Sashe 4
Baya Da Kura Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tayi dariyar ta ™arasa tace, "ai saboda ta™aitawa, babar Yaya ashe kina nan" ta faWa tana ™arasawa ta zauna a kusa da ita tace, "ina nan, ya Ammi tana Lafiya?."
"Lafiya lau. Mama ina wuni" Mama ta amsa tana murmushi tana kallon ta. Rumana ta kalli Adnan tace, "Beb ina wuni."
"Lafiya" ya amsa a ta™aice ba tare da ya kalle ta ba ya mi™e tsaye yace, "Mummy zan je Waki, duk da ma an kusa sallah" ya faWa yana kallon agogon hannun sa.
Mama tace, "to Wan Mummy, Rumana sai ta kawo maka abinci." Ya girgiza kai yace, "zan shigo naci a nan" yana faWa ya fita daga falon, sam baya son zama a inda turare ya yi yawa ga Rumana dab'iar ta kenan bulbula turare kamar ba mace ba shi kuma hakan yana Sata masa rai.
Wajan Mamy yaso shiga sai kuma ya fasa dan yasan ransa ne zai Saci wani lokacin ita take goyan bayan duk abinda suke yi, ya wuce Wakim sa. Babban falo ne mai Wauke da Wakuna wanda ya kasance na su kafin yayen sa suyi aure su bar masa wajan gabaWaya. Zama yayi akan kujera ya rufe ido ya buWe sai kuma ya tashi ya shiga Waki ya shiga banWaki yayi alwala yana fitowa Rumana na shigowa.
Kallon ta yayi yace, "amma nayi miki warning akan shigo min Waki without notice ko?." Murmushi tayi tace, "Banda abinda ka Beb meye laifi dan na shigo Wakin ka? Auren ka fa zanyi. Kuma ai ba yau aka sqbq ba."
"Mtsww!" Yayi tsaki kawai baice komai ba tayi murmushi tace, "Beb ya kamata ka manta da baya don Allah, na karSi laifina na tuba ina so rayuwar mu ta koma kamar baya dan Allah. Kar ka manta nice Rumanan ka wacce kaso a baya kuma kayi niyar auren ta, nasan har yanzu kana sona meyasa kake min irin wannan abun?."
Fita yayi daga Wakin ya barta ta biyo bayan sa ta sha gaban sa tace, "nasan kana sona har yanzu, dan Allah ka tsaya mu fahimci juna mu yafewa juna abin daya wuce dan Allah."
"Ruman!" Ya faWa yana kallon ta ta lumshe ido cike da jin daWi, shine kawai yake cire harafin A Win gaban sunan ta, in yace Ruman Win na daWi take ji sosai yace, "you should stop thinking that I still have feellings for you, what happened is already in the past as you said, everythings between us is truly over" ya faWa yana kallon ta tana kallon sa.
Ta marairaice tace, "My love!, I know I hurt you, but my heart still beat for you Beb. I see the love we shared hidden beneath the pain. Please, don't deny it, I know me just as much as I love you." Kallon ta yayi yace, "absolutely not!."
"Don't do that Beb." Wani kallo ya yi mata Baice komai ba ya wuce ta zuwa masallaci dan ya gaji da saurare ta. Da kallo ta bishi ta sauke numfashi tana kallon sa tace, "Wallahi Bebi sai na aure ka, ko kana so ko baka so sai na aure ka. ina son ka a yanzu dole ka manta da abinda ya wuce ka aure ni ko da baka so. Baka ka tuna da baya ba, haka zaka ha™ura ko baka so" ta faWa tana fita zuwa falon Mama ranta a Sace sosai dan Mama ce kawai maganin sa.
Nana Haleemad'þ>ØBÝ
*BAYA DA ˜URA*
FitattuBiyar2025
©þ *Nana Haleema.*
https://chat.whatsapp.com/K8IEI39TB803y9pEtzMmdp
*BOOK 1*
*Page 003*
Rumana na fita daga Sangaren Bebi wajan Mama ta wuce tana matsar kwalla ta same ta tana sallah ta zauna kusa da ita har ta idar ta kalle ta tace, "Ruma Lafiya?." Rumana hawaye ya zubo daga idanun ta ta kalli Mama tace, "Mama ina son Adnan amma shi yanzu baya sona, ya™i manta baya, na amince da abinda ya faru a baya laifina ne meyasa bazai amince ya yafe min ba?."
Mama ganin tana kuka ya saka tace, "Ruma yanzu akan Adnan kike kuka haka?."
"Mama I love him so much, bana son sake rasa shi a wannan lokacin, gabaWaya ya canja kamar ba wanda na sani a baya ba, ki yi wani abun Mama....!" Ta faWa tana sake zubar da hawaye. Mama ta girgiza kai tana murmushi domin kuwa ita hakan daidai ya yi mata, ta tashi daga kan sallaya ta zauna kusa da ita tace, "Haba Rumana, ai indai ina da rai ina numfashi Adnan bashi da mata sai ke kawai. Ki daina asarar hawayen ki kece matar sa in sha Allah."
Ta sake komawa kalar tausayi muryar ta tayi rauni tace, "Amma Mama yanzu baya sona, gabaWaya ya canja ko hira dani baya yi kwata-kwata. Kinga a baya ba haka yake min ba, sai na wuni muna hira dashi amma yanzu ya daina." Mama tayi murmushi tace, "ki kwantar da hankalin ki wannan ba abinda zaki hawaye a kai bane. Ke kin san Adnan bashi da magana sai kun saba sosai, kuma bashi da fara'a ko kusa shima sai kun saba zaki ga murmushin sa, kin san hali ba komai ake yi a burge shi ba hatta ni ba gwanin ta nake masa ba wani lokacin. Ki yi ha™uri yana son ki har gobe, kawai sabon da ku ka yi da ne ya ja baya amma zai aure ki." Murmushi ya suSuce mata ciki farin ciki da gamsuwa da maganar Mama tace, "Haka ne Mama, yanzu baya sakewa dani, sha™uwar mu duk ta gushe. Amma tunda kina tsakani naji daWi bana son rasa shi."
Mama tayi dariya cikin jin daWi tace, "baza ki rasa ba in sha Allah. Adnan naki ne ke kaWai, duk wannan zille-zillen da yake yi zai daina." Tayi dariya zatayi magana kenan suka ji anyi sallama.
"Assalamu alaikum" ya faWa yana shigowa Wakin Mama ta amsa tana kallon sa yace, "Mummy me aka dafa?."
"Tuwo nayi."
"Tuwo! A daren nan?" Ya maimaita yana kallon Mama. Mama tace, "eh shi, ba kai naji kana cewa kana son cin tuwon semovita ba? Shine nayi maka."
Ya girgiza kai yace, "A'a Mummy gaskiya bazan iya ci ba. Tuwo a daren nan, inaa!." Mama ta harare shi tace, "daman ai ba'a iya maka, sai kaje ka san abinda zaka ci ai." Rumana tayi caraf tace, "Beb ko na dafa maka taliya?."
"Bana so" ya faWa yana fita ba tare da ya kalle ta ba. Sai ta Sata fuska kamar zata yi kuka Mama ta kalle ta tace, "meye na jin haushi bayan kin san halin sa?, dan ya gwale ki ba komai bane a wajan sa, ki yi abu yace bai masa ba duk kin san da wannan, meye na jin fushi to?" Ta faWa tana tashi ta fito falon ta tarar dashi a kitchen Win a tsaye yana zuba kunu a kofi kafin ya fito ya zuba madara a kunun ya zauna a falon.
Mimi da Kausar sun fito ya bisu da kallo ganin kayan jikin su na bacci ne marasa nauyi masu kama jiki, ba kamar Mimi da take da jiki ya kamata kayan sosai yace, "baku da hankali ku ka yi wannan shigar a wannan lokacin?." Mimi bata san yana nan ba da bazata fito ba saboda indai ya gani sai yayi magana, tace, "Yaya dare ne fa."
"Na fiki sani ai, Ku koma ku saka hijjab, ku ka san wanda zai zo yanzu?."
Ran su bai so ba suka saka hijjabi suka dawo suka zauna sai mita suke a zuciyar su dan Allah ya sani yana takura musu, ga shegen saka aiki. Mama tayi murmushi, tana jin daWin yadda yake kula da tarbiyyar ´an uwan sa, ko ya ya yaga sun karkace zai dawo dasu daidai kuma dole su hau layi. Kallon da Rumana take masa ne gabaWaya ya dame shi hakan ya saka ya mi™e ya kalli Mimi yace, "in an idar da sallar i'sha dake da Kausar da Lubna kuzo ku same ni" yana faWa ya fita daga falon Rumana ta bishi da kallo kamar ta jawo shi ta rungume haka take ji.
Murmushi Mama tayi dan tana ganin irin kallon da take masa, shima tana lura dashi kallon ne ya saka ya gudu amma zata yi maganin sa dan ita kam tana son haWa auren su duk da sai turjewa yake yi bayan a baya yaso Rumana fiye da ko wacce mace. Rumana tace, "Mama nima bara na koma gida gobe na dawo." Mama tace, "to ki gaida Sumayya" ta amsa to ta Wauki key Win motar ta fita.
Mimi ta kalli Kausar bayan fitar sa tace, "ke me muka yi yake neman mu?." Kausar tace, "me muka yi kuwa? Laifin Lubna ne ya shafe mu. Tsoron wannan faWan nasa nake yi da in ya fara babu full stop, gashi abokan sa in sun kai dubu a falon sa dan ya miki faWa a gaban su ba komai bane. Shine abinda yake haWa ni dashi, bana son faWa a cikin mutane." Mimi tace, "haka ya yi min ranar juma'a, ke kin ji faWa a gaban Huzaifa wai fita da ™aramin mayafi?, kuma wai ina magana da maza, Kausar da fa Huzaifa Win kawai na gaisa, ai ya bani haushi wallahi."
"Kema ke kika ja, shifa Yaya yafi so in kika ganshi a waje cikin mutane kar ki nuna kin san kowa ki wuce, wannan magana da mutanen ma laifi ne. Balle yaga kina yiwa wani namiji magana da dariya ki sha harara."
"Matar sa ta shiga uku, Wan mayafin zamanin nan bazai bari ta saka ba. FaWa a cikin mutane wannan bai Wauke shi komai ba." Mama na jin su bata ce komai ba suna zaune har akayi kiran i'sha suka tashi da nufin sallah.
Kamar yadda yace ana idar da sallah suka nufin Sangaren Mamy suka tarar da Mamy da Maryam da kuma Lubna suka shiga da sallama Mamy ta amsa suka zauna tare da kallon Lubna Mimi tace, "to ki tashi boss yana neman mu yace muje." Lubna ta bata fuska tace, "me kuma muka yi?."
"Ke zamu tambaya ai, in ma faWan zai mana ai ke ki ka ja mana,"
"Mtsw! Gaskiya ni Yaya Bebi yana takura min wallahi, haba shi komai bazai barka kayi yadda kake so ba, ni na gaji da wannam rayuwar."