Sashe 49
Nida Patient Dina Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Shigowa cikin masarauta yayi duk wa'yanda suka haɗu dashi sesunyi mishi magana amma shi ina hankalinshi baya kan kowa babban burinshi shine yaje yaga fanan domin ji yakeyi kamar inyashiga zaace mishi bata nan annemeta an rasa, direct yanufi part din ammu mutane cike afalon kowa se magana sukeyi mishi amma babu wanda yakula yashiga dakin ammu akan makeken gadon ammu yasamu fanan kwance tana baccinta cikin kwanciyar hankali, hawa gadon yayi ya kwantar da kanshi akirjinta yasa hannu yarungumota tsam ajikinshi kamar za'a kwace mishi ita hawaye nazuba a idonshi , cikin baccinta datakeyi taji kamar tana jikin mutum farkawa tayi cin karo tayi da kamshin turaren shi hakan yasa tayi murmushi murya cike da bacci ta ce " habiby katashi kar ammu tazo ta ganmu ahaka" shuru yamata bece komai ba magana tasake yi mishi taga yasaketa yamike yazauna yabata baya ,tashi zaune tayi tana mutsutsuka idonunta saukowa tayi daga kan gadon tadawo gabanshi ta tsaya , tana mishi magana nan ma shuru ba amsa kanshi aƙasa, sa hannunta tayi tadago dakan nashi , bakaramin girgiza tayi ba ganin hawaye afuskanshi tallabo fuskanshi tayi hankali a tashe ta ce " habibyna menene yake faruwa dana ga hawaye akan fuskar jarumin mijina daya kasance gwarzo" nan ma shuru bece mata komai ba nan hankalinta yasake tashi nan take itama ta fara kuka tana tambayar shi abinda yake faruwa, jawota yayi yarungumeta gam kanshi akan shamulallen cikinta rungumeshi itama tayi tana kuka , dakyar Mr azaad ya iya bude bakinshi murya a kausashe ya ce " baby bazan iya rabuwa dake ba! zanshiga mugun hali inkika tafi kika barni bazan iya rayuwa batare dake aciki ba , duniyar zatamin kunci inbakya a cikin rayuwata , wifey kina tunanin zanci gaba da rayuwa mejin dadi ne idan bake ? narigada nasaba da komai naki kedin kece jigon rayuwata , duniya juyamin baya zatayi bayan tafiyarki " jin wa'yannan kalaman daga bakin Mr azaad ne yasake dagawa fanan hankali musamman idan ta tuna sun kusa rabuwa fashewa tayi da kuka na tausayin kansu , an rasa samun wanda ze lallashi wani acikinsu dago rinannun idonshi yayi yakalleta ya ce " wifey yau zamu koma Nigeria zanfi samun sauki acan kishirya yanzu zamu tafi bari inyi booking din ticket" takasa magana tsabar yanda kuka yaci karfinta se gyada mishi kai tayi raba jikinsu yayi yana kokarin barin dakin wani haske ya bayyana abdud Shakur ne da jakadiya abashiyya zubewa sukayi akan guiwowinsu suka gaida sarauniya sannan suka mike , abashiyya ce ta soma magana " kuyi mana afuwa abisa ganinmu dakukayi kai tsaye , sarauniya yakamata ayau din nan kikoma gida domin hana wani al'amari faruwa kuma bin jirgi da zakuyi ze ɓata mana lokaci kuyi musu sallama kawai mutafi " ta karishe magana kanta na kallon ƙasa, dama abinda Mr azaad yake jira kenan baya bukatar koda kara awa daya agarin yafito da waya yakira layin uncle arash yace mishi yabawa mutanen gida hakuri komawar gaggawa yakamasu suyi musu afuwa sun rigada sun tafi dukda hakan beyiwa uncle arash dadi ba amma haka yamusu addu'a Allah yatsare hanya . Bayan yakshene yake sanar da sarki azaad dakuma mutanen fada .
Abdud Shakur ne yace musu su rufe idanunsu , yanda yafada haka sukayi suka rufe idonsu bayan wasu mintunan dabasu fi minti uku ba suka bude idonsu atare ganinsu sukayi acikin tsakiyar bedroom din Mr azaad, basuyi wani mamaki ba toilet fanan tashiga tayi wanka tafito kallon Mr azaad tayi dake kwance kanshi na kallon celling kaya tasaka ajikinta taya fa gyale ta ce " habiby bari inje gun ummi " Kai kawai ya gyada mata ta tafi , duk suna falo suna zaune suna yar hira motsi sukaji upstairs yasa suka maida kallonsu wajan mamaki ne yakamasu ganin fanan ce take saukowa tambayar kansu suka farayi yaushe suka dawo harta shigo falon da kallo suke binta fadawa jikin ummi tayi ta rungumeta tana fadin " nayi missing dinki sosai ummina " ummi ta ce " my feena yaushe kuka dawo?" lalubo karyan dazatawa ummi tayarda tayi ta ce " ummi dazun mukadawo dama munce surprising dinku zamuyi " sunyi farin ciki da ganinsu dama sunyi kewarsu sosai musamman fanan, rungumeta zeenat tayi tana " highly welcome anty fanan dama wallahi jinayi gidan ba dadi dabake" murmushi fanan tayi ta ce " to yanzu gani nan nadawo ai" sukayi dariya gaishe dasu anty amina da dazun zuwanta gidan saboda maganar biki itada anty shayida anty zainab bata samu zuwa ba tace se gobe zatazo , suka amsa suna mata ya hanya daga nan ta juya tagaishe dasu areef da fawwaz maido mata da gaisuwarta sukayi taƙi amsawa , kamar daga sama taji wata bakuwar murya na fadin " inayini ya hanya ?" Kallon inda maganar yafito fanan tayi wata budurwa tagani rakube awaje daya bata saki jikinta ba tana sanye da kayan zeenat se sunnar dakai ƙasa takeyi , kafeta da ido sosai fanan tayi kafin ta amsa kallon zeenat tayi ta ce " zeee aina aka samo wannan baiwar Allah" taɓe baki zeenat tayi ta ce " dazun ne Abba ya kawota wai zata zauna tare damu yatsinceta ne wasu ne sukayi kidnapping dinta daga kauyensu yanzu de yace gobe ko jibi za'a maida ita kauyensu " jinjina kai kawai fanan tayi tana sake kallon yarinyar gaba daya hankalinta be kwanta da itaba tsigan jikinta ne taji yana tashi , tambayar ta tayi "meye sunanki ?" ta ce " sunana maryama" tunda ga nan fanan tasamu waje tazauna bata sake cewa komai ba amma hankalinta na akan maryam din domin tanajin wani abu dangane da ita . Anty shayida ce ta ce " mash Allah mutanen turai, feena gaskiya turai ya karbeki kinyi fresh sosai " dariya sukayi sannan suka fara hira , saukowa Mr azaad yayi yana zuwa ya rungume umminshi kawai bece mata komai ba tunda taganshi haka ummi tasan akwai wani abinda yake damunshi shafa kanshi ummi tayi yazagayo yazauna kusa da ita , gaisheshi sukayi babu wanda yacewa ƙala acikinsu suma ganin haka suka san yau he's not in a good mood gaisheshi Maryam tayi jin bakuwar murya yasa Mr azaad yakalleta nan take yaji hankalinshi be kwanta da itaba yadaka mata tsawa " ke daga gidan ubanwa " rawa jikin Maryam ya soma tafara hawaye ummi ce ta ce" haba son meyasa kake haka " kwantar da kanshi yayi akan kujera besake tanka musu ba .