Sashe 31
Shakuwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hisham yayi shiru yana sauraren sa kafin yace "AT ya kamata ka sake tunani akan lamarin nan, fad'a da fushi halin Hajiya ne wanda i zuwa yanzu yaci ace ka saba da hakan, Allah yaga zuciyar ka yaga niyyar ka, kuma na tabbata daga baya Hajiya zata fahimici baka yanke mummunar hukunci ba, think about it, yaya yaranka zasuji idan sukaji 'yaruwar mahaifiyar su da take d'auke masu kewar mahaifiyar su itama zata tafi ta barsu, zasu fara tsoron SHAK'UWA da mutane tunda kowa tafiya yake ya barsu, kai kanka kasan dagan da aka sha da Hajiya kafin ka auri Aysha, Allah Ya jik'an Baba Shattima shi yayi tsayin daka har auren nan ya yuwu, grudges d'in dake tsakanin Hajiya da Momma shine kurum yake kawo cikas amma ba komai ba, kai ai kasan zaman hak'urin da Aysha tayi da Hajiya har tayi winning nata over, toh ina mai tabbatar maka hakance zata kasance da Shema'u ma, ..... Sannan AT you can't deny the fact kanada feelings for Shema'u, ko ba haka bane....?" ya k'arashe fuska cikeda alamun tambaya...
AT ya d'an yamutsa sumarsa da ystaun hannun sa kafin yace "Am I that obvious..?"
Hisham yayi wata murmushi kafin yace "Mutumi na idan kowa bazai fahimce ka ba kasan banda ni, ba jiya ba na sanka Tahir, so shawarin da zan baka ka sami Shema'u kuyi magana ta fahimta sannan ka tafi Rano kazo ma Hajiya dasu Baffa Ado tunda nasan su zasu fi mata bayani ta gamsu...." Ya k'arashe yana tsiyaya ruwa a cup...
Nazarin maganganun yake kafin ya shiga gyad'a kai yace "Na gode Hisham, I'll see what I can do..."
Hisham ya gyad'a kai yana mai kurb'an ruwansa.. A zuciyarsa kuwa fad'i yake _I won't rest till you're completely ruined, wllhi AT sai na rabaka da filin mahaifina kaman yanda ka rabani dashi..._
***********
Tunda AT yazo ma Shema'u da maganar aka rasa wa yafi wani farin ciki tsakanin ita kanta uwar gayyan wato Shema'u da kuma Momma kai harta yaran AT su Sajida,...
Tsalle Sajida tayi ta rungume Shema'u tana fad'in "Aunty na fiki farin ciki, dama idan Daddy zai yi aure toh it should be someone like you, yanzu bamuda fargaban zaki tafi ki barmu wata rana, you're staying here for good..." ta k'arashe tana k'ara hugging Shema'u.... Ai Shema'u kam har yanzu gani take tamkar a mafarki, ko iya amsa magana batayi sabida murna sai gyad'a kai kurum uwa k'adangariya..
Shi kansa AT yasha mamakin ganin Shema'u ta amince dashi lokaci guda, wata zuciyar tace " k'ila tsananin son yaranka da take yasata amincewa da kai lokaci guda...
Washe gari ya d'auki hanyar Rano, Baffah Ado k'anin mahaifin sa da kuma Kawu Sunusi yayan Hajiya sunji dad'in batun Attahirun sosai, gaba d'aya sun goyi ba suka kuma d'unguma suka taho Kano don mara ma d'ansu baya, tsarin da Attahiru ya yanke shine dai-dai ko a shari'a hakan yayi babu laifi..
Hajiya kuwa cewa tayi ai da bai sha wahalan d'add'ago su ba, daga nan iyanin da d'aurin aure suka shige don ita tuni ta masa addu'an dacewa, bata nuna masu komai ba, su kansu sun sha mamaki don sun san fad'anta sunyi tunanin bazasu wanye lafiya ba...
Shirye-shirye ake babu Kama k'afan yaro idan ka d'auke Maryama da Hajiyar ta wad'anda suka koma gaba d'aya babu walwala... Maama Juu tuni ta koma gidan AT kasancewar Momma tareda Shema'u zasu wuce Jalingo don gudanar da shirye-shiryen biki...
Tana zaune saman gadon Hisham yana shafe bayanta kaman tsohon maye yana fad'in "My Allied yanzu zakiyi tsada sosai idan kika shiga gidan AT."
Shema'u ta murmusa had'i da juyowa suna fuskantar juna kana tace "Kar ka damu nida kai bazamu rabe ba ai, amma ka sani da zaran ka mallaki abinda kake so daga gareshi zaka k'yale min shi..." Ta k'arashe tana rungumo wuyar sa..
Dariya ya fashe dashi kafin yace "Niko zanga yanda za'ayi ki mallaki Tahir shi kad'ai ki rabasa da mahaifiyar sa da 'ya'yan sa.."
Shema'u ta murmusa sannan taci gaba da fad'in "Wannan mai sauk'i ne don na gama tsara yanda zanyi, Jarabebbiyar tsohuwar can zan d'an sa ayi brushing bakinta ne a rage mata wargi, ita kuwa babbar d'iyarsa mai shirin zama k'aramar karuwa da zaran ta haife masa shege zai sallameta, su kuwa k'ananan idan basubi hanyar da uwarsu tabi ba zan salwantar dasu ta wani hanyar..." ta k'arashe maganar tana tuntsirewa da dariya..
Hisham kuwa wata kafiran murmushi yayi cikin zuciyarsa yake fad'in _Ni kad'aine nakeda abunda zanyi destroying d'inki lokaci guda Shema'u, idan kika betraying d'ina I won't think twice, zan shayar dake mamaki..._ ya k'arashe zancen zucin nasa yana kai mata capka...
*Sameena Aleeyou Mrs*
💘💘💘💘💘💘💘💘
*SHAK'UWA CE*
💘💘💘💘💘💘💘💘
*25*
*©Sameena Aleeyou...✍🏼*
_🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION 🤝_
Misalin k'arfe tara da wasu Dak'ik'ai Shema'u ta lek'a d'akin Maama Juu da sallama yanda Ni'ima ke kwance saman gado, murmushi suka sakar ma juna itada Maama Juu uwa mutuniyar arziki, ta k'arasa ta rank'wafa saman kan Ni'ima tamkar tanai mata addu'a, cikin zuciyarta kuwa da zata sami halin mak'ure Ni'ima da tayi ta huta... Maama Juu na kallonta har ta k'arashi addu'o'in ta ta gyara ma Ni'ima kwanciya kafin ta masu saida safe, daga nan d'akin Sajida ta nufa...
Zaune ta sami Sajida gaban laptop d'inta tana upgrading Apps. Zama Shema'u tayi gefenta fuska fal murmushi, Sajida tai mata sannu kafin tace "Aunty ya shirin tafiya..?"
Shema'u ta d'an rausayar da idanu had'i da sauk'e ajiyan zuciya kafin tace "My Sajee, I'm nervous fah, gani nake anya zan iya auren Daddyn ku, gani nake tamkar naci amanar 'yaruwata idan na auri mijinta, Sajee ji nake kaman na fasa auren mahaifin ku...." ta k'arashe maganar kaman zatayi kuka...
Saurin ture laptop d'in gabanta tayi kafin ta kamo hannayen Shema'u tana girgiza kai take fad'in "Haba Aunty, pls don't say no, Aunty idan baki auri mijin Mummy ba kika bari aka kawo wata mace cikin gidan ta maye gurbinta shine kinci amanarta kuma kinci amanar yaranta, but auren Daddy na nufin kin amanar da aka bar maki, Aunty don Allah kar ki fasa, idan domin Hajiya ne nasan kwananan zata fahimci ke wacece, zataga kyakkgawan zuciyar da kike da ita ba kaman yanda take tunani ba, sannan gaba d'ayan mun nan hak'uri da Hajiya mukeyi harta Daddy, Aunty do this for us please..." ta k'arashe kaman zata runtuma ihu...
Shema'u tayi saurin hugging d'inta kafin tace "Bazan tab'a barinku ba Sajida, never.... Ta d'agota ta shiga share mata 'yan hawayen da suka soma zuba kana tace "Oya banason ina ganin damuwa a fuskar ki, ya labarin Haris kuwa..?" ta tambaya tana d'aura murmushi saman fuskar ta...
Take annuri ya wanzu a fuskar Sajida, d'an murmusawa tayi kafin tace "Aunty kinsan na fad'a masa da wayarki muke anfani gashi yanzu zaki tafi shiyasa nike upgrading laptop d'in mu samu muke magana dashi, bansan meyasa Daddy yak'i saya min wayan ba bayan yace da zaran na gama secondary school zai saya min..."
Shema'u ta d'an sauk'e ajiyan zuciya kafin tace "Sajida kinsan mahaifin ki ya sha boko ya k'oshi, shi gani yake duk abinda bazaki k'aru dashi ba b'ata lokaci ne, shiyasa ya sai maki wannan computer instead of waya, ko nima na masa magana is high time ya barki ki rik'e waya amma sai ce min yayi baiso wasu rubbish ideas su soma shiga kwanyar ki tun yanzu, amma ban sani ba ko sai kin shiga Jami'a ne ya barki ki soma rik'e waya ba, kinsan dole yasa idanu akanki musamman da ya ga kin rasa mahaifiya, ni wllhi har nayi tunanin sai maki iPhone X latest a matsayin gift d'inki naji wannan doka da Daddyn ki ya kafa kurum sai na fasa..."
Sajida ta d'an turo baki cikeda rashin jin dad'i kafin tace "Aunty wllhi da hankali na da wayona, lalacewa fa sai mutum yaso ne, bana tunanin waya zai iya lalata budurwa har sai idan ita taso hakan, haba tun muna sec school fah k'awayen mu da yawa sunadashi kuma babu abinda ya lalata su, ni dai pls ki saya min ko babu sanin sa.."
Shema'u ta d'an tab'e baki tace "Nima dai abinda na gani kenan, kar ki damu tunda har kinsan hakan, zan baki tawa da sabon layi ni kuma idan naje Jalingo na sai wani, amma this should be between us..."
Tsallen murna Sajida tayi had'i da hugging Shema'u kafin tace "Aunty you're my Fav.." Shema'u kuwa sai murmushin jin dad'i take...
Tana komawa d'akinta layin Buzu ta nema,
"Hello kana jina, kafin na dawo daga Jalingo ina so a sami improvement, duk wani salo da kaloli na yaudarar ka ka tabbata ka had'asu, yanzu hankalin magaifinta zai kasu sabida biki dake k'aratowa, kayi amfani da wannan damar, and don't fail me....." Daga haka bata jira cewar sa ba, ta cire sim d'in ta jefa a jaka... Ita kad'ai sai nishad'i da annashuwa take...
*************
Washi gari kafin su wuce Jalingo suna zaune itada AT a parlorn sa na sama, gaba d'aya jinsa yake ba'a sake ba, everything is happening so fast, shi baima san ta yanda zasu soma zancen ba.. wata b'angare na zuciyarsa dai har yau bata gama aminta da hukuncin da ya yanke ba, wata sashi kuwa ce masa take ya rabu da kokonton zuciya sharrin shed'an ne, domin so tari hakan ne yake faruwa idan za'ayi abin alheri musamman aure...
Shema'u kuwa an sha babban lullub'i kan nan a k'asa, sai ka rantse mutuniyar arziki ce, sai faman wasa da 'yan yatsun hannunta take, Ni'ima da tashinta kenan ta shigo da gudu ta d'ale cinyar sa, hakan sai yafi masa sauk'i gaba d'aya sai suka soma hiran da Ni'ima...
Sauk'ar da ita Tahir yayi yace maza taje Maama Juu ta mata brush sai tazo ta nuna masa, Ni'ima ta fice da d'an gudu irinta yara tana mai gyad'a kai... Gaba d'aya suka bita da kallo, Shema'u kuwa har wani cewa take" Baby ki tafi a hankali koh.."