Sashe 43
Shakuwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ilu sai faman k'unshe dariyar sa yake yayinda hankalin Buzu yayi mugun tashi, shi kad'ai ya shiga jero tunani iri da kala, lallai Shema'u bata gaji mutunci ba, wato rayuwar Maryama take yunk'urin lalatawa, macen da yake so yake mafarkin kasancewa tareda ita.. Muryar Hajiya ne ya katse masa tunanin nasa.
"Harisu kaje gida abinka, babu komai kaji, Allah dai ya dad'a karewa."
Buzu ya d'an yi still kafin yace "Shikenan Hajiya, Allah Ya dad'a kiyayewa, dan Allah a gayar min da Maryama insha Allah gobe zan shigo..."
Sallama sukayi da Hajiya tace ya gaida Hajiyar sa kafin ya wuce gida zuciyar sa nai masa zogi...
Buzu yana shiga gida lambar Shema'u ya soma kira. Tana d'agawa ya soma fad'in "What the heck is wrong with you, wllhi wllhi don't you dare hurt Maryama, shaye-shayen ki bai gaya maki gaskiya, babban kuskuren da zakiyi kenan ki lalata rayuwar Maryama..."
"Stop being silly, kar kayi magana haka, meyasa zan lalata mata rayuwa, on the contrary nima abin ya dameni kar ka mance Hajiya uwar mijina ce..."
Dariyar rainin hankali Buzu yayi kafin ya gimtse yace "Don't play innocent with me, I wasn't born yesterday... Wllhi abinda ya faru gidan Hajiya aikin ki ne, since when kika soma damuwa da damuwar iyalan AT, ni dai inai maki gargad'i kar ki cutar da Maryama idan kuma ba haka ba...." yayi wata murmushi kafin yace "I'll bring you down..."
A hasale ta katse sa da fad'in "Shut the hell up! kai waye da har zaka ke d'aga min murya, yes aiki na ne, kuma wllhi idan bata bar min mijina ni kad'ai ba zan b'atar da ita kaman yanda nayi da sauran..." tayi wata murmushi mai cikeda ma'anoni kafin taci gaba da fad'in "You still don't know me, do you..? Haris idan baka daina jada umarni na ba wllhi zaka tsinci kanka daga cikin marassa sa'a, idan banda abinka that mere girl doesn't have eyes for you, idan baka sani ba ta makance da soyayyar mutumin da yafi k'arfin ajinta, idan ka kwantar da hankalin ka abinda nake yi amfanin ka ne kaima sannan ko kace zakayi fad'a dani you will never defeat me, because whatever you does you can't bring me down..." daga haka katse wayar tayi tana wata kafiran dariya...
Tunowa da tayi boys d'inta d'aya na asibiti yasata saurin kiran layin Hisham...
Yana d'agawa ta masa breaking news d'in..
Hisham baiso haka ba, ya gama sakewa wannan karan zai sami dama akan AT.... A birkice ya soma fad'in "yaya akayi hakan ta kasance...?"
Shema'u dake faman zagaya d'aki ta shafi goshinta kana tace "That's precisely why I called you, Hisham saida na fad'a maka bazasu iya aikin nan ba kace kayi trusting d'insu, yanzu duk bama wannan ba ko kasan d'aya daga cikinsu yana asibiti, and definitely idan ya farka ya bada statement d'insa ta k'are mana, we really need to do something right away..."
Hisham ya mik'e yana zura riga yake fad'in "Ba dai kince na asibiti ba, ki bar min wannan I'll take care of it...." Daga haka katse wayar yayi ya d'auki car keys d'insa ya nufi ma'ajiyar motar sa, yana driving yake kiran layin AT...
Parlor ta sauk'o ta d'auki ruwa a kitchen tana rik'e da goran ruwan take huci tana fad'in "Wllhi duk sai na gama daku, one after the other, Aysha I won't stop until your family is completely ruined, bazan huta ba har sai na mallaki Attahiru ni kad'ai, just me and only me... Da sannu zan aika yaranki gaba d'aya yanda na aika ki...."
Jiri ne ya soma d'iban Maama Juu ta sauk'o d'auka ma Ni'ima ruwa, kasa yarda tayi da abinda kunnuwanta ke jiyo mata daga bakin Shema'u tayi.... Jikinta kuwa tamkar mazari haka yake rawa hawaye suna bin k'uncinta.... Juyawan da zatayi ta bige flower vase hakan yayi dai-dai da juyowar Shema'u...
Gaban Shema'u ya yanke ya fad'i sanda sukayi ido hud'u da Maama Juu, dashike zuciyarta a taurare take nan tayi saurin kintsa kanta tana mai sakar ma Maama Juu mayaudarin murmushin nan nata.
Maama Juu ta soma jada baya tana nuna Shema'u da d'an yatsa take fad'in "Kece wllhi kece, ke kika kashe Aysha...." hawaye na ci gaba da zuba a idanun Maama Juu taci gaba da fad'in "Kin cika babbar muguwa azzaluma, ban tab'a tunanin duniya akwai irinka ba..... Wllhi Allah bazai baki sa'a ba, wllhi Allah sai ya kare iyalan Aisha daga mummunar bak'ar sharrin ki..." ta k'arashe tana mai taka matakala cikin sauri cikeda tsoro..
Shema'u tabi bayanta cikin wani irin taurin zuciya ta shiga janyo Maama Juu tana fad'in "Comeback here, kinyi kad'an ki bayyana sirrina..." Kokawa suka soma Maama Juu na k'ok'arin haurawa domin kare 'yan yaranta... Shema'u kuwa jawota take da iya k'arfinta, sam babu k'arfi jikin Maama Juu, tsoro da firgici gaba d'aya sun gama cikata...
Saida suka isa can sama k'arshen matakala Shema'u ta fincikota da k'arfin gaske ta wurgota ta shiga gangarowa k'asa.... Lokaci guda Maama Juu ta saki wani irin k'ara... A tamanin Shema'u ta koma d'akin AT cikin sakanni...
Ni'ima kuwa a guje ta fito daga d'akinsu da Maama Juu jiyo sautin k'aran Maama Juu da tayi, ganin Maama Juu kwance k'asan matakala ga jini na bin goshinta yasa Ni'ima k'walla wani irin firgiteccen k'ara ta k'ame waje guda..
A tare Shema'u da Sajida suka fito, harma da Jamal dake faman mustukke idanunsa alamun bacci....
Gaban Sajida yayi wani irin yankewa ya fad'i, cikin sauri ta soma sauk'owa daga matakalan ta k'arasa wajen Maama Juu jikinta na rawa hawaye na bin k'uncinta... Wani irin k'ara ta Saki sanda ta mirgina ta taga jini na malala a goshinta.... Tuni Shema'u ta suri Ni'ima ta rungumo Jamal dasuke faman kuka da iya k'arfinsu.
Kuka Sajida keyi tana jinjigata take fad'in "No, no pls noo... Maama Juu you can't leave us right, kin tuna kince zaki kasance tareda mu, ki tashi don Allah.... Mummy already left us, don Allah ki tashi....."
Iya Kande ta fito jikinta na k'yarma sabida abinda ta gani itama, Shema'u sai matse k'walla take, ta k'arasa tana k'ok'arin janye Sajida saidai inaaa, gaba d'aya yaran kwanciya sukayi saman k'irjin Maama Juu suna kuka sosai...
Shema'u ta dubi Iya Kande tace "Kula dasu barin d'auko wayata..." cikin sauri ta haura sama ta d'auko wayarta ta shiga dialing lambar AT.
AT suna kan Spider suna shirye-shiryen shiga dashi theater domin ceto rayuwar sa sabida spinal cord d'insa is badly injured bai farfad'o ba sai an masa aiki...
Ganin wayar Shema'u yasa gabansa mugun fad'uwa. Yana d'agawa yaji muryarta cikin kuka ga sautin kukan yaransa a gefe...
Kasa furta komai yayi sabida tashin hankali sanda take fad'in "Tahir ka dawo gida don Allah... It's Maama Juu... Dan Allah kazo...." Daga haka katse wayar tayi tana sharan hawaye...
Innalillahi wa inna'ilahirraji'un kurum AT ke nanatawa, Hisham dake tsaye gefensa yana zura hand gloves kallonsa yayi kana yace "Doc is everything alright..?" Girgiza kai kurum AT keyi jiri na neman kadashi yake fad'in "Hisham nothing is alright, I've to go.... Just take care of everything here okay....." Daga haka kwab'e gloves d'in hannayen sa ya soma yana cire rigar theater da suke sakawa na likitoci ya suri car keys d'insa... Dai-dai nan Ashfaq ya k'araso yana turo keken kayan aiki, ganin AT cikin tashin hankali ya nufi waje yayi mugun d'aga masa hankali, a tamanin yayi kansa yana fad'in "Dr lafiya...?" girgiza masa kai AT yayi kafin yace "Gida zanje.." Ai a tamanin Ashfaq ya gungura keken yana kwab'e gloves d'in hannayen sa yake fad'in "I'll drive you Dr..." Bai jira cewar AT ba ya nufi parking lot a tamanin.. A zaton Ashfaq wani abin ne ya sami Sajida ko saurayin nata ya gudu da ita, gaba d'aya hankalin sa ya tashi...
Hisham kuwa murmushin cin nasara yayi kafin ya yaci gaba daga yanda suka tsaya....
*Sameena Aleeyou Mrs*
💘💘💘💘💘💘💘💘
*SHAK'UWA CE*
💘💘💘💘💘💘💘💘
*36*
*©Sameena Aleeyou...✍🏼*
_🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION 🤝_
Jini ya rufe fuskar Maama Juu gaba d'aya baka iya tantance fuskarta sabida yanda jini ya b'ata fuskar sosai....
Ashfaq na daga bakin k'ofa AT na k'ok'arin aune-aune don tabbatar da tana numfashi ko kuwa batayi, Shema'u rungume da yaran sai lallashinsu take hawaye na sauk'o mata itama sai ka rantse iyakacin gaskiyarta kenan.
Gaba d'aya AT ya kasa ci gaba da aune-aunen da yake sai hawaye dake gangaro masa, sosai Maama Juu ta zubar da jini. Ya kasa yarda Maama Juu ma is gone, mutuwar Aysha ya dawo masa sabo, meyasa rayuwa ta kasance haka, good people suke tafiya... Ganin tunanin sa na neman kaucewa daga hanya yasa soma jero innalillahi wa inna'ilaihirraji'un... He needs to be strong for his family and also for Maryam, tabbas wannan babban rashi aka kuma masu. Hannu yasa ya warware d'ankwalinta kafin ya rufe fuskanta dashi gaba d'aya... Sajida ta fincike a guje ta nufo wajen mahaifinta tana kuka take jijjigasa take fad'in "Daddy she's alive right..? Bata mutu ba ko Daddy, Daddy don Allah kace min zata tashi, pls Daddy do whatever you can, we can't lose her.... Pls Daddy.." kuka sosai ya kubce mata..
Rungumeta AT yayi yana k'ok'arin k'arfafa mata gwiwa da lallashinta.. "Sajida I'm sorry, Maama Juu is gone, sweetheart you need to be very strong okay, your siblings needs you..... kuyi hak'uri...." ya kasa k'arasawa sabida muryarsa da ya soma rawa... Sajida ta k'uma k'ank'ame mahaifinta tana girgiza kai take fad'in "No... No.. no Daddy...."
AT ya d'ago idanunsa yana duban Jamal da Ni'ima yanda suka kwanta saman gawan Maama Juu suna kuka, abin ya wuce abin tausayi, harta Iya Kande saida imani ya ratsa zuciyarta k'walla ya shiga gangaro mata.
Ashfaq dake tsaye daga bakin k'ofa kasa ci gaba da tsayuwa yayi a wajen, ya fice hawaye na gangaro masa, rasa tilon k'anwarsa ya fad'o masa mussaman da ya tuna wai mahaifinsu shi yayi tsafi da ita sabida biyan buk'atarsa ta duniya, kai kaico halin d'an adam a yau ya zama abin tsoro.
Shema'u ta d'ago idanu tana duban AT yanda ya rungume yaransa, yaran sai kuka suke gaba d'ayansu, shi kansa ya kasa basu baki, sosai zuciyarsa ta raunana..