Sashe 57
Nida Patient Dina Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Komawa tsakiyar asibitin tayi tana kallonsu suma suna kallonta suna kuka tana kuka , idonta na cikin na Mr azaad da yake kallonta yana girgiza mata kai alamar karta tafi lumshe idanunta tayi hawaye suka biyo baya , bude hannayenta tayi du ka biyu nan take garin yafara hada gagarumin haɗari bana wasa ba, ruwa yafara zubowa a iya inda take tsaye , sabon kuka ne Yakamata dagudu ta nufi Mr azaad dake tsaye hawaye nafita a idonshi dasuka rine tsabar kukan da yayi yakoma kamar Mutum mutumi ƙwakwaran motsi ma yakasa zuciyarshi na mishi tururin zafi,
tsayawa tayi agabanshi jikinta na digar ruwa , ɗage ƙafarta tayi ta isoshi a tsaye tasa hannunta duka biyu ta riƙe kanshi idonsu na sarke acikin na juna suna zubar da hawaye bata damu da yawan jama'ar dake wajan ba bata da mu da iyayensu da idonsu ke kansu ba tahaɗe bakinsu waje daya ta fara bashi unforgettable kisses masu zafi , duk wani wanda yake wajen sunkuyar da kansu ƙasa sukayi ganin fanan na mishi kissed din ban kwana , seda tadau minti 20 tana kissing dinshi kafin tasake shi, suna kallon idon juna murya a dashe Mr azaad ya ce " kin tafi kinbar min abu biyu arana daya wanda duk sanda nagani kuma natuna zan tuna ki , kinbar min twinkle dakuma kiss dinki ! baby zan iya mutuwa idan kika tafi daga nan kuma twinkle zata taso a marainiya mara uwa da uba " hawaye na kwarara a idonta ta ce " inka tafi kabar twinkle kuma zafin zemata biyu ka kula mana da ita idan ta girma ta tambaya ina mamarta kace mata ta tafi yakar azzalumai, kafada mata mahaifiyarta jaruma ce data sadaukar da rayuwarta wajan ceton al'ummar Musulmai sannan kullum kafin tayi bacci ka sanar da ita da ina matukar kaunar ta tadingamin addu'a " tana gama fadin haka bata jira abinda ze fada ba ta manna wa twinkle kiss agoshi sannan tasake komawa inda ta haɗa hadarin ruwa yaci gaba da dukanta , daga musu hannu tayi tana musu bye-bye du ka suma hannun suka daga mata suna mata bankwana suna kuka banda Mr azaad da mama da sude kallonta kawai suke iyayi basa iya motsa jikinsu .
Wani irin walkiya akayi me hasken gaske da tsawa nan take ta koma asalin sarauniyarta cikin shiga na yaƙi fuskan nan babu annuri ko rahama ko kadan aciki. Hannunta na rike da bulalar wuta tana jujjuyashi nan take taba ce yazama babu wanda yake ganinta tashiga cikin asibitin ta kashe duk wa'yanda sukazo suna aikata kashe _kashen seda ta kashe su sannan ta bar asibitin ta je sauran asibitocin tana ka kashesu , seda takashe duk wa'yanda tanzarzar ya aiko takuma gyara duk abinda suka bata wadanda suka raunata tayi musu magani suka warke sunayi mata godiya domin bayyanar ta yayi dede domin ta dakatar da zaluncin dasuke aikatawa, komawa medical center tayi sannan tayiwa wa'yanda suka raunata magani , suna nan a tsaye a inda ta barsu ko da ta dawo taimakon mutane tayi bata ko kalli inda suke ba , drygon ne ya sauko ƙasa acikin asibitin nan take jakadiya abashiyya da abdud Shakur suka bayyana suma wajan su mama sukaje suna basu hakuri sannan sukaje wajan sarauniyarsu suka dibi gaisuwa hawa kan drygon ( jegare ) sarauniya tayi yafara firewa da ita akai, duk daga kansu sukayi suna ganin yanda suke tafiya a sararin samaniya tun suna iya hango su har suka ɓacewa ganinsu nan take su jakadiya ma suka ɓace . sake fashewa sukayi da kuka lokacin da suka tabbatar eh dagaske fanan ta tafi tabarsu na har abada yanke jiki mama tayi tafadi cikin tashin hankali suka dagata nurses suka shiga da ita shiga dan dubata .
Mr azaad yana nan awajen da fanan tabarshi beko ƙara koda taku daya ba kanshi na kallon sama kamar wanda yake kallon fanan din Abba ne yazo ya ce " son muje ciki " shuru ba amsa Abba yayi magana yafi baƙi biyar amma ba amsa du ka damuwa sukayi kusa dashi suna mishi magana amma ba wanda yabawa amsa sake fashewa da kuka ummi da zeenat sukayi .
" Wifey karki tafi kinga twinkle ma na miki dariya ko tana cewa ina sanki sosai mommyna kalleta kigani " yayi maganar Kamar wani yaro karami yana kallon sama yana kuma kallon twinkle dake hannunshi, Abba ne yasake mishi magana amma amaimakon yabashi amsar maganar dayayi mishi seya sake maimaita " wifey karki tafi kinga twinkle ma na miki dariya ko tana cewa ina sanki sosai mommyna kalleta kigani" tashin hankali suka shiga ganin abinda yake shirin faruwa duk wanda yamishi magana awajan abinda yake maimaita musu kenan , ya nanata wannan maganar yafi sau goma . Dakyar suka iya kwace twinkle ah hannunshi, suka rirrikeshi suka shiga dashi cikin asibitin doctor ƙwaƙwalwa ne yayi mishi hoton kwakwalwar shi nan take result yafito dayake nunawa kancewa yasamu brain problem wato ( Broca's aphasia ) shi wannan matsalar kwakwalwar duk sanda mutum yakamu dashi nanata kalma daya kawai zedingayi ......
🥺😭😭😭 Am typing and also shading tears in pain , nakasa jurewa.
Please 🥺 comments and share fisabilillahi wannan pages din was very heart touching.
🧑⚕️🧑⚕️ NIDA PATIENT DINA 🩺🩺
Story & written by ✍️
MRS 🌹 ISHAM 🌹
(Yar lelen Jarumai)
🔔📚 JARUMAI WRITERS ASSOCIATION 📚📚
⚜️📚J. A. W📚🖋️
Gargadi
Ban amince wata ko wani yayi amfani da wani sashe daga cikin book din nan ba ta kowani siga ko a karanta a youtube batare da an nemi izini awurina ba ko a hadamun document ko amin edit idan kunne yaji jiki ya tsira koda Allah nabar mutum ze sakamin yabimin hakkina.
PAGE 6️⃣2️⃣
Abba cire hular kanshi yayi dan ji yakeyi komai zafi yake mai suna cikin tashin hankalin da Allah ne kaɗai ze kawo musu mafita dakuma sa musu hakuri azuciyoyinsu amma kuwa sunyi Babban rashi arayuwarsu basaji da akwai wata yarinya dazata iya maida musu gurbin fanan.
Yaseer ne ya ce " doctor yanzu menene mafita ? Kuma tsawon wani lokaci zedauka kafin ya warke?" Doctor ya ce " ya danganta daga yanayin treatment din da majinyacin yasamu ne , mutum ze iya warkewa daga wata uku zuwa wata shidda , amma shi Broca's aphasia cikin biyu ne inhar yadade ajikin mutum be warke ba so , wannan majinyacin ze iya rasa ranshi , yanzu de inhar ana bukatar abashi kulawa na musamman sede kufitar dashi abroad acan ne suke da manyan psychologist cikin yardar Allah Mr azaad ze warke " jinjina kai sukayi cikin gamsuwa da bayanin da doctor ya musu Abba ya ce" mun gode sosai doctor " murmushi yayi ya ce" bakomai akwai doctor dazan hadaku dashi a India babban psychologist ne sunanshi doctor Shankhar " Kiran number doctor Shankhar doctor yayi ya mishi bayanin komai sannan yabawa Abba number nashi , yaseer na rike da little twinkle se kallonta yakeyi wata doctor ce ta shigo tace " yallabai kabani ita angama preparing NICU ( neonatal intensive care unit" din " miƙa mata twinkle yayi yanajin wani irin abu na sukanshi aranshi, haka doctor tashiga da twinkle akasata acikin NICU.
Fawwaz areef dasu ummi na zaune da Mr azaad da kanshi ke kallon ƙasa yayi shuru yazubawa waje daya ido kamar me nazartan wani abu, shigowa Abba da yaseer sukayi tare da doctor din Abba yazauna kusa da Mr azaad ya ce " son katashi mu tafi gida ko " " duk fa maganar da zakuyi bajinku yakeyi ba balle yamaido muku da amsa " cewar doctor,duk zubawa Mr azaad ido sukayi cikin tausayawa ummi ta ce " barin inje wajan mamansu " tafada tana mikewa ɗan bazata iya cigaba da kallon halin da Mr azaad yake ciki ba , bin bayanta zeenat da anty amina sukayi izuwa dakin da aka kwantar da mama, tana zaune akan gadon ta farfaɗo baba,ya usman, hairah, auta, suhaima,hafiz duk suna dakin sunyi ta gumi babu wanda yake iya magana acikin su , shigowa sukayi ummi ta zauna kusa da mama , rike hannun mama ummi tayi ta ce " mamansu hakuri zamuyi saboda me faruwa yarigada yafaru , babu abinda feena take bukata agurinmu sama da addu'a, duk da rabuwa babu dadi amma mu abin alfaharinmu ne yau a ce yarmu tazama jarumar datayi nasara akan azzalumai harkuma takawo ƙarshensu , kuma koda wannan tafiyar nata be rabamu ba to tabbas mutuwa zata rabamu hakuri da tawakƙali shine abinda yakamacemu , itakuma muyi mata addu'ar nasara in kuma munada rabo da sake ganin ta Allah yatabbatar da ikon sa" maganganun Ummu sun ratsa mama sosai ajiyar zuciya tayi kafin ta ce" ina Azaad ?" ummi ta ce" son yasamu matsalar kwakwalwa yanzu haka anfara shirye shiryen fita dashi India twinkle kuma ansata acikin kwalba " wani hawayene me zafi yazubo a idon mama jin Mr azaad yasamu matsala a brain dinshi, jikarta kuma tana cikin kwalba.
Haka wa'yannan ahali biyun suka tashi daga happy family izuwa sad and broken family, haka gidaje biyun nan suka rasa duk wani walwalarsu da farin cikin su , cikin kwana biyu aka gama shirya tafiyar Mr azaad , Abba da Fawwaz se yaseer ne zasu tafi dashi mama ma an sallameta sun koma gida , kusan kullum ummi da zeenat suna zuwa gidan .
Suhaima kuma ta roki Fawwaz akan yabarta tadanyi kwana biyu agida tare da su mama , kuma ya amince da hakan.
Suna zaune a falo kowa yayi shuru ko wannensu da abinda yake saƙawa a zuciyarshi , Mr azaad na kwance akan kujera kanshi akan cinyar ummi , da gudu Hafiz yasauko downstairs Abba ya ce " Hafiz lafiya kuwa" sa hannu yayi ya dauki remote kafin ya ce " bakuga labaran yau ba? Ko ina maganar anty fanan akeyi " ya karishe maganar yana kamo tashar BBC Hausa duk mayar da hankalinsu kan tv sukayi banda Mr azaad dabemasan meye sukeyi ba balle yasan me suke fada.