Sashe 55
Nida Patient Dina Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Yaseer dakyar ya iya shawo kan zeenat tayi shuru yakaita toilet ya gasa mata jiki yanaɗota a towel yasa mata kaya da hijab sukayi sallah , turo musu da breakfast hajiyarsu tayi , yayi feeding dinta sannan yabata pain relief , samu yayi ya rarrasheta tayi bacci shima yaja musu bargo suka koma bacci yana jin farin ciki mara misiltuwa.
Ya Usman ma yasha rarrashi kam awajan hairah dakyar ta bari yasata acikin ruwan zafi ya gasata se zuba mishi shagwaba takeyi , bayan sunyi Sallah naji ana yin knocking fita yayi yaduba yaga driver anty firdausi ne, turo musu breakfast anty firdausi tayi , sukayi breakfast yabata magani sannan yajata suka koma bacci .
Abangaren suhaima kuwa lallashin duniyar nan fawwaz babu irin wanda beyiwa suhaima ba amma har lokacin kuka takeyi ta na " hubby ashe dama ba sona kakeyi ba ? Jiya banyi tunanin zaka barni da raina ba rabani gida biyu fa kayi ko tausayina bakaji ba! yanzu nasan irin zaman da zanyi dakai " kokarin riketa yakeyi yakaita toilet yamata wanka amma fir taƙi ya tabata ganin takeyi kamar sakeyi zeyi , daga zaran yanufeta zata zabga mishi uwar harara , haka tamike tana dafa bango takai kanta toilet tahada ruwan zafi a jacuzzi tashiga ciki, ruwan na ratsata ta runtse ido hade da cize libs dinta tana kuka, seda tafarajin dama_dama tukun tacanza ruwa tasake komawa sau uku tana sa ke ruwa kafin tayi wanka tsarki tadaura towel tafito tana ɗingisa ƙafa, shide fawwaz yama rasa yazeyi da suhaima gashi yanason yataimaka mata amma ta tsayar mishi da rigima nufarta yayi ze dauketa ta ce " Allah hubby karka sake ka tabani" haɗe fuska yayi ya koma kamar bashi ba, nan ne tsananin kamar dasukeyi da Mr azaad yafito nan take tashiga rigar nutsuwa ya ce" in kika sakeyi mini musu sena sake round two " tundaga nan yasamu lafiya da suhaima tadena mishi gardama shiryata yayi yadauketa yadaura akan gado kamar karamar yarinya , sukayi sallah asuba , ji sukayi ana knocking yaje yabude abu me aiki yagani gaisheta yayi ta amsa tana mishi yagajiyar biki mika mishi basket din breakfast dinsu tayi ta nufi part din su Mr azaad, koma ciki fawwaz yayi ya serving dinsu sukayi breakfast suka koma bacci .
Suna kwance manne da junansu suna bacci hankali kwance dan tun bayan su idar da sallah suka koma bacci jin knocking yasa suka farka Mr azaad ya ce bari yaje yaduba , abu me aiki ce ta gaisheshi sannan tabashi basket din breakfast dinsu. Ajiyewa yayi a dinning yakoma suka ci gaba da baccin su.
Haka suka yini a shashin suna soyewa se bayan isha ne suka shirya cikin wankan atamfa suka tafi part din ummi saboda an shirya cin abinci dare , anaci abinci anata shan hira ummi se nan_nan takeyi da suirkan nata fanan da suhaima saboda sonsu takeyi sosai auta na gidan tun daren jiya da aka kawo suhaima sunzo tafiya ummi ta ce abarta anan aikuwa sukayi ta wasansu itada aslam da islam saboda dukkansu shekarunsu daya ne kansu daya , areef ne yazo yajasu zuwa part dinsu sukaje suka dinga biye musu shida hafiz dare yayi suka koma part din su kowa yaje ya kwanta.
Washe gari kuwa baki suka watse kowa yakoma garinsu, haka ya rage iya sune kadai agidan su anty amina duk sun koma gidajensu, haka su umma rahina ma sun koma Bauchi tare da suhaima bayan sun isa sun huta gajiya ya al ameen yadauki matarshi zuwa part dinshi dake cikin gidan komai akwai aciki na more rayuwa, shima aranar ya angwance.
Rayuwa me dadi sukeyi hankalinsu kwance agidan mazajensu , suhaima da fanan suna samun kulawa sosai awajen ummi musamman ma fanan dake da ciki haka suma kullum suna part dinta tayata hira dakuma yi mata girki , ga kulawar da suke samu agun mazajensu, cikin fanan yafara girma yanzu yakai wata shida Mr sosai yamaida attention dinshi wajan kula da fanan da abinda ke cikinta sosai take samun kulawa agidan .
Hairah anzama manyan mata soyayya suke sha ita da yaya usman dinta kamar bazaa mutu ba , abubuwa haka sukata faruwa lokaci nata tafiya , laulayin ciki hairah da zeenat suka fara aikuwa gwajin farko aka gano ciki ne dasu na wata daya Hajiya sosai take kulawa da zeenat, haka mama tasa ya Usman ya dawo da hairah gida saboda cikin na bata wahala tana laulayi sosai duk abinda tace takeso mama nayi mata shi .
Yanzu cikin fanan watanshi bakwai da sati biyu ayan kwanakin nan ciwon mara da ciwon baya yasata agaba amma haka take daurewa bata nunawa .
Adamawa Yola
Nusaiba ce da wata kawarta me suna ruma sa'u data kawo mata ziyara suna cikin hira ruma sa'u ta ce " ƙawata dama tun bayau ba nakeson infada miki wata magana amma bansan ya za ki dauki maganar ba " nusaiba ta ce " karki damu ƙawata faɗa kawai inajinki" Ruma ta ce " ƙawata yanzu Yakamata ace kin kwantar da wuya ki karbi aurenki , wallahi karki tsaya kallon ruwa gwaɗo yamiki ƙafa, kindega yanda duniyar nan yake yanzu kisamu wanda ze soka ya yi hakuri daduk wani halinka shima kyau ne daga Ubangiji , ya lukman wallahi namijine da ko wace ya mace zatayi fatan samu amatsayin miji , yana da hakuri sosai ga ka war da kai bashida matsala ko kadan amma ke kinsame shi se ranshi kunya da wulakanci kike mishi amma duk da haka yaci gaba da hakuri dake . Kina tunanin da wani na mijin ne zeyi toleranting wannan abinda kikeyi ne ? In za ki farka daga wannan rashin hankalin dakikeyi gwara ki farka , wallahi yana samun wata matar ze ƙyaleki yayi aurenshi kinga daga nan kuma kinyi biyu babu ke baƙi samu ya sakekin ba kuma ke awannan lokacin zaki rasa hankalinshi, wannan shawara ce nake baƙi tun kafin lokaci yakure miki " maganganun Ruma yayi matukar ratsa nusaiba lokaci daya taji danasani ya kamata se yanzu take ganin wautarta dukda wani lokacin tanayi mishi wasu abubuwan ne bawai da son ranta ba sosai tayiwa Ruma godiya domin ta nusar da ita inbadan itaba da yanzu bata gane gaskiya ba , bayan tafiyan Ruma nusaiba ta tashi ta gyara gidan tas tashiga dakinshi ta gyarashi sosai ,ta shiga kitchen tayi girki me rai da lafiya bayan tagama tajera a dinning ta kunna turaren wuta dama me aikinta ta tafi saboda ta ce bazata iya da halinta ba.
Wanka tayi taci kwalliya tasa lace ɗinkin riga da skirt ya kamata sosai tasha dauri tazauna afalo tana zaman jiranshi , tunda lukman ya tunkaro falon yaji kamshi na tashi shiga ciki yayi yaga ko ina tsaff tana , sauke idonshi yayi akanta tana zaune akan kujera, mikewa tayi ta nufeshi tana sakar mishi murmushi tasa hannu ta karbi brief case din hannunshi ta ce " sannu da dawuwa ya lukman" shide kallonta kawai yakeyi ɗan gani yakeyi kamar amarfaki ganin yana binta da kallon mamaki ne yasa tariko hannunshi zuwa bedroom dinshi shide binta yakeyi kamar raƙumi da akala taimaka mishi tayi yarage kayan jikinshi yashiga toilet yayi wanka yafito har lokacin mamakin nusaiba ya hana shi bude baki yayi magana , fito mishi da kayan shan iska tayi yasaka taja hannunshi zuwa dinning table tayi serving dinshi girkin da tayi mishi , dakyar lukman ya ce " nusaiba yau wani irin mafarki nakeyi haka " murmushi tayi ta ce " yayana ba mafarki kakeyi ba, kayi hakuri nasan nayi maka abubuwa da dama na bacin rai nasan na kuntata maka amma baka taba daga min murya ba Kaci gaba da hakuri dani tabbas kaiɗin mutum ne na gari ,kuma miji nagari da ya cancanci soyayya daga gun matarshi ,sannan kuma uba nagari dan Allah kayi hakuri kayafemin natuba " tafada tana ɗurgusawa agabanshi tana hade hannayenta waje daya, yasan maganar datayi dakuma tuban datayi na tsakani da Allah ne domin nusaiba bata da fuska biyu kuma bata iya karya ba dan ta farantawa mutum komi munin magana inde yazo bakinta zata fada maka shi kuma har cikin ranta amma yau jin wa'yannan kalaman nata yasa yagane gaskiyar ta kenan dagota yayi yadaurata akan cinyarsa ya ce" alhamdulillah my nusee nagodewa Allah dayasa kika gane gaskiya, Allah yabamu ikon farantawa junanmu " yafada yana manna mata kiss a kumatu rungume juna sukayi kowanne yanajin farin ciki aranshi.
Tanzarzar yabawa yan kungiyar shi umarni dasu fara aiwatar da abinda yasa su na kashe duk wani jarirai dasuke asibiti dakuma mata masu ciki da masu jego acikin dare kuwa misalin ƙarfe goma sha daya suka fara kashe mutane acikin asibitoci sunyi shiga cikin bakaken kaya.