Sashe 38
Shakuwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
K'ofar wani joint yayi parking yana mai ci gaba da lallashinta, harda goge mata hawayen, d'ago hab'arta yayi kafin yace "I'll pay a reservation, ina so na nuna maki how important you are to me, zan nuna maki cewa ni d'in masoyinki ne.. Ki jirani a nan mota okay, yanzu gidan Aunt d'ina zan kaiki daga nan sai mu dawo muyi lunch kinji my love..."
Gyad'a masa kai tayi tana murmushi kanta har wani fashewa yake ganin wannan had'dd'en saurayi yana treating d'inta tamkar sarauniya, Allah sarki abinka da yarinta had'i da wauwauta.
Cikin hanzari ya gama parking motar sa domin joint d'in da yaga motar ta tsaya ba abin arziki ake a wajen ba, wajen rage lokacin shasshashun matasa ne babu kalan kayan mayen da ba'a sha a wajen.
Gaban Ashfaq ya yanke ya fad'i cikin sauri ya k'arasa jikin motar ya shiga k'wank'asa glass.
Gaban Sajida ya yanke ya fad'i idan bata b'ata tunani ba wannan mutumin kaman shine jiya Daddy Ya aiko sa da kaya, tabbas abokin aikinsa ne, ta rasa wanne zatayi ga Buzu ya shige cikin joint d'in nan...
Hannu yasa ya funciki marfin motar ta bud'e ashe basu saka security lock ba sun mance..
Ashfaq yasha mur yana watsa ma Sajida mugun kallo ganin cikin motar yanda yakeda duhu sosai sai sanyin AC ne kawai ke fitowa...
Cikeda masifa ta soma fad'in "Malam wai lafiya kake bibiyata.."
Ashfaq ya murmusa dabara ta fad'o masa.
"Dr ne yace na biyo ki na dawo dake gida."
Gaban Sajida ya yanke ya fad'i shikenan ta mutu, yau Daddy kasheta kawai zaiyi..
Ganin ta birkice gaba d'aya yasa Ashfaq gyara murya kafin yace "Fito muje Dr na jirana."
Idanun Sajida suka kawo ruwa ta soma fad'in "Dan Allah da gaske kake Daddy ne ya turoka, don Allah ka fad'a min gaskiya..."
Murmushi Ashfaq yayi don dama da biyu ya fad'i hakan, kenan Daddyn ta baisan tana fita da saurayi ba kuma tana tsoron ya sani, tabbas koma waye saurayin niyyan b'ata ta yake yi..
Gyaran murya yayi ya kuma shan mur kana yace "kina b'ata min lokaci ni inada wajen zuwa, ko dama Dr baisan kina fita yawo bane...?"
Bata sami zarafin amsa sa ba jikinta har na rawa ta fito daga motar sai faman waige-waige take tana tunanin yanda zasu wanye da Daddyn ta yau.
Buzu ya gama booking tarkacen kayan mayen da zai d'irka mata da dare, fitowar sa ya hangeta ta shige motar Ashfaq, sarai ya gane motar yana ganin motar na zuwa gidan Hajiya, a tunanin sa AT ne, gabansa ya yanke ya fad'i, kasa fitowa yayi sai neman wajen fakewa da yayi... Yana ganin motar ta bar wajen ya daki k'afarsa da garu yana furta "Damn it...!!!"
***********
Hisham ya kalli AT a karo na biyu kana yace "Toh kai banda abinka Tahir ka k'yale yarinya mana tayi rayuwarta ai gaskiyar Hajiya ne, kabi ka tak'ura yarinya ka hanata manema, toh saidai kuma idan kaine zaka aureta, naga alama ma kanka kake tanadi."
Mugun kallo AT ya watsa masa kafin yace " You're insane, ni ba son Maryama nake ba, this is not the right time for her ta soma kula samari, she's still young for that, idan lokaci yayi ni da kaina zan samo mata mijin aure wanda na yarda dashi, wanda bazai ci amanarta ba sabida ita d'in amana ce a gareni..."
Hisham ya sauk'e ajiyan zuciya yana wata kafiran murmushi yana shafa hab'arsa. _Lallai Shema'u tanada aiki_ ya furta a zuciyar sa.
*************
Goge hawayen ta taci gaba da yi, fargaba da tsoro suka cikata.
Ashfaq ya saci kallonta kafin ya mik'a hannu backseat ya zaro tissue paper ya mik'a mata ba tareda ya kalleta ba.
K'in karb'a tayi don ita wani mugun tsanar Ashfaq takeji. Ashfaq ya murmusa kana yace "Next time idan zakiyi wani abu kiyishi da ilimin iyayenki, ni bazan fad'a ma Dr ba for now, I'll be watching you duk randa na kuma kamaki da laifi makamancin haka zan sanar da mahaifin ki domin kuwa zaman amana kenan." idanunsa naga kwalta yayi maganar dai-dai lokacin da yake karyan kwanar layinsu.
Yana gama parking ta finciki marfin motar ta fice tana huci, kaman zata tashi sama ta shige gida.
Ashfaq ya bita da kallo had'i da sauk'e ajiyan zuciya, tabbas kowa da abinda Allah zai jarabce sa wani takan 'ya'ya wani takan iyaye, tuno nasa mahaifin da yayi yasa sa d'aura kansa saman steering wheel, ya jima yana wajen yana tunanin rayuwa.
A wajen AT ya k'araso ya samesa, horn ya masa Ashfaq ya d'ago kansa had'i da saurin fitowa daga motar.
AT ma yayi parking a bakin gate d'in ya fito dai-dai lokacin da Ashfaq ya k'araso.
Fuskar AT a tamke yake amsa gaisuwan Ashfaq. Gaba d'aya Ashfaq yasha jinin jikinsa da ganin yanayin AT d'in.
D'an key d'insa yasa yana sosa k'eyarsa kafin yace "Jiranta kake ka maida ta...?"
Daga sama Ashfaq ya tari tambayar, baima gane me AT yake nufi ba, kardai yasan Sajida ta fita ne..
Kan ya sami zarafin magana AT ya gyara tsayuwar sa yace "Kar ka damu kana iya tafiya zan maidata,..."
Ashfaq ya d'an rusuna kana yace "Toh Ya Dr, a huta gajjiya..."
Yayi masa sallama ya soma tafiya, har ya bud'e motar sa ya kuma jiyo Tahir ya kira sunansa.
Wannan karan Tahir d'in ne ya k'araso yanda Ashfaq d'in yake kana yace "Ashfaq da Allah ko Hajiya ce ta saka fita da Maryama inform me first kaji, da Allah banso muzo muna samun wani misunderstanding ka gane, pls respect my decision.."
D'an jim Ashfaq yayi kafin ya jinjina kai yace "Za'a kiyaye insha Allahu Ya Dr. AT ya jinjina kai cikeda jin dad'i kafin suka kuma yin sallama ya shige ciki.
Hango Maryama da Sajida Shema'u tayi sun saka Maama Juu a tsakiya Ni'ima na saman cinyarta.. Tambayar kanta ta soma me ya faru taga Sajida a gida, zufa ya shiga keto mata, a yayinda hankulan mutane yayi wajen shagali ta mik'e ta nufi uwar d'akinta ta saka key ya shige bathroom kafin ta soma shafa wayarta, ana haka wayar Hisham ya shigo mata, hannu har na rawa ta d'aga wayar.
"Hello ina jinka.." ta fad'i cikeda k'osawa.
Hisham ya murmusa kafin yace "Ai kuwa gwara kijini da kyau domin kuwa abubuwa gab suke da kwab'e maki.."
Dariyan rainin hankali Shema'u tayi kafin tace "Wllhi nafi k'arfin abubuwa su kwab'e min, kasan take na Murucin kan dutse ban fito ba saida na shirya, oya fad'a meke faruwa."
"I love your courage.." ya fad'i yana wani shafa hab'arsa.
"Ina jinka Hisham akwai abinda zanyi yanzu pls ka fad'a min meke faruwa..."
Dariya ya kuma yi kafin yace "Wllhi dukda k'arancin shekarunta she can steal AT away from you, idanma bacci kike you better wake up..."
Bai kai aya ba ta dakatar dashi da fad'in "Wata 'yar shegiyar kenan, wata mai neman rasa numfashinta ne..." ta k'arashe tana muzurai uwa mage cikin buhu.
Saida ya kuma yin dariya kafin ya labarta mata yanda sukayi da AT akan Maryama... Haba nan fah hankalin Shema'u ya kuma tashi dama a cike take fam da ita. Cikin sauri ta soma fad'in "Ina wad'annan yaran da suka kamo min Buzu...?"
Hisham yace "Wai su Jarka kike nufi...?"
Har gyad'a kai take tamkar yana ganinta kana tace "Ka gane don Allah ina so su min aiki, wannan karan harda morewa zasuyi, domin kuwa zasu sami abin hutawa...." tayi maganar fuskar ta d'auke da murmushi.
Hisham ya k'walalo idanu waje kafin yace "Au barikin naki har ya kai ki bada kanki ma k'azamai irinsu Jarka...?"
Dariya tayi kafin tace "My allied kenan ka gane me nake nufi, hutawa zasuyi da wancan shegiyar yarinyar, I want them to rape her, su mata kaca-kaca ita kuma tsohuwa su d'anyi brushing hak'waranta acire mata ko guda biyu ne domin nasan ganin incident d'in da zai faru da Maryama sai ya haifar mata hawan jini tunda tana sonta, ita kuma yarinyar nasan abun will deform her and break her, rayuwarta zai zama miserable ta yanda sai ta gwammaci ta mutu ta huta..." ta k'arashe tana kallon kanta a mirror na toilet d'in.
Dariya Hisham yayi kafin yace "Ina ji maki tsoron ranar da zaki k'ulla sharri ma kanki baki san kin k'ulla ba, anyway zasu zama ready, kiyi transferring kud'in to my account ni zan k'ara masu ma..." tayi dariya kafin tace "Da ilimi nake komai, a ankare nake komai, nasan me nake gudanarwa.... Ta k'arashe tana murmushi. Sallama sukayi kowa da abinda yake k'ullawa cikin zuciyar sa
Murmushi kawai Hisham keyi domin kuwa ya sami hanyar mallakan asibitin AT cikin sauk'i, tabbas yasan wannan tsautsayi ya sami Maryama toh kuwa tamkar AT ya sama , zaiyi amfani da damar ya cimma burinsa cikin sauk'i....
Ita kuwa Shema'u yana daga cikin plans d'inta ta k'ak'aba ma Hisham sharri ya rabu da AT ta huta dashi, she'll finally get rid of Hisham tunda ta gama amfani dashi ta mallaki AT.
Sanda ta ida waya da Haris Buzu ba k'aramin takaici taji ba, ta ringa buge buge ita kad'ai wanda ya janyo hankalin AT dake can d'akinsa..
Knocking ya soma mata yana tambayarta lafiya..
Saurin kintsa kanta tayi ta fito tana murmushi kafin tace "My AT ai bansan ka dawo ba wllhi spider na gani shine na ringa binsa ina bugesa ina son korarsa ka sanni da tsoron insects.." ta k'arashe tana kashe murya.
Gajeren murmushi yayi wanda yafi kama da dariya amma maras sauti kana yace "Haka mata kuke gaba d'aya, da kin kira Jamal ya kora maki ai.." ya k'arashe teasingly..
Murmushi tayi ta k'araso ta rungumo wuyar sa tana wani lank'washewa had'i da mad'e take fad'in "My AT bansan ka ahigo gida ba ai, nayi missing d'inka da yawa, yaya jikin naka, hope kaji sauk'i. "
Bai sami zarafin amsata ba sabida miyau da ya k'unsa a bakinsa, don ko had'iyewa ya kasa, sosai take basa k'yank'yani... Ganin tana k'ok'arin had'e bakin su yasa sa saurin zaunar da ita saman sofa ya had'i da ciro wayar sa a aljihu tamkar wani na kiransa... Da hannu ya mata alama excusing kansa yana nuna mata wayar kafin ya k'ara a kunne ya shige parlorn sa kaman mai wayan gaske.