Sashe 50
Nida Patient Dina Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Anty amina ce ta ce " yawwa anty shayida nunamin hotunan dake wayar naki na akwatunan " anty shayida ta ce " bari indauko wayar tana daki " tafada tana kokarin mikewa fanan ta ce " anty shayida zauna bari indauko miki " " to feena" harta kusa barin falon Mr azaad yaɗago ya kalleta ya ce " ina zakije?" langwabar da kai tayi ta ce " waya zandaukowa anty shayida" kamar zece mata tadawo tazauna zeje da kanshi sekuma ya gyada mata kai , bin bayanta Maryam tayi da kallo seda takusa hayewa stairs din karshe Maryam ta motsa bakinta yanda babu wanda yalura da ita, tsantsine yakwashe fanan ta sake karfen stairs din tafara gangarowa tundaga can stairs din farko ƙara tasaka wanda yajawo hankalinsu, tashi tsaye sukayi gabaki dayansu suka nufa wajanta ganin yanda take gangarowa daga bene da mugun gudu Mr azaad ya isa kan benen tana kokarin fadowa daga na karshe yasa hannu ya tallafota , hankalinsu yayi mugun tashi , kanta yafashe yana fitar da jini , rufewa idonta yake kokarin yi Mr azaad yasa hannu yana jijigata dakyar ta iya bude idonta ta ce " habiby zan mutu " tundaga wannan kalmar tadauke wuta cak tadena numfashi kuka zeenat tafashe dashi ta daura hannunta akai jawota fawwaz yayi yarungumeta da shima hawayene yake zuba a idonshi ummi kam ɗurƙusawa tayi agaban fanan takasa koda motsine anty amina da anty shayida duk kuka sukeyi harda areef kuka sukeyi yau sunshiga matsanancin tashin hankali, ummi ce ta ankara da jinin dake bin ƙafan fanan kamar wanda aka kunna famfo, da karfi ta ce " fawwaz dauko motar tana zubar da jini " duk kallon inda ummi take kallo sukayi jini ne bana wasa ba yakebin ƙafan fanan, daukanta cak Mr azaad yayi bedamu da jinin dake ɓata mishi jiki ba, be jira kowa ba yasata a back seat yatada motar, horn kawai yake dannawa da gudu baba me gadi yabude gate yafisgi motar kamar zasu fire sama , bin bayanshi su ummi sukayi , anty shayida da anty amina suna motar areef ,ummi da zeenat kuma suna motar fawwaz, gudu kawai Mr azaad yake yi akan titi motoci duk wa'yanda suka ganshi yanufo su hanya suke bashi , hakama fawwaz bin bayanshi sukeyi saboda karya ɓacewa ganinsu , horn yake dokawa abakin gate din medical center, ko kyawawan packing beyi ba yafito yadauketa , nurses naganinshi suka nufoshi da gadon daura mara lafiya kwantar da ita yayi , ya tayasu turawa manyan doctors ne suka rufa musu baya domin tun shigowar su suka ga Mr azaad ne shisa ba wasa suka shiga da ita emergency room yana kokarin shiga dakin suka bashi hakuri akan yajirasu awaje suka rufe kofar emergency room din suka rufu akan fanan domin bata taimakon gaggawa, jikinshi duk yabaci da jini amma bata shi yake ba ta matarshi yakeyi jirine yaji yana kokarin yada shi fawwaz da shigowarsu yanzu kenan yarikoshi suka zauna akan kujerun dake wajan , yau abubuwa sun hadu sunyiwa Mr azaad yawa ji yakeyi duniyar baya mishi dadi yanzu damuwarshi shine fanan tafito daga cikin hatsari. duk jugum_jugum sukayi kowa addu'a yakeyi aranshi zama ummi tayi kusa da Mr azaad, kwantar da kanshi yayi akan kafadarta murya na rawa ya ce" ummi duk wannan laifina ne daban barta taje ba da hakan be faru da itaba am at fault ! laifina ne" anty shayida dake kuka ta ce" azaad wannan ba laifinka bane ,laifin ne danaje nadauko wayata da kaina " shafa kanshi ummi takeyi takasa lallashin sa itakanta tana cikin tashin hankalin da zataso a lallasheta , kirane yashigo wayar zeenat tsabar tashin hankalin datake ciki up side down ta manna wayar akunnenta murya Abba taji yana tambayar ta suna ina dan yadawo gida ake sanar dashi abinda yafaru , goge hawayen da yazubo mata yayi ta ce " muna medical center" katse Kiran yayi .
Layin suhaima zeenat takira tasanar da ita abinda yake faruwa cikin tashin hankali suhaima takira ya ya usman tafada mishi , suhaima tayi kuka sosai babban takaicinta shine bata Gombe tana Bauchi.
Kusan atare Abba,baba,mama,anty firdausi,anty zainab,ya usman da hairah , yaseer , Amira da hajiyarsu suka shigo asibitin ko wannensu hankali atashe ko nutsuwar gaisawa basu samuyi ba duk zama sukayi kowa na jiran fitowar doctors.
Bude kofar doctors din sukayi suka fito suna goge gumin fuskansu tasowa sukayi sukayo kan doctors din suka fara tambayar su ya fanan din take, shuru sukayi , tunzura Mr azaad sukayi afusace yashake wuyan dayan doctor din da karfi ya ce " kafadamin meye yasamu matata ?" Ganin Mr azaad na kokarin yin kisan kai ne yasa duka mazan wajan suka fara kokarin raba Mr azaad da doctor din, dakyar suka ɓanɓare hannun Mr azaad awuyan doctor din , rike wuyarshi doctor yayi yana fitar da numfashi da kyar zillewa yayi yabar wajan dan yaga Mr azaad ze iya hallaka mutum .
Wani doctor ne ya ce " ku kwantar da hankalinku ! tafito daga cikin hatsari tana cikin koshin lafiya se abu nagaba babyn dake cikinta ma lafiyarshi klau babu abinda yasameshi.......
Comments and share fisabilillahi 🙏
Read more 10 to 11 is not easy 😢 inajiran comments dinku.
Se gobe inme duka yakaimu da rai da lafiya.
https://chat.whatsapp.com/Jo87gS6QxQF58XSV10dYL8
🧑⚕️🧑⚕️ NIDA PATIENT DINA 🩺🩺
Story & written by ✍️
MRS 🌹 ISHAM 🌹
( Yar lelen Jarumai)
🔔📚 JARUMAI WRITERS ASSOCIATION 📚📚
⚜️📚J. W. A 📚🖋️
Gargadi
Ban amince wata ko wani yayi amfani da wani sashe daga cikin book din nan ba ta kowani siga ko a karanta minshi a youtube batare da an nemi izini awurina ba ko a hadamun document ko amin edit idan kunne yaji jiki ya tsira koda Allah nabar mutum ze sakamin yabimin hakkina.
Three paged in one
PAGE 6️⃣1️⃣
Godiya sukayi wa Allah jin daddadar labari biyu a lokaci daya,ga labarin tana tafiya tafito daga hantsari ga kuma labarin cikin da take dashi kuma alhamdulillah abinda ke cikin na lafiya , sujjada Mr azaad yayi yana godewa Allah , mika mishi hannu doctor yayi ya ce " congratulations natayaka murna sosai" dayan hannunshi Mr azaad yasa a aljihun wandonshi daduk riga da wandon sun ɓaci da jini yafito da key din motar da sukazo dashi sabuwar Benz yau yafara amfani da ita daze kawo fanan asibiti ya ce " ga goron albirshir dinka dakamin " karban key din doctor yayi murna kamar ya kashe shi yama rasa ina zesa ranshi godiya kawai yake kwararawa Mr azaad, kowa awajan nan yana cikin farin ciki dangane da abinda sukaji doctor yafada yanzu jira sukeyi afito da fanan din , se anan ne suka samu nutsuwar gaisawa , Abba ne yakalli Mr azaad ya ce " azaad Yakamata kaje gida kayi wanka ka canza kayan nan kaga yanda yabaci da jini " " no abba bazan tafi yanzu ba se anfito da wifey" yafada yana zama , gaba daya tausayinshi ne yakamasu, saboda yana fuskantar kalubale musamman ma idan fanan ta tafi , se bayan 20mint aka fito da fanan dake kwance tana sanye da rigar asibiti kanta daure da bandeji hannunta an daura mata ruwa , fuskanta yayi fayau za'a kaita resting room mikewa Mr azaad yayi yabi bayansu zuwa room din, jawo kujera yayi ya ajiye agaban gadon nata , yarike hannunta yana kallon fuskanta murya adashe ya ce " am sorry wifey! kiyafemin laifina ne wannan" jakadiya abashiyya dake kallonsu ta dafa kafadarshi dagowa ya kalleta murmushi tayi mishi kafin ta ce " azaad wannan dalilin ne yasa nace kuyi gaggawan dawuwa gida saboda badan fanan ta tashi ba to wannan abun akan shayida ze faru , daga nan kuma zata rasa yaran dake cikin cikinta idan hakan yafaru Allah ne kaɗai yasan halin da shayida zata shiga, sarauniyarmu akoda yaushe ita tana taimako, abinda yafaru yau Allah yariga da ya rubuta haka daga kai har shayida kudena bawa kanku laifi " idonshi yayi ja sosai girgiza mata kai yayi kafin ya ce" abashiyya amma yanda tarasa jini sosai nayi tunanin zaace ana bukatar jini amma ga shi da ikon Allah ta dawo hayyacinta " abashiyya ta ce" eh tabbas tarasa jini sosai amma kasani sarauniya ba kamar sauran mutane ba ce , nan da anjuma zata farka gobe kuma zasu sallameku " sosai abashiyya tadinga kwantarwa Mr azaad hankali haryaji wani ɗan damuwar dake damunshi yadan ragu suna cikin tattaunawa, su ummi duk suka shigo ciki har a lokacin abashiyya na tare da Mr azaad amma babu wanda yake kallonta se shi kadai kawai,duk zama sukayi ummi tazauna agefen gadon fanan ummi ta ce " yaseer kadauki son kuje gida yayi wanka " " to ummi" yafada yarike hannun Mr azaad tashi Mr azaad yayi badan yaso ba , bayaso yayi nisa da ita fita sukayi shida yaseer din duk bayanshi sukabi da kallo ganin yanda yake tafiya cikin sanyin yanayi .