan fi ganewa sosai." Bebi yace, "Allah ya wuce zuciyar ka, ba haka nake nufi ba." Sai kuwa abba ya fusata yace, "me kake nufi to? Haihuwar ka nayi ko haihuwata kayi da zaka zo gabana kana faWa min wai dole su yi fushi da ni?. Akwai abinda na rage su dashi a cikin gidan nan ne? Akwai abinda ban ajjiye kafin na bar gidan ba?, Meya damuwar su dan naje nayi kwanaki a wata ™asar ko wani garin? Meye abinda zai shafe su?."
Dukkan su sunyi shiru ganin ya fusata sosai babu wanda ya sake magana. A lokacin Mama ta shigo jin yana faWa sai taja ta tsaya bata zauna ba ya kalle ta yace, "ita babar taka abinda take yi daidai ne?, Dana dawo gidan akwai wacce ta nuna taji daWin zuwa na? Akwai wacce ta bani abinci?. Dukkan su bana gaban su shiyasa nima na ajjiye su a gefe tunda basu damu da tawa rayuwar ba nima ban damu da tasu rayuwar ba." Mamy ma na tsaye a baya tana jin duk abinda yake cewa.
Ya sake kallon yaran nasa yace, "indai iyayen ku basu gyara ba kar wanda ya sake zuwar min da maganar abinda nake ba daidai bane, in kuma ba haka ba wallahi ransa ya Saci dan sai na saSa masa fiye da tunanin ku. Kai Adnan kaine daman mai bakin magana, ko magana aka kasa faWa min kaine mai iya faWa to ahir, ka jawa iyayen ka kunne in ba haka ba kuma ranka ne zai Saco matu™a." Ya girgiza kai yace, kayi ha™uri Abba. Abba bai kuma magana ba ya tashi ya shige Waki ya barsu a zaune a wajan.
Mamy da Mama basu ce komai ba ko wacce ta fi daman basu zauna ba. Adnan ya kalli babban yayan su yace, "yanzu tsakani da Allah a haka za'a tayi a gidan nan?." Yaya Bilal yayi masa alama da su tashi su fita. Dukkan su tare suka fito suka tsaya a rumfar ajjiye motocin gidan Bebi yace, "na rasa abinda zai mu yiwa abba, yanzu tsakani da Allah ina amfanin maganar nan da yake yi a gaban idanun mu?, a ganina wannan saSani ne da ya shafi zaman auren sa da matan sa meyasa baya jin kunyar faWawa iyayen mu magana a gaban mu ne? Meyasa Abba bai san lokacin wannan ya wuce ba?."
Yaya Bilal yace, "Bebi su kansu iyayen mu suna kuka da wannan halin, in suka masa laifi a gaban yaran su zai faWa musu maganar da zata saka su hawaye bai damu ba." Yaya isma'il yace, "ni ban san abinda zance bama wallahi, amma iyayen mu suna cikin damuwa sosai."
"Ni na gama yanke hukuncin zan samu wani babban malamin da nasan Abba yana da alaqa dashi na kai masa maganar yayi masa nasiha" Bebi ya faWa cikin yanayin damuwa.
"Hakan ma mafita ce" Yaya Bilal ya faWa yana kallon sa. Bebi ya furzar da iska daga bakin sa yace, "zamu san abinda za'a yi, duk da baza mu canja shi ba ya riga ya saba zama ba'a gida ba, amma zamu yi addu'a ba dan mu ba, ko dan ™annen mu da suke gidan." Yaya Ismail yace, "kana ™o™ari akan kowa a gidan nan Adnan, Allah ya cigaba da baka ikon sauke ha™™in da ya hau kanka tunda kaine kamar mahaifi a gidan namu." Ya amsa da amin kafin ya wuce zuwa wajan Mama.
A zaune ya same ta kamar komai bai faru ba ita dasu Mimi suka gaishe shi ya amsa ya zauna yana kallon Mmaan kafin yace, "Mummy barka da safiya." Ta kalle shi tace, "Barka dai Bebi, yau ma kasha bacci." Kafin yayi magana tace, "yaushe zaka je ka gaida Hajiya ne? Yanzu da muka yi waya muka gaisa sai da tace ina Adnanu basarake, shi baya zuwa inda mutane suke, tace a gaishe da sarkin sarakuna. nace yana nan." Ya Wan saki fuska kaWan yace, "zanje ko anjima ne ko gobe in sha Allah.
"Nima anjima nake so na le™a na kwana biyu bamu gaisa ba, gashi Sumayya tace min zata zo in tazo muje tare ko kuma naje zuwa dare ko gobe."
Jin tace Sumayya yasan Maman su Rumana take nufi ™anwar ta kenan sai ya girgiza kai yace, "Allah ya nuna mana." Ya amsa da amin ya kalli Mimi yace, "kawo min abinci naci."
"Akwai ragowar shinkafar nan ta jiya na ajjiye maka ayi warming sai a kawo maka naga kana son ta." Ya kalli Mummy da mamaki jin tace wai warming yace, ta jiya dai Mummy?.
Eh, naji kace ta maka daWi ne ai.
Ai Mummy a barta kawai, ina ni ina cin abincin jiya?. Na sha tea, Mimi kawo min.
Sai kuwa Mimi tayi dariya ita da Kausar Mama ta kalle su tace, "daman sai da suka ce kar na ajjiye ba ci zakayi ba amma na ™i ji, gashi yanzu maganar tasu ta tabbata shine suke dar1ya." Mimi ta tashi ta kawo masa tea da kuma soyayyen dankalin hausa dana turawa a haWe sai ketchup a gefe dan tasan ko bata saka ba sai ta koma.
KarSa yayi yana ci dan shi tea bai dame shi ba sam, ya rasa me zai cewa Mama akan maganar Abba shiyasa yayi shiru bai ce komai ba. Har ya gama ci baice komai ba ya cinye dankalin amma bai shanye tea Win ba dan tea ba wani abokin sa bane. Sai Mama tace, "Yauwa bebi Kausar tace min tana son zuwa asibitin ku wajan Hamza, Wai marar ta ke ciwo haka kawai kuma gefe Waya ya ri™e sosai."
Ya kalli Kausar Win sai yaga ta sunkuyar da kai ya kalli Mama yace, "Hamza yana asibiti ina jin yanzu ma."
"To tazo sai ku tafi gwara taje ta san matsalar ta kar azo abin yafi haka."
"In na tafi da ita waye zai dawo da ita?."
"Sai ta dawo ita kaWai, kai wai kallon su kake kamar yara ™ananu, daga asibitin naku zuwa nan wani nisa ne dashi?.