Sashe 19
Nida Patient Dina Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Haka suka kasance cikin farin ciki a wannan rana har dare suna part dinsu suna soyewa ( ohhhhh su Mr azaad an fada tarkon love) wanka tafito tana daure da towel daya tsaya mata a cinya zama tayi agaban mirror shi , lotion dinshi me dadi tashafa tare da perfumes dinshi yana kwance akan bed ya zuba mata ido duk wani motsinta akan idonshi yana binta da mayun idonshi duk inda tayi idonsa na kanta surar jikinta yana matukar daukan hankalinshi, tashi tayi ta nufi hanyar barin bedroom din kasa_kasa yace " ina zakije " waigowa tayi tana murmushi tace " Mr azaad zansa kayane sannan in hada mana dinner" gyada Kai kawai yayi ta fita a dakin , sleeping dress tasa rigar doguwa ce har kasa white color silky gown , hula tasa akanta dan bako yaushe takeson farin gashinta awaje ba ( matan aure da yan mata kudena barin kanku abude saboda shedanu kuma haramun ne inma bazaki iya daura dankwali ba ga hula nan sekisaka akanki barin kai abude bashida kyau ko kadan wasu kam ma ahakan suke shiga bandaki batare da hula ba to ku kiyaye Allah yakyauta) kitchen tashiga tama rasa me zata musu fast food fridge tabude gashashiya ta dauka tayi musu peppe chicken se ta soya chips data gama ta jerasu akan tray da su drinks , knocking tayi " come in" kawai yace mata , ajiye tray din tayi akan center table tayi saving dinsu batare da ta kalleshi ba tace " Mr azaad food is ready" tasowa yayi yazauna, cin abincin takeyi cikin nutsuwa ji tayi kamar ana kallonta yasa tajuya suka hada ido kayittaciyar murmushi ya sakar mata mayar mishi da murmushin itama tayi sannan tace " Mr azaad meyasa bakacin abincin ?" kallon abinci yayi ya kalleta kafin yace " to ki gama ci sekiyi feeding dina" dariya yaso bata yanda yayi kamar dan karamin yaro ajiye spoon din tayi tadawo gabanshi tazauna sa hannu tayi acikin plate din kazan ta gutsura takai mishi baki,karba yayi tare da hadawa da yatsanta daya " wayyo Mr azaad zaka cinye min hannu" murmushi kawai yayi bece mata komai ba,haka tadinga bashi abaki yana hadawa da hannunta har ya koshi yasha drinks itakuma ta tattara komai takai kitchen bata dawo ba seda ta wanke komai tukun ta maidasu wajan zamansu , bedroom taje tadau dogon hijab kasancewar kayan bacci ne ajikinta tasa slippers tashiga bedroom dinshi ganinta da hijab ne yasa Shima ya mike dukda besan ina zata ba riko hannunta yayi suka bar part dinsu, part din ummi suka shiga bakowa direct bedroom din zeenat suka shiga .
_____ a can kuryan gadon suka sameta ta dukunkune awaje daya ta hada kanta da guiwa waje daya tayi shuru hawa gadon fanan tayi ta dafata a firgice ta dago tana kallonta rungumeta tayi tana kuka " nagode sosai anty fanan Allah ya biyaki da gidan aljanna kimin abinda bazan taba mantawa dake ba " shafa bayanta fanan takeyi tana fada mata kalaman da suke kwantar mata da hankali raba jikinsu tayi tazauna suna kallon juna fara magana fanan tayi " zeenat ki saki jikinki kinji kidena boye kanki yanzu fadamin yaushe kika tashi ?sannan kuma kinajin akwai alamar wani abu ajikinki?" girgiza mata kai zeenat tayi tace " yanzu ina jina kamar wata yantattiyar baiwa da aka yanta,banajin komai atare dani yanzu ! dazun natashi daga bacci yanzu kusan awa 3 kenan" shafa fuskanta fanan tayi tace " in sha Allah kin rabu dasu kenan da izinin Allah" Mr azaad tunda suka shigo yazauna akan kujera yake binsu da ido bece musu komai ba se godiya yakewa Allah aransa da yasa be rabu da fanan ba itadin seyanzu yagane ita din mahadin rayuwarsa ce tundaga lokacin da tafara haduwa dashi taimakon shi da family dinshi takeyi tabbas su masu saa ne da suka samu yar baiwa atare dasu kuma me daraja wacce tasan daraja , bashi da bakin da ze mata godiya shisa a kowani awa, a ko wani minti , a kowani dakika santa kara karuwa yakeyi azuciyarshi ,san rayuwa da ita na har abada yakeyi sede kuma kash hakan ba me faruwa bane.
zeenat da batasan tare suka shigo da Mr azaad ba cikin yar zolaya tace " anty fanan ina heartbeat dinki kika baroshi kikazo nan?" hannu fanan tasa tana nuna mata inda Mr azaad yake ware ido tayi tana " yaya yaushe kashigo?" yar dariya yayi dan yanda ta zare idon kamar wacce taga abin tsoro be bata amsar data tambayeshi ba yace " yanzu kam babu abinda kikeji ko?" gyada Kai tayi watsa mata harara yayi nan take ta bashi amsa da " eh ya azaad babu abinda nakeji" " good ".
Se munhadu Monday inda rai da lafiya.
Masuyin comment na gode Sosai wayanda Kuma sukeyin comment da yanzu haka kurum suka dena ko sun karanta bame cewa kala bayan Kuma da suna comment Kuma sannunku da kokari kunji nace sannunku 🤔 yanzu kunzama daya da wayanda basayi.
via- https://play.google.com/store/apps/details?id=com.happyverse.diarywithlock&referrer=utm_source%3DD
https://chat.whatsapp.com/Jo87gS6QxQF58XSV10dYL8
🧑⚕️🧑⚕️ NIDA PATIENT DINA 🩺🩺
Story & written by ✍️
MRS 🌹 ISHAM 🌹
🔔📚 JARUMAI WRITERS ASSOCIATION 📚