Sashe 28
Nida Patient Dina Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka suka ta hira har 4:30pm , tunda me gadi yabude musu gate yakejin maganganunsu da hiran da sukeyi duk a kunnenshi dukda nisan dake tsakanin packing lot da compound din gidan sannan a shiga part din ummi har izuwa main falo akwai tafiya me yar rata amma duk yanajin hiran , packing driver yayi security ya bude mishi murfin motar zuro hadaddiyar farar kafarshi guda daya yayi waje seda yakusan 5mint sannan yafito securities na biye dashi da system dinshi da wayarsa hade da jacket din suit dinshi, da kyakyawar fuskarta ya faracin karo tana kwance akan cinyar ummi se hira sukeyi da su suhaima da zeenat duk basu ga shirgowar shi ba , tsinkayar muryanshi me dadi sukayi yana " barka da hutawa ummina " duk maida kallonsu sukayi kanshi " yauwa!son yau ka dawo da wuri kenan ?" " Uhmmm" kawai yace dan yanda Abubuwa suke neman dagula mishi lissafi a yan kwanakin nan yasa bayason wani dogon magana, haurawa upstairs yayi yawuce part dinsu securities na binshi , kallon fuskan fanan tayi taga bata da ma niyar tashi tace " feena tashi kije part dinku " mikewa tayi batace komai ba tahaura , a falo ta sameshi yana zaune ko takalman kafafunshi be cire ba ya kwantar da kanshi ajikin kujeran ya rike kanshi da hannu daya duk wanda ya mishi kallo daya ze gane yana cikin matsanancin damuwa , ita kanta fanan taga sauyi daga wajan shi , ako da yaushe se taga kamar yana cikin damuwa amma yana iya kokarin shi wajan boyewa.
Zama tayi akan carpet ta daura kafarshi daya kan cinyoyinta ta cire mishi takalmi da safa haka dayar kafarma tayi sannan ta mike ta balla botil din rigarshi zuba mata ido yayi , ita dinma shi take kallo tace " sannu da dawuwa habiby yau naga ka gaji sosai " " yeap" bude fridge tayi ta dauko ruwa me sanyi tasa mishi a glass cup tabashi karba yayi yasha ya ajiye cup din mika mata hannunshi yayi ta kama ya jawota jikinshi kwantar da kanta tayi akan faffadar kirjinshi ji tayi zuciyarshi na bugawa da sauri da sauri " habiby meyasa kake boyemin abinda yake damunka ne , ni matarka ce bazanso inganka a cikin wani hali ba dan Allah kafadamin kaji " kiss yamata a goshi yace " baby karki damu is not necessary kawai de wasu irin abubuwa strange ne suka shigo rayuwata " bude baki tayi zata sake magana ya girgiza mata kai hade da daura yatsanshi akan libs dinta ba yanda ta iya haka tayi shuru , can kuma yace " gobe su al ameen zasu koma kenan ?" kallonshi tayi tace " amma ya akayi kasani ko ya usman ne yafada maka?" Itama ta wurga mishi tambaya batare da ta bashi amsar tambayar da yamata ba " no ba wanda yafadamin kune naji kuna hiran ai" tashi tayi daga jikinshi tazauna tana kallonshi sosai cikeda al ajabi dan itade tasan tunkafin ya yashigo falon suka dade da dena maganar amma taya akayi har yaji ganin kallon tuhumar da take mishi ne yasashi mikewa yayi bedroom dinshi dan yayi wanka , har yayi wanka yadawo falon anan ya sameta yanda yabarta tana nan tanata tunanin abinda Mr azaad yafada mata , kallonta yayi ta kasan ido yace " wifey in kin gama tunanin I need food" tashi tayi tawuce dinning yana biye da ita abaya zama sukayi tayi serving dinshi tuwon semonvita da miyar egusi yau favorite food dinta ta dafa dukda batasan ko yanaci ko bayaci ba , yanacin abincin tana kallonshi tanaso taji mezece taga harya kusan gamawa bece komai ba yasa tadan bata rai tace " habiby bakace yayi dadi ba " murmushi yayi yace " yayi dadi sosai wifey dadin abincin nema ya hanani magana ai" seyanzu taji hankalinta yakwanta .
Barinshi tayi a dinning din tashiga bedroom dinta ta bude babban make up kit dinta tadauki fashion bag tazubawa su suhaima da amira kayan make up dinta dasu perfume ta dau wata ledar ta zuba chocolate sosai aciki ta fito dasu falo samunshi tayi yana zaune ya gama cin abinci " habiby bari inje downstairs inkaiwa su suhaima " mikewa yayi ya karbi bag din hannun nata yace " kawo in tayaki " fitowa sukayi daga part dinsu suna kokarin fara taka staircase din yaji ummi na waya da abba ita datake can part dinta amma yana iya jiyota, haka suka gangaro duk maganar da akeyi afalon tun kafin su karaso duk yaji . ji yayi kamar ya koma inda yafito be sake girgiza da lamarin ba seda yaji muryan anty shayida da shigowarta gidan kenan taje part din mommy, tana gaishe da mommy , mommy tace mata " ke uban me yakawoki gidan nan nace ina bukatarki ne ? To ki tattara kikoma part din uwarki aysha tunda kunfi fifitata akaina " hakuri anty shayida tabata , dafa kanshi yayi dan baze iya daukan wannan sabon al amarin ba ji yakeyi kamar zeyi hauka karasowa falon sukayi suhaima suka gaida Mr azaad amsawa yayi yana zama akan kujeran da fanan take yace " ashe gobe zaku koma ?" "Eh in sha Allah " suhaima tabashi amsa auta dake buga game a wayar zeenat batasan da shigowarshi ba seda taji muryanshi tasowa tayi takoma kusa dashi ta zauna tace " Yaya balarabe good afternoon " dan jan kumatunta yayi yace" afternoon cutie kina lfy?" " Lfy Lau yaya balarabe kalli game din dana keyi " kallon wayar yayi yace " good ashe kin iya" dariya auta tayi jin yace ta iya yasa ta gyara zama taci gaba dayi abinta , areef da ya al ameen kuwa sun fita suna garden .
Daff da mangriba suka musu sallama zasu tafi sosai ummi ta musu sha tara na arziki haka Mr azaad ma , basu kayan make up din fanan tayi tabawa auta chocolate dinta sannan suka rakasu har packing lot inda ya al ameen yayi packing sosai suka musu godiya sannan sukayi ban kwana hade da adduah Allah yatsare hanya suka tafi ,sukuma suka koma ciki suna shiga ciki kuwa anty shayida tazo suka tafi part din ummi ta zauna abinta acan tunda zuwa kusada nata mahaifiyar ya gagara .
Haka dare yayi Mr azaad yakasa bacci har fanan tayi bacci tabarshi , se ya rufe ido se yadingajin kana nan maganganu kasa_kasa na aljanun dasuke gidan shiya hanashi baccin yasa kawai yatashi yayi alwala yazo yafara nafilfilu har hudu na dare kafin yaji yafarajin bacci yakoma kan gadon yakwanta .
Washe gari
Gidan yayiwa su mama girma dan su ya al ameen da suhaima sun tafi sun dau hanya tun 7:00am suka tafi sosai sukayi kewarsu wannan karon sun jima musu dayasa suka zo tafiya sukaji kamar karsu tafi mama yanzu ne tasakejin kewa gashi ba fanan din ba suhaima daga ita se hairah da auta sukuma duk makaranta suke zuwa in suka tafi 7:30 se 5:00 suke dawuwa .
Karfe 10:00 dede suka shiga garin bauchi direct hanyar gidansu sukayi dake cikin gra horn ya al ameen yayi me gadi yabude musu washe baki buzu me gadi yayi da hausarshi dabe gama fita ba yana " ah ! ah ! ah ! al ameenu kune yau agarin ah sannunku da hanya " amsa mishi ya al meen yayi "yauwa baba sannu da aiki" haka yashigo yayi packing ganin motar uncle kabir ne ya tabbatar musu da yana gida yau be fita ba rike da trolley dinsu suka shiga falo aikuwa uncle kabir da umma rahina suna zaune afalo suna kallon labarai sukaji sallamar su dagudu suhaima tafada jikin umma rahina tana " umma nayi missing dinki" dariya uncle kabir da umma sukayi lokaci daya tace " sannunku da hanya amarya " rufe fuska suhaima tayi tace " umma banaso kibari " ya al ameen ne yace " Allah ko amaryar hubby " uncle kabir yafara magana" ka ganka al ameen? zan saba maka akan amarya haba yarinya takusa aure amma kadameta zo nan autar daddy " me umma da ya al ameen zasuyi in ba dariya ba, haka sukata nishadi su hudu ne abunsu a gidan se me aiki da me gadi , uncle kabir sosai suke kama da baba komai dinsu kusan iri daya harta muryansu iri dayane , umma rahina mace ce wacce tasan yakamata bata da matsala ko kadan halinsu daya da mama kamar ciki daya suka fito sede mama in aka kureta tanada dan zafi amma umma rahina kam batada son tashin hankali sannan dukansu yaran duk suna kama da iyayensu ne kasancewar su fulani sunada farar fata fanan ce kawai tafita daban ita chocolate color ce.
In Allah yaban iko da dama in sha Allah gobe ma zanyi posting Allah yakaimu darai da lfy 👍🙏.
via- https://play.google.com/store/apps/details?id=com.happyverse.diarywithlock&referrer=utm_source%3DDferrer=utm_source%3DD
https://chat.whatsapp.com/Jo87gS6QxQF58XSV10dYL8
🧑⚕️🧑⚕️ NIDA PATIENT DINA 🩺🩺
Story & written by ✍️
MRS 🌹 ISHAM 🌹
🔔📚 JARUMAI WRITERS ASSOCIATION 📚
PAGE 5️⃣5️⃣
Gombe state.......
" Hairah zo ki je min gidan su amira kikaiwa hajiyarsu kayan nan " cewar mama dake zaune a tsakiyar gida tana gyara zogale hairah Kuma sun dawo daga makaranta kasancewar yau Friday sun dawo da wuri tun 12:30pm suke gida, wanke_wanke takeyi auta na mata dauraya mama ta kirata tashi tayi taje ta sako hijab ta karbi kayan ta fita , tana gab da karasawa gidansu amira taji an mata sallama daga bayanta , juyawa tayi ta kalleshi dan matashi dashi irin yaran anguwa ne . Amsawa tayi tana daure fuska, yace " sorry sister kiyi hakuri na tareki akan titi, sunana anwar ni abokin yayanki ne hafiz " dan sake fuska tayi tace" ayyah amma ya akayi ban sanka ba " shafa wuyanshi yayi yace " makarantan mu daya ai classmate dina ne a matrix" ganin ze bata mata lokaci bataje aikan da mama ta mata ba yasa tace mishi " to se anjuma kaga yanzu an aikeni ne gidan nan " tafada tana nuna mishi gidansu amira , kallon gidan anwar yayi yace" to in badamuwa bari in jiraki ko?" Bayanda ta iya haka tace mishi " to " shiga gidan tayi tabawa hajiyarsu amira kayan tafito bata samu amiran a gida ba ta tafi asibiti.