Sashe 22
Shakuwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sosai aka k'awata gidan da decorations, Shema'u bata sama bata k'asa. Tsayin daka tayi a wajen ganin komai ya tafi dai-dai.
Kai tsaye d'akin Sajida ta wuce yanda ta tarar Sajidar na shiryawa cikin sabuwar gown d'in da ta saya mata.
"Wow my Daughter is now a young lady, Sajee kinga yanda kikayi kyau, son kowa k'in wanda ya rasa, Masha Allah d'iyata." Ta k'arashe maganar tana d'aura ma Sajida belt d'in dake tsakiyar rigar.
Sajida ta rungumeta cikeda farin ciki, don yau wani dad'i takeji Buzu ya kusa zama mallakin ta.
Rik'e hannun Shema'u tayi suka zauna saman couch dake d'an gefen wardrobe kafin ta soma fad'in "Aunty, hak'ik'a lokacin da Mummy ta rasu na d'auka shikenan bazan kuma samun gurbinta ba, sai gashi Allah Ya kawo mana ke, Aunty we can't repay you what you're doing for Us, you sacrifices alot for us, you prioritised our own happiness first, kin yi neglecting aikin ki duk a saboda mu, kin baro Home d'inki kin dawo namu duk don muji dad'i... Aunty kaman yanda kike son farin cikin mu nima ina son ganin ki cikin farin ciki, ina fatan wata rana nima nai maki abinda zakiji dad'i, cos good people like you deserve to be happy." ta k'arashe tana kallon cikin udanun Shema'u da tuni sun kawo k'walla.
Saurin rungumeta Shema'u tayi tana k'ok'arin mayarda k'wallanta take fad'in "Sajida I'm not doing this to get something in return, abinda ya cancanta nakeyi, this is one of my obligations na kula daku, nayi guiding naku, yau idan Aysha ce take nan na mutu na bar yarana she would do the same ne, so pls ki daina min godiyar nan kinji Sajida." Ta k'arashe tana goge ragowar hawayen ta.
Murmushi Sajida ma tayi tana goge k'wallan ta kafin tace "Hakane Aunty, still thank you for throwing me this special liyafa. Na gode.
Shema'u ta murmusa kafin tace "K'arasa shirin ki, tunda Malam Habu yazo zaije ya d'auko Maryama."
Zaro ido waje Sajida tayi kafin tace "Aunty are you inviting that social climber ne, no gaskiya I don't want her here."
Murmushi Shema'u tayi kafin tace "Sajee let her be, nothing will change the fact that you're the real member of this family, as they say Blood is thicker than water, so kar ki damu, kiyi kaman yanda suke fad'i Kill the haters with kindness...."
Jim dai Sajida tayi ba tareda tace komai ba, don idan akwai wacce tafi tsana a yanzu toh fah Maryama ce.
Shema'u har ta kai k'ofa ta jiyo muryan Sajida ta ambato sunanta.
D'an jiyowa tayi cikeda kulawa kafin tace "Akwai wani abinda kike so ne sweetheart.?"
Sajida ta d'anyi still tana tunanin ta yaya zata soma tambayarta.
Dafata Shema'u tayi kafin tace "Daughter I thought mun gama wannan maganar dake cewa duk abinda kike so ki fada min ko ki tambayeni without any hesitation."
Murmushin samun k'arfin gwiwa Sajida tayi kafin tace "Aunty wayarki dama.... Zaki d'an ara min, I need to call a friend."
Shema'u ta murmusa kafin tace "I thought wani babban abu ne, bara na d'auko maki na barta a d'aki. " Sajida say murna take, Shema'u kuwa tana isa d'akinta ta d'au wayar ta tayi dialing lambar Buzu, yana d'agawa ta sanar dashi Sajida zatayi amfani da wayarta yanzu, don haka karma ya zaci ita ce ya b'ata masu plans. Suna gama waya da Buzu tayi deleting lambar sa daga wayan, da duk wani kiran da sukayi. Saida ta tabbata babu duk wani abinda zaiyi linking nata da lambar Buzu kafin ta fice ta nufi d'akin Sajida.
"Daughter here you go, ta fad'i sanda take dank'a mata wayar a hannu kafin tace tayi amfani dashi har lokacin data gama. Sosai Sajida ta ringa murna tanai mata godiya.
**********
Shema'u tana fitowa daga d'akin Sajida ta shiga waige-waige, da sauri ta shige kitchen had'i da saka lock. Kallon Iya Kande tayi kafin tace "Iya Kande bana fah so a sami matsala, kinga idan wannan shegiyar matar ta bar gidan nan kema zakifi samun 'yanci tunda dukda ga kinan yaran nan da shegen kinibibi basu cin abincin kowa sai nata, Na tsaneta, zatabi sawun 'yarta yau su koma gidan wacce ta jajib'osu."
Murmushi Iya Kande tayi kafin tace "Hajiyan sake hannu wllhi kina burgeni, bakiji yanda na tsani matar nan ba dama, wani felek'e take saikace ta had'a jini da Datta (Doctor) tak'i ta tsaya a matsayin mu duka na ma'aikata."
Murmushi Shema'u tayi kafin tace "Ki kwantar da hankalin ki k'arshen ta a gidan nan ya zo, kawai ki tabbata kinyi yanda nace.Daga nan d'akin Momma dake faman had'a kayan tafiyar ta ta shige.
Momma sai mitan ta tsani Maama Juu take, don daga window tana hango yanda su Jamal da Ni'ima suka kewayeta. Batada burin da ya wuce wannan matar ta fita daga rayuwar jikokin ta.
Shema'u ta murmusa sanda ta dafa kafad'un Momma kana tace. "My Momma, just wait and see yanda zata tarkasa kayanta ta fice, I promise you before you leave sai kinga tafiyar ta....." Ta k'arashe tana wata kafiran murmushi... Momma ta bitada kallo tana tunanin me take shiryawa. Saidai kafin ta tambayi Shema'u tuni ta fice.
Suna gama k'ulle-k'ullen su Shema'u ta fito ta nufi can filin gidan yanda su Mamaa Juu dasu Jamal suke, dama tuni ta aika Malam Habu ya d'auko Maryama.
Irin fari'a da barkwancin da take ma Maama Juu sai ka rantse har cikin ranta ne.
Cikin sauri dabara da sand'a Iya Kande ta bud'e d'akin marigayiya Aysha, wargaza d'akin ta ringayi tana barbaza kaya da drawers. D'an k'aramin kit d'in dake ajiye cikin wardrobe ta d'auko ta bud'e cikin sa'a kuwa saiga dank'areren sark'an gold d'in Aysha. Murmushi Iya Kande tayi kafin ta bar 'yar akwatin a bud'e ta kuma bar d'akin a hautsine yanda kana shigowa zaka gane anyi b'arna......
Malam Habu na ajiyeta Shema'u tayi saurin mik'ewa ta isa wajen Maryama tayi hugging nata tana fad'in "Oyoyo sannu da zuwa Maryam, and congratulations, ban samu na maki d'azu ba a can school d'inku, gaskiya kinyi k'ok'ari na yaba da k'wazonki sosai yanda kika amshi manyan kyaututtuka."
D'an murmushi Maryama dai tayi zuciyarta cike da k'in aminta da kindness d'in Shema'u kafin tace "Na gode Aunty Shema'u, barin k'arasa wajen Sajida. " Don har alla-alla take su had'u da juna, zuciyar ta na bata SHAK'UWAR su bazata tab'a yankewa ba.
Kaman daga sama ta jiyo muryar Shema'u tana fad'in "Aiko Sajida na cikin d'aki bata fitoba tukunna, inaji isowarki take jira..."
Ai bata gama yin shiru ba, cikeda zumud'i Maryama ta nufi cikin gidan.
Murmushi Shema'u tayi zuciyarta na mata dad'i...
Ba tareda ta kawo komai ba ta ajiye handbag d'inta a parlor ta haye sama.
Iya Kande dake mak'ale bayan k'ofa ta fito a sad'ad'e ta soma gudanar da aikin da Shema'u ta sakata....
Dai-dai shagon electronics ya paka motar sa ya nufi cikin shagon, nan ya ma masu shagon umarni da su basa waya guda biyu iri guda, haka aka ringa d'auko masa Android masu kyau yana dubawa. Yana gama zab'a ya umarci masu shagon su masa wrapping kwalayen wayoyin, hakan kuwa sukayi. Cikeda farin ciki ya nufi motar sa ya saka ledar a gefen mai zaman banza kafin ya soma tafiya.
*Sameena Aleeyou Mrs*
💘💘💘💘💘💘💘💘
*SHAK'UWA CE*
💘💘💘💘💘💘💘💘
*18*
*©Sameena Aleeyou... ✍🏽*
_🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION 🤝_
Jin ana k'wank'wasa mata k'ofa yasata saurin sallama da Buzu kafin ta katse kiran ta nufo k'ofa, duk a zatonta Aunty Shemah ce. Ganin Maryama ce yasata murtuk'e fuska tasa kai zata juya Maryama tayi saurin bin bayanta cikin d'akin....
"Da kin jirani a downstairs don yanzu zan sauk'o, shiryawa nake." Sajida ta fad'i sanda take k'arasa gaban dressing mirror tana gyara rigar ta.
D'an fuzar da iska Maryama tayi kafin ta mik'e ta isa gaban Sajida ta zuba mata idanu tana karantar canzawar da tayi all of sudden. Dafata tayi kafin tace "Sajida pls let's talk sensibly, idan wani abin na maki ki fad'a min sai mu patching up koma menene, idan kuma akan maganar Buzu ne kiyi hak'uri, zan masa magana, I'll even introduce you to him kinji, amma don Allah kar mu bari shed'an ya datse SHAK'UWAR MU.."
Dariyan takaici Sajida tayi kafin ta karkato tana dubanta kana tace "Au kin gama, toh bara kiji na fad'a maki, idan a baya kin sace zuciyata da munafurcin ki yanzu kan mage ta waye, nasan abinda nake Maryama, yanzu ne true color d'inki ya fito, ke bama computing kike dani ba, kai tsaye rayuwata kike son sacewa. First kin rabamu da Hajiyar mu, Hajiya ta fifita ki fiye damu jikokin ta, and now Daddy,... Shima kina nema ki rabamu dashi mu 'ya'yansa, his Flesh and Blood... Keko tsoron hakkin mutane bakiji, haba Maryama me na maki da tsanani haka..? Sannan maganar Buzu kuma ni ban aike ki ba, nima Mace nake, inada hanyoyin da zanyi winning heart d'insa.... So if you may excuse me ni zan sauk'a k'asa.."
Baki sake Maryama ke binta da kallo, kai this is not the Sajida that she used to know , she's something else now, she's not herself , duk yanda akayi someone's been brainwashing her.... Wllhi wannan ba halin Sajida bane sam.... Kallo ta bita dashi don tuni ta nufo downstairs...
Cak Sajida ta tsaya tana hango d'akin Mummyn ta da yake a bud'e, k'irjinta ya yanke ya fad'i...
Shema'u dake lab'e k'asan staircase ta tsare Sajida da idanu tana kallon yanda ta k'ura ma idanu... Cike da kissa ta fito daga mab'oyarta tamkar daga waje take, ta nufo stirs tana fad'in "My Sajee hope all is well, ya kamata ku fito ina Maryamar gasu Fadila su Fauziya suna waje suna jiranku.... " Muryar Shema'u ya sark'e ganin Sajida tayi k'uri ma d'akin marigayiya Aisha dake hangame very messy...
"Oh my goodness, meke faruwa.. Innalillahi, Sajida meyasa kika shiga d'akin mahaifiyar ki kika wargaza haka.." tayi maganar cikin tashin hankali tamkar gaskiya.
Girgiza kai kawai Sajida take tana fad'in "Aunty bani bace, bansan waye ya shiga ba, shigowata d'aki na, k'ofar d'akin Mummy ba'a bud'e bane...."
Cikin rud'ewa Shema'u ta soma doka salati tana tafe hannaye tana k'walla ma ma'aikata kira...