Sashe 46
Shakuwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Koda Hajiya ta sami AT da batunma yaji dad'in hukuncin da Maryama ta yanke, sannan ya k'arada sam bazai tak'urata ba, duk wanda take so shi zai Aura mata....
Tunda Shema'u ta sami labarin Buzu yana son neman auren Maryama tayi wata dariyar mugunta domin kuwa tuggu da makircin da zata had'a masu sai sun kuka da kansu.
Duk wannan bidiri da ake Sajida bata da labari domin kuwa satin baya da ya wuce suka dawo gida daga gidan Hajiya.
Shema'u ta turo k'ofan d'akin Sajida ta shigo da sallama fuskarta fal fari'a.
Murmushi Sajidar ma ta sakar mata kana tace "Aunty lallai kinsha kewar mu sosai sanda muke gidan Hajiya."
Shema'u ta d'anyi tak'aitaccen murmushi kana tace "Ba dole nayi kewar ku ba, gaba d'aya gidan baimin dad'i, amma tunda kuka dawo sai gida ya koma kaman da... Ina tunin duk randa kikayi aure shikenan daga ni sai su Jamal da Baby Ni'ima." ta k'arashe tana wani narkar da fuska kaman zatayi kuka.
Sajida ta d'an murmusa had'i da rufe fuskarta kana tace "Aunty ai ba yanzu zanyi aure ba kinsan Daddy bazai bari ba...."
Bata kai aya ba Shema'u ta d'anyi tak'aitaccen murmushi mai sauti kana tace "Kai haba Sajida, bayan ya amince wa Maryama meyasa ke bazai amince maki ba.... Koda yake ba laifin Dr bane ya amince wa Maryama ta tsaida manemi sabida gaba d'aya dukansu biyu soyayya ce tsakanin su ba SHAK'UWA CE ba...."
Sajida ta d'an karkato tana dubanta da kayu kafin tace "Aunty yaushe akayi hakan banida labari, sannan su waye kike nufin soyayya ce tsakanin su da Maryama...?" ta k'arashe fuskarta fal alamun tambaya.
D'angelo dafata Shema'u tayi kana tace "Dr ba laifinsa bane ya amince sabida Hajiya ta masa hud'ubar cewa sam bazata k'yale Maryama tayita karatun boko ba kaman yanda yaci maku buri sai tayi aure. ..." ta d'anja fasali kana taci gaba da fad'in "Sajida both Haris da Ashfaq idanunsu ya rufe da soyayyar Maryama, and to tell you the truth gaba d'aya tak'o aminta dasu sabida soyayyan da take ma Daddyn ku, domin sanda ya zaunarta ya mata maganar cewa tayi ita karatu zatayi yanzu kaman yanda yake sonku dashi ba aure ba... Sajida I'm telling you this based on experience, na zauna da mutane da dama sannan shekaru na da naki ba dai-dai bane, abinda babba ya hanga yaro sam bazai hanga ba..... Sajida wllhi baki bina bashin rantuswa tsananin soyayyar da Maryama keyima mahaifin ku shiyasa ta kasa aminta da buk'atan zaratan Maza har guda biyu, she's playing innocent with you.... Ya kamata ki bud'e idanunki da kyau kisan cewa ke yanzu kin girma ke ba yarinya bace kuma, Saurayinki ya makance da soyayyar ta, sannan ita ta makance da soyayyar mahaifin ki..." ta kamo hannayen Sajida wacce tuni k'walla sun ciko idanunta kafin ta marairaice murya ta soma fad'in "My Sajee, ina sonki and I don't want you to get hurt, idan Saurayin ki ya auri Maryama you'll end up getting hurt, haka idan mahaifinki ya aureta same abu zakiji, the only abinda ya kamata kiyi shine ki kwad'aita mata auren Ashfaq, kinga idan ta auri Ashfaq Buzu dole ya hak'ura ya k'aunace ki tunda dama yana sonki ba wai baya sonki ba, kawai dai idanunsa sun makance ne akan Maryama. Sannan Daddyn ku will forget about her, kar kije mata da hantara ko fad'a, no bita a sannu, I assure you idan kika sauk'e kanki kika nuna mata muddin bata auri Ashfaq ba bazaki tab'a samin attention d'in Haris ba na tabbata zata saurareki tunda tana sonki, and your Dad kar ki canza masa, kici gaba da zama good girl, sai yafi jin dad'i kema ya k'yaleki ya baki freedom d'inki kinji koh...." ta k'arashe murmushi saman lips d'inta.
K'ak'aro murmushi Sajida tayi kafin tace "You're absolutely right Aunt, duk abinda hak'uri bai bada ba tashin hankali bazai bada ba, I agree with you.... Na gode da shawarin ki Aunty you the best." ta k'arashe suna masu hugging juna.
**************
Washe gari bayan sun fito daga computer class, jigum Sajida tayi had'i da rapka tagumi, Maryama ta gyara laptop bag d'inta ta tura pen cikin jakar kafin ta k'araso ta zauna gefenta ta dafata kana ta soma fad'in "Sajida lafiya kikayi tagumi haka, sistu fad'a min meke damunki pls."
K'ak'aro murmushi Sajida tayi had'i da goge k'wallan da suka zubo mata kafin ta girgiza kai tace "Babu komai kawai na tuna Maama Juu da Mummy ne."
Murmushin k'arfin hali Maryama tayi domin kuwa ta tunada Umminta harma da Aunty Aisha itama. Kafin ta rik'o hannun Sajida tace "Insha Allah yanda suke a yanzu yafi masu nan.
Maryama ta ciro book d'inta tana duba abinda aka masu kafin a zo d'aukan su, sai bayani take ita kad'ai sam hankalin Sajida baya wajen.
Rufe littafinta tayi ta d'an kaikaito sosai suna facing juna itada Sajida kafin ta dafa kafad'anta tace "Sajee meke damunki wllhi nasan akwai, abinda kika fad'a min earlier ba shine kawai damuwar ki ba, kinada wani damuwa and bakiso ki fad'a min, kar ki mance munce zamu koma tamkar yanda muke da, if we're hiding things from each other bazamu koma kaman a baya ba, so just share it with me pls, maybe I can help." ta k'arashe labb'anta d'auke da murmushi...
Murmushi Sajida tayi kafin tace "Maryama you're the one keeping things from me, duk abinda ya faru ina sane, nasan komai....." Gaban Maryama ya yanke ya fad'i kafin Sajida taci gaba da fad'in "They both love you.... I mean Ashfaq da Haris, nasan har sunyi magana but keda Daddy baku goyi bayan abun ba, I wonder yanda zaki k'i aminta da soyayyan zarantan maza har guda biyu, Haris da Ashfaq.. Is it because you're in love with my Dad...?" ta k'arashe tana d'aga gira sama.
Gaba d'aya Maryama ta daburce cikin sauri ta soma girgiza kai tana fad'in "Haba Sajida, I thought you've already talked about that, haba haba.... Don Allah ki daina irin wannan maganar, ta yaya zaki soma wannan tunanin, Uncle fah Daddyn mu ne gaba d'aya daga ni har ke so inaga bai kamata muke magana makamanciyar haka akansa ba... Pls...." Katse ta Sajida tayi ta hanyar d'aga hannu.
Ga mamakin Maryama murmushi ta gani saman fuskar Sajida.
"Shikenan that's what I want to hear, yanzu na yarda SHAK'UWA CE tsakaninki da Daddy na.. What about Haris, shikuma kina sonsa ne yasa ko labarin baki min ba bayan kinsan matsayin sa a wajena...?"
Murmushi Maryama tayi kafin tace "Would you stop being silly, Haris kam ai naki ne ke kad'ai da yardar Allah...."
Sajida tayi murmushin jin dad'i kana tace "Shikenan tunda kince haka na yarda dake, toh Ashfaq fah meyasa kika k'isa...?"
Kasa ce mata komai Maryama tayi sai kallon data bita dashi, sam batasan yaushe Sajida tayi wayon da har take tambayoyi irin haka ba sabida tasan wautan Sajida tuntuni.
Ganin bata bata amsa ba yasata sakin wani murmushi kana tace "Keda Ashfaq will make a perfect couple, dukanku Hajiya tana sonku tana ji daku, and you know ya bada rayuwar sa fansar taki rayuwar sanda b'arayi suka shiga gidan Hajiya, if I were you I won't reject him..... Sannan idan kika amince da aurensa ta haka ne kawai zan yarda ba son mabaifina ko saurayina kike ba, only then zamu koma tamkar da... Amma idan har kika k'i aminta da amsar soyayyar sa toh kuwa zanci gaba da kallonki a matsayin maciya amana, me neman aure mun saurayi ko mahaifi.." Daga haka Sajida ta mik'e tsaye fuskar ta babu walwala, ba sai ance maka har cikin zuciyarta iyakacin gaskiyarta kenan ba.
Maryama ta bita da kallo dai-dai lokacin da Malam Habu ya iso d'aukar su...
****************
Gaba d'aya yau da zancen ta wuni, itakam ta gaji da dakon soyayyar wanda baisan tanayi ba, koma ya sani shid'in ba tsaranta bane, sannan koda gigin wasa bazata tab'a fatan aure ya gifta tsakanin su ba, ta yarda tsan-tsan SHAK'UWA CE kawai tsakanin su wanda har takai ga hakan na haifar mata da wani negative tunani, sannan fatan ta da burinta a yanzu shine su reconciling SHAK'UWAR SU itada Sajida, sannan duk abinda Sajida ta fad'i gameda Ashfaq gaskiya ne, ya kamata ta basa chance tunda dama tana jin wani al'amari a tattareda dashi dukda babu d'igon soyayyar sa a zuciyarta da sunan su kasance inuwar aure...
Har dare Hajiya sam bata gane kan Maryama ba.
***********
Mafarkin da yayi a daren yau yafi na kullum firgita sa, Mummyn sa da Maryama ya gani a tare duka suna kuka suna fad'in ya ceci rayuwar su..
Sosai hankalin Ashfaq ya tashi, kenan Mummyn sa tana cikin tashin hankali na rashinsa, he's afraid kar Daddy Ya tsafe ta itama, Mummy tabbas tana buk'atar sa, sannan Maryama ma tana buk'atarsa.. Abinda ya d'aure masa kai ya rasa gane meyasa yake mafarki da mahaifiyar Maryama da ita kanta Maryamar, wani taimako suke nema wajen sa...? Tabbas yana buk'atan yayi tunani sosai, bazai daina jarabba neman auren Maryama ba har sai yanda k'arfinsa ya k'are. Tabbas akwai wani babban Al'amari dake faruwa gidan Dr AT only Allah's knows what.... Baccin da Ashdaq bai koma ba kenan ya mik'e ya d'auro alwala ya shiga jero nafilfili....
************
Jikin Hajiya gaba d'aya yayi sanyi ganin yanda Ashfaq ya susuce gaba d'aya yana fad'in irin soyayyar da yake ma Maryama.
Tun Hajiya tana d'aukan abin nasa kaman wasa hardai ta soma jin tausayin sa sosai. Allah Ya had'a jininta da Keenafas tana jinsa tamkar d'an data haifa a cikinta, koda Attahiru zaik'i auren Maryama da Ashfaq muddin Maryama ta amince da soyayyar da Ashfaq ke mata toh fah sai yanda k'arfinta ya k'are...
Ashfaq ya kuma marairaice fuska yace "Hajiya wllhi da gaske nake son Maryama, Hajiya mahaifyata ta damu nayi aure sannan ni Maryama kawai nake so wacce Daddy na yake so na aura sam batada kamun kai, Hajiya ki taimaka min don Allah....."
Sauk'e nannauyan ajiyan zuciya Hajiya tayi kafin ta d'ago ta dubesa.
*Sameena Aleeyou Mrs*
💘💘💘💘💘💘💘💘
*SHAK'UWA CE*
💘💘💘💘💘💘💘💘
*39*
*©Sameena Aleeyou...✍🏼*
_🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION 🤝_
"Ni sam bazan k'i aurenka da Maryama ba mai sunan larabawa, kasan sunan naka wahalan fad'i yake bani nafi ganewa na kiraka da Keenafas..."