Sashe 39
Nida Patient Dina Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Tunda suka kusa isowa inda tanka yayi kaca_kaca da mommy suka fara ganin namar jikinta daya tarwatse ga dandazon al'umma dake tsaye awajen, sa hand gloves securities din sukayi suka fara hada naman mommy waje daya aka samo leda zasu kwashe kenan wuta yatashi akan namar haka wuta yacinye naman nan tas yayi saura toka kowa nata tofa albarkacin bakinshi da yin tir da mommy haka suka diba tokar akasa aledar. jiri ummi tafara ganin tana kokarin faduwa anty zainab da anty amina suka riketa suka koma cikin gida suka zauna suna jimamin wannan bakar rayuwar duk sunyi shuru lokaci daya sabon tsoron Allah yasake shigansu ganin irin mutuwar wulakanci da mommy tayi daga fitarta da zuwa fada musu da securities sukayi befi minti biyar ba amma har rai yayi halinshi sosai sukeyi mata adduah samun rahaman Allah . dakyar aka samu siraran mutane dabasu fi 10 ba suka sallaci mommy ciki kuwa harda Abba shikadai domin daya kira waziri yasanar dashi ma kawai cewa yayi baze samu zuwaba Allah yajikanta yakatse kiran, yakirasu fawwaz da areef suma kin fitowa sukayi haka Mr azaad dayaga Kiran Abba ma kashe wayarshi yayi gaba daya haka aka je aka binne tokar nata a makabarta suna mata adduah.
zaayi zaman makoki abba ya ce baa gidanshi ba haka sukaci gaba da zama kowa jikinshi lakwas ba karfi anty shayida kuwa zazzabi ne me zafi yarufeta anty amina takira doctor safiya tazo tasamata drip abun tausayi . tunda Mr azaad da fanan suka koma part dinsu basu sake fitowa ba se karfe 3 , suka fito cikin shiri nazuwa anguwa babu yanda fanan batayi dashi akan abar maganar tafiyar gobe ba amma yaki haka dole yasata tashirya zuwa gida tasanya hijab dinta shima yasha half jumfa sunyi matukar kyau haka suka fito ba kowa afalon se zeenat kallonta fanan tayi ta ce " zee hafiz ya farka ne ?" amsa zeenat tabata " eh yafarka Kuma cikin nutsuwa babu wani damuwa atare dashi yayi wanka ummi tabashi abinci yaci yanzu hakama bacci yakoma " murmushi sukayi atare ita da Mr azaad daman jiran farkawarshi sukeyi suga reaction dinshi Kuma ga shi alhamdulillah. zeenat ta ce " anty fanan ina zakuje?" ta ce " zamuje gida ne yi musu sallama gobe zamu tafi " dama zeenat yau setaji gidan badadi bawani annashuwa kowa yana cikin damuwa saboda abinda yafaru hakan yasa tacewa fanan " zan biku bari indauko gyale " tafada tana haurawa part din ummi dasauri dan tasan halin Mr azaad inde tabata mishi lokaci yanzu zata dawo tasamu baya nan , tafito tasamesu a packing space duk suna cikin motar shiga back seat tayi ya tada motar suka tafi .
Kamar wasu kurame tunda suka fara tafiya babu wanda yace wani abu har suka isa yayi packing abakin gate , fitowa sukayi daga motar suka shiga gidan bakinsu dauke da sallama mama ce kadai agida kuma tana bacci adakinta, auta da hairah da ya usman sunfita dan yace zekaisu yawo ,zama sukayi akan kujera fanan takawo musu drinks da ruwa hade da snacks dan mama batayi girki ba saboda batasan da zuwansu ba kuma ita dayace agida dakin mama fanan tashiga tasameta tana bacci tashinta tayi ta hanyar kwanciya ajikinta tashi mama tayi ta ce " dama nasan seke din ai tunda auta bata nan ! yaushe kukazo?" Mama ta tambaya tana daura dankwali akanta , ta ce " bamu dade da zuwa ba suna falo " daukan hijabi mama tayi tasa tafito tabar fanan a dakin. murmushi tayi ta ce " sannunku da zuwa ?" gaisheta Mr azaad yayi sannan zeenat tagaisheta ta amsa zama tayi tana tambayarsu mutanen gida suka amsa da kowa lafiya haka suke hira sama_sama dan mama najin kunyar Mr azaad amatsayinshi na sirkinta , fitowa fanan tayi da liffaya ahannunta ta ce " mama wannan na waye ?" kallonta mama tayi ta girgiza Kai ta ce " na wa ne jiya babanku yakawomin meyafaru" yar murmushi fanan tayi ta ce" bakomai naganshi acikin leda ne shine nace bari intambayeki " dariya mama tayi dan tagano fanan wato yamata kyau shine taketa wannan kauce_kaucen ta ce" to kuma seki mayar ko " turo baki tayi ta ce" tom " dariya taso bawa Mr azaad danshima ya harbo jirgin nata . Dawuwa falon tayi tazauna sukaci gaba da hira ganin kamar su Mr azaad basu sanarwa mama anyi rasuwa bane yasa ta ce " mama anyi rasuwa a gida " ta kasan ido Mr azaad yawatsa mata harara dauke ido tayi kamar bata ganshi ba , mama ta ce " Allah sarki waye yarasu " ta ce " mamansu anty shayida ce " sosai mama tayi musu taaziya dukda Mr azaad bece komai ba se jinjina kai da yakeyi zeenat da fanan kawai suka amsa , ya ce " mama dama munzo muku sallama ne zamu tafi USA gobe in sha Allah " adduah Allah yatsare hanya mama tayi musu bata sake cewa komai ba . tashiga kitchen domin hada musu abinci bin bayanta fanan tayi ta tayata sukayi komai tare jollof din dankalin turawa sukayi dayasha vegetables da nama ta shirya musu a food flask tajera a tray ta bawa fanan takawo falo .