Sashe 56
Shakuwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin sauri ta soma fad'in "My AT had'arin da mukayi da Aysha shi yake dawo min sabo wayyo 'yar uwata..." ta k'arashe tana shigewa cikin jikinsa..
AT ya dubi Hisham yace "Kaji koh, ka tuna babban ditch d'in da motar tasu ta hantsila ciki, pls Hisham do something.."
Hisham ya d'an ware hannayen sa kafin yace "Zan shiga TH dama yau, idan yaso sai na ganta a can...." wayar da akayima AT ne yayi interrupting nasu, ya k'wace jikinsa da k'ayar daga jikin Shema'u kafin ya matsa yana amsa wayar...
Yana ficewa Hisham yayi saurin matsowa jikin kunnen Shema'u kafin yace "Kinyi haukan a daidai, kisan yanda za'ayi ki zak'ulo min important documents d'insa, tunda ke mahaukaciya ce ko kin salwantar dasu bazai damu ba..."
Hannu tasa ta cakumo rigarsa kafin tace "Kasan abinda zaka ce masa, just tell him idan bai saki Maryama ba bazan warke ba, kaga daga nan burin kowa zai cika..." tayi saurin sakesa ya koma mazaunin sa sakamakon jiyo tafiyan AT da sukayi....
*********
Huci kawai Haidar keyi yana kallon mahaifin nasa, baiso ya sanar dashi yasan sirrinsa domin shima zai iya kashe sa tunda ya kashe Nabila, sam babu Allah a al'amarin Daddy sai duniya...
Cikin tsan-tsan b'acin rai Daddy yaci gaba da fad'in "Na maka sutura, na baka ilimi na inganta maka rayuwa amma ka rasa me zaka saka min dashi sai rashin godiya..."
Haidar da jijiyoyin wuyansa sukayi rud'u-rud'u, ya d'ago yana watsa ma VP mugun kallo kafin yaci gaba da fad'in "Da ace zan iya biyanka duk abubuwan daka lissafo ka yimin da na biyaka, kayita kulle ni nasan bazan dawwama a nan for good ba, abinda kake so nayi ne dai bazanyi ba, wllhi wllhi bazan auri Fairuzah ba, Maryama nake so kuma ita kad'ai nake da burin aur...."
Bai kai aya ba VP ya d'aukesa da mari, nunasa da d'an yatsa yake kafin yace, nan da sati biyu zan Aura maka Fairuzah ko kanaso ko baka so..."
Daga haka ya buge babbar rigar sa ya fice... PA d'insa yayi saurin mik'a masa waya kana yace "Sir Alh Aminu ne mai neman takaran Senator d'in nan...."
VP ya amsa wayar yana wata murmushi kana suka soma magana da Alh Aminu, wanda akasarin maganar akan confidential meeting d'in da zasu gudanar ne a garin Kano domin basuso suyishi a Abuja basu so mai girma president ya sani domin so suke su bar tafiyan sa tunda sunga shi mai girma president akwai Allah a Al'amransa....
*********
Gaba d'aya yau yinin haka tayisa sukuku, har Hajiya saida taso d'agota, samun kanta tayi da son ganin Uncle. Har wajejen k'arfe goma na dare batayi bacci ba tana nan kwance tana kallon talabijin idan taji k'aran tab'a gate d'in mak'ota sai ta zata shine yazo... K'arshe dai har ta cire ranta akan bazai zo ba, ta mik'e ta kashe fitilan parlorn kenan taji hannunsa a jikinta ya rungumota ta baya dashike dama switch d'in wutan a bakin k'ofa yake... K'amshin turaren sa ya cika mata hanci... Toh wai yaya akayi ya shigo gidan bata kula ba...
Lumshe idanunsa yayi had'i da kwantar da kansa saman kafad'anta, cikin wata irin kasaltacciyar murya yake fad'in "I'm sorry Baby nasan kinyita jirana ko,."
Bata sami zarafin amsa shi ba sabida taji salon da ya soma mata... D'an ture shi tayi kad'an kafin tace "Ni dai ba jiranka nake ba kallo na gama yi..." yanda tayi maganar cikeda shagwab'a ya birgesa.
Kuma matseta yayi kafin yace "Okay na yarda, Hajiya tayi bacci ne..."
Kai ya gyad'a masa alamun eh..
Ya jinjina kai kafin ya d'aura da kinsha maganin...?"
Nan ma Kai ta gyad'a masa alamun eh..
"Toh zo na duba jikin naki..." ya k'arashe yana masu masauk'i saman sofa..
Kukan shagwab'a ta soma masa jin abinda yake shirin yi kafin tace "Nifa na warke Uncle..." baki a ture tayi maganar..
AT ya waro idanu waje kafin yace "You mean kin fara sallah zan iya baki maganin..."
Ta girgiza masa kai alamun a'a.
Saida ya sauk'e wata ajiyan zuciya kafin yace "Okay yau magana nake so muyi, ina so ki bani hankalin ki sosai..."
Ta d'an kallesa cikeda fad'uwan gaba sabida he sounds serious
*Saminah Aliyu Mrs💖*
💘💘💘💘💘💘💘💘
*SHAK'UWA CE*
💘💘💘💘💘💘💘💘
*46*
*©Sameena Aleeyou...✍🏼*
_🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION 🤝_
Hannayenta AT ya kamo suka jima suna kallon juna, murmushi saman fuskar sa ya soma fad'in "SHAK'UWA CE.... SHAK'UWA CE ta haifar da soyayya a tsakaninmu Maryam, I can't deny it anymore, I must confess it to your face... that, that I love you...." kallon cikin idanun juna suke sanda AT yaci gaba da fad'in "Maryam ina sonki, ina sonki da duka zuciyata, Na sani koda ace Aysha tana nan I'll still feel the same, tun ranar da na d'auke ki a hannu na soyayyarki ta shiga zuciyata..... And kema nasan you love me, kina sona.... Right?" ya k'arashe maganar yana dad's damk'e 'yan yatsun hannunta had'i da matso da fuskar sa dab da nata....
Bata iya amsa masa ba sai sunkuyar da nata kan k'asa da tayi..... AT ya kamo fuskar ta ya d'ago yana dubanta kafin yace "I love you..... I love you Maryam kinji..." daga haka rungumeta yayi tsam cikin jikinsa.... Hawaye suka shiga kwararo mata sanda ta tuna Sajida, nan tayi lamo cikin jikin AT...."
D'umin hawayen ta yaji na sauk'a cikin jikinsa yayi saurin d'agota yana dubanta, jikinsa yayi sanyi don gani yake kalaman da yayi su suka sakata kuka.... Murya can k'asa yace "Baby did I say anything that hurt you..?"
Baki sona koh, Ashfaq kike so koh, na maki tsufa koh....?"
Yanda yayi maganar sai ya kuma bata tausayi, cikin sauri ta shiga girgiza kai tana goge hawayen ta kafin tace "Ba haka bane Uncle, ina sonka ina sonka nima, hasalima nayi zaton SHAK'UWA CE a tsakanin mu ashe soyayya ce, sabida bansan kana sona ba....." muryarta ya sark'e ta kasa ci gaba da magana....."
AT ya tsareta da idanu yana kallon bakinta yanda yake furta kalaman tana son sa..... Muryarta yaci gaba da jiyowa cikin rawar murya wanda yafi kama da na mai kuka tana fad'in "I don't know, but you and can't be together..... I'm sorry bazan iya zame maka macen da kake so ba sanyin idaniya.... I'm sorry..."
Murmushi AT yayi had'i da d'an girgiza kai kafin ya kuma kamo hannayen ta yace "Maryam kalle ni...."
Watery eyes d'inta ta d'ago tana dubansa, su duka biyu tsan-tsan soyayyan juna suke hangowa cikin idanun su, murmushi ya sakar mata kafin ya soma fad'in "Nasan abinda kike tunani, nasan abinda ya saka ki fad'in haka, kina tunanin abinda mutane zasu ce musamman Sajida koh... But Maryam its not our fault that we fell in love with each other, sannan ba haramun bane, hasalima Allah ne ya k'addara hakan.... Maryam we can't escape our destiny, if Allah destined us to be together, no one can separate us.... Mutane ya kamata su gane this can happen, zai iya faruwa da kowa, ba ko wacce budurwa ce Allah zai saka mata soyayyan saurayi d'an uwanta ba wata Allah sai ya jarabceta da soyayya sa'an mahaifinta sannan shima magidanci Allah yakan jarabce sa da soyayyar sa'an 'yar cikin sa.... A koda yaushe mutum ya kasance fata na alkhairi yake ma rayuwar sa... Come here." ya k'arashe yana bud'e mata hannaye....
A hankali ta shige cikin jikinsa tayi lamo... AT yaci gaba da fad'in "Maryam you don't have worry about Sajida, domin ta fahimci komai, Shema'u ta fahimtar da ita komai...."
Gaban Maryama ya yanke ya fad'i jin AT ya ambato Shema'u, itakam tanada bad feelings gameda Shema'u... Bata ce komai ba sai lumshe idanunta da tayi, AT yaci gaba da magana har ya sanar da ita rashin lafiyan Shema'u, wajajen k'arfe goma da rabi ya bar gidan kaman kar su rabu da juna domin yau wani sabon tattali da soyayya yake nuna mata....
Washe gari Maryama ta sanar da Hajiya rashin lafiyan Shema'u, tab'e baki Hajiya tayi kafin tace "Allah bata lafiya" a tak'aice....
Babu yanda Maryama batayi ba Hajiya ta bari taje ta gaida Aunty Shema'u Hajiya fir ta hana, ta d'ago tana dubanta kafin tace "Yo sai na barki ki tafi wajen matar da da hankalinta ma yaushe ta barki balle babu hankali wannan ai sai turu ni nasan asirin da aukama Attahiru shine Allah Ya soma maida masu kansu, ahab nasan addu'o'i na bazasu tashi a banza ba... Kad'anma ta gani, wannan daujejjen fuskar nata sai ya zamo bak'ik'irin sannan ta gane...."
Maryama ta d'an turo baki kafin tace "Haba Hajiya kiyimata addu'an samun sauk'i mana..."
Hajiya ta dubeta a kaikaice kafin tace "Yo nayi ai, daga nan sai turu..." Daga haka ta d'au aswakin ta tana gogawa..."
Maryama ta dubeta kawai tana murmushi..
*********
Shema'u fah mafarkin ihu ya zame mata jiki k'arshe dole AT yayi waya Jalingo Momma ta taho...
Ga Hisham ya bud'e mata wuta, gaba d'aya ta rasa wanne zatayi, ita kad'ai zakaji tana sunbatu idan ta tuna Hisham her Ally is capable of betraying her....
AT kuwa kullum yana mak'ale gidan Hajiya suna shan soyayyar su shida amaryar sa, musamman yanzu da Momma tazo ya sami sauk'i da manne masa da Shema'u keyi..
Hajiya tun tana kauda idanu har ta fara korarsa da gaske, wani sa'in ma ko asibitin bai tafiya zama yake har Hajiya ta tafi islamiyya kafin ya baje kolin sa...
Yau kafin su rabu tana kwance cikin jikinsa yake rad'a mata "Ki shirya gobe zan baki maganin ki don naga tun last three days kika fara sallah.."
Ta d'ago idanu ta d'an dubesa had'i da turo baki kafin tace " Uncle nifah banson magani mai d'aci pls.."
AT ya dad'a matseta kafin yace "Ba nace ki ringa imagining sweet kike sha ba, kar ki damu I promise you maganin babu d'aci kinji koh..."
Gyad'a masa kai tayi kafin ya sakar mata murmushi had'i da manna mata peck a gefen bakin ta... Tayi saurin rufe fuskar ta da tafukan hannayen ta...
***********
Neman duniya tayi ta rasa yanda zata sami takardun asibitin AT, duk wani safe datasan yana ajiye important documents d'insa ta duba bata samu ba, gashi tasan baya kaisu bank domin ya tab'a sanar da ita...