Sashe 43
Nida Patient Dina Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Securities kowa nakan aikinshi su fanan sunzo dede inda suke suka gaishesu mika musu nasu kulan tayi ta ce " bansaniba ko kunacin awara gashi " sa hannu sukayi suka karba suna " munaci madam mungode sosai " wucesu sukayi suka nufi part din abba .yana zaune afalo yashiga duniyar tunani bemasan da shigowarsu ba sakeyin sallama sukayi se anan ne yajisu ya kallesu da fara'a ya ce " fatima yau kinkawo min ziyara kenan ?" Kan fanan akasa ta ce " abban barka da dare! ya Karin hakurinmu Allah yajikanta da rahama" nuna musu wajan zama yayi suka zauna , amsawa yayi da " ameen ameen Fatima ,naji azaad yace gobe zaku tafi ko ? " " Eh abba haka yace " jinjina kai abba ya ce " masha Allah , Allah yakaiku lafiya " ita da zeenat suka amsa da " ameen" ajiye mishi kular awara tayi ta ce " Abba ga awara " sa hannu yayi yadauki kular awaran yabude cikin barkwanci ya ce " gaskiya Allah yataimakeni da yasa banyi bacci yanzu ba da yanzu awaras ta wuceni " sosai fanan da zeenat suke dariya dan Abba yabasu dariya shima darawa yayi ya ce " to nagode sosai kuwa Allah yayi albarka" ta amsa da ameen, zeenat ce ta marairaice ta ce " abbana nakaina dan Allah in tayaka ci?" hararan wasa yamata ya ce " iyeeeh yau naga abin al ajabi wato baƙin kine yasan dadi nawa besani ba, to aikuwa ko budewa ma bazanyi ba sekin tafi " yayi maganar yaname rufe kular , dariya fanan takeyi na drama abba da zeenat itade ji tayi babu wacce takaita saa saboda Allah yahaɗata da sirkan nai nagari masu kuma sonta kamar yarsu kowa na gidan yana matukar kaunar fanan dakuma girmamata, kullum addu'ar ta shine Allah ya bata iKon kawo farin ciki akan fuskokinsu wannan al kawarine da ta daukawa kanta bazata taba barin wannin su da bakin ciki ba inde har akwai yanda zatayi na ganin farin cikinsu yanda take kaunar familyn ta haka take kaunar su . sallama sukawa Abba suka koma part din ummi shigowa falon sukayi suka samu su fawwaz sun gama cinye nasu awaran yaseer yana ganin shigowarsu ya ce " alhamdulillah my girl gwara da Allah yadawo daku yanzu wallahi Allah ne kawai yasa kinada rabon cin wannan daddadar awaran , saboda dakyar na iya kwace kular ahannun su fawwaz wai tunda bakya nan zasuci rabin naki " yafada yana hararan su fawwaz dasuke kunshe dariya hade fuska zeenat tayi ta ce" Allah ya fawwaz da ya areef da kuncinye min awarata yau da se anyi yakin basasa " dariya fawwaz da areef sukayi Sannan suka tafa sake fusata zeenat sukayi yasa tadauki kular takoma kusa da yaseer tazauna tanaci .
fanan de seda safe tayi musu domin kuwa tasan yanzu haka Mr azaad yanacan yana jiranta harta haura upstairs setayi wani tunani ganin yanda suketa hiransu kamar basu ji labarin anty shayida nada ciki ba hakan yasa tajuyo cikin yar daga murya ta ce " albishirinku ?" dukkansu suka bata amsa da " goro " gyara tsayuwa tayi ta ce " Kuma dole sekun bani goron albirshir dina! Anty shayida tanada ciki takusa haihuwa kusata a adduah Allah yasauketa lafiya " kabbarah sukayi cike da farin ciki suka godewa Allah yanzu darabon zasuga jinin anty shayida zeenat kam harda rawa girgiza kai fanan tayi tabarsu abinta tashige nasu part din tana murmushi itama , haka sukata nishadinsu part din ummi zeenat tafada domin sanar da ita wannan labarin , har ummi tafara bacci zeenat ta tasheta tafada mata jitayi baccin ya yaye babu abinda take furtawa se kalmar alhamdulillah tashiga bedroom din anty amina nan tasamesu rungume anty shayida ummi tayi dukkansu suna farin ciki sosai ummi tadinga mata adduah sannan tabar dakin tashiga nata takira abba ta sanar shima yayi matukar murna sosai haka suka kwanta kowa na cike da farin ciki.
Samunshi tayi adaki yana kwance abinshi yayi shirin bacci cire kayan jikinta tayi tadaura towel tashiga bathroom tayi wanka tafito ta shirya jikinta sannan taje kitchen tazuba musu nasu awaran a plate tashigo hannunta dauke da plate da ruwa zama tayi ta ce " habiby kazo muci awara " yana daga kwance ya ce" wifey kici kawai ni bazan iya ci ba " yanda yayi maganar tasan kota matsa mishi ma bacin zeyi ba yasa taci abunta harta koshi tasha ruwa ta maida komai kitchen ta gyara musu zama .
Dawuwa tayi tahau gadon tashige jikinshi ta kwanta matseta yayi ajikinshi ya ce " se yanzu kenan ?" " uhmm yeap kasanme anty shayida takusa zama mother" ta sanar mishi tana sakin murmushi bata amsa yayi da sexy voice dinshi ya ce " nasani Allah yasauketa lafiya! Saura ke nakusayin ajiya anan wajan " yafada yana shafa shamulallen cikinta murmushi kawai tayi manna mata kiss a goshi yayi, ya kashe light din dakin yabar bedside lamp yaja musu bargo , duk shuru sukayi kuma basuyi baccin ba dago fuskanta dake kirjinshi yayi yakalli cute face dinta ya ce " gobe 8:30am flight dinmu ze tashi " kamar me rada ta ce" Allah yakaimu habiby " ya ce " ameen " adduah yayi musu sannan kowa yayi niyar bacci suna manne da junansu.
Washe gari
Sungama shirin tafiya yar karamar trolley fanan tadauka dakyar Mr azaad yabarta tadauka nan ma yana tsaye akanta tadauki abubuwan bukata hijabs ne se abayas da kuma jallabiya nayin sallah sekuma abubuwan da anty amina da anty firdausi suka bata daukan trolley din security yayi yakai boot suka fito suma kowa ya hallara afalo fanan na sanye da doguwar rigar abaya dark blue da mayafinshi se Mr azaad dake sanye da kana nan kaya jeans da riga sunyi kyau sosai .
Har kasa fanan ta gaida kowa hade da taaziya, suka amsa cike da so da kauna mikewa sukayi domin yi musu rakiya airport amma banda ummi,abba,anty shayida,anty amina,anty zainab, masu yi musu rakiya iyakacin yaseer, zeenat, fawwaz, areef se hafiz da yau yajishi klau alhamdulillah.
motoci goma ne ke fa ke a compound din gidan suna jiransu, shiga sukayi su ummi nayi musu adduo'in tsare hanya har suka bar gidan komawa cikin gidan sukayi kowa jikinshi asanyaye yau de sunsan zasuyi kewar fanan sosai .
daga ita se habibynta Mr azaad amotar se driver dake driving dinsu tana kwance ajikinshi Mr azaad shikuma yana shafa bayanta tana bashi labari taji ringing din wayarta cirota tayi a handbag dinta ganin my dad tayi yasa tayi murmushi dama sukadai ne basuyi waya da safen ba tayi waya da su baba da mama ya usman da auta Amira ma ta kirata duk sun musu Allah yakiyaye hanya, dagawa tayi da sallama abakinta ta gaisheshi amsawa uncle kabir yayi suka gaisa yamusu adduah shima sannan yamikawa umma rahina itama suka gaisa tamusu Allah yatsare haka suhaima da ya al ameen seda suka gaisa duka sannan sukayi sallama tana kokarin ajiye wayar kiran anty firdausi yashigo itama tayi musu adduah sannan tabawa daddyn junior bayan sun kammala ta kashe kiran.
dede kunnenta Mr azaad ya ce " wow gaskiya wifey ke yar gatace kowa na sonki " fari tayi da ido ta ce " ehh mana shisa yanzu nafika fans " murmushin gefen baki kawai yayi, yasa hannu ya matse libs dinta yamatso da fuskanshi daff da nata har suna shakar daddadar kamshin turaren jikinsu da ya hade yabada kamshi me dadi da tafiya da zuciya yace " baby ai ke din ta dabance dole kifini" yagama maganar yana manna mata kiss a libs din sannan yasake ta gyara kwanciyarta tayi ajikinshi tana shakar kamshin jikinshi hade da lumshe ido, har aka iso airport basu sani ba seda sukaji tsayuwar motar , seda kowa yafito kafin yafito yabudewa fanan murfin motar tafito yarike hannunta suka fara tafiya seyanzu Mr azaad yalura da yan jaridun dasuke wajan tun fitowarsu akeyi musu videos da hotuna hankalin al'ummar airport din duk yadawo kansu ganin wannan shahararren dan kasuwan nan ne tare da matarshi bakaramin burge jamaa sukayi ba kowa se fatan alkhari suke musu wasu na burin Allah yabasu masoya irin Mr azaad, duk yanda sukaso suyi magana da Mr azaad bayuba ko kallon su beyiba jin anfara kiran sunaye yasa suka rungumi juna shida yaseer akunne yaseer ya ce " dude karka yarda ku dawo baku samo mana baby ba " dukan kirjin yaseer Mr azaad yayi Yana fadin" seka hanamu dawuwa ai dan iska " dariya yaseer yayi yace"waneni " haka sukayi bankwana dasu gaba daya suka fara hawa matattakalar jirgin suna daga musu hannu harsuka shige , direct Vip Mr azaad da fanan suka shiga sukadai ne awajan bakowa a vip zama fanan tayi Mr azaad yadaura mata belt , fara tafiya jirgi yayi yana kokarin tashi runtse ido fanan tayi sosai Mr azaad yariketa dan yaga yanda ta tsorata saboda wannan shine karonta na farko hawan jirgi shisa duk tabi ta rikice . duk ta galabaita harwani jin tashin zuciya takeyi kamar zatayi amai yana rungume da ita ajikinshi ahaka hartayi bacci.
19:00pm dede jirginsu yayi landing a Denver international airport , wato karfe 7 nadare kenan alokacin Nigeria duk dacewa akwai tazaran 7hours tsakanin Nigeria da USA . kallon fanan yayi da take bacci duk tayi laushi sau biyu tana amai ƙunce mata seat belt dinta yayi sannan yadauketa cak yafara taka staircase din jirgin hasken da airport din ke dashi tako ina yatashi fanan daga bacci tabude idonta tana karewa airport din kallo , kamar rana kowa se sabgar gabanshi yakeyi airport din kanshi abin kallo ne komai nawajan medaukan hankali.