Sashe 14
Nida Patient Dina Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Magana yakeyi da yaron shagonshi idonshi ne ya sauka akan khairatyyy dake tsaye ta bashi baya iska se kada kayan jikinta yakeyi da dogon gashinta dayake sharan kasa, yanayin de abin tsoro in bil adama yagani amma ya usman de kara burgeshi tayi babu wani fargaba ko tsoro ya nufeta yatsaya abayanta tun fitowarshi a gida take sane dashi awajen amma batayi tsammanin har yanada karfin guiwan tunkaranta ba domin duk wani bil adama dayayi gamo da ita mugun firgita yakeyi amma shi meya taka haka , batare da ta juyo da gangan jikinta ba tajuyo da kanta kadai fuskanta ba alamun dariya ko wasa idon nan manya_manya dasu tace " meya kawo ka nan kazo ka tsareni da ido babu ko tsoro a tattare dakai " dariya ya usman yayi ganin tadage ita adole seta tsoratar dashi bata san son dayake mata ya kore duk wani tsoro da firgici ba , ganin yaki ce mata komai yakafeta da ido yana murmushi ne yasa ta murguda mishi baki tace " kabari banaso kadena kallona kokuma in hukuntaka" shi komai tayi kyau take mishi dakara burgeshi " kin taba kallon wanda yaji tsoron abinda yakeso ?" yamata tambayar yana kallon cikin manyan idonta dasuka zarce na bil adama, kara zaro su waje tayi tajuya ta kalli gaba daya arean dan tabbatar da babu wani jinni kana nan yaran aljanune kawai suke wajan suna wasa , kasa kasa tayi da murya tace " baka da hankali ne? kokayi hauka ne? kode bakasan nidin wacece bace kakemin irin wannan banzan maganar to koda wasa kar kasake insake jin irin wannan maganar abakinka in bahaka kuwa ze iya yuwa inyi ajalinka " tunda tafara magana yake kallonta sake matsowa daff da ita yayi yace" to aini hakan zezamo abin alfahari agareni ace wacce nakeso ce ta kasheni! balle ma nasan ke ba muguwa me cutarwa bace khairatyyy kiji tausayina kisoni kamar yanda nake sanki dan Allah " yafada yana hade hannunshi duka biyu yana rokonta , dafe kai khairaty tayi yau taga takanta duk iya yanda zatayi ta fahimtar da ya usman kancewa babu maganar soyayya tsakaninsu saboda sudin ba jinsi daya bane amma yaki fahimtarta .
Sosai yabata tausayi tabbas ta yarda da irin son da yake mata amma dolene tunkafin yayi nisar da bazeji kira ba ta dakatar dashi , godiyarta daya tasan duk abinda suka tattauna sarauniya taji.
_____ zuruf fanan dake hira da suhaima tamike domin duk maganganun da ya usman da khairaty suka tattauna akan kunnenta tana jinsu fitowa tayi daga dakin ganin haka yasa suhaima tabi bayanta ,suna zaune afalo sukaga tafito da mugun sauri kamar zata tashi sama hannu daya Mr azaad yasa yariko ta dan sun lura ba lafiya ba irin yanda tafiton nan duk tunanin su wani abunne yake faruwa, Mr azaad ne yafara magana " lafiya fanannnn ina zakije kike wannan saurin haka?" Ajiyar zuciya tasauke seyanzu ta lura a irin yanayin da tafito ko dankwali babu akanta gashi sun fara tunanin wani abu rike hannunshi tayi suka zauna akan kujera batare da tace musu komai ba ta daga kai ta kalli sama tace " khairat kizo keda ya usman yanzun nan " gaba daya lamarin yadaure mata kai taya akayi har ya usman yafada soyayya da jinsin daba tashi ba, ana haka yayi sallama yashigo yazauna kallonshi kawai fanan takeyi tama rasa mezata ce mishi " kallon bakin kofa tayi tace" kishigo kema " bayyana khairaty tayi taxube akan guiwowinta tagaida sarauniya,umarni fanan tabata data zauna itama, zama khairaty tayi tana satan kallon sarauniya sude da basu san meke faruwa ba sun kasa kunne da sunji abinda fanan zata fada.
Gyara murya tayi kafin tace " khairat meye hadinki da ya usman danaji zancen soyayya natashi " dafe kirji mama tayi tace " so me? Kamar de kunne na ne beji dede bako?" alama baba yamata da tayi shuru su gama jin me fanan zata fada sukansu abinda yabasu mamaki amma banda ya al ameen daya san dama zaa rina.
______ kanta na kallon kasa tace" yake sarauniya bantaba sanin da wannan labarin ba se dazun yake sanar dani babu irin fahimtar dashi da banyi ba amma yakasa fahimtar babu wani soyayya atsakanin mu saboda mun kasance jinsi daban daban" sun gamsu da maganar khairatyyy . maida kallonta fanan tayi kan ya usman da har time din idonshi na akan habibiyarshi khairaty " ya usman kabar wannan maganar saboda babu aure tsakaninka da khairaty kai bil adama ne itakuma jinnu ce hakan baze taba yiwuwa ba " hararanta yayi yace" fanan wallahi inasonta ni ahakan na amince zan aureta " daka mishi tsawa baba yayi kafin yadaura da " usman ina maka kallon me hankali ashe babu taya zaka fara tunanin fara son abinda kasan bazaka taba samuba ko so kake ka lalata rayuwarka yar uwarka tafada maka illan hakan amma kai har kana wani cewa zaka aureta ahaka " " nooooo bazeyuba ba Ina san khairaty babu abinda ze rabani da ita se mutuwa! wallahi ba ni na daurawa kaina son taba Allah ne yadaura min bazan iya rayuwa ba in babu ita aciki dan Allah kutaimakamin ku auramin ita " ............
Tofa ana wata ga wata.😨😨
Masu comment Allah yabar kauna ina godiya sosai Allah yamuku albarka.
Semun hadu gobe inme duka yakaimu da Rai da lfy 👍🙏.
via- https://play.google.com/store/apps/details?id=com.happyverse.diarywithlock&referrer=utm_source%3DD
https://chat.whatsapp.com/Jo87gS6QxQF58XSV10dYL8
🧑⚕️🧑⚕️ NIDA PATIENT DINA 🩺🩺
Story & written by ✍️
MRS 🌹 ISHAM 🌹
🔔📚 JARUMAI WRITERS ASSOCIATION 📚
Page 4️⃣5️⃣
Abinda be taba faruwa ba a tarihin agidan yau shine yafaru , ko da wasa basa yiwa iyayensu musu akan duk abinda zasu zartar amma yau ya usman ne da kanshi baba yayi magana yana cewa bazeyuba tabbas yayi nisan da bazeji kira ba soyayya yariga da yarufe mishi ido,yanzu duk abinda zasu fada baze taba sauraran su ba , babban abinda fanan take tsoro kenan dan tasan so mugun abune in mutum ya fada tarkon so tofa komin munin abu baze taba gani ba gaba daya tausayinshi ne yakamasu dan sun san ya daukowa kanshi dala ba gammo ne hakan baze taba faruwa ba bil adama da jinni. Mama kam tsaban takaicin daya cikata ma ka sa magana tayi da wanne zataji, da tafiyar fanan zataji ko kuma da abinda ya usman ya jajibo musu .
Cikin kwantar da murya baba yace " usman yanzu zaka fara bijire min kenan saboda so ya rufe maka ido ? Kasan bazan taba hanaka duk wani abu ba sede inde yakauce hanya hakan kuma bazan taba lamunta ba daga yau kama fara tunanin cireta aranka dan ba samunta zakayi ba nagama magana " ya usman dafe setin zuciyarshi yayi da yakeji kamar ana watsa mishi wuta dan bala'in zafin da yake mishi murya na rawa yace " baba bana fatan ranar da zezo inzama mara biyayya ga iyayena! Amma zanso kuji abinda nakeji wallahi baba in ban samu khairat ba mutuwa zanyi, ku taimakeni kumin wannan alfarman" ya matukar bawa Mr azaad tausayi bama shi kadai ba duk wani wanda yake falon seda ya kashe musu jiki mikewa Mr azaad yayi yarike hannun ya usman suka fita waje.
Sallamar khairatyyy fanan tayi nan take ta bace azuciyar fanan kuwa tana tunanin abinda yakamata tayi dan ceto dan uwanta. Auta kam duk abinda akeyi se binsu da ido takeyi kasancewar takan fahimmci wata maganar wata kuma bata fahimta saboda kananun shekarunta ,ta riga da tagane duk wannan maganar akan khairaty ce da ya usman inde ta ita zaabi khairaty tayi mata kyau sosai, ( kuji auta fah ahhh lallai yaro yarone) fanan da ya al ameen ne suka kwantar wa su mama hankali akan zasuyi iya kokarinsu domin ganin ya usman yacire khairaty a ranshi, kirane yashigo wayar suhaima ganin sunan "my hubby" yabayyana akan screen din ne yasa tabar falon tashige daki.
Haka a bangaren Mr azaad duk da yakasance mara son magana haka yabawa ya usman shawara sosai har yasamu yadawo normal suka dawo falo ko zama ya usman beyi ba ya shiga dakin shi , zama Mr azaad yayi yana shafa lallausan sumar kanshi kafin yace " baba kuyi hakuri ku mishi uzuri yariga da yayi nisa na lura usman yana matukar sonta , dole muyi kokarinmu domin ganin ya cireta aranshi " sake baki da hanci fanan tayi tana kare mai kallo jin maganganunshi tunani tafara yaushe Mr azaad yafara damuwa da damuwar mutane amma hakan yamata dadi ganin ya damu da damuwar ahalinta sonshi ne takaraji yashiga cikin zuciyarta, duk maganar nan da Mr azaad yakeyi auta na kwance ajikinshi tayi lamo kamar wata me bacci can kuma ta mike zaune ta kalli Mr azaad tace " Yaya balarabe kasanme ? " Kallon fuskanta yayi me kama da na fanan se an nutsu sosai zaa gane kamar tasu saboda skin color dinsu ba daya bane auta farace sol kamar tsada fanan kuma chocolate color ce ,ita kadaice me color skin din agidan , girgiza kai yayi tare da cewa " cutie bansaniba sekin fada " cigaba tayi da " nikam budurwan ya usman tamin kyau sosai especially her eyes that are so big like ball tayi kyau sosai kaima tamaka kyau ko?" Basu taba tsammanin abinda auta zata fada ba kenan amma se sukayi laakari da wayon datake dashi domin basuyi tsammanin harzata fahimci akan abinda ake magana ba kenan , shisa bakowani magana akeso adinga yi agaban yara ba saboda yaran yanzu sun wuce duk yanda kuke tunani , satan kallon fanan yayi yaga se aikin gallawa auta harara takeyi jin tana tambayarsa shima tamasa kyau, murmushi yayi dan yasan akan abinda yasa take hararan auta , lakatar hancin auta yayi yace " karki kara magana akan abinda manya suke tattaunawa bakyau this is improper" gyada Kai tayi takoma jikinshi ta kwanta .
Sun dan taba hira kafin Mr azaad yakalli agogon diamond dake daure a hannunshi sannan yace " baba mu zamu wuce dare yayi seda safe " sallama sukayi ya fita shida ya al ameen fanan ji tayi kamar karta tafi dakinta tashiga ta canza kayan jikinta zuwa riga da wando falazo tasa hijab dinta har kasa dama kayanta duk suna cikin wardrobe dinta,